Sashe 232
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kaiwa Allah kukansu. *anan ison na janyo hankalimu iyaye mata ba sai abubuwa sun rincebewa rayuwarmu ba tukun zamu kusanta kanmu ga Allah , yana da kyau koda yaushe mu dinga tsananta yiwa kanmu addua ga mazajenmu da yaranmu ta hanyar yin azzakar din safe da yamma* washegari a dakin dady tara tayiwa ammi bayan sun gaisa tashiga bayi ta hada masa ruwan wanka yashiga. ya fito ya isketa a inda ya barta zaune ta rafka tagumi , yasoma shirins har yagama bata dago tabi ta kansa ba . sai da ya zauna zaiyi breakfast yaga har lokacin hankalinta baya garesa sannan ya dago ya dubeta atsanake yana nazarinta kusan minti goma ya d'auka yana kallonta gbdy ta zabge ta saka damuwar yaranta cikin ranta ,ahankali ya kira sunanta "baraka ta dago ahankali ta dubeshi batare da tace masa komai ba "matsalar yaran nan ce ko? ta furzar da iska ta bakinta still bata ce dashi komai ba ya numfasa sannan yacigaba da mgn "yakamata ki sanyawa zuciyarki hakuri akan lamarin nan bansa meke damun 'kwal'kwar abdul ba ,daga wannan sai wannan abun nasa yasoma bani tsoro yaro kamar me aljanun boye "idan aljanun ne ma ai daga danginka asaka masa, tayi mgnr cikin ranta, amman azahirance cewa tayi "wayasani ko aljanun gareshi ni kaga karabani da zancesa kwata kwata banason ana yi min maganarsa. " saboda ya juyawa diyarki baya? ammi tace "kwarai kuwa saboda iskancinsa da wulakansa baya karewa akan kowa sai akanta ni kuma wallahil azim akan su'ad zan iya ciresa acikin ya'yana wanda ma bai haihu ba d'a ne zai binneshi ba ballanatana ni. "to ni dai a taimaka ayi masa afuwa Inshaallahu zan nemeshi da zance ,. "da dai kabarshi dan zuwansa bawani amfani zai mana ba a yanxu da kanshi ke hayaki inji cewar ammi . dady yace "ni dai kiyi hkr ki yafe masa ta hakan kawai abubuwa zasu sausauta gareshi nan yashiga rarrashita daga dokin fushin datayi dashi har ta dawo tana sanya masa albarka. shikuwa dady ammi na fita ya yashiga neman layin AK wayar tayi ta ring ba daga ba , ak dake kwance akan cinyar zeey yana labarta mata kyautar company'nsa na toyos mother dayake son mallaka mata ta kamkame kanshi akirjinta tana murna kiran ya sake shigowa ya sa hannunsa ya lalubo wayar dake kan center table yana duba screen din wayar ganin sunan dady'nsa ne yasa shi dauka cike da girmanawa ita kuma ta daura hannunta akansa tana shafa sumar kanshi muryasa na yace "an tashi lfy dady? dady yace "lfy son ya kake da lafiyar da zainab ? "duk lafiya muke " dady ya numfasa sannan yace "son daman nakiraka ne akan zance yarinyar zumbur ak ya mike zaune daga cinyar zeey yana shafa sumar kansa da dayan hannunsa dady yacigaba "yakamata ace itama ta tare agidanka kmr yadda zainab take zaune tare da kai ,zamanta anan bashida wani amfani dan haka duk abinda kake ciki nabaka nan da zuwa nest week kav kasamu amminka da zance, dady na dasa aya bai tsaya jin abinda zaice ba ya katse kiran. . ......ya cire wayar a kunnensa yana duban zeey dake kallonsa tana jiran yayi mata magana akan wayar da yayi muryarsa a sarke yace "da..dady ne yakira akan zance yarinyar nan . "daya kira sai akayi yaya? ta katseshi tana hade rai . "wai cewa yayi su'ad ta dawo gidan da zama. "tab gsky ni ban yarda da wannan tsarin ba kagaya masa bata da wani muhali a gidan idan kuma ya matsa ga bosquater can ta zauna acikisa amman ba dai idan nake rayuwa ba ta mike tsaye zata wuce ya kamo hannuta cikin nasa "plz my zeey kiyi hkr naga kmr ranki ya baci "sakeni dan Allah ni dai kaji abinda nace "karki damu nima banason zaman tare dani ta tabe baki tana hararasa tunda tasan maganar ba daga asalin zuciyarsa ta fito ba sharrin tsubu ne ta fixge hannunta da karfi tashege daki ta barshi nan zaune. ******* zaune take akan sallaya a dakin ammi tunda suka fito daga asibiti take zaman dakin tana kawai Allah kukanta a zaune datake hannuta rike da casbaha tana lazimi gefe daya kuma tunani mijinta ne ya ishi zuciyarta ji take dama Allah ya aiko mata da mutuwa ta mutu ta hutawa ranta sakamakon shirun gidan yayi kasancewar ammi ta fita . ammi data shirya kai tsaye gidan umman su'ad ta nufa bata hakurin abinda ya faru ranar, sannan ta tasota gaba sukazo tare domin ta sake duba lafiyar su'ad din wanda hakan yabawa su'ad damar baiwa mahaifiyarta hakuri tare da tabbatar mata zata rage damuwar dake damuna amman bazata iya cire son abdulkabir addua tayi mata sosai duk lokacin da irin hakan ta faru daita mamma take tinawa mahaifiya me dadi ta fadi hk aranta tana ji ajikinta lokacin komawarta ga mahaifiyarta yayi kusa , idan iyaye sunyi fushi da ya'ya bai kamata ace ya'ya suyi fushi dashi ta fadvawa kanta haka tana kuka. sannu ahankali abubuwa suka dinga faruwa suna wucewa ciki har da samun lafiyar su'ad babu laifi jikinta yayi k'wari sai abinda baza'a rasa ba wanda ya danganci mutuwar jiki datake fama dashi da tsirface tsirface gurin cima, yau tace bata cin kaza gobe tace bata cin wannan, yayinda ammi ke biye mata akan duk abinda tace zatace har ta kai tawo sai an tmbyeta abinda za'a dafa mata duk nisan guri kuwa idan tace abincin gurin zata ci haka ammi zata aika a siyo mata ta bangeren doctor saif shima yana kokarin kulawa da lafiyarta kullun yana kan hanyar zuwa duba jikinta kmr yau sai gurin yamma yazo kasancewar weekend ce sanye cikin kanana kaya yashigo parlour'n ammi su'ad na kwance ita kadai tashin ammi kenan tana jin cent turarensa tayi saurin kawar da fuskarta tare da runtsesu abinda batasani ba yarigada ya gan lokacin datayi haka. cike da sanyin jiki yakaraso har inda take kwance ya leka fuskarta yana kallonta jin inwards bisa kanta yasa ta d'ago a d'an fusace tana watsa masa wani mugun kallo wanda yasa numfashinsa ya nemi tsarkewa sakamakon d'agowar datayi ta kalleshi ya d'anyi gyaran murya kana' "yace sannu ya karfin jikin? taki bashi amsa ba illa yatsina fuskata datayi ala'mun ya dameta, ita gsky zata gayawa ammi ataka masa birki da wannan zuwansa, idan dan kula da lafiyarka a sallameshi dan ita warke lura yayi kmr ya takura yasa ya mike tsaye sosai yasamu guri ya zauna yana fuskantarta sai ga ammi tashigo "aa docto sannu da zuwa ai na d'auka bazakazo ba tunda naga yamma tayi ashe kana tafe " yayi murmushi yana jefan su'ad da wani kallo sannan "yace nazo naga jikin patient dina yakarasa mgnr yana sake murmushi. "aiko muna godiya sosai ga patient dinka taji sauki sai tsirfa iri iri