Sashe 8
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
da jikinta ke Yi. tana ganinsa tayi zumbur ta Mike tsaye da wani irin matsanancin sauri daga kan katifar datake kwance ta iso gareshi ta tsaya gabansa tana kallonsa tare da lumshe idanunta ta riko hannayensa duka tana murnushi jin dadi tace ban Yi tunanin dawowarka nan kusa ba....... Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE