Sashe 6
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *Qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam: ittakillaha haisuma kunta* *Allah 's messenger (s.a.w) said :fear Allah wherever you are* Page 2 Murmushin jin dadi zeey tayi tana ME lumshe idanunta, domin jin dadin abinda yace. ita inda ma zai yarda din da gaske . AI da zata iya yi masa fiyye da tausar daya nema daga gareta ,Amman dayake itama yar Duniya kanta ce sai girgiza Masa Brest dinta tayi tana sanya hannuwanta duka kan bakinta ta rufe tare da Dan zaro idanu waje tace kai yaya AK ka rufa min asiri ina ni ina maka wata tausa . wannan aikin AI sai matarka, yayi murmushin yake shima tare da cewa na rufa miki asiri ,tashi Ki kawo min abinci yunwa nike ji.. Zeey ta Mike tsaye tana girgiza masa jiki ta nufi zuwa hanyar kitchen har takusan shiga kitchen din ya kwalla mata kira. taja da baya ta Tsaya ta me juyo ahankali suna fuskantar juna shr Tayi tana jira daga gareshi .can kasa kasa taji Muryarsa amatukar raunane yace zo nan yana yafutota da hannunshi, kinsa abinda nike so dake ? Ta girgiza masa kai batare da ta ce dashi komai ba. Ya hade rai sosai kana yace Bakinki na ciwo ne da bazaki iya amsawa ba? Tayi masa farrrrr da idanu sannan tace ina jinka fadi abinda kake so. Shima runtse idanunshi yayi tare da laso lips dinsa na Kasa ,yace kada Ki kawo min abinci me nauyi . Ki kawo coslow sai Ki hado da drinks ya isa. tace to Tana me juyowa ahankali tacigaba da bada step cikin daukar hankali. cikin kankanin lokaci zeey takammala da komai ta kawo masa yana daga kwance akan kujera tace na hada gashi can akan dining table ya Dan juyo ahankali gefen datake Tsaye yana harararta muryarsa a mace yace bazan iya hawa wani dining ba yanzu . sbd me? Xeey ta tmbyeshi bakiji nace miki nagaji ba. OK Bari na dauko maka dadduma na shifidamaka anan yace better. Babbar darduma ta shinfida masa tare da jera kayan abinci . "AK ya mike tsaye da kyar yana mika tare da yin salati da sake kiran washhhhh Allahnah ....kana ya zauna kan darduma ya bararraje yasoma cin coslow wani irin lumshe idanushi yake tsabar jin dadin coslow din dayake.ya dago cike da natsuwa ya tsura mata mayataccen idanunshi masu saurin kashewa mutun sansar jiki ,da tsayawa a zuciya yace tabbas duk namiji da yayi sa'ar mallakarki amatsayin mata. Ina me yin masa tabbacin zai more da samun macen data iya girki .. zeey tayi mgn cike da nata salon kisar tace nagode dear... Byn ya gama ci zeey ta kwashe kayan ta Kai kitchen sai data gyara komai sannan ta dawo ta zauna tana janshi hira sama sama . Yayinda kira yayita shigowa wayarta tana danna number busy . har AK yagaji ya tmbyeta wanda ke kiranta hk ? ta yatsina fuska tare da cewa wata kawatace wlh.ke damuna takarasa fadar hk Tana tasaka wayar a silent suka cigaba hirarsu. Washegari misalin karfe goma na safe zeey tagama hadawa AK breakfast dinsa kasancewa tun dawowarsa kasar itace ke shirya masa breakfast domin ace warsa baya jin dadin abincin kowa sai nata yayinda hkn yayi mugu mugun faranta zuciyarta. Sanye take cikin wata atamfar super exclusive dinki riga da siket wanda sukayi mugun kama akirji, dinki