Sashe 78
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yakamata ... ahankali tayi kokarin kau da damuwarta ta hanyar sanyawa zuciyarta da fuskarta walwala tare da natsauwa samun auren abdulkabir cikin sauki a dan wannan lokacin, kai tsaye gidansu ta nufa . "cike da matsanancin farinciki ta shiga part dinsu , ummanta wace ke zaune ta kalleta tace me faru ne su'ad naga kina cikin farinciki hk wanda yaushe rabon dana ganki cikin farinciki irin hk?zama su'ad tayi akan bakin kujerar da umma take zaune tana sake murmushi tace ummana ina cikin farinciki yau ... burina ya kusan cika.. farincikinki dakika rasa ata sanadiyyata ya kusan dawowa zamu cigaba da rayuwarmu kmr yadda mukeyi ada. , su'ad dinki zata sake dawowa mutun sak, murmushi umma tayi tana shafa kanta Allah yasa, Allah ya nuna min wannan rana me cike da tarihi Allah yayi miki albarka ya shirya min ke shirin na addinin muslinci su'ad tace ameen ummana bari nashiga ciki takarasa mgnr tana mikewa tsaye ta nufi uwar dakinsu. da kallon umma tabita dashi fuskarta dauke da murmushin tausayi tana kara godiya ga Allah da shiriya tasoma wanzuwa arayuwar tilon diyarta ada can kafin tazama haka ta zamemata tamakar ya'ya goma Allah ya bata. a kullun tana alfahari da kasancewar su'ad diyarta banda yanzu data bata kanta da shaye shaye.. daren ranar da kyar ak ya runtsa tunani iri iri ya sakoshi gaba yarasa meyasa dady'sa keson lakaba masa auren tantiriya irin su'ad me zai ci daita shi ko matan duniya karewa sukayi me zaiyi daita hk ya dinga zariya a dakinsa yana saka da warwara akan lamarin da kyar yasamu bacci barawo ya saceshi. Akil dai kullum yana cikin abu daya na neman Zee a waya amma kullum wayarta bata shiga, gashi kullum bukatar sa da sha'awarsa k'ara hau hawa take tana dad'a k'aruwa akan Zee, wanda har yarasa yadda zaiyi gashi duk buduwar daya nema baya jinta kamar Zainab. Yafi son mu'amula da ita saboda ya fijin gardinta da kuma dad'in ta domin Zee gwana ce ta fanin sex ta bala'In iya jiyar da namijin dad'i a bed. " yana rik'e da wayar a hannun shi a karo na tara daya kira wayarta yajita a kashe tsaki yaja yakai dobansa ga hantsarshi yaga zandariyarsa ta kumbure tayi tab tacika wando inbanda sama da k'asa babu abin da takeyi. Da dai Akil yaga marar sa tana neman rabewa saboda tsabar jaraba, kawai sai yakira wata budurwan sa ya d'an rage zafi da ita kafin yasamu number Zee din shi me gidan dad'i da gardi. dan shi sam besan Zee tayi tafiya ba, domin bata sanar mishi zatayi tafiya ba. Allah sarki ammi a dubai Zagewa tayi sosa tayi ta zuba siyayya yayinda komai zata siya biyu biyu take dauka duk wani abunda ake sawa 'ya'yan gata ammi tasiyowa Zainab shi. , ita kuwa Zee inbanda jidan ingantattu magunguna mata dana gyara jiki babu abinda takeyi, sannan a duk sanda zata siya bata barin ammi ko iman sugani Wanda batasan wani lokaci duk ammi na hankalce daita sharewa kawai take cike da matsanancin mamaki ta yaya cikakkiyar budurwa zata zauna ta dinga jidar kayan mata hk. sanan tun a can zeey tasoma amfani da kayan mata most especial me hade kasan mace tayi hkn ne dan saboda ta hade sosai dan kar AK yagane ita ba Virgen bace. yadda AK ya bala'in yarda da ita gashi tasan bakar