← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 289

Sashe 16

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

tausayin kanta yakamata , Wai ma me tace masa ne dataga yayi wani iri hk take tashiga tuna abinda tace masa iya tunaninta mgnrta bata da aibu? To yanzu km me zata sake ce masa? Hanyar kofar part din ammi Ta nufa da sauri kar wani idon yaganta Ta taci sa'a ammi bata nan tana part din Dady Dan hk ta lallaba tashige part'nsu............. Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 16 · 0% Book details