← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 235 OF 289

Sashe 235

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kaga ban dauki lamarin da anyi masa wani abu ba ,amman Inshaallahu zan sake dagewa da addua kuma zan saka malamai su tayi da adduar "ok shikenan ammi ni zan wuce gida "nagode sosai Allah yayi muku albarka"ameen ammi sai anjima . yana fita eiman tabisa sun dade a waje sannan ta yashigo . Musty nakomawa gida yakasa samun natsuwar zuciya har sai daya dangana ga kiran sir mahbub dan shi yazo masa cikin tinaninsa batare da 'bata lokaci ba yasanar masa da komai dake faruwa a tsakanin ak da matarsa daga karshe ya nemi alfamar da sir mahbub din ya taimaka yashiga cikin zance ta kiran ak , dayaje yaga lafiyar matarsa da abinda ke cikinta ko zata rage damuwar dake zuciyarta sbd lafiyar bby jikinta ,inda Sir mahbub ya tabbatar masa da zai kirasa shima yana zuwa Nigeria wani sati nan sukayi sallama musty nayi masa godiya . Yana zaune a office yana saka hannu acikin wasu f files din dake xube saman makeken table dinsa kiran sir mahbub yashigo cike da girmamawa ya dauka ya manna wayar a kunnensa yana gaishe shi byn sun gaisa sir mahbub "yace abdulkabir ya kake ya jikin iyalin taka ? Gaban ak yabada rasssss sai lokacin ya tina yana da wata mara lafiya to ya'akayi yasan da wannan zance ? waskewa yayi ta hanyar cewa "da sauki. "Me likita yace yana damun ta? Ak yayi shr yana cizan Lip's dinsa da bai san me zaice ba . "Kayi shiru ko akwai damuwa ne ? Cikin rawar murya yace "babu sir sai dai gsky bansa matsalarta ba byn cikin da'akace tana dauke dashi. sir mahbub ya girgiza kai daga inda yake sannan yace ", ka daure kaje anjima kaji meye matalarta ba'a banzatar da mace me juna biyu hk "ok sir zanyi kokari Inshaallahu . "Yaushe zaka nasani ? "Uhm ya d'an kalli saman celling office din alamun tinani ,sir mahbub ya katse masa tinani ta hanyar cewa" kaje anjima "ok sir zani . "Ka tabbata zaka idan bazaka ba karka min karya duk da nasan yin karya ba al'adarka bace . "Inshaallahuu za ni" "shikenan Nagode da mutuntawa ya katse kiran . misalin karfe tara na dare yashigo gidan su ammi basa nan sai eiman kad'ai ya tarar a parlour'n yace "ke ina ammi ya tmbayeta yana cicci magani? "sun fita tabashi amsa atakaice dan haka ya juya har zai wuce sai ya tina idan sir mahbub yaji yazo bai duba lafiyarta ba zai ji babu dadi , dan hk ya fasa tafiya ya juya yashige dakin ammi ya kwanta ruf da ciki akan saman gadonta yana sauke numfashi tare da ajiyar zuciya . suna dawo daga hospital ammi tayi zamanta a parlour ita kuma haka kawai taji gabanta na faduwa ta kasa zamam parlour'n ta nufi dakin kai tsaye ai sai da gabanta ya kusan tarwatsewa sbd yadda yaba wani irin rassssssss rassssss sakamakon ganinsa datayi a kwance a saman gadon. mutsutsuke idanunta tayi domin tabbatar da shi din ne kwance ko kuwa waninsa ne tabbatar da shi din ne yasa ahankali tasoma karasowa inda yake kwance tana karasawa bata tsaya wata wata ba kwanciya tayi abayansa bayan ta cire kayan jikinta lamo tayi tana shakar daddaden kamshin jikinsa . lafewa tayi sosai ajikinsa tamkar wata bby tare da goga masa kirjinta abayansa wani irin shock yaji ajikinsa tamkar an jona masa wutar electric yayinda ahankali yasoma jin sha'awarsa