← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 146 OF 289

Sashe 146

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kudin masu yawa nace gsky wannan kudin sunyi yawa yace a'a sai dai idan kin raina ne .na ware idona nace a'a to ki dauka ni nabaki "to nagode ok sai kin dawo na juya nayi tafiyata . masalin karfe hudu na yamma na fito daga dakin mu ina tsugune ina wanki uniform dina jikina daure da wani dan bingilin towel eze yana daga tsaye daga bakin kofarsa ya xuba min ido ina dagowa daga sunkuyen danayi mukayi 4eyes dashi yana kallona sai na daga masa hannu yayi matukar jin dadin hkn ,cikin dakinsa ya koma ya dauko yar krmr kujera ya ajiye abakin kofar ya zauna yana kallon duk motsina har nagama abinda nake nashiga dakinmu. na fito zanje gurin da mamana take Sana'ata ta tsaida gayen ugu eze yabiyo byna "onye ina zuwa ne hk ? na kallashi ina murmshi sannan nace zanje gurin mamane ok shr yayi byn wani lokaci daga bisani eze ya katse shr ta hanyar yin mgn "yakamata kibani phone number dinki dan mu rinka gaisawa "aini bani da waya "bangane bakida waya ba kina nufin duk wannan haduwar taki baki da waya? nayi murmushi tare da gyada masa kai "to anjima zan siyo miki waya naji bala'i dadi hk na nufi gurin mmta zuciyata fal fariciki . karfe tara muka dawo gida nida mamanta eze yana zaune a kofar gida yace min in dawo yana jirana nace masa gani nan zuwa. ina shiga ciki banwani jima ba na fito eze yace ga wayar ya kawo min nasanya hannu na dafe kuguna tare kada masa idanuna nace "wai da gaske kake? "au keda kina nufin wasa nake miki? ya danyi murmushin ya mika min wayar acikin kwalinta, jikina har rawa yake na karba ina budewa naga wayar Nokia. "woow na fa gode sosai "ba godiya tsakaninmu kawo kiga yadda ake amfani dashi nan yashiga nuna yadda zanyi amfani dashi tare da saka min numbersa na amshi wayar ina murna da farinciki shi km yashiga gida gudun kada matarsa ta ganshi. hk eze yacigaba da yaudarata yana tura min kudi masu yawa cikin account dina da yi min siyaya ranar wata lahadi an tashi daga church eze yakirani muka kebe daga can baya church nace menene naji kace kanason ganina yayi min wani mayaudarin murmushi tare shafa saman kanshi kixo muje akwai wata kyauta da nake son yi miki na dan tsaya jin kadan daga bisani nace masa muje. wani hotel ya nufa dani ya kama daki ni dai ina biye dashi har muka shiga ya rufe kofar ina tsaye ki zauna tare da nuna min gurin zama kmr bazan zauna ba sai km na zauna ya nemi kusadani ya zauna yana min murmushi tare da riko hannuna yana murzawa nayi saurin janye hannuna ,ya gefeni da wani shegen kallo wanda ya janyo naji duk ilahirin tsigar jikina ya tashi yrrrrrrr eze ya sake kai hannunsa jikina tare da shirya mayaudaran kalamansa na soyayyar karya har cewa yayi sbd yawon tunanina ko bacci baya samun yi. cikin sauki ya samu na mallaka masa kaina, amman fa nasha whla matuka kasancewar shine nmj na farko daya sani ya mace ,duk da cewa abaya can baya na taba soyayya da wani saurayi me suna chedumma amman duk iya soyayyarsa ban taba mallaka masa kaina ba sai dai muyi soyayyarmu ta romacing. byn mun dawo haiyacinmu nayi zaune jugun ga alamu sun nuna kuka nake sonyi sbd azaba danji yana ratsa jikina ,eze ya zauna kusadani yana rarrashina ya dako kudi masu yawa yabani amatsayin sune kyautar dayace zai min.. lokacin dana koma gida mmta ta lura da yanayina tashiga tmbyta tare da tunhumata da farko naki gaya mata gskyr abinda ya faru ganin banida niyyar fada yasa mmta ta dauko wuka tace muddin ban fada ba sai ta yankani. hklina yayi matukar tashi ganin yadda mmta tasanya mayan maxaunenta ta zauneni tare da shake min wuya nan take nasoma kakarin mutuwa cikin shakkaiyar muryata nace zan fada miki mm ,pls .sannan fa ta dagani to fada min waye yayi miki wannan wulakacin? ina kuka nace eze mma tace yeeee jesus crass wane eze ? "nace na gidan nan mama tace yau kuwa akwai wulakaci agidan nan ta fita afusace ta nufi eze tayi sa'a matarsa bata nan shi kadai ne yana ganinta yace momy onye lfy? "tace bansani ba mara mutunci ganin tana hayagaga yasanya ya fito daga cikin dakin muje waje momy onye . "babu inda zani duk sai mutanen gidan sun fito sunji mugun aikin dakayi da km cin amanar da kayi. bai jira km jin wani abu daga bakin mm ba yayi waje hkn datagani yasa tabiyo bayansa tana zazzaga masa ruwan bala'i ai duk wani boye boye bazai maka ba dan ba makawa duk garin nan kowa sai yaji abinda kayiwa diyata km kasani kotu ce zata rabumu da kai. eze najin hk hnklisa ya daga bai san lokacin daya kai gwiwowinsa kasa ba yana bata hakuri dan yasan halin matatsa zata iya kashe shi akan wannan mgnr . "pls mom onye zanbaki 50k kibar mgnr nan banason kowa yaji am sorry