← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 289

Sashe 17

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:* *balligu Anni alau ayat* *Allah messenger (s. a. w) said :convey of me even only an ayah of the qur'an* Page 6 Bakinta dauke da sallama ciki ciki tashigo cikin dakin nasu tare da soma cire jakar dake rataye a kafadarta Ta ajiye akan gefen dress mirrow . tana kokarin cire mayafin dake sanye a jikinta. iman wacce ke kwance ruf da ciki tana karatun jam dinta dazata rubuta acikin wannan shekarar. ta Dan gyara kwanciyarta Zuwa zaune tana amsa sallamar da Zeey tayi Tare da tsura mata ido tana kallonta kasa da sama sbd ganinta datayi kmr afrigice . Tsuke Dan karamin bakinta iman tai Tare da cewa aunty Zeey ......yes iman ya'akayi bakiyi bacci ba har yanzu? Karatu nike. Amman aunty Zeey daga ina kike by this time round ? atakaice Zeey Ta bata amsa da agege tana sanya kanta cikin bathroom din dakin sbd batason iman din Ta sake aikomata da wata tmbyr. bayanta iman tabi da kallon tana girgiza kai kawai tarasa meyasa aunt Zeey take irin hk ? Duk sanda zata je agege dare yayi mata acan bata iya Hakura Ta kwana har washegari Ta dawo sai ta dinga biyo dare ko tsoron haya bata bataji..... Tsaki taja da karfi Tacigaba da karatunta tana takaicin wannan hali irin na aunty Zeey..... Zeey acikin bathroom sama da awa 2 tana tsugunne tana murkusu ciwo byn tagama wanka da alwala. Mararta da cikinta da bayanta suka dauki wani irin azababben tsara. da kyar tasamu ta iya fitowa daga bayin Wanda zuwa lokacin tuni iman ta dade dayin bacci. gurin kayanta takarasa kai tsaye tashiga bincikewa har tagano inda ta'ajiye pill din postonu 3 ta dauko zuciyarta na tsananta bugawa, akil ne yakoyar daita shansa . domin shi yake bata pills din a duk sanda yayi having sex daita ko matsala irin wannan datake ciki takasance .. To yanzu ma Sauran ta ballesu gabadaya tare Da karasawa ahankali inda iman Ta ajiye sauran ruwan Data sha tarage. ta watsa kwayar maganin duka cikin bakinta Ta kora ruwa ta hadiye tana runtse idanunta. kana taje ta shimfida praymate tayi sallar magriba da ishai alokaci daya.. Sannan ta mike jikinta a matukar sanyaye Ta kwanta gefen iman dafe da mararta .. Ammi dake part din Dady zaune a gefensa tun idar da sallar isha'i . tautaunawa suke akan tafiyar Karo karatun AK akan digiri dinsa na biyu da zaije kasar haihuwarsa wato Spain. ammin Ta gyara zamanta byn ta mikawa Dady vitermilk tace ni dai da ason raina ne gskiya nafi son abarshi anan yayi master dinsa kodan lalurar ciwon dake damunsa . wallahi akullun wannan critical sickness dinsa na daga min hankali da dagulamin lisafi wanda nike jin ko nan da can bazan iya saka hannuna abdulkabir yaje ba. ni ason raina ma aure nafi bukatar abdulkabir yayi ahalin yanzu sbd halin rayuwa . "yaran namu guda nawa ne da har zamu sakacin tura daya wata kasa, wace bama zaune cikinta kasar ma kasar tantiranci da ashararanci . a'a dady mu canzawa kanmu tsari me bulewa takarasa mgnrta Tana sauke numfashi . yasani duk abinda Ta fada din gsky ne Amman shi abdulkabir din yafi ji . Ya rigada ya kwallafa ranshi akan tafiyarsa. Dady ya numfasa irin nasu na Manya kana yace Duk banki shawararki ba Amman kinfini sanin halin yaronki