← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 284 OF 289

Sashe 284

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

rike kansa ya shiga wanka yayi brush ya fito ya goge jikinsa yabi ilahirin sansar jikinsa da turaren sanan ya sanya wata haddiyar rigar bacci me budad'd'en gaba wanda ya bayyana halitar kirjinsa kai tsaye d'akin yaransa yashiga ya dubasu duk sunyi bacci ban da emaran dake d'aki tare da mamansa yayi musu kissi agoshi sannan ya fito ya nufi dakinta. yana d'aura hannunsa yana adduar Allah yasa d'akin a bude yake cikin ikon Allah yana murd'awa kofar ta bude sanyayiyar ajiyar zuciya ya sauke ya tura kofar . can ya hangota kwance akan gadon ta kudindine guri daya ta rufe jikinta da blanket iya fuskarta ce kawai abude, ahankali yakarasa ya haura saman gadon tare da yaye bargon data rufa dashi . ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kare mata kallo sanye take cikin rigar bacci puply colour iya cinyarta tayi masa kyau sosai har bai san sanda ya hadiyi yawu ba ahankali yasoma shashafata yana shafa kirjinta zuwa dukiyar fulaninta ahankali ya janyota ya manneta da kirjinsa yana sakin naunayen ajiyar zuciya, kishing dinta yasoma yi yana murza brest dinta dake tsaye kyam dan bazakace ta ta'ba cewar shayar da yara uku ba. ahankali ya rabata rigar jikinta yasoma shafa cikinta zuwa kasan mararta har ya xira fingers dinsa cikin kasanta yayinda hannunsa daya ke kan kirjinta . cikin bacci taji kmr ana romacing dinta had'e da fingering dinta ta dinga jin wani yanayi ajikinta tasoma mika sannan ahankali ta bude idanunata sukayi 4eyes dashi, take ta tsinci kanta ciki wani yanayi na zallar shaukinsa dan kasanta har ya fara diga, but tuno wulakacin dayayiwa ummanta yasa ta tattaro karfinta ta ingizashi "wai meye hk ne abdul zaka wani xo ka takura mutun yana baccinsa? "gsy ni banason irin hk " ya kai hannunsa ya d'agota ta fad'a kirjinsa ya rungumeta yana shinshina jikinta "plz hrt beat karki min hk wallahi a matukar matse nake " da sauri ta sake turesa tana huci "karka sake tabani dan bana bukatar sake yin wani abu makamanci hk da kai kowa ya tsaya matsayinsa plz. .ta koma ta kwanta daga ita sai pent dayayi saura ajikinta tana karkad'a masa bombom dinta wanda ya sake bijiro masa da sha'awarta . tsayawa yayi kawai yana kallonta yana mamakinta kafin daga bisani ya kai hannunsa zai taba bombom dinta ta buge masa hannu "wai yaya ne da jaraba hk "nace banyi ko dole ne ince dai sai mutun yana ra'ayi tukun zaiyi to nace ban ra'ayi a kyaleni man ,idan kuma ka matsu ne ai k'asan idan kadangarun barikin daka saba mu'amula dasu suke kaje kasamesu plz banson damuwa . "baki da hankali ina ganin wani abu ya fara yawo cikin kwalkwaluwarki "wai kina ma cikin hankalinki kuwa hakina nazo dominsa amman kike gaya maganar banza ? "wani haki kenan gareka dakazo nema anan ? "kasani babu wani haki da kake dashi anan dan haka malam ka sauraramin na sha iskan duniya banason damuwa takoma tayi kwanciyarta, ya sake kokarin janyota jikinsa ta mike a zabure tana saki wata razananniyar k'ara da tasa emran tashi afirgice daga bacci yana kuka. "kagani ko ai yanzu ka tashi ka kama gabanka dan abinda kaxo dominsa ba bayarwa zanyi ba, ta mike byn ta janyo zani ta d'aura ta duro daga kan gadon tana hararasa ta isa gadon emran ta d'auki yaranta ta sa akafad'a tana jijgashi "ki ajiye shi idan yayi bacci kizo muyi magana .. tayi masa bazan tacigaba da tsayuwa tana jijiga emran tasowa yayi yana kokarin amsar yaron daga hannunta da kyar tasakar masa emran ya lalla'ba ya kwantar da yaron . yana gama juyowa taji yayi sama daita da iyakacin karfinsa ya makata kan gado "yace dan kinga ina raga miki shine iskancin zai yi yawa ,yasoma kokarin hawa saman gadon ,ta mike tsaye da sauri ya meidaita yana sakar mata nauyinsa kokuwa suka shiga yi ,sam taki yarda ta bashi had'in kai daga karshe ta sake saukowa daga kan bed tana huci Kai tsaye d'akinsu farhan tashiga ta d'auko su ta dawo dasu d'akinta shima emran ta meidoshi a matukar atsorace yake binta da kallon tsoro daga karshe dole ya hakura ya bar dakin yana huci da jan dogon tsaki, ta kwanta tare da rungume yarnta. washegarin ranar ta kira bilki me aikinta d'akinta ta bata sako cikin karamar jaka ta kaiwa ore domim kawar da hankalinta akan sha'anin gidanta sannan tace" mata daga nan takoma gidansu saboda zatayi wata yar karamar tafiya but bazata dade ba, idan ta dawo zata nemata ,ta bata 15k tare da wasu tarkacenta bilki tayita godiya tana murna taje ta had'a kayanta ta wuce. tana ganin fitarta ta window d'akinta ta saki labulen tasoma tattara duk abinda tasan nata ne ta had'esu guri daya kayan sawarta ta zubasu cikin akwatinanta yana zaune shi da yaransa duka uku a parlour'n emran kwance ajikinsa farhan da ihsan sakale a wuyansa, ta dinga janyo akwatin daya bayan daya tana fitowa dasu yaran naganin suka fara tsalle tsallen murna a tunaninsu unguwa zata dasu har tagama fitowa da akwatinta yana zaune har zuwa lokacin jaridar daily trust ce a hanunsa yana karantawa,amman hankalinsa da natsuwarsa gabadaya kacukan basa kan karatu dayake ,suna can tunanin abinda take kokarin aikawata rayuwarsu, sai dai tsabar nuna isa da mallaka yasa shi basarwa kmr baisan abinda take shirin yi ba. ta gabansa taxo ta wuce ta kira daya daga cikin security yabiyo bayanta tana bashi umarni ya d'auki kayan, ya kai mata bayan motarta, batare da bata lokaci ba sunday yasoma d'auka har ya kwashe duka ,tasanya hijabinta ta rataye karamar jaka wad'an da kananun abubuwa amfaninta ne ciki sannan tasoma kokarin barin parlour'n yaran sukayi gurinta da sauri farhan yace " momy zanbiki ita ma ihsan tace "momy ina zaki ?"zanbi ki tafi damu. emran da maganarsa batayi karfi ba kmr tasu shima "momy an biki ita kad'ai ta fahimci abinda yaron yacez tayi musu banza tasoma tafiya suka biyo bayanta wani irin tutukin haushi me gyaraye da bakinciki ubansu ne yaciki tsokar dake makale akirjinta tajiyo afusace da niyyar tsaidasu ,ashe sunyi kusa daita sosai aiko juyowan nan dazatayi ta ingizasu baya a rashinsani suka baya sai gasu sun zube akan tayis bakinsu ya buge, agigice suka tashi rike da baki gbdy suka rud'e garin neman d'auki sukayi karo da junansu ,wani irin razananniyar kara suka sake saka sakayo gurin ubansu aguje wanda shima oready ya rigada ya mike a fusace ya tarosu jikinsa yana kallonta cike da tsansar fushi a fusace yace "kina hauka ne? "akan wani dalili naki mara tushe zaki kashe min yara to yanzu me kike kokarin shirin aikatawata ? "duk abinda zuciyarka tayi kokarin fahimatar da kai ,shi nake kokarin aikatawa ,ka rike yaranka domin idan suka yi