Sashe 14
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tudun nonuwanta yayi saurin runtse idanunshi yana cizan lip's dinsa. ta zuba masa ruwan tana ta mita yacika son jiki, da sauransu ya bude idanunshi ahankali yace kinga barshi kawai kixo muci abinci Ta dago idanunta tana kalloshi suka hada ido, tayi saurin janye nata idon sbd yadda ta dinga ji ajikinta game dashi. byn sun gama AK ya Mike Ta kalleshi tana cewa sai km ina yanzu? Zanje gurunsu Malik ne Zeey ta rausayar masa da idanunta tace kada ka Manta around 4 ina da lectures a school. Ya gyada kansa bazan manta ba sai na dawo. Shakuwa da nuna kulawa da juna tsakanin Zeey da AK sai gaba take hkn yasanya take kara jin sonsa yana mamaye Duk wani lungu da sako dake zuciyar har wani lokacin takanji kodai ta fada masa abinda ke cikin zuciyarta ne . Amman km sai taji wani shashi na zuciyarta tana gargadinta da kada ta kuskura domin dai da wuya ya amince Dan hk tasaka masa ido kawai tana jiran ranar da zai furta mata da Kanshi .domin ita kanta tana hango tsagwaron sonta acikin kwayar idanunshi. " Wasa wasa fa Zeey ta dinga jin sauyi ajikinta komai taci sai ta amayar dashi sannan bakomai take son kamshinsa da son cinsa, koda ammi tayi mata zance suje hospital yawo tashiga Yi mata da hankali da kame kame tace ai shawara ce kedamunta . km cutar shawara bayajin maganin hospital sai dai na gida zata je agege gobe idan Allah yaso,akwai wata mata a unguwarsu me saida maganinsa. zata siya Sha. juyin duniya ammi tayi daita Amman taki ........ hk ma AK shi har da bude mata wuta yayi shi kam har ta amince masa zabisa suje Amman km sai wani uziri na process din tafiyarsa yataso sai kawai ya shareta yasoma tsagar gabansa sbd duk kwananki bashida lokacin kanshi baya ma wani zaman gidan. Zeey kwance a dakin akil akan katifarsa . wacce bata jin dadin jikinta ,akil yadaga labulen dakin yashigo idanunshi akanta daman shine ya matsa mata Data zo yana son ganinta sbd kwana biyu basuga juna ba gashi shi baya iya hakuri daita. yadda yaganta kwance yasanya yayi saurin karasowa cikin dakin ya zauna kusa daita ya tarairayota zuwa jikinsa yana shafa jikinta da kaiwa kirjinta sumba tare da tmbyrta meke damunta yaganta wani iri . Tayi lum da idanunta tace zazzabi ne ke damuna ya kai hannu gefen wuyanta yataba. zafi ne yaziyarci tafin hannushi . tashi maza muje asibiti a duba min ke . Ta yunkura da nufin tashi ya sake kai hannushi ya tarairyota zuwa jikinsa ya manna mata kiss agefen kumatunta ita kanta tafi son suje hospital asan abinda ke damunta sbd tarasa ganewa kanta. ,.shine ya fara fitowa yana kakorin duba kannesa da bari suna wasa aharabar gidan sanda zai shigo yanzu babu kowa da alamun Duk Sun shige cikin gida itace tasoma fitowa zuciyarta cike da tsoron kar wanda yaga fitarta kmr yadda tashigo babu wanda yaga shigarta, shi km akil yana tsaye bakin kofar shiga cikin ainihin gidansu koda wani zai fito ya dakatar dashi. yana nan tsaye har sai dayaga alamun tashiga mota dayake Yabata key'n mota . Zaune suke gaban doctor dr yana yiwa Zeey tambayoyi tana bashi amsa doctor ya umarceta dataje ayo mata test din fitsari hkn dataji yasanya taji gabanta yayi muguwar faduwa jikin ta a kasalance Ta nufi lab