← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 223 OF 289

Sashe 223

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

maganin sannan ta nufi dakin mama wace zuwa lokacin ta farka sai dai tana kwance ta kasa mikewa daga kwance datake d'an har fitsari tayi ajiki. tak'arasa gareta da sauri tana kiran sunanta"mama mama !!!ganin yadda mama ta dawo tamkar wata yar maye yasa ta mike cikin sauri tashiga dakinta ta dauko kudi ta fito waje da sauri ta nufi inda me gadinsu yake tare da aikensa ya siyo mata madarar hollandia cikin minti biyu sai gashi ya dawo ta amsa ta sake nufar dakin mama ta hau saman gadon tare da kamota ta zaunar tasa mata pillow abayanta tashiga d'add'aka mata madarar har sai data sha fiyye da rabi sannan ta mai data ta kwantar tayi tagumi "karfa taje garin neman gira tarasa ido garin takoma gidan abdulkabir ta rasa mahaifiyarta aiko datayiwa kanta mugunta. Abu kamar wasa har kusan washegari mama bata dawo haiyacinta ba har sai da aka d'anganata da likita. tashin farko doctor yace yanason ganin dady wanda daman shine ya ya kawota. likita yayi yan dube dubensa tare da rubuce rubuce sannan ya dago yana duba farar takarda hannunsa sannan ya dubi Alhaji Adam yace " Alhaji meye matsayin wannan matar agurinka? Alhaji Adam "yace yar'uwatace uwa daya uba daya.. "tana da miji ne? "a'a tare take zaune da yarinyarta" "Ok bisa ga bincikenmu mun gano anyi mata amfani da wasu kwayoyin maganin bacci masu karfi ta hanyar raunata mata jiki gaskiya da bad'an anyi sauri kawota ba da bamusan abinda zai faru ba. "magani bacci fa? "eh " "dan Allah Alhaji tunda kuna da halak'a me k'arfi daita ka taimaka kasanya idanu akanta dan irin wannan maganin zai iya kashe mutun kai tsaye Saboda anyi mata overdose dinsa . Alhji Adam yashiga mamaki yana tinani ta yadda hakan zai faru kusan minti goma yana zaune baice komai ba yana sauraron bayanan likita har sai dayaji likita ya dasa aya, sannan yace gsky nayi mamakin yadda hakan ta kasance . doctor yace "wannan bawani abun mamaki bane adai sanya ido sosai "shikenan zanyi kokarin yin haka inji cewar dady ya mik'e tsaye yana mikawa doctor hannu tare da yi masa godiya "yace Insha Allahu zan saka ido akanta sosai . Atakaice sai da mama tayi kwana uku a awurin likita sannan aka sallamota kai tsaye Alhaji Adam yace a wuce da ita gidansa domin ta dinga samun kulawa. *bayan wata biyu* Zaune Abdullabir yake akan kujerar kushin me zaman mutun uku system ne akan cinyarsa yana operating dinta cikin iyawa da k'warewa sanye cikin wando blue jeans da riga ash colour me gajeren hannu kayan sunyi masa kyau sosai ga wani sihirtaccen kamshi da jikinsa keyi tamkar ajikinsa ake sarrafa turaruka gaba d'aya id'an kashaki kamshin turarensa sai karasa takamaiman wani irin kalar turare yayi amfani dashi ,duk maitar mutun haka zai hak'ura matsawar bashine ya fad'a ba koina ka kalla ajikinsa abun birgewa ne fatar jikinsa tayi luwai luwai kwantaccen gashin jikinsa sun sake kwantawa abun sha'awa sosai yayi busy gurin aiwatar da aikinsa. su'ad zaune agefensa cikin shigar wando baki da riga pich colour wace bata wuce cibiyarta ba, lallausan bakin gashin kanta sun zubo bisa kafad'ar ta ,tasashi gaba tana aikin kallonsa, sai dai ta cika tayi bammm sakamakon ganin yadda ya shareta yana cigaba da aikinsa tamkar ma bai san da wata halitta zaune agefensa ba, hakan yasa ta mik'e cikin fushi zata