na motsawa shr yayi kmr yana baci batare da yayi motsi ba ,balle tagane ko idansa biyu cikin kwarewa da yadda yasabar mata da wasaninsa tasoma shafa fatar jikinsa may matukar taushi still shiru ne ya sake biyowa baya. zuwa lokacin koina ajikinsa kirma yake yayinda zuciyarsa tashiga dokawa da sauri sauri gbdy gabobin jikinsa sun sauya sun fara amsar sakoninta har wani shake jikinsa yasoma. ahankali taji ya birkitota kasansa yasoma shafa kirjinta cikin rawar jiki ta hade bakinsu guri daya tayi nasarar cafko laulausar harshensa cikin kwarewa tashiga sarrafawa shima idanunsa a lumshe yashiga aika mata da zafafan kiss da romacing da haka har ta rabarashi da kayan jikinsa yasoma having sex daita. ammi dake zaune ta mike tsaye eiman ta rike hannunta, ammi ta dubeta lfyrki zaki rikeni.? eiman tace "yaya nacikin d'akin. "dayake ciki kuma sai aka yaya ? eiman tayi Shiru tare da sakar mata hannu tacigaba da daddana wayarta ita kuma ammi ta nufi dakin ai tun bata karaso ba take jin saukar numfashi da nishi dan haka da sauri ta juya ta koma tana sallami. sai dayayi akalla awa biyu sannan yabarta ya zabura ya mike yana mazurai yana dubanta can ya rarumin kayansa yasoma kokarin mayarwa itama doguwar rigar data cire ta dauka ta mayar yayita kallonta da idanunsa masu matukar tsoratarwa . take tsoron yanayin yadda yake kallon ya tsarga mata. bakinta na rawa tace "kayi hakuri dan.... atsawace ya dakatar daita da hannunshi yana kallonta "kinsani yin abinda banyi niyya ba ko ,amman kisani hakan bazai sa naji ina sonki araina ba ,sai ma tsanarki danake jin kamar na kasheki haba kin nace min dayawa kinsa kowa yana ganin laifina akanki.. muryarta na rawa tace "dan allah kayi hakuri amman ina son na roki wata alfamar agareka kad'an bani lokaci kafin ka kasheni koda minti uku ne ina sonka abdul kai kanka ka tabbatar da cewar ina sonka so na gaskiya son dana san kai bazaka ta'ba min irinsa ba . Ashe zance musty gskiya ne daya gayawa ammin idan kagani ranka baci yake saboda kunar da zuciyarka keyi akaina. afusace yace "na fada dan kin wani tsareni da idanu kina son nace ban fada bane komai? yanzu ma sai naje na taho dashi na maimata hakan agabansa dake kanki sai magana na gaba ,"dady ya kirani akanki ki shirya ki dawo green hill estate idan kinji zaki iya cigaba da zama dani dan bazan sake gina wani gida me munamman sbd ke ba .. tayi tsaye ko kwakwarar motsin kirki takasayi, ahanakali ta dinga daga kafafunta har taxo daidai kusa dashi amman sai ta kasa karawa gareshi ta tsura masa ido tana kallan fuskarsa wanda idanunsa ke lumshe yana mayar da numfashi a ahankali take taji duk runtse duk wuya bazata iya rabuwa dashi ba ,wani sabon kaunarsa ce ke dawo mata tare da mamaye dukkanin ilahirin sansar jikinta kallonsa tacigaba dayi tamkar ranar ce tasoma daura idanunta akanshi . "kyakyawar fuskarsa ta bayyana sosai nan take taji gashin dake kwance a fatar jikinta duk sun tashi, ta tambayi kanta meyasa take son shi dayawa haka ? nan take zuciyarta tabata amsa da cewar, son shi ajini jikinki yake babu ta yadda za'a yi ki iya ciresa a zuciyarki muddin kina raye ,tasan da sonshi zata mutu takarasa gareshi batare da yasan da hakan ba maimaikon ta kai hannu ta shafa kyakkyawar fuskar mijinta sai tsoronsa ya hanata ta