Sashe 184
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bathroom da sauri tasoma gyara kan gadon domin bashi guri ya kinsa kanshi idan ya fito. cikin minti 20 kacal ta kammala gyara masa dakin tare da hada masa coffe ahankali ta fito daga kitchen hannuta rike da flask idanunta suka sauka akanshi tsaye daga shi sai dan gajeren wando iya cinyarsa gbdy ilahiri gangar jikinsa kwance suke luf luf da gashi suna zuba sheki, ahankali take binsa da kallo tana kare masa kallon tsab ta yadda har take iya hango zandariyarsa me girman gaske dake mike sambal da alamun a matukar bukace take da abincin ruhinta. ganin hk yasa ta fito da duka fararen idanunta waje a tsorace tare da furta kalmar Na shiga uku cikin ranta meye hk km? zuciyarta ce tashiga wani irin tsalle da berting . wannan yanayin nasa ya haifar mata da sumar tsaye da kyar tasamu ta lallabata ta ajiye flaks din dake rike a hannunta . yadan ja baya kadan shima yana kallonta da mayatattu idanunsa ... da hannunsa yayi mata ala'mun tazo gareshi dan ko yace zaiyi maganar muryarsa bazata fito ba ahalin shauki da rudanin dayake ciki, ahankali ya kamo lip's dinsa na kasa yayita tsotsa yana mata kallon kurulla kmr wani tsohon maye. ganin taki zuwa gareshi kmr yadda yayi mata alamu yasa ya soma daga kafafunsa da niyyar shi yakarasa zuwa inda take tsaye aiko tun kafin ya karaso yaga ta kwasa a guje tabar parlour . shr yayi tare da binta da wani irin wahalallen kallo wanda shi kadai yasan ma'anarsa . yakarasa ya bude kofar bayanta ya biyo yana mata mgn kasa kasa " ba dai guduwa kikayi ba sai dai idan ba'a gidan nan zaki kwana ba yau amman har dakin ammi zan biyoki nayi miki me gabadaya . sauri takara dan tasan halin rashin kunyarsa zai iya biyota ahankali, tasamu guri ta tsaya tana sauke numfashi da ajiyar zuciya atare. Ni yau na bani da ganin mugun abu ta kudundune jikinta tana wata irin kyarma lokacin data tuno girman joystick dinsa . a matukar sanyaye tashigo part din ammi jikinta na rawa kai tsaye tashige dakin eiman tana shiga bata ganta ba ta fada saman gadonta ta kwanta tare da kudindine kanta jikinta na wani irin kirma ta runtse idanunta ahankali, data tuna yadda ta hango joystic din abdulkabir sai ta cusa kanta cikin cinyoyinta " wayyohhly Allah tsigar jikinta na tashi yrrrrrrrrrr ta kasa motsi duk tabi rikice kasancewar bata taba ganin girman joystick dinsa a zahirance ba. ammi har 8:00 da wasu yan mintuna taji shiru su'ad bata shigo ba yasa ta kira wayarta, tana jin ringing din wayarta ta kara makurewa guri daya tana boye fuskarta kamar tana gaban ammi ne ahankali ta ce ko guduwa zanyi daga gidan nan gbdy na hutawa raina dan kwata kwata ji tayi zaman gidan gbdy ya fita akanta a sukwane ta fito daga cikin dakin eiman Ta fara bin bango zata fito daga parlour sai ga eiman ta fito daga kitchen ta hangota lafiyarki su'ad ina zaki by this time? ammi najin haka ta fito daga dakinta taga ko lafiya? Ba arziki su'ad tashiga zare ido tana hada uwar gumi . Magana ake mata amma sai kyafta idanu take ,taki cewa komai . ammi takarasa gabanta ta rikota zuwa jikinta "mamana lafiyarki kuwa naganki duk a hargitse ? "ko wani abu yayi miki? rasa