← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 214 OF 289

Sashe 214

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH YA MUTAKABBIR THE SELF GLORIUS page 71 komawa tayi gefe ta jingine bayanta da abin gadon tana kallonsa da idanunta da suka gama rikidewa xuwa ja. cike da mutuwar jiki ya kai hannusa kan tissue ya yagoge jikinsa sannan ya janyota zuwa jikinsa ya rungumeta yana kissing dinta yana rada mata wasu tsumammun kalamai acikin kunnenta wanda yazamanto sirrinsu ne. tsawon minti shabiyar suna hk daga bisani ya mike ya nufi bathroom yayi wanka ya fito yasameta inda yabar kwance, sai dai idanuwanta a runtse suke ala'mun tayi bacci. ya goge jikinsa tare da feshe ilahirin jikinsa da turare me dadin kamshi, arayuwarsa yana son kamshi sosai kwata kwata baya kaunar shakar wani abu sabanin kamshi da cent me dadi, "haka zalika hancinsa bai iya hakurin jin wari ba duk kankatar wari zai ji shiyasa yake mugun son su'ad dan tun lokacin baya tun bai san zai fada tarkon sonta ba yake maseefar son kamshin turarenta. saman gadon ya hau ya kwanta abayanta hade da janyota ya manneta da kirjinsa yana kai bakinsa daidai saitin wunyata, kamshi jikinta yake har lokacin .. washegari tun da sanyi safiya kiran musty yashigo wayarsa, wayarsa dake ajiye akan mirrow yasoma kokarin dauka wanda kiran ya katse har wani yashigo idanunsa cike da mayen bacci ya dauka yana manna wayar a kunnenshi. bangaren musty kuwa yanajin ya dauka yace "hello friend " "ya'akayi ne musty kira da sanyi safiya sbd baka iyali? "sannu kashin awaki dan rainin hankali kawai ,"kakira ammi takirani yanzu wai tana ta neman number's dinka batasamu, "ni dai na tabbatar mata da number's dinka suna zuwa.. " ok naji zankira ya katse kiran tare kashe wayar gbdy ya sake rungume matarsa yacigaba da bacci. ********* bolaji zaune ita da zeey acikin dakinta inda zeey ta rafka uban tagumi tare da tsura mata idanunta tana sauraron bayanin bolaji daki daki "zeey gsky bansa yadda zance miki ba iya kokari nayi miki akan naga ki koma dakinki ,amman hkn yaki samuwa "me zai hana ki koma gurin boka na kan dutse ki nemawa kanki mafuta tun lokaci bai kure miki ba akarasa mgnr tana dubanta? "tinanina karshe kenan sbd aikin da kikasa ayi akan abdul babu wanda yayi tasiri akansa ,hanyar fita ce matsala gareni mama bata barina fita har abun ya fara damuna. "ki saci hanya kije batare da saninta ba idan fa kika tsaya sanya kice zaki kwana a ciki ,ki duba kigani shi wanda ake abun akansa yana can yana cin dunuyarsa da matarsa may be ma zuwa yanzu ya mantaki a duniyarsa, ke kin zauna jiran tsamani " aiki zaki saka na kan dutse yayi miki akansa me zafi ta yadda zai dawo kasar a firgice batare da yasan hkn ba, idan da hali ma ya baro shegiyar yarinya a can mu dai ya dawo . "hk ma za'a yi bakiji yadda nake jin zuciyata a duk sanda na tuna ya dauki tsinanniyar yarinyar nan zuwa wata kasa ba, "amman zasuci ubansu wlh dan wallahi sai nayi maganinsu daga shi har ita sai sun zama abin tausayi takarasa mgnr tana jan numfashi da kyar ta fesar. "kedai ki san yadda zakiyi kije ga bako. "gobe Inshaallahu karfe takwas agaban boka na dutse zata min. "kece nan kusa zaki koma gidanki tayi mgnr tana mata dry. "sosai ma kuwa komawata km tana nufin abubuwa dayawa dan kuwa zan tsula tsiya wallahi sai nabawa abdul mamaki sai yagane ni yayiwa wulakaci. kwance suke cikin bargo suna manne da juna ,ak na aika mata da zafafan wasanninsa yana gaya mata yadda matsayinta yake a zuciyarsa da km yadda yake sonta, su'ad ta shige jikinsa sosai tana mgn a shagwabe "ni dai abdul... dan Allah alfarma daya zan nema agurinka.. ya birkitota suna fuskantar juna tare da cewa "tun kafin ki fada abinda kike so an miki ki fadi koma meye shi. ahankali tasoma mgn atsanake tana kallon cikin kwayar idanunsa shima kwayar idanunta yake kallo yana jin yadda bugun zuciyarsa ke karuwa akanta "dan abdul kada ka rabu dani ina sonka fiyye da komai ina sonka fiyye da yadda nake son rayuwata "dan Allah karikeni amana kmr yadda kasha gaya min kai kanka ka tabbatar maraicina, "ni marainiya ce banida kowa byn mahaifiyata da ammi sai km kai daka kasance jinin jikina, "duk randa kayi kokarin barina nasan mutuwa zanyi dan bazan iya jure rashinka ba takarasa fadar hk tana sauke ajiyar zuciya sannan tacigaba . "dan Allah koda ka meida zainab kada ka juya min baya ,bazan juri rashinka ba abdul , "a da can baya na kasa hakura dakai ballanatana yanzu danake jinka tmkr rayuwata kada ka juya min baya abdul dan... yayi saurin hade bakinsu guri daya tayi saurin lumshe idanunta jin hawayen idanunta na daf da zubowa. kafin kace me tuni hawaye sun wanke mata fuska sbd yadda take jin zuciyarta tmkr zaa rabata dashine hannusa ya kai yasoma kokarin share mata hawaye dayan hannun km yana shafa mata sumar kanta zuwa bayanta still bakinsu na hade. kusan minti goma suka dauka suna manne da juna fatar jikinta na taba skin dinsa yana jin tkmr ya meidaita cikin jikinsa, gashi daman gbdy babu komai ajikinsu, yayinda itama hkn ta dinga ji ajikinta har batason abinda zai getta tsakaninsu tana jin ina ma su kasance hk har abada. kuka take sosai har sanda taji yakira sunanta da wani irin salo"su'adullahi kiyi shiru hk ki daina tinanin rabuwa nidake mutu karaba wallahi bazan iya barinki ba ina tabbatar miki duk randa kikaga ni abdulkabir na barki ki dasa ayar tmby. "bazan iya barinki ba plz kiyi shiru hk ki daina kuka, kukanki na d'aga min hankali taba zuciyata jiki yadda take bugawa akanki "dan girman allah ki daina kawo rabuwa tsakaninmu... "sai mgn ta karshe da zan gaya miki daga yau daga rana me kmr ta yau karki sake min zance zainab sbd.... tayi saurin toshe masa baki da hannuta. "karkace bazaka meidaita ba abdul ko Allah daya halicemu munayi masa laifi km mu rokesa ya gafartamana ballanatana mu ya'n adam. "ka dinga sanyaya zuciyarka akan komai kayi hakuri kayafe mata sheidan kawai ake bawa hakuri baya hakura. "kayi hakuri sbd Allah da darajar iyaye ka meida zainab gidanka hkn shine kwanciyar hankali iyayenmu takarasa fadar hk wasu hawayen na zubo mata tsabar kishin mijinta tana mutuwar sonshi amman hkn bazai hanata fahimtar dashi gsky ba km zuciyarta na karfafa mata ko ba jima zai dawo da zeey dan hk dole ta jajirce taga itama tabada gudumuwarta ta yadda gaba zai kara ganin kimarta. kallon cikin idanun junansu suke kowane da yadda yake jin zuciyarsa yayinda gbdy takaicin zance zeey data masa yanemi dagula masa lisafi har ya dinga jin wani abu na tasoma daga