Sashe 19
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:* *khairikum man Ta'allamal qur'ana wa'allamahu* *Allah's messenger (s. a. w) said the best amongst you is the one who learns the qur'an And teaches it* Page 7 Da hanzarinta ta afka cikin gidansu bolaji atsorace Wanda kadan ya rage basuyi karo da bolaji dake kokarin fitowa tsakar gidan nasu ba. gabadayansu suka ja baya . suna kallon juna sbd muguwar tsoron da sukaji alokacin domin on-expecting suka kusan ci karo . cike da rawar jiki Zeey tace (BJ ja'wo'le )ma'ana su shiga daga ciki. hannuta kawai BJ takamo suka shiga cikin dakin dake da Dan karamin madaidaicin gadon marasa lfy guda day sai Whit chairs guda biyu sai kujera Yar tsugune sai tarkacen kayan aikin likitoci . bj Ta ta nuna mata farar kujera alamun ta zauna. Zeey ta zauna tana sauke numafshi da toshe hancinta sbd mugun warin da dakin ke bugawa take takasa hadiye miyyo. bj tace ya'akayi ne ore naganki Duk wani afirgice atsoroce hk? , uhmmmmm ke dai Bari bj dole kiganni hk. ina Cikin matsala me tsanani wacce hankali bazai iya dauka ba.Numfawa tayi da karfi kana tace bj I have 3months pregnant,.... pregnant Zeey again? wai meyasa kike irin hk NE Ki dinga Yi Abu kmr wata dakikiyar yar kauye? ido fa ya bude yanzu an daina irin wannan iskancin. " idan kinsa baki shiryawa Bin maza ba is better Ki daina Kawai. I think wannan cikin shine Karo na goma ko sha da kikayi. , I know bj yanzu dai komai yazo karshe daga wannan cikin zan san abin Yi . nidai yanzu abinda yakawoni shine Ki taimaka Ki cire min wannan cikin wanda zai zama shine last cikin da zan sake cirewa arayuwata .. "yanzu ma wancan saurayin ne ya km dirka miki cikin ? Inji cewar bolaji. Zeey ta girgiza mata kanta alamun shine . wlh shine tantirin Dan shegiya ba gashi this time around iskanci yake ji dashi . Dan shi cewa yayi abar masa yanason abunsa dayake tsinan ne bakiga rashin mutunci da mukayiwa juna jiya ba ko yau da safe sai daya kirani yana min warning akan cikin tare da maganganunsa na bazan da wofi zeey takarasa mgnrta tana fitar da numfashi me dumin . ke kika bashi wannan chance din iskancin ta fadi hk tana gyara zamanta da sake cewa amman km tunda har ya nuna yana son abinsa while Ki Bar mi shi man? " kema kinsa wannan ba Abu ne me yiwuwa ba gareni kinsa mu bama aure da ciki . yarenmu na Hausa ba kmr naku yoroba bane da kuke yin aure da ciki . yasan da hk yace yanason cikin ? Ki Manta da wannan Dan tantirin Dan iskan karya yake kawai yana son tozartani ne a idon duniya, as ending inda cikin ya fito yace banashi bane ya barni cikin matsala, nifa nayi mugun karantar mugun nufin akil akaina ..koma ba Dan Hk. kwata kwata nifa bana son gayen.sbd akwai wanda zuciyarta take matsanancin kauna. kawai shi akil ina rage time ne dashi. OK OK yanzu nayi understand dinki Bari musoma aiki no westing of time sbd akwai mutun uku da zanyiwa abortion takarasa mgnr tana nunawa Zeey kan wannan madaidai cin gadon. Tare da ware kafafunta. ta daura dayan kafarta kan kujera yar tsugune byn ta matso da kayan aikinta kusa.karamin silver ne dauke da sizos da wasu kayayyikin aiki . Gaban Zeey ya yanke yashiga dukan uku uku yana faduwa sbd zafin azabar cire ciki Data tuno Wanda tayi last. runtse idanunta tayi sosai ahankali gabanta na matsanancin faduwa tare da fargaba. Bolaji Ta sanyawa duka hannuwanta handglop. Zeey naji tana gani bj ta tura mata wani karfe cikin gabanta ta tokare kasanta dashi wanda zai baiwa bj damar hango AI nihin bakin mahaifar Zeey . sake runtse idanunta tayi sosai kirjinta na tsananta bugawa hawayen tausayin kanta yashiga xubo mata sharrrrrrrr ..take bj tabaje baseerarta tashiga aikinta cike da kwarewa da iyawa, hanuta daya rike da sizos Dayan hannun km rike da wani abu shi ba sizos ba shi ba spoon ba tana aikin turawa Zeey cikin gabanta tana ciro jini daga mahaifar Zeey wani irin azababben azaba Zeey taji mara misltuwa from know where tmkr ana zare mata rai ...take jikinta yashiga shaking Ta dinga jan numfashi da kyar tana fitar dashi ahankali tana cizan lisp dinta cike da dauriya hawaye ne yacigaba da zubo mata bisa kuncinta yayinda bj take kan aikinta . fidda numfashin azaba da ihu Zeey take son Yi Amman babu dama sbd mutane gidan. sorry Ki Dan kara dauriya kadan kar mutane suji.... " hk Zeey ta dinga dauriyar walaha Duk da ba wannan bane Karo na farko da zatayi abortion Amman radadin azaba kam babu wani bamabamci gareta akan kowani time is all the same to her ...... Wani irin mahaukacin gudu akil yake shararawa akan titi tunda c. I. d dayasakawa Zeey akan yasa masa Ido akan fitar Zeey da shigarta da inda zataje. c. I. d nasa yakirasa byn fitar Zeey ya