zuciya irin tasa ga uban kishi in har tabari yagane ita ba cikakkiyar budurwa bace ai akwai matsala babba kashinta ya bushe ....... misalin karfe shida da rabi na yammacin ranar yau suka sauka a gida nigeria . kerarren gidansu dake gra anan sukai ma tsinke sun samu komai yadda yakamata ta bangaren gida babu abinda hannatu me aiki batayi ba. gidan fesss tmkr masu gidan na rayuwa ciki ,sun samu tarba ta musamman daga maman zainab kowa ka kalli fuskarsa cike take da walwala da farinciki barin ma zeey sai abin yazama tmkr sallah koda suka sauka akasar ak bai gida yayi tafiya zuwa abuja . amman ba kwana zaiyi ya a yau din nan zai dawo. karfe 8:00 daidai na daren ranar yashigo gidan da sauri zeey ta nufi shi tare da karba jakar briefcase din dake rike a hannunsa tana masa fari da ido muryarta a sanyaye tace my life sannu da zuwa yauwa kanwata gabanta ne yayi wani irin mahaukacin bugu da karfi yaushe rabon... yaushe rabon dayakirata da wannan sunan bama zata iya tunawa ba gabadaya suka rankaya zuwa cikij babban parlour' n gidan . byn sun gama kimtsawa suka hallara a dining room inda me aikin ammi ta tanadar Musu hadaddun girke girke na musamman masu rai da lfy . sun ci abinci cikin farinciki . byn sun gama cin abinci ne ya Mike yana taku ahankali kmr bai son taka kasa ya nufi part dinsa da nufin yayi wanka,batareda ya bi takan zeey ba. bathroom dinsa yashiga byn ya tube gabadaya kayan jikinsa ya saura sirara kmr yadda yasaba a duk sanda zaiyi wanka. ya sakar kanshi shawa yayi wanka ya fito daure da madaidaicin towel iya cinyarsa wani towel din na rike a hannunsa yana goge sansar jikinsa yagama ya tsaya gaban mirrow yasoma shafawa jikinsa lotion tare da bin ilahirin jikinsa da turaruka masu sanyi dadin da kamshi . yayi corm din sumar kanshi . "ya matsa inda wardrobe dinsa yake ya fidda wasu kaya wandon jeans da farar riga shirt me dauke da kalar wandon kadan ayi mata ratsen black ne kayan sunyi matukar yi masa kyau dole ne idan mace ta kalleshi taji yayi bala'i birgeta ga black space ya rufe idanunsa dashi ya fito zuwa parlour ammi yana fada mata zai fita amman bazai jima ba zai dawo.sanda ak ke kokarin fitowa daga parlour ammi zeey tashigo fuskarta dauke da wani hadadden murmushi bai tsaya ba yasoma tafiya itama wayancew tayi tana me binsa a baya har ya isa inda motarsa take ya danna key 'n hannunsa ya bude yashiga ya zauna mazaunin direba takaraso da dan hanzarinta ta bude tashiga ta zauna a dayan hannun kujerar dayake zaune tare da kiransa my life ...... kmr bazai amsa ba sbd tun shigowarta cikin parlour'n ammi har zuwa yanzu datake zaune bai daina jin wani masefaffen faduwar gaba. ahankali cikin karamar murya tasoma mgn bansan laifin dana aikata maka... bansan meyasa ka canzamin ba idan wani abu nayi maka kafin tafiyata ka taimakeni ka sanar dani na baka hakuri domin bazan iya daukar shariya da rashin kulawarka daga gareka ba ,tayi mgnr tana kallon cikin kwayar idanunsa . ki daina tada hankalinki akaina babu komai ni baki min komai ba kawai kaina ne ya dauki caji, tun daga tafiyarku har xuwa yanxu bana cikin sukuni abubuwa sun min yawa amman Inshaallahu komai yazo karshe . ta kai hannuta cike da fargaba ta lalubo tafin hannunsa