abinda zata cewa ammi yasa kawai ta fashe da kuka, ita kanta bata san kukan me take yi ba ,na tuno joystic din AK ne ko km na cewa da yayi zai biyota har dakin ammi yayi me gabadaya daita . Hankalin ammi yayi mugun tashi ta ja hannuta sukayi dakinta,tana sake tmbyrta. tambayar duniya babu wanda ammi bata mata ba amman ta kasa bata amsa . ammi tayi shr zuwa na wani lokaci tana kallonta tare da nazarinta, tasan halin danta karshenta wani abun yayi mata ganin yanayin kallon da ammi ke mata me tattare da ma'anoni iri iri da tunhuma yasa can ta numfasa tace ammi babu abinda ke damuna fa kawai zazzabi nakej.. "anya kuwa mamana bawani abun abdul yai miki ba? "babu komai ammi zazzabi ne kawai.. " mamana rashin lafiya zai sa ki zauna kiyi ta kuka haka? ke dai ki gaya min gskye Menene ke damunki? "Zazzabi ne kawai ammi . "ok bari akaiki asibiti. "A a gida zanje gurin ummana ta durkusa kasa bisa gwiwowinta dan Allah ammi kibarni naje gida gurin ummana .. Jikin ammi ya sake yin sanyi anya kuwa yaron ya bar yarinyar nan kalau kuwa ? taiwa kanta tmbyr Tana dafa kafadarta,tare da cewa "kiyi hakuri mamana ki bari zuwa da safe muje hospital ki amshi magani daga nan sai muje kiganta. Duk ta rikice bata son yashigo tana gidan don tasoma jiyo kamshin turarensa taji da kyar ammi ta shawo kanta ta hakura tabata magani tasha da abinci . washegari akwance Ta wuni adakin ummanta dan daga hospital kai tsaye gidansu ammi tabari direbanta ya zarce dasu. data tuna da abinda ya faru jiya tsakaninta da AK da joystic dinsa sai ta kankame jikinta. Shi ma wuni yayi kamar an mishi bushara da gidan aljanna a office. yau yaba kowa mamaki yanda yake ta murmushi wanda rabonsa da yin fara'a irin hk har ya manta . Karfe 2:00 daidai ya dawo gidan cin abinci yana ta waige waige ta inda zaiga matsoraciyar matarsa ,a ransa ya furta a fuskarta kmr bazatayi tsoro ba amman agangar jikinta muguwar matsoraciya ce ta bugawa a jarida. ammi banda satar kallonsa babu abinda take . eiman ta fito daga dakinta zata shga store ya dago da mayatattu idanunsa yana dubanta "ke kirawowa ammi su'ad kice tazo inji ammi .. yadda yayi mgnr tare da shan mur ne yayi matukar bawa ammi dariya amma tadake tare da sharesa . eiman tace "ai su'ad ta tafi gidansu tun safe , ya waigo da wani sauri zuwa inda ammi take, a matukar firgice yake kallonta gidansu din , lafiya ammi ? " To nidai jiya byn ka dauketa ta dawo min duk a hargitse tana kuka gidansu zata gbdy na kasa gane kanta yau ma na kasa gane kanta har safiya babu lafiya so daga hospital muka sauketa agurin mahaifiyarta ........ yana gama sauraron mgnr ammi kawai ya kwashe da wata uwar dariyar da bai taba yin irinta ba wannan shine Karonsa na farko daya kyalkyale dariya har da rike ciki . ammi ta hade fuska kamar da gaske tana cewa" zargina ya tabbata gsky kai ne kake da alhakin firgicewarta ko ..? " Me na mata ammi ? kawai dai Wannan yar taki muguwar bagidajiyar matsoraciya ce, hkn ya nuna bata bar mutane kauyen babanta ba yayi mgnr tare da mikewa tsaye zai bar gurin dan yasan yayi barna. "kaniyarka abdul tushen nawa kake zagi? wai meyasa ka meidani kmr wata kakarka ne ? ya dan tsaya tare