tsuguna agabansa kusa da kafafunsa, jin shiru yayi yawa a dakin yasa ta dago kanta ta kalleshi, amman yadda yake tun dazu har yanzu haka yake, ahakali tasa tafin hannuntayeta ta shafa yatsun kafarsa sai alokaci taji ya zabura tare da saurin janye kafafunsa mikewa tsaye yayi yana aiko mata da mugun kallo me tattare da tsanarta "kayi hkr mijina nasan baka da laifi a dukkanin abinda ke faruwa wallahi nayi maka uziri kuma zan cigaba da killece maka kaina da bbynka danake dauke dashi ,duk da naso muyi renon cikinmu tare amman Allah bai kaddaro haka ba . ta yunkura ta mike tsaye daga tsuguno datayi tayi karfin halin kai hannunta kan hannusa ta riko ta 'daura daidai mararta "kataba kaji lafiyar babymu yayi shiru sakamakon motsin daya ji cikin nata nayi ya sauke naunauyen ajiyar zuciya sannan ya zare hannunsa "ni dai kinji hukunci dana yanke idan kinji zaki iya zama dani ki dawo gidana na green hill idan kuma bazaki iya ba fine ni sai na sawake miki gbdy na huta da jaraba ,yana karasa fadar ya fita daga dakin yana bugo mata kofar. durkushewa tayi agurin tana wani irin kuka me taba zuciya anan ammi tazo tasameta ta dagota tsaye gabadaya tarasa me zata fada mata kawai ta rungumeta ajikinta tana shafa bayanta "kiyi hkr mamana ki duba yanayinki da bbyn cikinki ki rage damuwar nan kodan lafiyar abinda kike dauke dashi ammi zan koma gidansa yace idan nagadama ni dai zan koma ki tayani da addua ... "shikenan muyi mgn da dad'ynsa akan zance komawarki amman yace masa yazo yasameni kibari har yayi min mgn da kansa takarasa mgnr tana zaunar daita gefen gadon kwanta ki huta likita yace kina bukatar hutu. ******** Byn sati daya tun a office ak yake tsuma dan gbdy zandariyasa ta mike tsaye gal babu abinda take bukata sai abincin ruhinata iya dauriya yayi gurin dagawa zeey kafa dan haka ya kudirtawa Ransa yau takowani hali sai ya vi abincisa saboda haka da wuri ya tashi aiki yana hanyar zuwa gida sir mahbub yakirasa dan ya sauka akasar sitiyarin motarsa ya juya zuwa masaukinsa sun jima suna tautaunawa akan kasuwansu na yau da kullun daga karshe yayi masa nasiha me ratsa zuciya akan su'ad sannan ya tambayeshi waje gurinta ? "yace masa yaje "ok nima Inshaallahu zan saka lokaci naje gidan naganta, ka dinga bata kulawa saboda condition din datake ciki ka duba kaganni shekarata nawa a duniya akalla am getting to 60 amman har yanzu banida d'an kaina kai da Allah yabaka ba wani ibada makayi masa ba yabaka arzikin samu haihuwa ba dan haka karike wannan alkharin da Allah yabaka sbd karkazo daga baya kana danasani nasiha sosai yayi masa sannan sukayi sallama. koda ya isa gida lokaci ya tafi sosai dan haka shirin bacci yayi , bayan yaci abinci ya nufi dakin zeey daga shi sai boxes yana tura kofar dakin yajita a bude yau sanyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke sannan yashiga ya isketa kwance tamkar wace aka gama having sex daita yasoma takowa ahankali tare da cire boxes ya saura sirara haihuwar ammi sannan ya isa inda take kwance tana lumshe ido wani magu mugun soyayyarta yake ji from know where tana ganinsa babu komai ajikinsa ga shimfid'ed'iyar zandariyarsa a mike gal jikinta na rawa ta daura hannunta tasoma fasha joystic dinsa tana lumshe idanunta shima mayatattu
Chapter 235 · 0% Book details