← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 283 OF 289

Sashe 283

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH YA AZIM THE GRAND page 89 a shagwa'be ta d'aga masa kai tana me lumshe fararen idanunta. "ai ko yarinya karyarki tasha karya "ai babu abinda yafi dacewa sama da wannan abinda kikaji ina miki "laifi nayi kinga dole na nemi masalaha da sanyi idanuna, kuma nasan babu inda zanyi saurin shawo kanki dashi sai ta wannan hanyar... yanakarasa fad'ar hk yacigaba da shan shaninsa , yana zuba ihun dadi, iita kuma sai faman kuka take "karabu dani abdul banason abinda kake min ,dame kake son naji? da wulakanta min uwa dakayi ko da wannan muguntar? duk maganganunta nashiga kunnuwansa amman ina yaki barinta ya dinga murzata son ranshi, sai daya tabbatar data murzu iya murzuwa sannan ya sarara mata, bayan komai ya natsa atsakaninsu ya barta ya mike tsaye yana kallonta yana girgiza kai ya janyo towel ajikin kofar bayi ya d'aura ya nufi cikin bathroom . ita kuwa a matukar fusace ta sauko daga kan gad'on tana jan tsaki tare da tattara kayanta tabar d'akin tana banko masa kofar tana sake jan wani dogon tsaki. ya fito da sauri daga cikin bayin yabi bayanta yana kiranta" ummul ihsan ni kikewa yiwa tsaki akan hakina? tayi masa bazan taki juyowa tacigaba da tafiyarta cikin sarsarfa tabiyo bynta abinka ga karfafan nmj taku daya biyu zuwa uku yayi sai gashi daf daita har yana kokarin cafkota ta goce da sauri tayi d'akinta aguje tana shiga ta banko kofar tasanya key, ta tsaya tana sauke numfashi sama sama. tsayawa yayi yana kallon kofar yana murmushi mugunta aransa yace "kya yi fushinki ki gama, amman bazan yarda da zaman yarana a hannun wasu ba, suma idan yara suke so su haifi nasu period ya dawo d'akinsa yashige bathroom domin tsarkake jikinsa .. su'ad ta d'auki fushi me tsanani da ak akan abinda yayiwa mahaifiyarta, dan gbdy ta tattarasa ta watsar dashi . "tsakaninta dashi ido ne kawai sai sannu da zuwa idan ya dawo daga aiki shima tanayi saboda idanun yaranta da me aikinta, idan kuwa basanan ko kallon arziki bai isheta ba, sai km abinda ya danganci abinci tanayi kodan yaranta, aikin gida ne dai bilki ce keyi ,idan kaji motsinta to ita da yaranta ne zakajisu ,a lokacin tunani iri iri suka dinga zuwa mata ,da dinga godewa allah da samuwarsu gareta ,dan sun zame mata sanyi idaniya ,suke debe mata kewar mahaifinsu data kauracewa, shima ak tattarata yayi ya shareta yacigaba da tsabgoginsa,amman daya ga shine zai cutu yayi sorronder ya zubda makaman yakinsa yasoma neman hanyar shiri daita inda yasameta a d'akinta a wata safiyar juma , zaune ta rungume da d'anta. yasami guri zauna gefen gadon yakamo tafin hannuta cikin sana yana massaging ahankali ta runtse idanunwata kad'an hawaye suka zu'bo mata tasa bayan hannuta Tana gogewa, shima runtse idanunsa yayi na minti biyu sannan yasoma mgn cike da sanyin murya "ummul ihsan ...... yakira sunanta yana matse hannunta cikin nashi"kiyi hkr plz akan abinda nayi .. ta bude bakinta da kyar hawaye nabin kuncinta tace "na hakura amman wallahi sai kaje kabawa ummata hakuri tunda ba daga sama na fad'o ba. "kai samun ya'yan kayi daga sama ita ko sai data sha gwagwamayar rayuwa kafin tasameni da zaka dinga wulakatamin ita, yayi ta bata hakuri ita kuma ta rantse sai yaje