← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 274 OF 289

Sashe 274

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*AYSHA A BAGUDO* dedicated to hauwa A Usman jiddar YA' ADL THE JUST page 86 Ahankali ya had'e hanunwanta duka ya maida saman k'irjinta domin yasamu damar son aikata abinda yake buk'ata ,cikin sanyi jiki ya zarce da hannuwansa zuwa k'asan mararta sannan ya kai bakinsa gefen wuyanta yashiga shinshin wuyanta yana goggo mata gashin fuskarsa ,saurin d'auke numfashita tayi wanda hakan ya haddasawa d'an cikinta motsawa da sauri . yashiga juyawa ahankali ala'mun yana cikin koshin lafiya. shi kansa ajiyar zuciya ya sauke sai a lokacin yasamu natsuwar dayake bukata jin tudun cikinta dan duk yadda yaso yagani a dazu da suke falo bai samu damar hkn ba tsawon minti goma suna tsaye haka yana shafa cikinta tare da kissing every part of her ,gaba d'aya yanayi jikinta ya sauya ta kasa jurewa wannan salon dayake mata ta juyo da sauri ta fuskanceshi fuskokinsu ta hade guri d'aya hannunta daya saidai saitin zuciyarsa dake bugawa da k'arfi ,atare suka sauke naunayen ajiyar zuciya ta bala'in tsura masa fararen idanunta tana kallon kwayar idanunsa da suka gama kankacewa, shi din ma ita yake kallo yana jin wani abu na fixgarsa gareta. ahankali kafafunsu suka k'asa daukarsu, tsayuwa yasoma neman gagararsu,take jikinta ya d'auki kirrma, yasoma moving da ita har zuwa bakin gadon suka zauna ahankali still jikinta rawa rawa yake yi ya kafeta da mayatattun idanunsa "a duniya baya jin akwai abinda yake matsanancin so kmrta, idanunsa dake yawo ajikinta ya kara kashe mata sansar jiki ta dinga jin wani iri ajikinta wanda hkn yasa tashige jikinsa "tayi missing dinsa sosai har batasan yadda zata fasalta hakan ba. " wannan abun ya haddasawa jikinsa d'aukar kirma yasoma tsima take tunaninsa akan yasoma sauyawa yashinga kissing dinta tun daga wunyata har zuwa kan brast dinta bakinsa ya kai yana lasar skin dinta yana k'ok'ari rabata da rigar jikinta dan har ya balle bra dinta ta rike masa hannu "uhm Abdul ... .. "please heart beat kibarni karki hanani ta'ba jikinki babu abinda zan miki iya abinda kikagani d'in nan bazan dara hakan ba. "ni dai kabari nasan bazaka tsaya iya yadda kace ba, "kema da ala'mun kina son na d'ara akan yadda nace ko? ta runtse idanunta batare da tace masa komai ba duk yadda yaso tabashi hadin kai yashiga duniyar daya fi kauna, taki yarda har aka kira sallar azahar suna manne da juna yana romancing dinta ,yaki barinta sai kusan la'asar sannan yasoma kokarin fitowa daga cikin d'akin yana gyara ma'ballin rigarsa yace "kishirya kayanki dan tare zamu wuce ." "ina kenan zamu wuce tare? ta tambayesa tana lumshe idanunta dan gaba d'aya ya dagula mata lisafi ilahirin gangar jikinta yagama mutuwa. ya d'an juyo ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kallonta sannan yace "inda kika fi wayo dan bazan d'aga k'afata na barinki ba kafata k'afarki zan bar kasar nan. "yanzu ina fita zan sanarwa mamma ... "ni dai karka sanar mata plz dan ban shirya binka koina ba ina nan har zuwa wani lokaci. idan har zai fahimci zanceta so take ta zauna har sai ta haihu shi kuma abinda bazai yarda dashi ba kenan, kallonta yacigaba dayi sannan ya matso kusa daita sosai