Sashe 249
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
mata ba . Cikin haka zeey ta dawo dakin mamaki da tsoro suka taru suka hanata cewa komai kawai takarasa ta turesa gefe ita kuma su'ad Sai ma binshi take da kallo zeey najan hannunta ,har takaita bakin get ta 'kwallawa Williams kira William come out and the get for this stupid winches . Williams ya fito sai tsayawa yayi abakin kofar d'akinsa rungume da hannunwasa yana mamakin zuciya irinta zeey ganin yaki budewa yasa tacigaba da janta takarasa bakin kofar sosai ta bude Tare da hankad'ata waje ta maida kofar garam ta rufe da karfi .... Banda bangon data dafe da hannunta bbu abinda zai hana bayanta buguwa da bango . Sai lokacin wasu Hawaye masu d'umi da ciwo suka zubo mata tasa bayan hannuta Tana gogewa Williams ne yasoma kokarin bude kofar ,da karfi zeey tace "what are try to do ,if you try me willams you will be fired .. " what else if you fired me ? "I will open this get and nothing will happen yasoma kokarin bude get batare da ta sake yunkurin cewa komai ba ya isa inda su'ad ke jingine jikin bango "madam come inside tashiga girgiza masa kai" just live me William's tkns for the caring yin duniya yayi da su'ad akan tashigo, taki shigiwa ,da kyar yasamu ya shawo kanta tashigo tana shigowa zeey na nuna musu hanyar waje "all of you out of this house daidai lokacin da ak ya fito daga dakin su'ad yana kuka duk shine silar komai silar rabuwa da muradin ransa yana sonta bai san abinda ke damum tinaninsa da kwalkwaluwarsa ba, bai san dalilin dayasa baya iya tsalleke maganar zeey da umaninta ba ,jiki a sanyaye yakaraso ya jin gina jikin bango tare da rungume hannuwansa duka akirji ya tsurawa su'ad idanunsa yana kallonta da cikin jikinta wanda sai ka kurawa cikin ido sosai tukun zaka lura dashi . Da hannu William's ya nunawa su'ad hanyar dakinta oya madan enter.. "what are you to do William's inji cewar zeey? "ok you want try me abi ? If you try me for this matter ...."madam i will try you were do you expect this woman to go by this time anything you won't do live it to tomorrow morning williams ya katseta yana huci.. " shot up stupid goat , am talking you are talking you are very stupid william's yayi shiru bai sake cewa komai ba illa su'ad daya sake nunawa hanya shi kuma yana biye daita abaya . A fusace zeey ta sake kiransa" William's stop there ya tsaya cak batare daya juyo ba sannan yace"madam idan kikayi kuskuren karasowa nan da zumar cewa wani abu.zan tona miki asiri ... Cak itama taja ta tsaya tare da kai hannuta tana tsotsa gashin attaciment din kanta su kuma suka cigaba da tafiya .. Kallon kallon aka shigayi tsakanin ak da zeey yadda yake kallonta a matukar firgice jin furunci William's gareta haka itama take kallonsa a tsorace ganin reaction dinsa ,suna nan tsaye har Williams ya kai su'ad d'akinta ya dawo yashige dakinsa sannan ta sauke naunauyen ajiyar zuciya "oh my godness what's happen to me komai yana son kwabemin shine tmbyr datayiwa kanta sannan ta juya fuuuuuuu kamar zata tashi sama yana ganin shigewarta yayi saurin koma d'akin su'ad yana shiga dakin ya isketa tsaye tana kuka tana zagaye d'akin yakarasa inda take ya rungumota jikinsa yana shafa bayanta,shi kansa kuka yake da idanunsa sai dai yarasa me zai ce mata domin tarage damuwar dayake gani atattare daita, ahankali ta janye daga jikinsa tana sheshekar kuka