bar gurin zaraf taji ya riko laulausar tafin hannunta cikin nasa yashiga murzawa ahankali yace "ina zaki kuma? yayi maganar batare daya d'ago ya dubeta ba, idanunshi still na kan system yana faman operating. muryarta a shagwabe tace "zanje na kwanta ne zamana agurinan bashida wani amfani tun dazu ina zaune zaman jira gara naje nayi bacci. "ki zauna nakarasa abinda nakeyi muje mu kwanta tare dan ko kinyi bacci sai kin tashi kinji dani. "to to ni gaskiya nagaji bacci nakeji tun d'azu nake zaune amman gaba d'aya ma ka manta dani a zaune sai wani faman aiki kakeyi tamkar agogo... murmurshi yayi tare da cewa"ni na isa na manta da sauraniyar mata, abinda bakisani ba kina cikin nan ya nuna mata tsaitin zuciyarsa da d'ayan hannunsa,ki d'an bani 10 minti yanzu zan gama. gaba d'aya narke fuska tayi ala'mun shagwab'a taki ce masa komai jin tayi shiru taki cewa komai yasa ya d'ago a kaikaice yana kallonta taso kawar da fuskarta amman ta kasa saboda yarigada yasanya kwayar idanunsa cikin nata yana aika mata da wani shu'umin kallo me tattare da shaukinta wani abu taga suna fitowa acikin idanunsa suna shiga cikin idanunta suna narka da zuciyarta akan tsantsar kaunar datake masa. zuciyarta da kirjinta ne suka hau amsawa da karfi sakamakon idanunsa dake cikin nata, narainarai tayi masa da fararen idanunta kamar zatayi kuka. ya matse hannunta da d'an karfi wanda yasa ta saki kara mara sauti tana k'ank'ame jikinta tare da kokarin zare hannunta cikin nasa taji ya fizgota gaba d'aya ta fad'a bayan wuyansa ,take tashiga kissing din wuyansa da kwantanccen sumar kanshi tare da sakalo hannunwata ta wuyansa ta rungume kanshi akirjinta tana jin wani irin zallar shaukinsa dake manne ciki kirjinta bakaramin mutuwa zaune yayi ba . amman yashare ya daidata natsuwarsa akan screen din system yacigaba da aikinsa ganin hk yasa tashiga bashi hot kiss takoina daga karshe ta ratsa ta kwanto tsakiyar laptop tashige jikinsa ta kwanta tana mutsumutsu har tana zungure zandariyarsa yana jinta sai dai shi gaba d'aya hankalinsa na kan sarrafa computer ganin duk abinda take masa baisan yayi concentrate akanta ba, yasa ta mik'e ajikinsa ta koma tayi tsaye tashiga jifansa da Teddy shi kuma yashiga kaucewa idanunsa ya d'ago ya kalleta yana murmushi sannan ya sake meidawa kan aikinsa ajiyar zuciya ta sauke da karfi tana jan numfashi sama sama kamar wace tayi wani aiki sannan tasamu guri gefensa takoma ta zauna tare da hade rai sosai tana turo masa baki tana cika tana batsewa. gaba d'aya kishi take da wannan aiki d'aya tasa gaba yakeyi ,wanda take ganin kamar yana k'ok'arin mantawa ne daita arayuwarsa, ahankali tasa kafarta d'aya tana kawar da fuskarshi akan kallon system ya riko tafin kafarta da hannunsa while d'ayan hannunsa na cigaba da aiki yashiga yi mata tafiyar tsutsa a tafin kafarta wani irin zillo tayi saboda wani abu dataji ya tsarga mata tundaga tafin kafafunta har zuwa cikin kwakwalwarta da sauri ta cire kafarta ta zube gabadaya ajikinsa tana masa kukan shagwaba hannusa d'aya yasa ya zagaye cikinta yana mata cakulkuli tare da kissing every part of her ita kuma sai dariya take sosai ta mik'e ajikinsa tana dariya hannunsa ya kai ya shafa beauty face d'inta wanda kallonsa ke saka shi cikin natsuwa ahankali yasa hannunsa kan brest dinta ya d'agota daga jikinsa ya zaunar da ita gefenshi yana bata hak'uri "sorry heart yanzu zan gama sai kiji