yayi matukar amsar surar jikinta kai kace daman dan ita aka kirkiri dinki . kayan Sun kama jikinta sosai har ana hango tudun nonuwanta. Ahankali ta tura kofar dakin AK tare da yin sallama. Akwance yake a saman makeken royal blue bed dinsa jikinsa daga shi sai Wando short niker iya cinyarsa, gashin jikinsa gabadaya suna kwance sai sheki suke zubawa da daukar hankali masu raunin sha'awa irinsu zeey take km taji hankalinta yasoma tashi akansa ta dinga jin wani irin feeling from no where, ganin yanayin yadda take jin kanta da yadda taganshi tasan muddin tashiga komai zai iya faruwa tsakaninsu wannan tunanin da zeey tayi yasan ta Dan yo baya zata koma da sauri. AK da oready yaga ganinta ya yunkura ya tashi zaune da kyar yana cewa meyye hk km byn kin rigada kin shigo kin gama karemin kallon tsab . zaki wani koma da sauri sai kace wace taga wani abin tsoro kufa tsiyata daku matan Hausa Fulani nan kun cika gidadanci. Ki shigo kawai . taki shigowa tana nan tsaye zuciyarta na wani irin mahaukacin bugawa da sauri, muryarta na rawa tace ba zan shigo ba sai ka tashi ka saKa kaya ajikinka sai nashigo. AK yayi murmushin mugunta yana mikewa gabadaya yasoma lalubar kayansa kmr gaske sawa zaiyi, zeey bata Ankare ba taji ya fixgota gabadaya zuwa fadadden kirjinsa me cike da yallawar gashi ya rungume tsam tsam yana fidda numfashi sama Sama tmkr wanda yayi gudun tsira kirjinsu ya hade da juna sosai idanunsu suka tsarke cikin juna atare zuciyoyinsu ya buga sun Dan jima tsaye suna shakar numfashin juna jin dirar tundun nonuwanta bisa kirjinsa yasa kadan yarage brain dinsa bai juye ba tsabar shauki , batare da yace mata komai ya zaunar daita kan doguwar kujerar dake dakin sananan yasoma kintsa jikinsa ji tayi kmr kada ru rabu yacigaba da rungumarta. tana kallonsa yana sanya doguwar rigar jallabiya taji kmr tadakarta dashi daga sanyawa domin taso ne yayi zamansa hk dan tafi kaunar ganinsa hk, akan saka wasu kaya tana dai nuna masa bata son ganinsa hk ne domin karawa kanta kima acikin idanunshi. mikewa tayi ahankali taje ta Dauko farantin kulolin abinci ta'ajiye masa ta juya zata bar dakin yace ke ....ina km zakije? Aikinsa karya kike Ki kawo min abinci kice zaki tafi bazaki zuba muci tare ba . kinsa duk zuwana garin nan bana cin abinci kowa daga na ammi sai naki zeey tayi murmushin jin dadi tace OK Bari na xuba maka kaci Dan ni bazan ci ba sbd akoshe Nike. ta durkusa agabansa tana zuba masa abincin Duk rabin nonuwanta awaje yana kallonta yana hadiyar yawu har tagama zubawa tare da turo masa plet din Abincin gabansa ta yunkura zata mike tsaye yayi saurin cafko hannuta cikin nashi ya riko yatsunta sosai yana murzawa ahankali, ta dago idanunta ta kalleshi tare da kokarin son kwace hannuta cikin nashi Amman iyayinta ta kasa kwacewa ,ya kalleta sosai yace haba yarinya yaza'ayi na rikeki Ki iya kwacewa? AI kinsa karfi badaya Ba daya . ta marairaice murya cike da shagwaba tace OK naji kayi hkr ka sakar min hannuna zan zauna Amman bazan ci komai ba. ya tsura mata mayataccen idanunsa sosai yace sai dai idan kin amince zaki zauna muci abincin tare. tayi shr itama tare da tsura masa nata idon tana kallonsa