tare da tsura masa ido da kyar ta bude bakinta takira complete name dinsa "abdulkabir yayi saurin matsowa kusa daita" nice na cancaci wannan wulakanci daga gareka ko ..? "Ka sakeni ina dauke da cikinka wata 5, yashiga girgiza mata kansa yana kuka Abdul ka sakeni ko? " meyasa ka sakeni kana son nida d'anka muyiwa rayuwar maraici ko? Nan ma kanshi ya girgiza mata to "meyasa ka sakeni har sakin da'aba so....? ya rungumota jikinsa sosai yana shafa bayanta "tashiga dukan kirjinsa tana furta kalmar meyesa ka sakeni? meyesa sakeni !!? "me nayi maka sakeni? Zamewa tayi ajikinsa tana wani irin kuka me daba xuciya shima zamewa yayi yayi zaman dirshan tmkr yadda tayi ya tarairayota jikinsa yana busa mata iskar bakinsa hannuwasa duka zagaye saman cikinta yasa bakinsa cikin kunneta a kideme tace "kabarni abdul me zakace me kuma? "bazan fahimci duk abinda zaka gaya min ba ....."gabadaya komai ya tsaya masa cak yarasa me xaice mata so yake ya furta mata kalmar dazata fahimta tasanyaya xuciyarta akan wannan rudanin daya faru ,amman yaji andaure harshersa akanta kusan awa biyu sukayi a zaune yana rungume daita ajikinsa yana rarrashinta yana busa mata iskar bakinsa dake sake jefata cikin zallar shaukinsa. ta daina kuka ta dawo ajiyar xuciya gbdy daga ita har shi kasa runtsawa sukayi zeey ta dawo dakin yafi sau gamo ya tashi suje su kwanta amman yaki tashi kamar karta sakashi rubutawa su'ad saki komai ya tsaya mata yin duniya yaki barin su'ad sai kuka yake yana bata hakuri ta rabu dashi yafi jin dadin zama tare da su'ad .. fita tayi fuuuuuuu a fusace kai tsaye inda tukunyar da boka yabata ta nuta ta dauko ta rike a tafin hannuta tashiga kirarin kiran sunansa dana iyayensa abdulkabir dan baraka da adamu in dai cikin cikin baraka ka kwanta har tsawon wata takwas kuma ta haifeka da gwiwowinta guda biyu duk abinda nace maka karka tsalleke umarni da magana tazamo tamkar uwar data kawoka duniya, tayi numfashi sau uku acikin tukunyar sannan ta meidashi mazauninsa ta sake komawa dakin daga bakin kofa ta tsaya ta wangale labulen dakin "abdulkabir azabure ya mike tare da ture su'ad ajikinsa yana duban. Zeey oya bini muje mu kwanta "ko bazaka kwanta bane? Da sauri yace "zan kwanta oya let's go suki suki yabita abaya batare da sake juyowa ba . Allah sarki su'ad kukan ma kasayi tayi ta yunkura tashiga bayin d'akin ta dauro alwala tashiga kaiwa Allah kukanta tana Zubda hawaye har asuba bata iya runtsawa ba hatta bacci barowa bai yi nasarar daukarta ba tana idar da sallar asuba ta tattara kayanta masu amfani ,ta fito daga d'akinta ta kulle tasoma takowa zuwa bakin get har ta kai hannunta jikin get taji sautin muryar Williams "madam ina zaki kuma ? "Zanje gida ne Williams " Ok yashiga dakinsa ya d'aga kafitarsa ya dibo kudi masu yawa cikin wanda zeey take bashi ya fito ya mika mata kamar bazata amsa ba saikuma tayi wani tinani gara ta amsa dan tafiyar nada nisa, godiya tayi masa sosai sannan ya bude mata get ta fita tana zance zuci bata taba tinanin wannan taimakon daga William ba mutumin da daya azaba a hannunsu kodayake haka al'amarin Allah yake idan yasoka da rahma, tafiya kawai take bata san inda take sanya kafafunta ba har ta iso bakin titi tana isa bakin titi taji masu mota na kiran *yanoba yanoba* tayi saurin tashiga ta zauna rungume da jakar kayanta . Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE