← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 289

Sashe 46

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

screen din wayar sunan bj tagani yana yawo akan screan din wayar jikinta amatukar sanyaye ta dauka . Muryarta amace tace hello bj Ya'akayi ? Bolaji ta saki dariya Lfy o're ykk kwana biyu najiki shr? Wlh abubuwan ne bj sai a Slow ina cikin matsala da tashin hankali iri iri... Allah bazai sa Ki shiga cikin Matsala da tashin hankali ba meke damunki hope bawani cikin kika sake Yi ba ? ..ko daya wlh. Kinsa nabata gaya miki akwai wanda zuciyata take mahaukacin so? Right oti so funny me .. To cousin muke nida shi yaron brother mamana ne same mother same father. bj ta sauke ajiyar zuciya tace takwana gidan sauki (so'fun) Ki gayamasa kina sonshi MAn . Nagaya masa shine yace min wai akwai wacce take cikin zuciyarsa what....? bj ta fadi hk da karfi tana dafe kirji . "wlh bj hk yace min gashi ni km nakamu da matsanancin kaunarsa to extend bazan iya rayuwa babu shi ba. (en gbera ni gbayen ) why not Ki tashin tsaye. axing how? Zeey Ta tmbyeta. Axing Ki mike kafafunki ki nemi taimakon bokaye da malamai tsafi matsawar kina bukatar mallakarsa . yanzu hk akwai wani kungurmin boka dake zaune a kauyen ifo cikin ogun state aikinsa kmr yanka wuka ne.. Tunin zai gyara mana zamansa wlh Da kanshi ma zai kawo kanshi .yana rokon Ki soshi. Zeey najin hk ta Mike Ta diro daga kan gado muryarta na rawa gurin cewa dan girman Allah kawata? O'lo'hun ... yanzu Dan wannan yar kankanuwar matsalar kike neman kashe kanki agida Ki shirya kawai kizo da yan kudinki muje kawai. OK yanzu zuwa yaushe kike ganin zamu inji cewar Zeey? Ai bazamu tsaya bata wani lokaci ba zuwa gobe kizo da wuri muje dan akwai layi har dana maseefa agurin idan kinga jamaa agurin uhm zaki sha mamaki. Nima wata Yar'uwar iya bolaji na raka da kyar ingaya miki muka samu ganinsa . Wlh idan kinga matan agege agurin kmr kasa.Zaki sha mamaki. ina gayen nan da ake kiransa da dan mafiya nan uhm uhm tuna min sunanshi? Wanne kenan bangane ba fa. ke Dan Allah saurayin teema kawar salma man OK. OK...yanzu Naganeshi IJ yauwa shi har da uwarsa nagani daman ace uwar ke bi masa malaman tsubu. Zeey ta zaro ido atsorace Kai bj anya Kuwa zani gurin Nan bai yi tsanani dayawa ba kuwa, kada muje mu hadu da idon sani.. Kinji shegiya tsaya nan ke yanzu ta mutane kike ko Ta biyan bukatsrki? Ta Biyan bukatata nike Zeey taba amsa atakaice. to barikiji kowace Mace da zaki gani agurin da tata matsalar mutane kam zaki gansu har da aljanu ma kedai Ki dakewa zuciyarki neman sa'a zaki nema.. OK to Kibari jibi muje sbd nasan karyar da zan shirya (o'reye o'ope) bakida hankali ke yanzu har wani tsayawa bata lokaci zakiyi karfe Fa da zafi zafi ake bugashi Ki fito kawai muje later kyasan abinyi. Zeey tayi dry zanceki km fa hk ne zanzo goben Inshaallahuu. oK ina jiran zuwanki sukayi sallama har wani gumine ke tsatsafo mata takoina ajikinta sabanin dazu.farinciki da dadi ne ya rufeta tsabar murnar makomarta. Washegari tunda asubar fari suka dauki hanyar zuwa ifo zaune suke cikin mota Zeey daga lungu hira suke kasa kasa akan tafiyarsu gurin boka . awa tsakani suka sauka a kauyen ifo sannan suka ratss cikin jeji me zagaye da ciyaye takowani bangare . Tafiya ce suke Wanda yasa gaban Zeey ke tsinkewa ahankali sannan cike da matsanancin fargaba sunyi tafiya sosai kafin su fita cikin ciyayen nan zuwa duwatsu ahankali km suka soma cin Karo da mutane jifa jifa wayanda Ke fitowa daga muhallin boka . bolaji tace wai yanaga Duk kin wani tsorace ne ? Uhm Zeey ta sauke naunauyen ajiyar zuciya kana tace dole BJ na tsoro da wannan hanyar cike da duwatsu takarasa mgnrta tare da Jan birke ta tsaya tana kallon wani dutse dake ta gefensu me fuskar mutun sak tun daga kan hanci ido baki da kunne.. Take gabanta ya tsananta faduwa tsoro km yashigeta ba abin takoma ba, gashi sunci uwar tafiya. tafiya ce me nisa Tsiya kmr Ta barin gari. BJ Datayi nisa atafiya taji tana mgn da iska tunaninta ko Zeey nabiye daita abaya. shirun dataji ne yasa taja ta tsaya tana waigowa ranta amatukar bace tace (ja'kalo jare) kizo muje karki batamana lokaci sannan fa jikin Zeey na tsuma Tabiyota cikin gudu gudu sauri sauri suka cigaba da tafiya zuciyarta nacigaba da tsinkewa ahankali har suka iso gurin wani tafkeken dutse wanda ke zagaye da koina agurin . "mutane fal agurin sama da mutun dari da wani abu wasu zaune wasu tsaye yayinda wasu ke kwance kowannesu da kati ahannushi kallo daya zaka musu ka fuskanci wasunsu manya masu kudi ne wasu km akasin hk hannu Zeey BJ takamo zo muje gurin yankan cati kin wani tsaya tmkr wata wawiya.. Mutane ne baki taba gani ba kome? Bolaji wlh a matukar tsarace nike da gurin nan lallai bakida hankali Duk yawon mutane dake gurin nan me zai sameki ? AI anan babu abinda zai ciki. Ingaya miki yanzu hk tsayuwar nan damuke matsafin bokan yagama karemana kallo ta cikin abin dubansa inji cewar bolaji Wace takarasa zanceta tana jan birki gurin yankan Kati naira biyar kal suka mika Wace kowa dake gurin ita yabar sannan aka mika musu wata Yar guntuwar takarda me rubuce da number suka juyo bj na kokarin Nemam musu gurin zama kafin lokacin da layi zaizo kansu. Kusa da wata mata suka samu guri suka zauna Suna kiran washhhhh alamun Sun gaji. Sunan nan zaune zaman tsammani ba sallar azahar ga LA'asar na sanyo Kai cikin dukkan tarin jama'ar dake zaune gurin babu wanda ke kokarin mikewa yayi sallah Zeey Ta gyara zaman tana matse jikinta sakamakon bombom dinta da yayi mata tsami tsabar zama ta juyo ta inda bj ke zaune suna hira da wannan matar dake kwance agefensu tayi matashi da hannuta daya. tabo bj Zeey tayi yamakata fa muyi sallah Kafin Akiramu gamu zaune babu azahar ga laasar na gabatowa. Murmushi bj tayi Sannan tace sorry fa .. "na Manta ban gaya miki ba ai ba'a sallah anan sai kinbar nan . Zeey Ta zaro ido waje cike da mamaki bangane maufar mgnrki ba.. ? Ba neman duniya kikazo Yi ba? Bj ta tmbyeta.. Zeey Ta girgiza mata Kai alamun hk ne. "Yauwa kinsan neman Duniya baya samuwa sai da kauce hanya . Wannan matar dake kwance tace kwarai kuwa gamu nan tun hudu na asuba muke nan wasu ma anan suka kwana km Duk neman duniya ne yakwo mu . "nan bolaji ta share Zeey tacigaba da sauraren wannan matar inda take ce mata ina kaiki yar'uwar Alamarin maza yanzu da kike ganinsu sai da bin bokaye da matsafa nifa Nawa mijin shekaranmu goma sha biyar muna fama da babu da talauci. da kaina nakawo shi gurin me gani asaman dutse yayi masa aiki Wanda zai yi arziki daga karshe ya bukace da sai na ajeye mahaifata anbawa dodon tsafe. hk ina ji ina gani na sadaukar da rayuwata nabayar akayi masa aiki Wanda yayi sanadiyar da ban kara haihuwa ba tun daga kan dana Ahmad wanda shi kadai gareni.. to byn kudi sun samu hankali ya kwanta muka fita cikin kangin babu. duniya tayi mana dadi yanzu dai in takai ce miki cikIn ogun state dina babu inda sunan mijina bai zaga ba.. Shine yarasa sakayar da zai min sai na yo min kishiya wai shi yanzu haihuwa yake da bukata ya Manta ata sanadiyarsa narasa tawa mahaifar bolaji ta sauke naunauyen ajiyar zuciya tare da cewar gsky bai Kyauta ba to yanzu me kika dawo ayi masa ? Wannan matar ta Mike zaune daga kwanciyar datayi tana kecewa da dryr mugunta ....tana yin kasa kasa da muryarta soaai sannan tace shi abinda zaiyi auren dominsa naxo akashe masa gabadaya naga takarshen aure ko neman wata. dry suka kwashe dashi gabadayansu suna tafawa daidai lokacin da akayi Kiran wannan matar . Zeey Ta duba agogon dake daure a tsintsiyar hannuta karfe biyar ta wuce da yan wasu mintina Amman gurin cike yake bammmmmm da tarin mutane wasu na tafiya NE wasu na kokarin zuwa .. : Hk dai akayi takiran jama'a daya byn daya har zuwa sanda layi yaxo kansu tafe suke byn Dan jagora Wanda ke isar da baki zuwa gurin boka na kan dutse Kai tsaye Zeey taga an nufi wani jibgigin dutse me bala'in girma da ban tsoro, Wanda ke dauke da matattakala reras tmkr dai yadda akewa gidan sama . Take jikin Zeey ya dauki rawa tsoronta ya sake fitowa fili ta firgita kwaira da ganin Wanda dutse ta neman kwara ihu bolaji tayi saurin Rufe mata baki ke baki da hankali NE Ki rufa mana asiri ba'a ihu anan daga ihu sai hauka kibi daji.. Ki natsu muyi abinda yakawomu ,afuskarki kmr kasurgumar jaruma......Ashe muguwar lusara ce .bansani ba. Tun daga nan mutumin dazai musu iso yayi musu umarnin su soma cire kayan jikinsu domin tsirara zasu isa gurin boka. Wayyohhly ai mantawa nayi.. injicewar bolaji tafada tana me janyo hannun Zeey tace Duk abinda nayi kiye Ki cire tsoro ba'azuwa gurinsa da tsoro.. Zeey girgiza tayi alamun to... bj tasoma cire kayan jikinta itama Zeey tayi kmr yadda tagatayi suka soma tattaka wannan step din Dutsen me cike da ban tsoro tunda Zeey take bata taba tunanin zata riske irin wannan tashin hankalin arayuwarta. ta wuce dutse da ido da hanci da kunne da baki yanzu km ga me step ga rashin kaya sanye ajikinta dakyar take iya daga kafafunta har suka haura Saman dutse wani matashin mutun suka gani zaune tsirara haihuwar uwarsa da ubansa. mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 46 · 0% Book details