tacigaba da jin wani irin sauyi ajikinta ita kanta batasan meyyesa Duk sanda zasu kebance daahi take jin wanNan sauyi ajikinta sosai fiyye da sauran lokkuta ba. hakan da AK yagani ne yasa ya km matse hannu sosai ta Dan Saki yar siriyar kara me cike da sautin dadi Sannan a shagwabe tace kayi hkr zanci Yace OK oya fara ci mugani yasaka mata spoon cikin plet din abincin data zuba masa ahankali tasoma ci yasakar mata hannu shima yasoma ci . "sungama cin abin suna zaune suna hira sama sama sukajiyo ana nocking din kofa. AK Yace who is that... Daga can bangaren Aka amsa da its me akil OK yace tare da cewa come in.. Akil ya turo kofar yashigo tare da sallamarsa .. AK dake zaune ya gyara zamansa yana dubansa cike murmushi yayinda ita kuwa zeey take taji gabanta yashiga faduwa da dukan uku uku . tashiga kokarin kokuwa da nunfashinta. Akil shima faduwar gaba yaji sanda yashigo yaga zeey ga duwawunta gana AK Amman sanin dayayiwa AK baya amfana da mata sai sai dai romancing yasa hankalinsa ya Dan kwanta ahankali yakaraso har zuwa inda AK yake zaune tare da mika masa hannu suka gaisa yana duba gefensa in da zeey ke zaune zuciyar na kokarin bugawa sakamakon irin kallon da akil din ke jifanta dashi . akil yace yammata ya'akayi ko gaisuwa babu? ta Dan daure ta sanyowa jikinta jarumta kana tace ina wuni... ya amsa da lfy ya gida ya kwana biyu ? tace lfy atakaice . "sannu ahankali hira ta barke tsakanin AK da akil ita dai zeey tana zaune tmkr an dasata har sanda AK ya mike tsaye ahankali daga zaune dayake ya nufi kofar bathroom har ya bude zai shiga. Sai km ya juyo yace ina zuwa ka Dan Bani 30 yanzu zan fito . akil najin hk wani irin mugun dadi yakama shi. da Dan sauri yace OK badamuwa GA zeey nan zata debemin kewa kafin ka fito . AK bai sake cewa komai ba yakarasa shigewarsa. Yanashiga akil ya juyo yana karewa zeey kallo daga samanta har kasa Kafin daga baya yaje ya sanya kofar bathroom din key data shigowa ainihin dakin . yana dawo bai tsaya wata wata ba ya fixgo zeey zuwa jikinsa ya rungumeta yana rada mata I miss you baby so much a cikin kunnenta tare da manna mata kissing ta koina ajikinta tasoma yunkurin kwace jikinta daga nashi . Tana cewa Haba akil meyasa kake yin hk ne kmr wani tsohon mayye. karka manta fa da inda Muke . muna cikin dakin amininka ....ni km yayana. karki damu babu abinda zai faru baki ga duk na kulle kofofin da sada kowa damu ba. Wallahi gabadaya atakure nike da dawowar AK kasar nan Dan nasan bazamu samu free din biyawa juna bakuta ba.. yana mgnr nE yana soma shashshafa mata jiki da ruda mata jikinta da salonsa. muryarsa can Kasa Kasa yace meyasa jiya nayi takiran layinki kika Ki dauka? Da kyar ta fezgo mgn daga bakinta tace munatare da ya AK ne lokacin. shine lawai Dalilin dayasa aka Ki daukar kirana sbd banida mahimanci agurinki ko? Tayi shr taki cewa komai yaja numafashi ya fitar da kyar yace banason kebancewarki da AK guri daya sbd nasan halinki kwata kwata bakida hkr. Ta bude baki zatayi mgn Kennan domin bashi amsa taji saukar bakinsa cikin nata tare da cafko laulausar harshenta yasoma tsotsa yana sake shafo jikinta da saman dukiyar fulaninta sun dauki kmr