tsautsayi ne eze yakarasa mgnr yana daura hannunsa akai tare da kiran jesus mamana tayi shr na wasu yan dakiku daga bisani tace shikenan ka ceci kanka na amince zan amshi kudin. eze yaji dadi sosai jikinsa na rawa ya fito da kudin yabata tashiga gida, ina ganinta na zabura na mike na tashi sbd tsoro abinda mma zata yi min. ita kan ta lura da hkn tasamu guri ta zauna takira sunana na matso kusa daita duk jikina a sanyaye nayi durkuso agabanta tasanya hannuta ta janyoni jikinta a zatona wani dukan zata min dan hk na sake tsorata nace pls mama.. "kiyi shr dan wannan abun ba matsala bane, daman yarenmu hk aladarmu take kafin mace tayi aure sai ta san nmj ki cigaba da kulashi muddin zai dinga baki kudi ke bama shi ba duk wanda zai baki kudi kibashi yaci. na dago kai na dubi mamana hawaye naxuba daga cikin idanuna tasanya hannuta tashare min tare da yin murmushi"tashi kije kiyi wanka yace anjima zai kawo miki magani. tun daga wannan lokaci shikenan muka kara kullewa nida eze wani lokaci ko makaranta aka turani sai naki zuwa ya daukini muje sharholiya kudi ko baya yanke min duk abinda nace ina so shi yake min. cikin wasu kartun maza su 2 ogu da obi suka kama haya cikin gidan obi ne yasoma kawo min hari sannan ugo gefe daya km ga eze hk na dinga mu'amula da maza uku acikin gidanmu sai bakara min buduri suke sha dani ba yayinda mmata kullun burinta nabada kaina na kawo mata kudi. cikin hk obi yasamu canji gurin aiki zuwa lagos ya mintayi ban tsaya bata lokaci na biyosa tare da sani mmana sbd obi na matseefa kashemin kudi ina zuwa lagos idona ya sake budewa na hadu da manya mata masu harakar karuwanci nabiye musu na rabu da obi . onye ta dago da idunta ta dubi AK tare da goge hawayenta tace wannan shine kaddararta amman duk da hk ina sonka dan Allah ka aureni.. bata rai yayi sosai sannan yace "baki da hankali sbd ke kwalkwaluwarki karamace kmr ta tsuntsaye kike son na aureki byn rayuwar karuwanci da kijayikikayi ? "ka tausayamin . "ke nifa alabarinki gbdy babun inda kika bani tausayi sai karin takaici da haushi, keda uwarki duk mayun son kudi ne akan kudi babu abinda bazakuyi ba.kalli nan ya ciro wayarsa yashiga nuna mata video ita ce tsirarata ita da james me aikin su AK a kasar Spain suna havin sex jikinta yakama rawa "shekarajiya james ya turo yaji ance auri wata yar iska tana bibiyar rayuwata na aureta atunaninsa kece zan aura shine ya turo min yana bani hakurin cin amanar da yayi min. mamakinta bai gama karewa ba ya sake kunna mata wani video ita James shima ta bala'i rudewa ta dinga bashi hkr. " karki bani hkr cin amana fa acikin jininki yake . ya ciro check din dayazo mata dashi ya mika mata ki amshi wannan 10million kije ki canza rayuwarki dashi darajar soyayarar da kika nuna min amman zance gsky bazan iya aurenki ba yana gma fadar hk ya juya bar dakin ya barta tana kuka rike da check. ***** saleema taxo gidan ammi dan tafiya da su'ad har sanda me maganin zai dawo ammi tasa mata kuka eiman ce tazo tasanarwa dady shi km yace aka kira masa salema daman suna tare da commission minister ne dai sai da aka kirashi dady yace "salema ina son kibawa dana abdulkabir auren yarinyarki sannan ina son kibarta anan tacigaba da zama sbd ta kara sabawa da yan'uwata umma ta sauke ajiyar zuciya da karfin taki cewa komai kafin daga bisani tace danku bai son yarinyata ni km banason diyata tayi aure inda baza'a ga mutuncinta ba ina son ta auri wanda zai darajata wannan dalilin yasa bazan iya amincewa da danku ya auri diyata ba. dan bayasonta baya mutunta balle ganin darajarta minister yasa baki har ma da commission da dan'uwan dady alhaji garba dayazo daga baya gurin shawo kanta amman sam Umman su'ad ta kafe akan bazata bada auren diyarta ba. dady ya kira ammi ya gayamata duk abinda umman su'ad tace. cikin mintin 5 sai gata ta iso falon dady jikinta na rawa ta nemi sake kwabancewa da umman su'ad kalaman rarrashi tashiga yi mata tare dayi mata alkwarin duk abinda ta lissafa sai abdulkabir yayi ninkinsa wa su'ad ina tabbatar miki sai yayi mata son da bai tabawa wata mace ba a duniya ba, ni dai fatana ki amince kisawa auren albarka"shikena Allah ya albarkaci auren tayi mgn hawaye na gangarowa bisa kuncinta ammi tace "Masha Allah gsky mungode sosai da hallaci da kika mana umma tace babu komai duk abinda zan muku karkashin darajar allah da drajar taufeek sbd bai wulakatani ba kmr yadda sauran maza ke wulakanta mata . Allah kajikan taufeek ka kai rahma makwancinsa ka yafe masa kurakuransa amen inji cewar ammi itama kukan take. aranar dady ya tsaka ranar auren sati 2 me zuwa . atsakankanin wannan lokacin su'ad ta cika fam tayi matukar kyau fatar jikinta tayi smooth sai fitar da wani
Chapter 146 · 0% Book details