tabbatar masa da Zeey Ta fito km akan idanunshi tashiga motar agege. Dan hk know westing time .hanyar agege yakamo . "dai dai lokacin daya iso oniwaya jection har ta sauka acikin motar tashiga lungu su bj kokari yake ya samu gurin parking ya fito yabiyo bynta kafin Ta bace masa. aiko yana gama parking din motarsa ya fito da sauri tare da rufe motar gabadaya dayi mata key yashiga lungu da hanzari sama ko kasa ya nemeta yarasa . "gabadaya yarasa takamaimain gidan data shiga acikin gidajen dake jere acikin lungu . paturo yashiga Yi yana leken cikin gejen mutane ko zai ci sa'ar ganin gilmawarta Amman shr babu ita babu alamarta Wanda daga karshe ya yanke shawarar shiga wani madaidaicin gida da zuciyarsa Tai ta aiyana masa nan tashiga. , yana shiga yaga wata mata sanye da hijabi da alamun muslimace km bahaushiya Ya gaisheta tare da tmbyrta Dan Allah ko nan wata budurwa doguwa Amman ba can ba ,baka me Dan duma duman jiki. Ta girgiza masa kai gsky bata shigo nan ba . asalima tun safe nike zaune a nan babu wata bakuwar fuskar Data shiga . kana iya bincikan sauran gidajen ko zaka dace juyawa yayi cikin sauri yana mata godiya Dan yasan da yoroba ce bazata ma sauraresa hk ba. idan ma bai ci sa'a ba ihu zata Yi masa tace barawo ne ko me satar yara. Hk yakarasa fitowa waje yana dube dube da tunanin gidan da Zeey tashiga . da km ta inda zai ga fitowarta tabbas shi dai yasan ko tantama babu wannan lungu tashigo km yasan a Dan shigowarta bai isa ace ta kurewa yan gidajen Nan guda shida ba . jingine kanshi yayi da jikin bango wani gida dake facing din nasu bije yana tunani ta inda zai ganta.. Zeey Kuwa tana can taci uwar wuya ta hada matsanancin zufa sbd irin azababben azabar datake ci ...... wannan Karon Gani take Tmkr mutuwa zatayi tun tana kunshe sautin kukanta hawayenta na zuba har suka soma fitowa Fili tasoma kiran wayyohhly Allah nah ......wayyohhly zafi... Wayyohhly Allah mutuwa zanyi.... sorry sorry mungama AI Ki kara hakuri cikin tsakani lokacin da bai wuce 30 minti ba bj Ta kammala da aikinta Tana kara yiwa Zeey sannu kana ta dungule auduga me Dan girma ta cusa mata agaba tare da hade mata kafafunta tana nuna mata gudajin jinin Data fitar, da kyar zeey Ta iya kallo sannan tasaka pent dinta tana saukowa da zaninta kasa sosai. Ki kwanta Ki Dan Hutu kaFin zuwa anjima bari naje na kawo miki ruwan zafi kisha. kai kawai Zeey ta iya dagawa domin irin azabar datasha ko tace zatayi mgn baza iya ba. Tana nan kwance bj Ta dawo dakin hannuta rike da cup Ta kamota ta Dagota Ta zaunar kana tabata ruwan zafi tasha kadan Ta sake kwantar daita .. tace kina jina ko daga yanzu har zuwa dare ruwan dumi zaki Tai sha sbd kar jini ya balle miki . " sai lokacin Zeey Ta iya bude baki tace to ai nasani km nagode sosai bj dan nasan badan Allah yasa ina dake ba, da yanzu bansan yadda rayuwata zata kasance ba Da wannan cikin... Karki damu oremi ai tunda kina dani komai me sauki ne abinda nike so dake Ki daure Karki Bari wata mu'amula ta km shiga tsakaninki dashi gayen nan sbd ahalin yanzu mahaifarki a bude take zaki iya daukar wani cikin. the best thing Ki saka coyel ajikinki Dan tsaro karki km daukar wani ciki Dan nasan dai ba wai daina Harakar nan zakiyi ba tunda Ki rigada kinji dandani dadin dake ciki. " karkizo ki gama zubar da yayan dazaki Haifa a gurin Ron's kizo as ending kiyi aure Ki nemi haihuwa Ki rasa..... .... kai Kai bj...... am think I have stop wit this rubbish thing banajin zan sake komawa wannan banzar rayuwar ballantana na cigaba da wannan cudanya tsakanina da akil . kinsa fa daman da shi kadai nikeyi.... Babu wata roba da zan saka sbd wannan cikin shine zai zama last.... well Allah yasa Ki iya rike kanki akan kwadayin maza inji cewar bj tana me juyawa zuwa Farfajiyar gidansu.. Akil Kuwa yana waje yana bulayin neman gidan da Zeey tashiga sama da minti 30 tuni km zuciyarsa tashiga tsara masa zubar masa da ciki zatayi......ya saki kara AI kuwa datagama dashi....dan idan hk takasance zaici uwarta har da ubanta, Dan wallahi bazai taba barinta ba. " anan inda tacire masa cikinsa anan zai km dirka mata wani ciki, zai tabbatar mata da shi yafita zama tantiri na bugawa ajarida, cikin daya kwallafawa rai yake ganin shine jigon abinda zai rike da bazai masa katangar karfe da kwasar gara dayake daita ba........... awa daya tsakani kawai yaji sautin muryarta sama sama ita da wata wace bai gama tantace kowace ce ba . daga wani tsakargida a harzike ya juyo yana baza idanu yaga ta inda zata fita. Daidai bakin kofar gidan Zeey Ta dauke wuta dip tare da tsaya cak sakamakon arba da idanunta sukayi da akil tsaye yana maxurai yana kare mata kallon sama da Kasa.....sama da minti