Sashe 279
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH YA HALIM THE CLEMENT page 88 ......zaune ak yake akan kujerar kushin me zaman mutun 3, system ce akan cinyarsa yana operating dinta cikin iyawa da k'warewa, sanye yake cikin wasu hadd'aun fararen kaya, riga da wando ne na bacci me budadd'en gaba wanda ya bayyana halitar kirjinsa tare kwantace gashin dake kwance a kirjinsa. wayarsa ta d'auki karar sauti yana jin wayar tana kara ammam yayi buris daita har wayar tagaji da ring ta katse baiyi yunkurin d'aukar kiran ba . aka sake kiran wayar a karo na biyar kenan yaja dogon tsaki yana me furzar da iska ta bakinsa sannan ya d'auki wayar yana duba screen din wayar sunan wanda yagani yana yawo a screen din wayar yasanyashi sake jan tsaki ,akaro na biyu sannan ya d'auka "ya'akayi ne malik kana kiran mutane adaidai wannan lokacin saboda bakasan darajar iyali ba? malik yayi murmushi sannan yace " yi hakuri masu iyali ,muma dai Inshaallahu muna kan hanya "daman nakira ne na gaya maka zance rasuwar akil ,amman bansan cewar na wuce limit ba. "aiki banza kawai malam ai bazaka san ka wuce k'aida ba ,tunda har yanzu kana nan kana yawon tazubar atiti, kowa yayi hankalin da natsuwar daya ajiye iyali ,amman kai har yau shashanci kasanya gaba sannan dan zaka gaya min rasuwar wannan tantirin shine kake min irin wannan kiran? "to be your first &last dazaka sake min irin wannan kiran adaidai wannan lokacin , "for God sake ma ina ruwana da mutuwar akil ,ai irin wannan mutuwar wulakacin da yayi shine daidai da me rayuwa irin nashi . "a yadda ak yake maganar cikin zafin rai yasa malik ya fuskanci kmr yasan da zance rasuwar, amman saboda wulakancin dayayi masa a yanzu ,yasa yayi decide ya k'ara masa wani haushi dan hk yace" ok da ala'mun ma kaji zance rasuwar yanzu zuwa yaushe zamuje gaisuwa kenan ? ak yayi shiru kawai yana tunani ,gbdy yarasa amsar da zai bashi wace zatayi daidai da tamyar da yayi masa ,jin Shirun yayi yawa yasa malik sake cewa ko zamu je gobe ne? "Malik.......ak yakira sunansa a harzuke, malik ya amsa da" uhm ina jinka yana kunshe dry , dan yasan zuwa wannan lokacin yagama kaisa karshe ,ak ya sake kiran sunansa har sau uku sannan yace "meye damuwarka dani ne malik da har zaka nemi shiga rayuwata akan rasuwar akil? "idan fa ka matsamin dayawa zan iya cewa zanci kutumar ubanka........ yana gama fad'ar hk ya katse kiran yakira musty ,musty na d'auka ya hau shi da bala'i kmr shine malik har da cewa "wallahi kagaya wancan jakin abokin naka idan ya kuma kirana akan zance akil zan sa a d'aure min shi ," banda hakuri babu abinda musty ke bashi da kyar yasamu ya shawo kansa ya hakura. su'ad wace ta dade da shigo cikin parlour'n da turtsetsen cikinta daya soma girma, ta tsaya abakin kofar tun soma wayarsa tana dubansa ahankali , kmr ance ya waigo inda take tsaye idanunsa suka sauka akanta ta mugun tsaresa da fararen idanunta tana kallonsa. ganinta yasa gbdy ya nemi bacin ransa ya rasa , ajiye system dinsa yayi akan kujera ya mike tsaye ya nufi gurinta yayi tsuguno agabanta tare da riko tafukan hannayenta yana murza yan yatsun hannunta ahankali muryarsa a kasalance yace "love you bbynah ya fad'i hk