kinfini Sanin bazai taba yarda ya hada master dinsa a kasar nan ba..... Zai Yi.....Sbd zanyi iyayina akan haka. ni zan saka shi ya zauna anan yayi karatunsa dole Nice nan na haifeshi bashine ya haifeni ba. matukar ni din nan Nice uwar danayi sanadiyar kawoshi duniya yazame mishi dole yaji maganata km yabi umarnina. ....Dady yayi murmushi yana jin jinawa girman alamarinta akan ya'yanta ita din tsayayyiyar uwace akan yaranta, duk da kasancewar akasar turawa Ta haifesu hkn bai saka tabari ya'yanta sun dauki halaya da Al'adu irin ta yahudu da nasara ba . dan hk kullun yake kara jinjina mata bisa ga jajircewarta akansu.... . Ammi taja numfashi tana cewa sai km zance maganar auren da zamu hada tsakaninsa da Zainab. lokaci yayi da yakamata ace mun sanar musu.. Dady ya jinjina kai alamun yaji har 12 saura mintuna 30 suna tare da juna suna cigaba da tsara yadda abubuwa zasu kasance. Yayinda Zeey gabadaya takasa runtsawa a Daren sbd azabar ciwon dake kokarin halakata . murkususu kawai take tana yarfe hannu tare da cizon lip's dinta tana son yin kuka Amman ta danne sakamakon bata son tada iman, dake bacci. domin matsawar tasan halin datake ciki dole ne mutane gidan suma su sani ,Dan haka tacigaba da dauriya. burinta bai wuce kafin gari yawaye taga jininta yazo ta rabu da wannan alakakai cikin dake jikinta . banda tsautsayi ma ina ita Ina wani tantiri akil......Mummuna Mara mutunci dasanin darajar Dan Adam. ni Zainab me ya kaini mu'amula da akil Ta furta hk sanda Ta tuno da maganganunsa na daren jiya gareta . Take gabanta ya yanke rasssssssss yashiga dukan uku uku . "oh a she fa yakamata kisan yadda za'a Yi da zubar da cikin jikinki, karki damu Ki barmin cikina ina son abuna km duk abinda yasamu cikina bazan yarda ba dan wallahi kotu ce zata rabamu dake ............ Ahankali Ta dinga maimaita kalamansa daki daki .suna yawo cikin brain dinta da son tarwatsa mata rayuwa gefe daya km GA azabar ciwo na nukurkusanta wasu zafafan hawayen ne suka soma Zubo mata wanda bana komai bane sai na tsabar tausayin kanta da cutar kanta datayi,a tun farko gashi komai na neman tsaya mata. Yanzu idan Ta mutu a halin yanzu mezata cewa ubangijinta... Ta aikata zina da iliminta..... Wasu zafafan hawayen suka sake wanke mata fuska. ahalin yanzu idan akwai abinda takijini da tsana yana bayan akil da rayuwarsa gabadaya.. Akil ya cuci rayuwarta yagama daita... Meyasa meyasa na amincewa akil a dinga sex dani tmkr wata matarsa ta aure ...? Meyasa banyi hakuri da bukatata ba har sanda Allah zai kawomin mafuta ba ......? Meyasa Zainab ....meyasa kika fito da maitarki fili har akil yayi galaba akanki? Why why why Zeey why did you do this to ur self having sex wit someone else.... Da kyar Ciwon ya saketa sannan tasamu bacci barawo yayi nasarar daukarta zuciyarta cike fal da tarin damuwa Mara misaltuwa... washegari Zeey ta Mike sumul daita ko ciwon Kai batayi ba, asalima babu abinda ke damun jikinta sannan babu inda ke mata ciwo ajikinta. ,koda tashiga bayi tana expecting din ganin jini Amman taga wayam babu jini babu alamunsa. nan zuciyarta ta buga da matsanancin karfin gaske tunaninta irin azabar dataci daren jiya tana dubawa zata ga jini ..... Amman sai sabanin hk tagani .aiko take Ta fashe da kuka da iyakacin karfinta ...Tana kiran wayyohhly Allah Nashiga ukuna..... .. iman dake tsaye gaban mirrow kusa da bathroom takira Sunanta da saurin jin sautin kukanta aunty Zeey aunty Zeey lafiyarki kuwa Kukan me kike Yi hk..? Zeey tayi saurin tsaida kukanta tana goge hawaye jikinta na wani irin kirma dan gabadaya ta manta da wata iman adakin. Aunty Zeey are you OK iman ta sake maimaita fadar hk bakinta na rawa. tace Im OK iman....... Takarasa mgnr muryarta a raunace. iman tace kukan me kikeyi to. Babu wama yace miki kuka nike? , to mema zai sakani kuka..? Iman tayi jim tana tunani mgnr Zeey tabbas ita dai sautin kukan aunty Zeey taji daga cikin bayi Amman km ji yadda take karyatawa cike da pretending . Tabe bakinta tayi tare da cigaba da shirinta tama bar dakin gabadaya zuwa part din dady. Zeey najin fitarta Ta lallabo ta fito tana kuka hawayenta yaki tsayuwa wayarta Ta hasko tana fitar da wuta alamun kira nashigowa kadancewar wayar a silent take. Takarasa Inda wayar take tana sanya bayan hannuta tana goge hawayen idanunta Ta dauki wayar tana dubawa number tagani yana yawo akan screen din wayar ta Tsaya tana duba number Tare da tunanin daukar kiran Ta dauka ko kada ta dauka har wayar ta tsinke Ta sauke naunauyen ajiyar zuciya tana dafe goshinta datake jin yana mahaukacin tsara mata tashiga sintiri a dakin tana nemarwa kanta mafuta ..can kmr 2 second wani kiran ya sake shigowa Ta sake Bin wayar da kallon wannnan Karon jahadi tayi gurin dannan Koren madanni Ta manna wayar da kunneta zuciyarta na wani irin dokawa .hello baby nah... muryar dataji ya doki dodon kunneta shi yasa jikinta rawa kmr mazari tasamu guri gefen gado ta zauna sbd kada Ta zube kasa kina jina ko. Nakira kiji lafiyata ne kisan naje gida lafiya batare da sakon labarin mutuwata ya zo miki ba yakarasa mgn yana kwashewa da wata mahaukaciyar dry ....fine yanzu dai ya kike tashi ya baby nah yake yana kic Kuwa wallahi bakiji yadda na kamu da mugu mugun matsanancin son cikin jikinki ba tun daga lokacin da doctor ya sanar min. ni kaina naso azubar kodan tashin hankalin dazaki shiga Amman nasan akwai abinda Allah yake nufi da sanya min soyayyar abinda ke cikinki Dan hk ina umartarki da Kibarmin abuna ,sannan Ki Bani hadin Kai mucigba da sheke ayarmu kawai kinsa mace me ciki akwai tsantsar sugar da gardi ba hadasu da sauran mata. Km ababen bukatar da nmj, Kashedina da gargadi karki kuskura kice zaki sabawa umarni nah Ta hanyar zubar min da wahalata arariya kmr yadda muka saba ... are you deve? She shouted at him you are very stupid akil... are you the one to tell me what to do wit my personal life ? Wait pullushi goet hariznable animal let me ask you when did this stupid things happen between me and you ? Are mad akil let me tell you. you dont have that Gust to talk to me anyhow you like. bakinta na shaking tacigaba don't ever say those stupid and rubbish statement to me cause I'm not ur wife And I will never be... .this stupid pregnacy you are talking about I will make sure I flush it out Takarasa mgnr tana Huci hawayen takaicinsa na biyu kuncinta,... See ur life Zeey hawaye kike zubawar akan Dan wannan mgnr kodayake sorry fa na manta Ashe fa katuwar jakace ke..balama
Chapter 17 · 0% Book details