← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 145 OF 289

Sashe 145

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hawaye suke gbdy su'ad ta gigice tsoronta ya sake bayyana da hannuta take nuna ammi takasa mgn yayinda ammi tashiga girgiza mata kanta tana nuna mata kirjinta ala'mun itace yar' uwa mahaifinta.. wani irin sanyayye murmushi ya bayyana saman fuskarta me cike da tsantsar farincikin. sai km hawayen murna yashiga gangaro mata bisa kuncinta. "ayau bata san da me zata misalta farincikinta ba mahaifiyar ak itace yayar mahaifinta km uwa daya uba daya wannan wani irin alamari ne me ban mamaki. ammi ta warewa su'ad hannuwanta gbdy ala'mun tazo gareta aiko bata tsaya bata lokaci ba ta isa jikin ammi ta rungumeta tana kukan farinciki itama ammi rungumeta tayi sosai ajikinta tana kuka tare da tunawa da dan'uwanta. ammi kuka minster kuka umman su'ad da su'ad kuka aka rasa wanda zai rarrashi wani karar jiniyace ta hankalta dasu. kafin kace me aka soma bubbuga kofar part din su su'ad minister ya mike y fito tarin police yagani kusan guda goma sha biyar kowanne hannunsa rike da bindigar suna mazura. "gabansa na faduwa ya tmbyesu wa suke nema? kai tsaye daya daga cikin police yace "munzo arresting din su'ad ne. "kunzo arresting dinta minister ya maimaita sannan yace "akan wani laifi? "akan laifin yunkurin yin kisa ta hanyar fayde yabashi amsa da fadar hk. minister ya ciro wayarsa ya kira number commission yana dauka yayi masa bayani kmr yadda police yayi masa commission yace abawa police din waya minister ya mikawa police kmr yadda commission ya bukata. shi dai bai san abinda commission yace musu ba shi gani yayi sun miko masa waya tare da juyawa suka bar gidan shi km ya koma ciki yanawa ammi bayanin zuwan polisawa naunayen ajiyar zuciya ammi ta sauke tare da cewa "yanzu kam wallahi babu me sake saka min ita cikin tashin hankali byn wanda tagani. tare da su'ad ammi ta wuce gida. ******* tsaye yake jingine da jin kofar hannuwansa duka akirji mayatattun idanunsa akanta ya tsurawa fuskarta ido yana karewa mata kallon tsab cike da matsanancin mamaki ganinta kan gadon amminsa kwance ta dungule jikinta guri daya tmkr me jin zazzabi. su'ad dake kwance hk kawai ta tsinci kanta da jin faduwar gaba dan hk ta bude idanunta ahanakali suka sauka akanshi har lokacin kallonta yake , yunkura tayi ta juya masa bayanta zuciyarta na wani irin harbawa . gabansa ne yayi mugun faduwa sbd baiyi tunani zata iya ganinsa ta juya masa baya, cikin wannan yanayin ammi ta fito daga bayi taganshi tsaye yana kallon bayan su'ad "a'a ya km ka tsaya anan ka karaso ciki man ? ahankali yasoma daga kafafunsa daidai lokacin da su'ad ta mike bata ko kalleshi ba tashigewarta bayi ,abinda yayi matukar bakanta ranshi kenan. " me hkn yake nufi ? "da gaske ta tsane shi bata son ganinsa ko me ? tabe bakinsa yayi tare da jan dan gutun tsaki yana shafa kwantaccen sumar kanshi wanda yasa ammi tayi saurin dagowa ta dubeshi "meye abin tsaki daga ganin yarinya? "to ni ammi nace dan na ganta ne? "dan ka ganta ne man halinka ne bansani ba kome? runtse mayatattun idanunsa yana ciza lip's dinsa na kasa sannan muryarsa a sanyaye yace "ni ba daita nake ba. "gara yazamo bada ita kake ba dan wallahi kaji na rantse akan yarinyar zan iya bata maka rai . "ni banga abin ki a yarinyar ba . ",yanzu ba kika san halakarki daita ba amman da ai goyon baya kike bani akan zaafafa kinta, yayi mgnr cikin ranshi sannan ya mike ya bar dakin. da daddare commission ya bugo wayar dady yake gaya dady cikakken laifin da su'ad din tayi na yunkurin yin kisa ta hanyar fayde ga karuwar abdulkabir wanda yasa police suka shiga cikin lamarin ,dady naji hk ya saka wayar a hands-free ta ammi zataji komai a commission yacigaba a yadda nasamu labarin police sun dade suna nemanta basu samu nasarar kamata ba sai a wannan lokaci amman karku damu komai yazo cikin sauki tunda nashiga cikin lamari godiya dady yayi masa sosai sannan sukayi sallama. ammi takira AK ta waya aiko ak yasha fada kmr babu gobe ta inda dady da ammi suke shiga bata nan suke fita ba. wallahi kabani kunya abdul da girmanka da iliminka da komai ka dinga bin matan banza, tun yaushe ake binka kayi aure ,kake yiwa mutane yawo da hnkli ashe kasan barnar da kake yi aboye . "wallahi tun wuri ka tuba ka daina aikata zina ka koma neman istigari gurin Allah sbd zina tana da matukar illa da yiwa dan adam tabo ajiki . "kai kana da wannan meyagun halin amman kake gudun auren me irin halin sbd tsbabar mugunta irin naka, kana ganin idan Allah bai jarabceka da auren mace me irin halinka ba ya'yanka fa abdul ? "baka jin tsoron wannan maseefa ta shafi ya'yanka... cikin sanyi murya yace Allah ammi ban... da hannunta ta dakatar da shi ta hanyar cewa karka gaya min komai "wannan yarinyar da kake gudu itace matar da take maka soyayya tsakani da Allah. "wallahi azim idan nice ita nasan kana mu'amula da wata katuwar arniya me zanyi da kai? "meza'ayi da me hali irin naka abdul ? "ni bansan me mamana tagani jikinka ba wanda yasa ta nece maka? shi kam dady kasa cewa komai yayi tun fadan farko dayayi masa dan abin ya zarta tsammaninsa shifa duk tunaninsa ak ya daina hulda da matan banza a she yana kan halinsa bai daina ba. Allah ya Kyauta ya shiryeka ya furta hkn cikin bacin rai itama ammi adduar shiriya tayi masa. tundaga ranar ammi ta canzawa AK dan ko murmushi baya gani a fuskarta gbdy ta ttarashi ta watsar ,ta meida hankalinta kan kula da su'ad . itama su'ad kuwa duk inda tasan zata hadu da AK bata zama idan yana parlour 'n ammi tana daki kwata kwata bata yarda su kasance guri daya ,duk yadda AK ya dauki lamarin yarinyar ya zarta hk kmr baita bace ke binsa da ihun duk inda yayi akan sai ya aureta dole amman yanzu gbdy ta sauya ko kallon inda yake bata son yi. ammi ta koma tare da su'ad gurin malamin da zai bawa su'ad magani farfadiya amman rashin sa'a basu sameshi ba wai anyi masa kiran gaugauwa zuwa ghana amman zaiyi wata daya kafin ya dawo hk suka dawo ammi suka dawo gida da zumar zasu sake komawa . AK yashirya yaje hospital inda onye ke jinyar kanta har lokacin . tana ganinsa taji kmr duk damuwar ta yaye ,banda murna da farinciki babu abinda take yakarasa har bakin gadonta tare da janyo kujera ya zauna yana dubanta sannan yasoma da bata hakurin abinda su'ad tasa aka mata a sanadiyarsa nan suka shiga hira atsaninsu inda cikin hirarsu "take ce masa ak ya mgnr aurenmu da kai ne ? "nifa har yanzu