dan tayo gwaji da doctor yasanyata. byn kmr yan wasu mintina kadan ta dawo rike da resut Amman takasa budewa ta duba sbd zuciyarta datake dukan uku uku domin batasan wani mataki akil zai dauka ba muddin yasan abinda take zato ne ya faru daita . Ta isa office din doctor gabadaya gwiwowinta a sanyaye ta mikawa doctor result ya duba ya dago fuskarsa dauke da murmushi yana kallon gabadayansu . akil da bai fahimci yanayin da doctor yake ciki ba sbd ya meida hankalisa gabadaya akan Zeey dake zaune ta sunkuyar da kanta Kasa jikinta na wani irin matsanancin kirma.. dr yace yana ga kmr bakwa farinciki? Akil yace nifa bangane abinda kake nufi ba? Dr rotimi yayi murmushi yana sake gyara medical glas din idanunsa yace ina nufin nan da wasu yan watanni zaka zama Dady. Dammmmmmmm gabansa ya buga da karfi ya tsurawa doctor idanu yana cigaba da sauraronsa har doctor ya dasa aya. sannan akil ya ware idanuwansa yana kirkiri murmushin dole wanda yafi na kuka takaici abinda Zeey tagani akan fuska akil yayi matukar bata mamaki domin bata taba tunanin zai nuna farincikinsa azahirance dan jin abinda doctor yace . zatonta suman zaune zaiyi ko ya nuna damuwarsa akan samuwar wannan matsalar akil godiya yayiwa doctor . dr rotimi ya rubuta musu magunguna tare da basu shawarwari domin Zeey tasamu ishashiyar lfy sbd shi a tunaninsa sabbin aurene su . Sukar bar office din doctor. ko acikin mortar Zeey zaune take jugun akil ya dubeta ya Dan Yi tsaki Mtsssss zeey tayi saurin dubansa . Sbd me zaki damukanki da wani tunani? Royal hotel ya nufa daita tana rabe akafadarsa sai wani lallabata yake kmr gaske Sun karaso dakin daya kama musu suna shiga Zeey ta fada kan gado ta janyo pillow ta daura kanta ta sake janyo daya ta rungume shi akirjinta cikin kankanin lokaci hawayen datake boyewa suka samu nasarar zubowa daga cikin Kwarin idanunta . akil tsaye akanta yana kallonta tayi matukar bashi tausayi hkn yasanya yakaraso gareta inda take kwance tana kuka ya kai hannusa yana shafa kitson kanta ya janye pillow Data rungume yace sbd me zaki rungume pillow byn Gani kusa agabanki ni yakamata Ki rungume ba wani pillow ba ,sannan please ki daina yi min asarar hawayenki ta kalleshi ta lumshe ido hawayen idanunta suka sake tsiyayowa wai kukan me kikeyi ne ? Ya tmbyeta . tayi masa shr dan alokacin ji take tmkr ta makure wuyansa ya mutu sbd kwata kwata bai damu da damuwarta ba. Kanshi kawai yasani kullun. Kinyi min shr kinki min. kiyi min mgn man kada Ki tayar min da hankalitacigaba da kukanta. wai dan Allah kukan mene hk kikiyi ? Muryarta cike da kuka tace kana son kasan kukan me nike Yi? Ya gyada mata kai alamun eh . tace kukan mutuwata nike ..... akil yayi zumbur ya mike tsaye yana kallonta tacigaba ina kukan mutuwata domin wannan cikin zai Yi min katangar karfe da cikar burina farincikin rayuwata wanda nasan daga karshe mutuwa zany ..... waye yace miki wannan cikin zai rabamu dake? Tayi murmushi sbd ta fuskanci kwata kwata bai san inda mgnrta ta dosa ba. wannan baby da nike dauke dashi nasan shine silar komai gareni . yayi durkuso gabanta ya janyota zuwa jikinsa yana Shafa bayanta Tare da yi mata mgn akunneta cikin rada. tana son hanashi abinda yake mata sbd yanzu komai