har suna iya jiyo hucin numfashin junansu. "karki min haka heart beat ki duba halin da zan shiga a sanadin rashinki, kusa dani," wallahi na horu iya horuwa a sanadin nisan da zuciyoyinmu sukayi please don't say no... "ki yarda ki amince min zaki bini mu tafi mucigaba da rayuwarmu. yadda yayi mgnr yana karyar da wuya da marairaicewa yasa tace "naji shikenan amman ba yau ba, yayi saurin kamo tafukan hannuta cikin nasa yana massaging dinsu ahankali ahankali yana cigaba da dubanta tare da jin wani sauyi na daban agabadaya ilahirin sansar jikinsa. ita kanta tashiga wani yanayi na zallar bukatuwa dashi , tako ina ajikinta shock takeji tsigar jikinta gaba d'aya sun mike tsaye a zahirance yake hango sansar bukatarsa atare daita ,sai dai da ala'mun ajin mata tayi masa . "bazai ki ba akan duk abinda zatayi saboda ta cancanci haka amman ta tausayawa rayuwarsa da halin dazai shiga. a sanyaye ya runtse mayatattun idanunsa sannan yace "sai yaushe kenan kike jin zaki koma dakinki? yakarasa fadar hk yana bude idanunsa fesss ya saukesu akanta yana dubanta tmkr zai cinyeta. . ta sauke ajiyar zuciya sakamakon hannunsa da kwayar idanunsa dake kai kawo a jikinta sannan tace "ko zuwa jibi "no jibi yayi min nisa kishirya kawai gobe shima sai ki san yadda zakiyi dani da gurin kwana ,dan bazai yiwu ina kallonki na kwana wani guri daban ba , ta ware idanunta sosai akanshi "yes hk nake nufi idan kin tanadar min masaukin kwana fine zamu iya cigaba da rayuwarmu ko acikin d'akin nan ne am care yakarasa mgnr tare da kashe mata idonsa daya, zuwa yanzu tasan halinsa tasan abinda zai iya aikatawa da wanda bazai iya ba, dan ba kunya garesa ba dan hk tashiga lallabashi ya barta "plz AK ni dai barni ni .... ya d'an zaro idanunsa waje yana dubanta cike da mamaki wanda hkn ya hanata karasa abinda taso fad'a ta tsura masa ido, shima kallonta yake yana cigaba da mamakinta dan bai ta'ba ji ta kiransa da hk ba sai dai abdul . sosai yaji dadi aransa sai ma yaji kmr tafi kowa iya kiran sunan "plz ki maimaita kirana da wannan sunan ina son na sake jinsa daga bakinki .. tayi murmushi wanda ya bayyana wushiryarta madadin tayi abinda ya bukata agurinta sai ta shigewa jikinsa tana dryrsa.. "kicigaba da kirana da AK nafi son jin sunan abakinki dan kinfi kowa iya kiran sunan, tashiga girgiza masa kai ala'mun bazata iya ba. "ina ai baki isa ba yarinya sai kin cigaba ,taki yarda da abinda yace shima yakii yarda har sanda kiran musty yashigo wayarsa ya rungumota jikinsa tare da d'aga wayar "dan Allah malam nagaji da shanyuwa har yanzu baka gama bayar da hakurin bane ? bangaren ak kuwa murmushi yayi tare da kai bakinsa yayi kising din idanunta sannan yace "ko zaka wuce ne ina ganin zuwa yanzu zaka samu tiket dan ni da matata zan wuce gashi km tace sai gobe zatabini "kai dai anyi dan iska wallahi yanzu abinda zakace min kenan ? na tsaida ayyukana da komai nawa har matata nabari akan taka matsalar shine zaka shuka min rashin mutuncinka dakasaba "ai wallahi baka isa ba yadda nabaro matata hk kai ma sai ka baro taka idan tafiyar ma zamuyi sai dai mu tafi tare idan ma kwana zamuyi sai dai muyi tare mara mutunci kawai, km wlh ka fito yanzu lokacin sallah nata wuceka . ya katse kiran batare da ya tsaya jin abinda zai