ya bawa mahaifiyarta hakuri sannan komai zai wuce.. "shikenan naji zanje nabata hakuri, amman plz ki d'an sakin ranki banajin dad'in yadda nake ganinki , rashin walwalarki tasoma haifar min da damuwa da nida yarana. "aranta tace kai kajiyo da matsalarka, amman wannan karon i mean it sai na karyar wanan kudirin naka sai na sauke girman kan dake damunka,gajiya yayi da zaman shiru ya tashi ya wuce office. washegari gidan shiru kasancewar week end ce gashi yaran sun tafi islamiyya ,emran ne kawai ne agida tare da mamansa tana a d'akinta zaune tana wasa da kafafun emran yashigo d'akin kallo daya tayi masa ta d'auke idanunta ta meida kan yaronta dake babbaka mata dry, ahankali yakaraso gareta ya tsura mata mayatattu idanunsa emran naganinsa ya mike yana murmushi tare cewa "dady" "ya'akayi d'an dady kana lafiya ? yayi mgnr yana shafa sumar k'ansa sannan ya janyo karamar kujera stool ya zauna yana fuskantarta kana ya sauko da emra "jeka gurin bilki kayi wasanka. "inje bilki dady? "eh je kayi wasa kaji yarona. emran yasoma tafiya yana waigensu yana dry tare da d'agawa musu hannu har ya fice daga cikin d'akin wanda hkn yabawa ak matsowa sosai kusa daita ya kamo hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali yana kokarin su had'a idanu amman taki dagowa. ganin yana kara motsawa jikinta yasa ta d'ago kwayar idanunta ta watsa masa wani irin kallo wanda yasashi jin hantar ciknsa kad'awa "he couldn't believe wai yau su'ad dinsa ke treating dinsa haka. fixge hannunta tayi cikin zafin rai tare mik'ewa tsaye dan barin d'akin ya fincikota ta fad'do jikinsa tana kokarin mik'ewa ya matseta gam akirjinsa tare da kokarin had'e bakinsu. datse hakoranta tayi ta barshi da fama da tsotsan lip's dinta,bai damu ba hk yacigaba da sarrafata ,batare da ya sausauta rikon da yayi mata ba, ganin bazata samu kufce masa cikin sauki ba, yasa ta bud'e bakinta tare da zira masa harshensa tana jujjuyawa had'e da goga jikinta inda taji ala'mun joystick dinsa, wani irin numfashi yaja tare da sausauta rikon da yayi mata yana kokarin cusa hannunsa cikin rigarta. sai databari ya sakankance sannan ta ingizashi ta mike tsaye tare da tattara miyon bakinta ta tsirta "Allah ya tsareni da tarayya da nmj da bai san darajar iyayena ba, ba baki nayi maka ba amman kaima ka haihu, in ana raye kuma zakayi surukai zakaji abinda iyayena sukaji. zaro idanu ak yayi da sauri yana mugun mamakinta yana kallonta yasan su'ad na da tsiwa amman wani sa'in hallayenta na bala'in rikita masa lissafi, yana shirin bud baki yayi mgn tace "bar zaro ido sannan karkace min komai har gwara ummata da abbana kaddarar soyayarsu ce tayi silar samar dani ba wai halaiyensu bane. "kai fa abdulkabir zaman daduro kayi da arniyya yarinyar da ba digon sonta azuciyarka sai zallar sha'awarta, Abdul barikin dakayi ba kaddarar rayuwarka bace, kai ka siyawa kanka , dan a lokacin da kace ayi maka aure babu me hanawa, amman sai ka zabi bin kadangarun bariki sabanin iyayena da hanasu auren juna yaja musu fad'awa halaka, daman kuma *annabi SAW ya fad'a in mumini yazo yace yana son erku to a bashi in ba haka ba kuwa barna zata auku a doron kasa* saboda haka ni nan abdul aka samu ta wannan hanya, ban ganin aibun iyayena kuma bazan bari kai ka wulakanta ko tozartasu ba, koda nake ba yar halak