yana me shafo cikinta yana jin tsantsar farinciki "ya bby nah yake? ta kirkiro murmushin dole tare da yi masa fari da idanu take yaji tamkar ya sume agurin ya mike tsaye yana dubanta ita din ma shi take kallo ahankali ta kai d'an yatsanta tana shafa lab'bansa kusan minti goma tana shafa lip's dinsa batare da tace masa komai ba duk da mgn take son yi masa akan wayar dataji yagama a yanzu ,amman tana jin tsoro abinda zai mata. " tarasa wani irin halintar mutun ne abdul dinta, ya fiyye zafin zuciya da saurin fushi akan komai kwanakin baya taji ya furta ya yafewa akil abinda yayi masa. atunaninta mutuwarsa a yanzu zaiji babu dadi aransa ,matsawar yafiyar dayayi masa da gaske ne yakamata ace yaje gaisuwar mutuwarsa. ahankali tasanyawa jikinta jarumta tare da karfin halin soma mgn ta hanyar somawa da kiran sunansa "abdul... " rungumeta tsam yayi ajikinsa amadadin ya amsa mata. "da hankalinka da tunaninka kana muslimi ka rinka biyewa sharrin zuciya dana sheid'an ," haba mijina ka daina wannan akidar d'aukar zafi irin hk abinda yarigada ya wuce abar shi a ya wuce,bafa zaka taba kankare faruwa hkn ba acikin kaddararka.. "ya abdul... yayi saurin d'agowa tare da waigowa bayansa yaga ko eiman ce takirasa da hakan ,sai dai bai ga kowa ba hkn ya tabbatar masa da ita din ce takirasa da hkn "ya abdul meye matsayina agurinka? ak ya rausayar da k'ansa sannan yasoma mgn ahankali "bazan iya misalta matsayinki ba agurina, sai dai nasan kin zarta komai azuciyata" kece komai na, kece duniyar abdulkabir kece rayuwarsa, "rayuwar da babu ke acikinta is nothing "kin taka matsayi iri iri acikin zuciyata har bansa abinda, zance ba.. " to ina son dan Allah da girman matsayina gareka kayi hakuri komai ya wuce acikin zuciyarka ,ka shirya kuje ta'aziyar akil idan kayi hkn zanji dadi sosai . ak yayi murmushi yana dubanta ita da cikin jikinta " angama uwar gidana a duniya da lahira zanyi yadda kikace . Allah ya jikan muslimai gbdy yasa idan tamu mutuwar tazo mucika da kyau da imani .. "ameen nagode sosai mijina Allah yabarni da kai muddin rai "yace ameen tare da kissing din cikinta . hannunsa ta riko zuwa bedroom dinsu taja shi suka lula wata duniyar me cike da gardi da sikarin dadi. rungume take ajikinsa tana aikin sarrafa shi ta yadda zaiji dadi sosai, a zuciyarsa yana me k'ara sakankancewa su'ad dinsa ta bance acikin tarin mata ,su'ad ita ce kalar macen data dace dashi, ya sake sakin sanyayiyar ajiyar xuciya ya kai hannunsa yana shafa tsakiyar bayanta . washegari su'ad na tashi daga bacci brush kad'ai tasamu tayi ta nufi kitchen dan tasamar musu abinda zasuci ak kuma ya nufi bathroom yayi wanka yayi sallah yana gama sallah shima kitchen yabiyota dan ya taimaka mata dan tunda cikinta ya tsufa dashi akeyin komai agidan, tunda ta hana a d'aukar mata me aiki acewarta bazata d'auki me aiki ba tun yanzu sai nan gaba. tana cikin fere dankali yakaraso ya tsaya abayanta ya riko hannuta dake rike da wuka ta waigo ahankali tana masa murmushi "no karbashi na kusan gamawa "ya girgiza kai "aikin me nakeyi da zan zauna ina kallo kina aiki? tayi tsadadden murmushinta dake kara mata kyau tare da kai bakinta kan lip's dinsa ta tsotsa sannan