Sashe 215
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mutane dake gurin kowa harkar gabansa yake babu ruwan wani da wani ba kmr Nigeria ba. hkn yasa ta sake sosai tana ta zuba masa shagwaba iri iri daga karshe tace "abdul zan sha ice cream takarasa mgnr kmr zata yi kuka .. ya kwaikwayi yadda tayi mgnr yana kashe mata idonsa daya, ta kai hannu ta dibi ruwa tashiga wasa masa a fuska,shi km yashiga kare kyakkyawar fuskarsa tare da kokarin kamota zuwa jikinsa har Allah ya bashi sa'a ya damkota jikinsa ya rungumeta tsam yana mata rada acikin kunneta "ina son komai naki yadda kike mgn kallonki tsarin halittar jikinki uwa uba km yadda kike tafiyar dani akan bed. tasoma kokarin kwacewa tana kai masa dukan wasa a kirjinsa "Allah abdul so kake ka meidani irinka.. "ai tuni yarinya kin dawo irina ,tunda madarata na yawo cikin jikinki meye km ya saura? yana gama fadar hk ya mike ya tafi amso mata ice cream . daga inda take zaune tana wasa da kafafunta cikin rawa tana kallonsa bai karasa ba ta hango wata baturiya takaraso garesa da sauri tana dry ta rungumeshi ajikinta. take gabanta yayi wani irin mahaukacin bugu da karfi tacigaba da kallonsu suna makale da juna suna dry budurwar na sake rungumeshi ajikinta har da kai masa sunbata a goshi kirjinta da zuciyarta ne Suka dinga harbawa tasoma ganin duhu duhu gbdy gurin yasoma juyawa daita , tasoma karato addua cikin zuciyarta ahankali taga suna nufowa xuwa inda take tare da kiran sunanta ta mike tsaye zuciyarta na wani irin mahaukacin harbawa tasoma kokuwa danne abinda taji yana taso mata tare da tsaita numfashita dake kokarin barin gangar jikinta, har suka karaso gurinta tare yana kiran sunanta " hrt beat this is juliet my class mate sannan ya juya ya kalli sarah she's my wife my everything, cike da mamaki Juliet ta sakeshi tana kallon su'ad "your wife ak? it's truth? "yace yes of course she's my wife my property yana dryr jin dadi ta matso kusa da su'ad sosai ta kai hannu zata riko hannuta a zuciye su'ad ta buge mata hannu tana huci "don't don't ever touch me...... takarasa mgnr zuciyarta na wani irin dokawa da matsananci karfi tana zabgawa Juliet wata uwar harara wanda yasa tsoro da fargaba sukayiwa juliet diran makiya da sauri taja baya jikinta na rawa tare da furta am really sorry . itama su'ad jikinta banda kirma babu abinda ya keyi ta sunkuyar da kanta kasa tana tunani matakin dazata dauka akan wadan nan tsinannun matan turawa dake neman cinye mata miji. ta kasan idanunta take hango irin kallon da AK yake mta kafin daga baya ya dauke idanunsa akanta ya meida kallonsa ga juliet dake tsaye har lokacin jikinta na kirma "am very sorry juliet for..... a matukar tsawace su'ad ta katseshi ta hanyar cewa kutumar ubanta ita da sorry din dazaka bata ok iskanci daka sabayi kullun shine yanzu zaka sakeyi agabana ko. "kina hauka ne bakiji nace miki class mate dina bace. "ni ina cikin hankalina sai dai idan kai daita ne mahaukata minti nawa ina kallonku rungume da junanku kmr zaku shige jikin juna shine dan ka rainawa kanka hankali zaka wani kwasota kazo min daita kana wani ce min class mate dinka ce ai datazama malamarka karewar class mate taja tsaki tana zabga masa harara . juliet naganin yadda su'ad ke mgn tasan kishin mijinta take ,take tsoro ya sake kamata tasoma ja da baya da baya zata bar gurin su'ad ta dakarta daita "stop there ! ahankali ta dinga daga zara zaran yatsun kafafinta har ta isa gabanta tana kare mata kallo tsab me tattare da tsagwaron wulakanci sannan ta fara mgn cikin harshen tsadadden turancinta tana sake matsowa kusa daita "in your dity life don't ever saw my husband and raise your dity hand's on him or touch him .. take juliet tasoma girgiza mata kai ala'mun taji ganin gata ga su'ad har suna shakar numfashin junansu. ak ya m atso ya kamo hannun su'ad yana kiran sunanta "wai meye hk ne? " ki natsu ki dawo haiyacinki man . a haukace ta fixge hannunta "karka sake tabani da wannan hannun naka mazinaci kawai me jarabar son mata tsiya tana gama fadar hk ta juya fuuuuuu .. ya biyo bayanta da sauri kmr wani zararre yana kiran sunanta ,tayi masa banza tacigaba da tafiyarta suna shiga room dinsu byn yasa key ya rufe kofar ya juyo zai rikota ta zame tayi gaba tana kuka ta zauna gefen gado batare da ta kalli inda yake ba. ya karaso zuciyarsa kmr zata tarwatse tsabar shiga cikin rudani .ya kamo hannuta ta buge tana kuka "plx hrt "bakiga yadda nazama akan damuwar da kika saka kanki ciki ba ya sake kai hannusa zai janyota jikinsa tace"kabarni karka soma tabani da wannan hannu naka. ya tsaya shiru yana kallonta hannun ma ya tsaidashi yadda yake kusa daita ya dan yi jim yana kallonta sannan ya janye hannu ya xubasu duka cikin aljihun wandonsa yana cigaba da dubanta yana nazarinta yasan ko acan baya tana da mugun kishi akansa , amman bai zaci yanxu data dawo cikin haiyacinta tazama mallakinsa zata cigaba da nuna mahaukacin kishi irin hk ba. duk da zuciyarsa zafi take masa akan reaction dinta Amman ya dan ji sanyi sbd kishinsa data nuna ahankali ya juya zuwa bathoorom har ya fito tana inda take zaune tana kuka daga shi sai gajeren wando ya fito yana goge jikinsa da karamin towel ya gama. a yadda yake yakaraso inda take ya tsuguna agabanta muryarsa a kasalance yace "kiyi hkr da rungumar da juliet ta min gashi yanzu naje nayi wanka na cire kayan da ta tabani dasu sai ki huce. "wallahi yarinyar nan tagama cutata tunda ta rungumar min kai har da kiss fa.. yadda tayi mgnr ta kusan sakashi dry amman yayi saurin rufe bakinsa kar dryr ta fito ya sake bata haushi ,ta kara bata rai ganin hk yasa ya Mike ya daina dryr ya zauna kusa daita ya rungumota jikinsa ta goce tana zabga masa harara "forgive me hrt beat ta dauke fuskarta aransa yace "tacika kishin maseefa tana ganin zai sake tabata ta mike da sauri zabar gurin. ya fixgota ta fado jikinsa ya matseta gam dan karta kwace yace "gara kiyi min wani horo me azaba amman banda wannan na hanani taba jikinki.. tana rungume ajikinsa tana cigaba da kukanta har tagaji tayi shr yana sauraronta ya jingina bynsa da abin gadon yana share mata hawaye har ya cire banda din data daure gashinta dashi ya fara shafawa , kansa a sama yana kallon ceiling dakin . ahankali yasoma sakinta suna fuskarta juna ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kare mata kallo ita km sai wani kawar da idanu take alamun bata son kallonsa . ak ya numfasa ya sake gyara zamansa ya kamo matarsa mafi soyuwa acikin zuciyarsa ya matso daita jikinsa sosai ya hade goshinsa danata yana busa mata iskar bakinsa yana mata wani irin kallo me tsin tsinka jijiyoyin jikin tare da kiran sunanta "hrt beat musty yace kusan kamannimu daya dake . su'ad ta dan kalleshi da fararen idanunta aranta tace "ji wani sabon cin fuska kmr yaji abinda tace "hk dai yace min amman ni nasan ba hk bane ina ni ina wannan zinariyar gurin kyau . ",most especial wadan nan idanun naki masu hargitsa min lisafi yakarasa mgnr yana murmushi "muryar km tasa mutun yaji kmr ana tsira masa allura bacci. "ni wallahi ka daina cewa hk tunda duk wadan nan abubuwan da ka fada yanzu bai sa ka dauke idanunka daga kallon mata ba takarasa fadar hk tana kokarin tashi ya sake fixgota ta zube jikinsa tana kukan shagwaba " ki fadi gsky hrt, bani ke kallonsu ba sune ke kallona da nuna min kulawa, "wlh dani din me son aikata zina ne arayuwata da bansa adadin matan da zan ketawa hadi ba kasancewar da kansu suke nuna suna son na kwanta dasu ,ban taba ratsa diyar kowa ba sai akanki dana tabbatar da halalinace . "naji amman ni dai ka sakeni yanzu bana son jina cikin jikinka ina jin kmr zuciyata zata buga ne.. ganin salon data fito dashi yasan idan bai mata da gaske ba shi zai kwana ciki dan hk ya daure fuska, ya dauketa da hannuwansa duka ya makata kan gadon yayi mata runfa yana tsura mata mayatattu idanunsa masu bugar mata zuciya da sakata jin natsuwa . ahankali ta kawar da fuskarta gefe tana sauke naunayen ajiyar zuciya ya duko sosai har suna iya jiyo saukar numfashin junansu ahankali yake busa mata iskar bakinsa sannan ya fara gogo mata gashin fuskarsa akirjinta inda take taji wani irin yarrrr ajikinta zuciyarta tashiga harbawa da sauri sauri jin ya zaro breast dinta tare da dara bakinsa kan nipple dinta yasa cikin kaduwa tasoma furta" plz abdul dan Allah kabari,am not in the moon takarasa fadar hk idanunta suna cicciko da ruwan hawaye jikinta sai rawa yakeyi dan tasan halinsa ... bakinsa ya kai daidai tsatin kunnenta ya rada mata "matsoraciya kawai dubi yadda duk kikabi kika wani rude sai kace zan cinyeki, dan karamin baki ta turo tana motsawa ahankali alamun magana takeyi ciki ciki. dan yatsansa yasa ya dan buge bakin tare da tamke fuska yace da alamar raini yafara shiga tsakanina dake ko hrt beat? yayi maganar, kamar wanda aka tilastawa yana kising din bakinta da duk inda bakinsa yaci karo dashi ajikinta . da sauri ta zaro idanunta waje tana narke masa saboda taji dan zafin buge mata bakin da yayi harda dan kukan shagwaba,yayi saurin kai bakinsa yayi kising idanunta zuwa bakinta da kirjinta yayinda manyan mayatattun idanunsa ke kanta yana sake duban dan karamin bakinta yadda take kukan tana dan zungurinsa da kirjinta. "ni ni kirjina ka dagani km ni ban rainaka ba ... shagwaba a jininta take saboda ya lura da yadda ta keyi tun farasaninsa daita komai zatayi cike da shagwaba take aiwatarwa . idanun sa suna kan abinda suke matukar burgesa a jikinta, babu inda zaki tafi har sai naragewa kaina zafi dake a bukace nake ya furta hkn tare da lumshe mata mayatattun idanunsa. a shagwabe ta furta" toni ni dai yau kabarni na huta naji da bakinciki dake damuna