da juyowa ya rungume hannuwansa duka akirji yana kallon ammi sannan yace "to ya zanyi ammi kece komai na, ke kike da alhakin uwa kaka dangi da komai nawa kinga idan ban jaki ba wazan ja, byn hjy banida wata kakar data ragemin ...... ya juya jikinsa a sanyaye ya bar parlour ,yabar ammi cikin zullumi da tuno mahaifiyarta da km tilon dan uwanta datarasa.. " yana tafiya zuwa part dinsa yana zance zuci Guduwa tayi kenan ko me ? "aiko kuwa bata isa ba har gidan zanbi anjima. gbdy Kwanciyar ta isheta ana sallame sallar isha'i ta mike tacewa ummanta zata shiga gidansu ore ta dawo umma tace karta Dade ta sanya kai ta fito tana tafiya ahankali kmr kazar da kwai ya fashewa aciki dan bawani abinci kirki taci ba. Tana kunno kai shima yana zuwa daf da kofar , numfashinta yayi sama sama kmr zata shide ta juya da sauri Zata ruga aguje ya kamo hannunta yasanyata ajikinsa ya rungume tsam yana sauke naunayen ajiyar zuciya tare da kai bakinsa daidai tsatin kunneta am really sorry hrt , zo muje in baki hakuri nayi laifin firgitaki da abinda baki taba ganinta a zahirance ba .... Ta kankame jikinta "ban zuwa ka sakeni tashiga tutturesa tana kiran wayyohhly Allah ummana yaga da gaske zata rikice masa ya dauketa cak yayi inda yayi parking din motarsa ya bude ya shigar da ita ya zaunar shima yashiga yana daka mata tsawa dan Allah malama ki nutsu kiwa mutane shr magana kawai zanyi dake na tafi abina. ta sauke numfashi tana bude hancinta, cike da sanyi jiki ya riko hannuta cikin nasa yana massaging ahankali ahankali yana jefanta da wani hatsabibin kallo. turo masa karamin bakinta tai tana kokarin fizge hannunta daga cikin nasa "ni kasakeni bakaga a inda muke ba. ya sake matsota sosai har suna iya jiyo numfahin juna tare da sake riko hanuta gam cikin nasa yana massaging din yatsun hannunta ahankali ahankali yana cewa "ko acikin gidanku na iskeki gaban ummantaki zan rikeki kmr hk, ko ma na rungumeki agabanta sannan na fito dake . kawai ta soma kuka tana kokarin kwatar hannuta "ok kuka ma zakiyi? wallahi da nayi niyyar inzo inganki ne kawai na wucewata amman tunda kuka zakiyi bari na wuce dake , da ala'mun kema kinyi kewata ya sakar mata hannunta tare da yiwa motar key. ta waigo gefen dayake a matukar firgice ta kalleshi ahankali idanunta na tsiyayar hawaye "a rude tace "na shiga uku ina zaka kaini? Ya kalli agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa 7:00 da wasu yan mintuna yagani . bai ce mata komai ba yacigaba da tukinsa hankalinsa kwance ita kuwa daura kanta tayi bisa cinyoyinta tana kuka tana furta" wayyohhly Allah "dan girman Allah ka tsaya karka tafi dani .... wani wawan birki yaja tare da tsura mata mayatattu idanunsa masu firgitarwa kusan minti goma ya dauka yana kallonta sannan yace "ki dago muyi mgn. ta dago fararen idanunta dake cike da matsanancin rudani ahankali Ta zauna ta jingina bynta da kujera kirjinta na bugawa daf daf..!! hrt beat.... yakira sunanta cike da matsanancin shaukinta. Ta waigo tana dubansa sai dai ta kasa amsawa, Yayi shr na second biyu sannan yace "Kiyi hakuri da abinda ya faru jiya kada ya dameki ai na gaya miki bazan taba yin komai dake ba sai da yardarki,"