ina kan bakana nason aurenka.. murmushin takaicinta yayi sannan yace"haba onye ko mutun goma basu miki fayde ba ai bazan taba aurenki ba onye, ba tun yau ba nasha gaya miki bazan iya aurnki ba. hawaye ne suka soma gangaro mata sbd a iya zamanta dashi ta karanci yana da tsananin kishin maseefa .. muryarta cike da kuka tace karka min hk ak akanka na rabu da duk abokan harakata sbd tsananin kaunar danake ma... "kar ki kisoma fadar hk ada na amince dake amman ayanzu babu wannan amincewar atsakaninmu ,ina mu'amula dake cike yarda kefa maci amana ce onye dake kwance ta zabura ta mike zaune tana masa wani duba zuciyarta cike da fargaba ahankali yacigaba ba sai nace miki komai ba amman abinda nasani wannan haduwar tamu itace haduwa ta karshe da zamu sake yi.. ai bata san sanda ta duro daga kan gadon ba ta durkusa kasa kayi hakuri kasancewata karuwa ba yin kaina bane yin mahaifiyata ne ni kaina danasan zan hadu da kai arayuwata da ban zunduma kaina cikin harakar karuwanci ba... "sake of God abdulkabir karka gujeni " "onye bazan iya aurenki ba ko kina son nayi miki karyar zan aureki nazo ban aureki ba? kanta tashiga girgiza masa yanzu sbd kasancewata karuwa ne bazaka aureni ba yace kwarai kuwa. ya juya zai wuce ta riko hannunsa ya tsaya cak batare da ya juyo ba. ahankali tace ka tsaya nabaka takaitacen labarina . kmr yadda kasani sunana onye ni yar asalin jahar akwaibon ce ,acikin wani kauye me suna ugun dake kusa da kauyen eket ,mahaifina ya hadu da mahaifiyarta ne alokacin da yayi wani zuwa ganin gida kasancewar shi a acikin enugu yake aiki tare da ya'yansa ya auri mahaifiyata suka dawo enugu da zama . babu laifi mahaifina yana da rufin asiri, sai dai ba'a dauki wani dagon lokaci ba byn rabuwarsa da ya'yansa sai kariyar arziki tasamesa ahankali komai nasa yayi kasa dan shagonsa dayake tun kaho dashi ya fara karewa a hk mukacigaba da manejin rayuwa lokacin da wannan iftilain yasamu mahaifina duka alokacin ban wuce aji uku na matakin karatun secondry ba. kasancewar ina da halitar jiki me kyau da maseefar kyau, hakan ya janyo min tarin samari duk inda nashiga sai na samu samari irin shigar danake shi ke kara janyo samari suna kai min hari, hkn ke sanyawa a duk lokacin danayi irin wannan shigar sai samari sun biyoni. akwana atashi asarar me rai nashiga aji na 5 lokacin kyana da kyan dirina suka sake bayyana domin ko babu da namijin da zai dora idanunsa akaina bai ji nayi matukar birgishi ba. kasancewar muna cikin gidan haya da akwai wani makocinmu wanda muke tare agida daya yayi matukar saka min ido. ranar wata alhamis na fito da nufin zuwa school eze yana zaune a kofar gida yana ganina ya zuba min ido tmkr tsohon maye nayi matukar tafiya da tunaninsa kasancewar uninfom din danake sanye dashi riga da mini siket ne yayi matukar kamani. busashen yawu eze ya hadiye kasala duk tabi sansar jikinsa dan hk ya biyo bayana yana kiran sunana. na waigo ina kallonsa da idanuna nan take ya km jin yarrrr acikin jikinsa ya dai daure yace onye yanmmata school zaa je ne? nayi murmushi game da ce masa eh yasanya hannunsa cikin aljihun wandonsa ya ciro kudi yabani ki kara kiyi break kallonsa nake batare da amsa kudin ba sbd ganin
Chapter 145 · 0% Book details