suka cigaba da aikin, har datagama, sai data kammala table sannan ta nufi bathroom tayo wanka ta shirya tsaf cikin kananan kaya riga da wando, dan cikinta baya hanata sanya duk kayan dataga dama ,tayi kyau sosai sai baza kamshi take tana isa dining ak dake zaune zaman jiranta ya tsura mata mayatattun idanunsa yana kallon yadda take tafiya komai nata a natse takeyinsa sam bata da rawar Kai, ahankali taja kujera xata zauna "no no kin mata ga gurin zamanki yayi mata nuni da kan cinyarsa? tayi murmushi ta zauna kan cinyarsa tana shafa fuskarsa sai da suka gama lashe lashe da tande tande sannan fa suka fara cin abinci tana bashi yana bata har suka koshi . ak yakarasa sabon gidansa dake sun shine estate har ma sun tare mutane nata zuwa tayasu murna. mahaifan su'ad sun zo dubata lokacin da umman su'ad taganta zubawa su'ad ido tayi tana kallon yadda tasauya dan tunda ta dawo basu zo gidan ba sai da ammi ta matsa musu tukun . ahankali ta dinga kallon irin dukiyar da ak ya kashewa diyarta, su'ad kuwa sai murna take bata kitchen bata parlour, tana kokarin had'o musu ababen motsa baki. ko nauyin cikin jikinta bataji ak ya fito ya gaisa dasu a dakile yace "shi zai fita dan har lokacin bai daina jin haushinsu ba. ko Allah yasanya alkhairi da suke masa bai tsaya amsawa ba yayi gaba. "shi gbdy yarasa meyasa baya sonsu hatta d'an burbushin son dayakewa sir mahbub ya kau a yanzu dayasan shine asalin uncle dinsa ne kuma uban da yayi silar zuwan Matarsa duniya .. yana fita umman su'ad tace "su'ad ki zauna ki huta mufa akoshenmu muke ,mu xo muga inda kike da tabbatar da lafiyarki. su'ad tayi murmushi "haba umma meye nayi doctor ma yace na dinga motsa jikina sosai, can tayi k!asa da muryarta sosai ta yadda babanta baxai ji abinda zata fada ba "ummanah Allah Allah nake na haifi cikin jikina nabaku kusamu masu debe muku kewa a gida .. umma ta jinjina kai tare da duban inda mahaifinta yake zaune dan shima burinsa kenan ta haifa masa ya'ya, bata sawa ranta samun kyautar daga garesu ba saboda tasan yadda AK yake bazai ta'ba yarda da hkn ba ,dan hk ma bazata wahalar da ranta gurin sanyawa ranta ba. da zasu tafi taji kmr karsu tafi su barta dan taji dadin kasancewa tare da iyayenta sosai, kwana biyu tsakani ammi taxo ta iske ak yana zaune a parlour tayi sallama yana ganinta yayi saurin tashi ya tarota hkn yayi daidai da shigowar su'ad cikin parlour'n ta nufi ammi ta rungumeta tana murna ganinta "wayyo Allah amminah nifa yar gata ce gaba da baya shekaranjiya su abba da umma sukaxo yau kuma ga ammina .. "ammi ki zauna ta nufi hanyar kitchen da d'an saurinta ammi tabita da kallo ganin yadda tayi bala'in kyau tamkr ata'bata jini ya fito ga cikin jikinta yayi mata dass kmr an kife kwarya tazama wata abar sha'awa ,ak ya gaishe da ammi ta amsa cikin sakin fuska su'ad ta karrama ammi da abun mots baki har sai da ammi tace abarta hk ya isa ba xama taxoyi ba taxo ne ta dubasu . ammi bata wani jima ba tace zata wuce suka rakota har harabar gidan inda take cewa ak "kai yakamata fa su'ad ta dawo gida haihuwa hkn saboda haihuwar fari ce i think cikinta yashiga wata takwas da doriya? ak najin hk take yayi kicin kicin da rai sannan yace