cikin k'ahon zuciyarsa. gani irin kallon dayake mata yasa tasoma bashi hkr "am really sorry idan mgnta ta bata maka rai amman ka daure ka duba mgnta, ta fada hk tare da fadawa jikinsa ta kamkameshi tana sakin naunayen ajiyar zuciya. wani irin sanyayyen dadi ya dinga yana shigarsa , tana sonshi bata son ganinsa cikin damuwa ko bacin rai sannan tana gudun duk wani abinda zai bata masa to meyesa shi zaiji haushita dan kawai tayi masa mgnr zeey ? ahankali ya bude bakinsa zaiyi mgn sai km yayi shiru ya fasa shima ya kamkame yaji wani irin shaukinta na sake shigarsa fiyye da dazu dayayi having sex daita, ahankali fellings yacigaba da motsawa sbd salon da su'ad ke masa cikin kunnensa. ya birkitota samansa tayi ruf da ciki akan kirjinsa ya soma tsotsar brest dinta gbdy ta rude tasoma fita haiyacinta tana narke masa amman sai ta sakar masa kukan wanda daji na shagwaba ne "abdul nagaji fa yana cikin abinda yasa kaji nace ka dawo da Zainab ni kadai bazan iya da kai ba. yasan tana jurewa bukatunsa a wanin da suka gabata sai daya sadu daita sau uku km yasan da gaske tana jin zafi amman ya ne zai yi da larurarsa dole tayi hkr dashi bai jin zai km kara wani aure arayuwarsa ,amman hkn bai hanashi jin haushin wai tagaji yana cikin abinda yasa tace ya dawo da zainab ya maimaita abinda tace a zuciyarsa. zare hannunsa daga jikinta yayi da niyyar kyaleta yana sauke ajiyar zuciya ta kamo hannuwansa duka ta daura akan kirjinta, ba sai angaya mata tasan fushi yayi taga ya runtse mayatattun idanunsa hkn yasa ta rukunkuneshi tana yi masa wani irin salo ta hanyar yowa kasa zuwa inda joystick dinsa yake ta kai bakinta daidai kasan tasoma tsotsar gurin wanda yasa tuni abdul cafkota ya kamkameta yana sakin numfashi sosai ya kamkameta ajikinsa kmr wanda zaa kwace masa ita. a kunnenta yashiga rada mata "ina jinki cikin araina bazan iya dagon fushi dake ba ta kamkamshi sosai daga nan suka fada duniyar sama .... washegari da yammaci yasata ta tsuke cikin wasu hadaddun kananan kaya wanda suka amshi jikinta tare da fidda aininhin shep din jikinta duk inda tayi a dakin binta yake da mayatattu idanunsa kmr zai cinyeta, sbd matukar daukar hankalinsa datayi,komai tasanyawa jikinta kyau yake mata. taso kwarai ta fita hk sbd ta daura jakat iya gwiwa amma sam yaki yarda "yace shi ba saunan nmj bane dazata bisa hk sai data daura after dress a samansu ya rufeta ruf iya fuskarta kawai ake iya gani sannan ya kamo hannuta suka shiga gari. duk inda sukayi sai AK ya tsaya gaisawa da mutane wanda akasarinsu turawa ne abokan karatunsa yayinda matan turawan k'asar suka masa caaa wasu su gaisa baki da baki wasu km su rungumeshi , ita km hkn na mugu mugun daga mata hankali da dagula mata lissafi tun tana daurewa tana kau da ido har tasoma nuna masa amman yayi kmr bai gane ba, dan hk ta aiyanawa ranta zata fara taka musu birki duk ma abinda zai yi sai dai yayi . kullun zai sakata ta matse cikin hadaddun kananan kaya su fita yawon shan iska duk wata kulawa yana tabata tare da kaffakaffa daita amman kullun da bakin cikinsa take dawowa gida sbd bakinciki matan turawan dake kawo masa hari amatsayin gaisuwa. a yammacin wata lahadi suna zaune abakin ruwan dake cikin motel . yawancin
Chapter 214 · 0% Book details