ba nasan darajar abina.. "ni yar gaba da fatiha ce tabbas amman nayi maka abubuwa dayawa wanda diyar da aka haifa ta hanyar aure ta kasa yi ma, sanadina kasamu lafiya dabaka ta'ba tunanin samunta ba nabaka farinciki ,baka yaran da kake tunkaho akansu, "me ya saura da kake bukata da ban maka ba ,nasoka kmr nayi hauka amman karasa abinda zaka min sai tozarta min mahaifiyar datayi silar zuwana duniya "kaje kawai bana bukatar sake ganinka tana karasa mgnr tashige bathroom tabarsa nan tsaye jiki a sanyaye . "to shi meye yayi daga d'auko yaransa sai abun zai zame masa maseefa har da gori? yana nan tsaye yana tunani mafutar yadda zai shawo kanta, hayaniyarsu farhan da emran ce ta kaure a parlour'n wanda hkn yake ta tabbatar masa da dawowarsu daga islamiyya yayi saurin fitowa daga d'akin ya iske emran da farhan suna dambe gbdy sun had'a uwar gumi emran naganinsa yakara volume din kukansa "dady kace emran yabani game dina inji cewar farhan. "a'a nawa ne dady" "dady karya yake ga nashi can ya lalata yana d'akin " a sanyaye ak ya karaso garesu ya d'auki emran ya rungumeshi aka kafad'arsa yana rarrashi yana shafa kan farhan "kukan ya isa hk ai kaninka kabar masa yayi wasa dashi anjima idan nafita zan siyo maka wani kaji babana kuje acire muku uniform cikin hk bakil tashigo parlour'n ta gaisheshi ya amsa" muje ku cire uniform taja hannunsu sukayi d'akinsu shi kuma ya nufi nashi d'akin tare da emran akan gado ya ajiye shi yanacigaba da wasa . ya janyo system dinsa yasoma dudduba sakoni da'aka turo masa zuciyarsa cike da matsanancin mamaki su'ad, can kmr minti goma tsakani ya sake jiyo sautin kukan ihsan yayi saurin mikewa yana ture system din gabansa tun daga saman step yace "waye yake damar min uwa yana karasa saukowa da sauri "dady farhan ne ya hanani rike remut kuma nice da rikewa yau "karya takeyi dady yau ba ranar kowa bace shima yakarasa mgnr yana kuka. runtse idanunsa yayi na wasu dakiku sannan ya budesu tare da yafito ihsan da hannunsa "zo nan mamana ta karasa da gudu gudu tashige jikinsa tana kuka ya d'auketa yana duban farhan daya hade rai "kai kowa baka bari ba.. oya kawo min remut din nan yakaraso ransa a had'e ya mika masa ya koma yasamu guri can nesa dasu ya zauna. ak ya canza tasha zuwa caton "oya kowa ya kalli wannan banason na sake jin motsin bakin kowa daga cikinku cikin haka aunty din school dinsu tazo me d'aukarsu lesson a gida "that's gud this is time for lesson not for wching Film's ok? aunty tayi murmushi tana kamo hannu ihsan da ak ya sauketa tare da cewa "gud afternoon sir. "afternoon yace mata atakaice sannan ya juya ya haura samansa aunty tajasu zuwa lesson room domin gabatar da abinda ya kawota. cikin kwankin kullun kulle kofarta take ,gbdy bata bukatar kusancinta dashi tana dai zaune ne kawai zuwa wa'adin data diba masa a zuciyarta, idan ya kai kansa ga ummanta yabata hakuri zata hakuri tacigaba da zama dashi idan yaki kuwa ita tasan matakin dazata d'auka akai. dan har lokacin jira take taji daga ummanta dan tasan dayaje babu yadda za'a bazata gaya mata bangaren ak kuwa sharewa yayi da zance zuwa wani ban hakuri ganinsa shi me yayi da zai wani je bayar da hakuri. sai dai gabdya a kwanakin atakure yake hakuri kawai yake yana d'aurewa yanayinsa, yau dai ya k'asa
Chapter 283 · 0% Book details