cikin nata ahankali tasoma murzawa yanzu km ina zaka kamata yayi adaidai wannan lokacin munatare muna dibewa junanmu kewa ko bakayi missing dina bane ..? matse hannunta yayi gam cikin nasa tare da yi mata tafiyar tsutsa da yatsansa daya wanda yasa jikinta yayi wani irin zummmmm tkmr anjona mata wutar lantarki nayi missing dinki man barin ma yanzu damuke tare yasoma matsota yana busa mata iskar bakinsa tsoro ne ya bakunci zuciyarta domin idan yacigaba da yi mata abinda yake mata komai zai ita faruwa zata iya farmakansa ko shi baiyi tunanin hkn ba. kokarin zame hannuta tasoma yi ahankali . lura da hkn dayayi yasashi Jan tsaki yana watsa mata harara matsalarki kenan gidadanci da kauyenci kullun kinki waye me kike tunani babu abinda zan miki bazan wuce hk ba yayi mgnr yana gyara zamansa tare da yiwa motar key batare da yasake ce mata komai ba. ganin yana kokarin tada motarsa yasata fitowa tana murmushi ko babu komai har yanzu akwai sauran burbudin soyayyarta acikin wannan idanunsa sai tisawa da zata sake yi tana tsaye tana kallonsa har ya bar gidan. gurin musty yayi niyyar xuwa amman dan taba zeey dayayi yaji yanayin jikinsa ya sauya dan hk ahankali ya juya ya dauki hanya zuwa hotel din da kamawa onye.. "koda ya isa bakin kofar dakinta ya bude batare da nouking ba . kwance ya isketa daga ita sai pent da bra ta ware kafafunta tana shan iska tana charting da samuel wanda ke daf da dawowa kasar a wannan lokacin.ak kallon dayake mata sai yaga takara yi masa kyau fatar jinkinta tayi smooth sai wani fitar da sheki take na musamman, tmkr ka tabata jini ya fito . ga jikinta yayi wani haske tun kafin yakasa gareta ta mike zumbur ta iso gareshi tashige cikin jikinsa ta rumgumeshi tsam tana shakar numfashinsa me gauraye da kamshin turarensa yasanya hannunwasa duka yazaye kungunta ji yayi jikinta yayi wani irin laushi tmkr auduga. hkn yasanshi bala'i shiga cikin halin rudu. " yayi bala'i kewarta ba kadan ba jinsa yake a lokacin daya daura idanunsa akanta kmr ya lasheta . dan hk ya zauna tare daita ajikinsa ,shigewa jikinsa tayi sosai tana shafa sumar fuskarsa honey nayi missing dinka uhmm yabata amsa da hk. Allah da gaske nake tana kwance gefenshi tana fuskantarsa sosai . muryasa a matukar sanyaye yace gani nake ayanzu kmr kin daina sona dabani kulawa amman kice kinyi kewata yakarasa mgnr yana lumshe mayattun idanunsa tare da cizan lip's dinsa na kasa ahankali . tayi masa far da idanun pls ka daina fadar hk har abada bazan taba daina sonka ba ,idan kaci gaba da gaya min irin wannan kalaman zasu iya sanya wa in rasa raina... ak yace what....?lallai Ashe baki da hankali da tunani daga mgnr love sai mutuwa .Allah ina sonka da iyakacin gskyta tayi mgnr tana kai hannuta Jan joystic dinsa ta matsa wani irin dauke numfashi yayi da sauri tare da dan lumshe mayattun idanunsa hade da sakin wata sanyayyiyar ajiyar zuciya ahankali ya bude mayatattun idanunsa yana binta da wani kallo wanda za'a iya fassarashi da kallon sha'awa ina matukar son yadda kike nuna min kulawa abu daya ki hadani dake zagewa ni km mutun ne wanda bai son zakewa akan komai. naji zan daina ka aureni AK ina sonka idan ka aureni zaka ga yadda mace take tattalin miji da nuna masa kulawa