ya fita akanta Amman takasa. wannan baby bai isa yarabani dake ba sbd yanzu ma nasoma sonki Zeey ta dago idanunta ta kalleshi tace nasan hk abun yake cikin ranka. Duk hanyar da kasan zakabi gurin tattalin Mace kasan dashi . zance aure km shine babban makiyinka. ni bawani tattalinka nike da bukata ... kashirya min yadda Za'ayi na rabu da wannan cikin . zanYi iya yina naga narabaki dashi kmr yadda nasaba akowani lokaci, Amman kisani wannan Karon nima a shirye nike dana aureki mucigaba da rayuwarmu sbd na hanga na hango babu wace tayi size dina sake. ke kadai zaki iya dani..... taja tsaki tana me janye jikinta daga nashi karya ne akil karya Kake min kullun inda hk takasance hk kake cewa zaka aure ni, da zarar komai ya daidaita sai ka canza akalarka zuwa wani guri daban . nagaji nagaji da yaudararka gareni. wallahi wallahi wannan Karon I will not deceive you, I promise to marry you in a few months inji cewar akil. common stop talking nonsense here sau nawa kake cewa hk after all ni yanzu bana tataka domin zuciyarta bata tare da kai...... kawai kasan yadda zakayi da cikin Jikina that's all I need from you . bawai wasu mayaudaran kalamanka nike bukatar ji ba. sororo yayi yana kallonta yana nazarin kalaman dake fitowa daga cikin bakinta kafin daga baya yace OK cool down cool down Ki natsu Ki zauna muyi mgn, naji kin daina sona .........Amman kisani shima wanda kike son din bazai taba sonki ba har duniya ta nade km kowaye MA ya aurenki saurana ya Aura km wa ni ya aurawa ,Dan bazan taba barinki Ki zauna lafiya agidan mijinki ba matsawar bani kika Aura ba..... ranta a bace ta tasoma kimtsa inata inata tana kokarin barin dakin a fusace ya fezgota sai bisa kirjinsa Tare da fidda numfashi yana manana mata kis a kumatunta haba my zeey ina zaki gudu kije? Da wasa fa nike miki. duk maganar dana fada karya ce, kiyi hkr zance ya wuce nima tunda yanzu zuciyarki bata gareni takomawa wani na. babu abinda zanyi dole nabarki kiyi abinda kike so Amman kinsa bazan taba iya rabuwa dake ba? Kema km nasan hk ni kadai ne zan iya da jarabarki ... tayi masa banza taki cewa dashi komai sbd Duk cikin magangunansa babu wanda ya sanyaya ranta atakaice ma Duk shirme ta dauke su. Yaciga yanzu zan san abinyi akan cikin jikinki ni in banda ke wlh barin cikin nan zamuyi ke haifa min Amman babu komai za'a san yadda za'a Yi dashi yakarasa fadar hk yana shafa sansar jikinta domin rebatarta zuwa tafkin alfasha. ganin hk yasa tasoma yunkurin raba kanta dashi . Amman ya matseta gam yana tsarata da zantuttukansa marasa ma'ana da kangado wai a zuwan rarrashinta yake. sannu ahankali tun maganarsa batashiga cikin kunnuwanta har suka soma Tafsiri domin har yasoma rabata da kayan jikinta yana romancing kmr wani tsohon mayye bata fargaba sai daya rabata da komai na jikinta sannan ta ankare tasoma zuba masa maseefa. akil baka da imani.. bakada tausayi cikin wannan Yanayin da nike ciki har kana da kwarin gwiwar yin wani abu Dani...... why not Zeey abinda bai faru ba shi ake gudu wanda oready yarigada ya faru km shikennan Kibarmu kawai muyi , muji dadinmu sai aji dadin yin flowshing dinsa gabadaya ke kanki damuwar dake tattare dake zata ragu. wlh aa akil....... it can't be possible