ce ba, dan yasan halinsa karsheta ya guma masa da wata bakar mgn sake shigewa jikinsa tayi tare da yin k'asa da muryarta "me yace maka? "yace dole sai mun tafi tare gashi ni kuma bazan iya barinki anan ba yakarasa fadar hk yana kising din bakinta faiza me aikin gidan ce tashigo d'akin tana mgn,ai tana ganinsu hk tayi saurin juyawa zare bakinsa yayi cikin nata suka bi bayanta da kallo ta juyo tana dubansa muryarta a shagwabe tace "kagani ko ? "me nagani ? "baka ga me aiki tashigo ba? " ni banga komai ba ya sake kusanto bakinta sosai ya cafki lip's dinta yana cigaba da tsotsa da kyar dai tasamu ta lallabashi"tace yaje yayi sallah ya dawo tukun su san abu yi . byn yayi sallah akayi masa iso zuwa ga alhaji Mahmud inda yayi musu adduar sosai da nasiha me ratsa jiki yace" idan ya tashi wucewa ya tafi da matarsa da zamanta bai da wani amfani , sosai ak yaji dadin furucin dattijon a zuciyarsa har yaji kima da darajar tsohon ya zarta yadda yake ji aransa. anan sukayi sallar magariba kasancewar jirginsu sai takwas din dare zai tashi a parlou ta samesu sun baje ana saving dinsu abincin dare amman shi ak kasa ci komai yayi saboda tunani yadda zaiyi mata dabara ya tafi daita cikin sauki batare da tashin hankali. byn musty yagama cika cikinsa ya tashi ya bar parlour'n. parlour'n ya saura daga ita sai shi ya kwanto jikinta tare da d'aura kansa a saman kafadarta "hrt beat tashi muje ki rakani takwas daidai jirginmu zai tashi gashi yanzu takwas saura wasu mintunoni batace masa komai taji ya sake matsota sosai"kinga har dare yayi konayi zamana ne mu kwana tare? tayi saurin girgiza masa kai ala'mun a'a dan tasan babu abinda kwanansa zai yi sai aikata abun kunya "ok muje ki rakani sai ku dawo tare da direba da wannan dabara yayi mata wayo da sunan rakiya aiport . sukayi sallama da mutanen gidan kmr kar su rabu ya dinga jinsu aransa tmkr ba yau ya fara ganinsu ba, yana rike da hannuta har cikin jirgi gbdy ranta a dagule yake dan babu halin yin mutsu ko acikin jirgin ma yana makale daita gurin window yayi mata mazauni tana cika tana batsewa shi dai aransa yace "kya yi kya gama ba dai mun taho ba har suka sauka batayi yunkurin ce masa komai ba, duk yadda ya dinga janta ajikinsa da yi mata hira taki kulashi kawai ya zarce da kamo hannuta cikin nasa yana wasa dashi yanawa yatsunta massaging ahankali ahankali yana cigaba da janta da hira. misalin karfe tara jirginsu ya sauka a Nigeria dan awa daya ne tsakanin conotoun da naija kai tsaye inda jerin motacinsa dake zaman jiran karasowarsu suka nufa take escout dinsa na hangosu suka shiga babbude musu murfin mota har lokacin hannun su'ad na cikin nasa yaki sakar mata hannu gidan baya suka shiga ,musty km yashiga motar baya. tun a hanya suka rabu da musty inda yayi wa nashi direban umarnin ya d'auki hanyar gidansa. ammi na zaune a parlour tana kallon labarai a tashar aljazira taji sallamar shigowarsu, kmr a mafarkin ta juyo da sauri ai kuwa muryar wad'anda tayi zato su din ne ta bude baki cike da matsanancin mamaki, zatayi mgn kenan ak yace "uhm ammi karki ce min komai plz .. "ba dai har da hadin bakinki na kasa samun inda matata take ba ko? " ai gashi Allah ya tausaya min na nemo abata da kaina ,daman kuma na
Chapter 274 · 0% Book details