dad'in yin bacci nasan jarabata kike bukata shiyasa kika kasa bacci yakarasa fad'ar haka yana murmushi .... Aiko ta sake d'aukar baby teddy ta dinga jifansa dashi ya kamota ta zube jikinsa ta kwanta ruf da ciki ta juyo fuskarta suka hada ido, idanunsu suka tsarke cikin juna dukkaninsu murmushine bayyane a saman kyakkwar fuskarsu tsawon minti goma suka dauka suna kallon kwayar idanu junansu cike da matsanancin shauki. d'agota yayi ya sake zaunar daita tare da shafo kirjinta yana hadiyar yawu "plz hrt i wil be true now atare suka sauke naunauyen ajiyar zuciya d'aga karshe ta sake dauke teedyy tacigaba da jefa masa "ni ni ban yarda ba Allah ka'ajiye aikin ya isa hk. shima yashiga ramawa sake fadowa tayi jikinsa tashiga kissing fuskarsa cikin kunnensa hancinsa ta gangaro bakinsa ta shiga tsotsan lips dinsa kusan minti goma ta dauka tana tsotsar bakinsa sannan ta zare bakinta cikin nashi "wayyo Allah ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yana lumshe ido dole tasa ya dakatar da abinda yake ya turo mata bakinsa bata tsaya bata lokaci ba ta cafki bakinsa, laulausar harshensa tashinga sarrafawa cikin bakinta tamkar wace za'a kwacewa gaba d'aya gashin kanta yagama bajewa ya rufe masa fuska ya sanya hannunwansa duka ya tattara ya maidasu bayanta ya kamo fuskarta da tafin hannunsa yasanya idanunsa cikin nata yana kallon cikin kwayar idanunta yana tsotsar bakinta sosai suka shiga aikawa juna zafafan romance kafin daga baya ya dauketa cak sai saman italy bed d'insu daga nan suka fada duniyar Ma'aurata . haka kawai Ak ya dinga tsintar kansa cikin yawon faduwar gaba haka itama su'ad wanda ita kam har sai da ta kai ga gaya masa halin faduwar gaban data tsincin kanta ciki, shima bai boye mata ba yace" haka yake jinsa a duk kwanakin da suka gabata, wasa wasa fa faduwar gaba ta sakasu gaba yanzu haka zaune yake akan kujera yayi zurfin cikin tinani abinda ke sashi yawon jin faduwar gaba gashi cikin lokacin tinanin zeey ne ke yawon zuwa masa wanda yarasa dalili su'ad ce ta karaso inda yake hannuta rike da glass cup ta mika masa hollandia me sanyi ya amsa ya sha ta amsa cup din ta ajiye sannan ta kwanta saman cinyarsa tana jansa da hira "Abdul takira sunansa.. "zuciyarsa na tsananta rawa gabansa na faduwa ya amsa atakaice "ya'akayi heart beat? "ina ji ajikina wani abu na shirin faruwa damu amman ina addu'ar Allah yasa yazamo alkhairi ne arayuwarmu... ya bude bakinsa kenan da niyyar amsawa yaji gabansa yayi wani irin mahaukacin bugu take kuma gabansa yashiga fad'uwa fat fat gabad'aya jikansa yashiga rawa ya dinga jin duniya na jujjuyamasa cikin k'ank'ani lokaci yanayinsa yasauya jikinsa na rawa ya ture su'ad dake kwance a saman cinyarsa sai dimm kakeji a kasa yayi zunbur ya mike tsaye yana kallonta yana kallon parlour 'n dayaji yana jujjuya masa, hankalinsa a matukar tashe ya nufi d'akinsu . su'ad wace ke rike da gefen cikinta tana yatsina fuska tana kallonsa saboda taji zafin jefar da ita dayayi cike da matsanancin mamakinsa ta mike tsaye tabi bayansa tana kiran sunansa Abdul Abdul!!! d'an ji tayi gaba d'aya ta daina jin zafi. tana karasa shiga dakin ta isa gareshi tare da kai hannunta jikinsa zata tab'asa yayi saurin buge mata hannu yaje ya kwanta gaba d'aya hankalinsa da tinaninsa yakoma kan Zee daya rufe idonsa Zee yake gani gabad'aya ya haukace acikin d'akin daren ranar bai
Chapter 223 · 0% Book details