su'ad ta mike tsaye ta nufi dakin ammi tare da yiwa ammi alamar tazo tana shiga dakin ammi tashigo itama "ya'akayi ne mamana? muryarta a shgwa'be tace " ammi wai meyasa likitan yake zuwa kullun? "idan dani yake zuwa gsky ammi kice masa karya sake zuwa, kinga abdul yasamu labari ko yagansa za'a yi tashin hankali... "meye dalilinki na cewa karya sake zuwa ko yace yana sonki ne? su'ad tayi saurin girgiza kai "to me zuwan nasa zai tsara miki tunda bai ce yana sonki ba? "zai fada ne ai ni dai ki gaya masa ina da aure kawai ya daina zuwa haka. ammi tayi shiru tana kallon yadda take motsi baki tmkr mahaifinta magana ma sai anyi mata yanga ,tana maganar aure, auren da shi me auren bai san darajarsa ba gani irin kallon da ammi ke mata yasa ta jayewarta gado ta kwanta tare da lullube kanta cikin wanda duk sanda tayi haka ji take tmkr suna tare da abdul dinta ne aiko cikakken minti biyu batayi yakawo mata ziyara ta hanyar jin saukar hanunsa ajikinta tasoma mutsutsu ackin bargon bata sanda ammi ta fita ballantana wani doctor . *byn wata biyu* su'ad na kwance a gadon ammi ta lullube rabin jikinta suna hira da ammi eiman tashigo dakin sanye cikin riga da siket na atamfar super exclusive ta sha kwalliya sao kamshi take bazawa ta tsaya gaban mirrow ammi tana gyra zaman mayafin jikinta gefe daya kuma tana magana ammi akan musty yazo zata gurinsa ,tunda eiman tashigo dakin taji komai ya tsaya mata cak ... wani abu taji yazo ya tokare mata kirji kmr an d'aura mata dutse take kuma numfashinta yasoma kokarin tsayawa sakamakon kamshin turarenta datake cigaba da shaka da sauri ta kai hannuta ta toshe bakinta da hancinta, lokaci daya taji kanta yayi wani sarawa da karfi. ammi dake zaune akan bedside ta waigo ta d'an dubeta tare da cewa "mamana lfy? su'ad tashiga girgiza mata kai kawai tana wa eiman ala'mun ta fita ,ita kuma eima sam bata gane nufinta ba, sai sake matsota take yi, aikuwa tanagama karasowa taji kanta yasoma jujjuyawa daita take tasoma yunkurin kakarin amai ,ammi ta dafa kafard'ata tana kiran sunanta kafin kace me tuni har ta fara kwara amai . "inna ilaihi wa inna ilaihi rajiun "me zangani kuma ni baraka daman bakida lafiya ne? da kyar tasamu ta iya bude bakinta tace " am..mi tu.. tura. ren eim kafin takarasa mgnr sai wani aman ya taho tashiga kyalayawa akan gadon "nashiga uku eiman taimaka min na dagata muje bayi . abayin ma amai ta dingayi wayyohhly Allah ammi cikina mutuwa zanyi eiman tayi kanta zata wanke mata baki tayi saurin dakatar daita kar..ki sai wani aman eiman ta dafe kirjinta" nashiga uku ammi turaren jikina ke sata amai fa bari nayi sauri na cire kayan jikina ta juya da sauri tabar bayi . su'ad kuwa na faman kelaya amai,gbdy ammi ta rude ta dafa kafard'arta tana mata sannu babu kaukautawa tun tana iya yunkurin amai har tazo bata iya wa gbdy ta galabaita jikinta ya sake ammi ta jingina da kofar bayi tashiga zuba mata ruwa akanta da kyar ta janyo numfashi da ajiyar zuciya ta sauke, numfashi ta dinga saukewa sama sama idanunta gbdy sun canza launi ammi tashiga wanke mata baki tana sannu sannan takamota zuwa kan doguwar kujera ta kwantar daidai eiman ta sake dawowa dakin cikin sauri sanye da wasu kayan tashiga