kokarin zuwa gareni zan musu muguntar gayyar data fi wannan, ta juya tayi taku daya zuwa biyu yace "dakata hert beat ki... da sauri ta juyo "karka sake kirana da wannan bazan sunan, dan ni ba bagun zuciyarka bace, "kana ikirarin kana sona kana sona alhalin basona kakeyi ba tunda baka son iyayena, "meye amfanin wannan soyayyar taka gareni? "abdulkabir soyayyarka gareni zallar karya ce ba soyayyar gsky ba, iyaye iyaye ne duk da yadda suke ballantana me iyayena sukayi maka? "ka fad'i min abinda suka maka ka d'auki , tsanar duniya ka d'aura masu most especial ummata? yayi shr yana kallon yadda take zubar da hawaye tana motsa labbanta ahankali tana zaro mgn , yasoma kokarin karasawa gareta rungume da eimaran a kafad'arsa farhan da ihsan na makale dashi "kar ka soma karasowa gareni dan baka da abinda zakace min ahalin yanzu, takama dai kakeyi da yaran da baka samesu ba sai adalilin iyayena , a yau nima zanbar maka gidanka zuwa ga nawa iyayen domin nasan zafinsu da darajarsu duk duniya banida kmr su kaje ka rike ya'yanka ta sake juya.. muryarsa a kasalance yace "karki sake kafafunki su karasa bakin kofa nan ballantana har su Kai ga farfajiyar gidan nan, idan ba hk ba aba.. a matukar fusace tace "idan ba hk sai me zai faru? "idan nakarasa me zai faru abdulkabir ? "kagaya min abinda zai faru, ba taka kofa nan ba gidan ma gbdy zan bar maka, k'ar k'ari kace zaka tsinke igiyoyin aureka akaina "ina tabbatar maka ahalin yanzu a shirye nake da rabuwa da kai saboda ni kaina na tsani zama da mutumin da bai san kima da darajar mutane ba.. "mutumin da bai san damuwar kowa ba sai nashi mutumin da bai son kowa sai son kanshi." abdulkabir kafiye son kanka dayawa wallahil azim kaji na rantse bazan sake rayuwar aure da kai ba sai ka taka da kafafunka kaje gurin iyayena kabasu hakuri abinda kayi, takarasa fad'ar hk ta juya batare da ta sake cewa komai ba. ya mayar da numfashi da janyo da kyar yace "su'ad karki tafi koina matsawar na isa dake. ta amshe da "baka isa ba dan kayi kad'an ka hanani wannan tafiyar ,da zaka taimaka rayuwata da ka sauwake min gbdy na huta da wannan auren naka. "karki tafi su'ad da sunan yaji ni ba mijin tace bane , bansa yadda ake bikon mace ba..... su'ad a fusace tabar cikin falon domin tana da yakinin muddin tacigaba da tsayuwa acikin falon komai zai iya faru tsakaninsu ga yara agurin abinda tafi tsana kenan arayuwarta dan ma Allah ya taimaketa yaran kanane. yana tsaye yaji tashin motarta yayi saurin runtse idanunsa zuciyarsa na wani irin mahaukacin bugu, tsayuwa ce tasoma neman gagararsa dan har yasoma ganin juwa daga tsayen dayake ahankali yasoma jan kafafunsa ya dawo kan kujera ya zauna gbdy yaran sukayo gurinsa suna kukan tafiyar uwarsu, janyosu yayi ya kwantar dasu ajikinsa suna cigaba kuka ,gbdy yarasa abinda ke damun Zuciyarsa "bai taba tunanin zata iya barinsa akan wannan karamar matsala ba. tafiyar minti talatin ce takawota banana estate a bakin babban get din gidan tayi parking tare da yin hon me gadi na ganin itace yayi saurin bude mata get ta sanya hancin motarta hawaye nabin kuncinta, kai tsaye gurin da'aka tana domin parking din motoci ta nufa tayi parking ta fito tare da bawa me gadi umarni shigo mata da akwatinanta sannan tasanya kai xuwa cikin gidan tana shiga parlour'n suka
Chapter 284 · 0% Book details