Sashe 43
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
da Kai soyayayyarka ACikin jinana take mun rigada munzama hanta da jini kaga Kuwa raba hanta da jini zai yi wiya? Ki daina damun kanki akaina tayi saurin girgiza masa kai. Kai ma kadaina ce min hk baka san abinda Allah zai Yi gaba aranshi yace Inshaallahuu babu abinda Allah zai gaba Allah ya tsareni da fadawa tarkon sonki. Ka daina damun kanka akan soyayayyata. Soyayyata bata da wata tawaya koda yaushe kana cikin zuciyata takarasa fadar hk tana dagowa tare da Yi masa wani kallo me kashe sansar jiki Honey banason kana yawon damun kanka domin banason wani abu yasameka pls muje ka kwanta ka huta Ta kamo hannushi zuwa dakinsa ta kwantar dashi taja masa bargo Ta rufeshi tare da riko hannuwansa tayi masa kiss sannan Ta shafi joystic dinsa tana masa murmushin ranar Duk wata kulawa da farinciki onye tabashi sai kafa kafa tke da shigarsa da fitarsa.. Byn kwana biyu komai ya dawo normal atsakaninsu Ta daina nuna zalamarta akansa sai dai gefe daya Duk sanda AK baya gida yaje school tana kasancewa tare da Samuel batare da sanin AK ba. Yanzu km James take shawa's tare da son gwada NASA kwazonsa akan bed. Ahankali ta samu James da nufita ta bayyana masa komai akan bukatarta gareshi bata sha wata wahalar shawo kanshi ba kassncewarsa matashin saurayi me jini ajika gashi km yarensu daya basu tsaya wata wata ba suka afka cikin fasikancisu ta yaba da shi kwarai ya gamsar daita har yaso yafi Samuel Dan joystic din James ta dan fi ta Samuel girma Amman Duk da hk sai taji aranta AK dinta zai zartasu gabadayansu bazama su taba kaishi ba.. Dan hk Ta dauki damarar Duk rintsi sai Ta mallekeshi yanzu babu abinda tafi tunani kmr tasoma hadashi da malan tsubbu tunda karuwancinta yaki aiki da amfana mata komai , onye tayi wani fresh daita kasancewa tana samun enough joystic gida da waje ga tarin dukiyar da Ta tara yanzu akalla ta bawa million goma baya ga Dan kulawar datake Dan samu daga AK.. Cikin sati ta nemi number kawarta love tayi mata magana akan matsalarta da AK da abinda take son ayi masa akansa love tace karta damu zataje mata kauyen eket dake jahar akwaibon kawai Ta turo da Kudi onye tace Dan kudi ba matsala bane zata turo da ko nawa ne. Love taje kauyen eket dake cikin kungurimin daji gurin wani kungurimin masafi boka koda taje Ta iske boka zaune yana busa iska daga shi sai Dan kanfe Gabadaya dakin zagaye yake da gumaka na tsafi iri iri sai kayan dubansa dake gabansa batayi mgn ba kai tsaye wuyar kazar dake hannuta rike Ta murde kanta tashiga tsiyayawa karamin gunki jinIn kazar sannan takaraso inda boka ke zaune tankwashe da kafafunsa tasoma Masa kirari Cikin yarensu na kalaba ya jinjina mata kai sannan ya nuna mata mazauni da gashin hannushi ta zauna ran boka akachuku ya dade. boka me gani har hanji bokan d idan yaso Sama da kasa zasu hade tayi ihu tana Kai goshinta kasa... Waiya zubillah.. Tafe nike da katuwar Matsala ya dakatar daita ta hanya cewa kawar ce dake kasar Spain take son mallakar wani saurayi datake matsanancin sonshi da son mallakarsa yakarasa mgnrsa yana kallon cikin kwaryar gabansa Ta jinjina Kai tana girmama girman hatsabibincin boka. ya karkada gashin dake rike ahannushi yana kiranta datA matso kusa onye da ak ta hango cikin wannan kwayar tsafin ko basu bane su.. Su..ne kasancewar taga kawarta onye gsky zata mallakeshi sai dai ba duka ba kassncewar yana sallah sannan uwarsa na tsaye akan shi Amman kirata a waya take jikin love na rawa takira number onye ta dauka boka yayi mgn kice ta Kalli madubin dake dakinta aduka Inda yake ai daga har onye jikinsu rawa yake love ta gaya mata kmr yadda boka yace aiko take onye takarasa gaban mirrow fuskar boka ya bayyana acikin makekeyar madubin dakin . gefe daya km love ce zaune ta zabura tana kalle Kalle adakin boka yayi wani irin mahaukacin ihu yana kwalkwala dry hhhhhhhhhh hhhhhhhhhh yana cewa zaki mallake shi km sai yadda kikayi dashi Duk da kasancewarsa me taurin Kai zaki bawa tsafi jinin jin jiri Da nmj Dan kwana arbain da haihuwa yakarasa fadar hk yana hargagi jikinta na rawa tace boka yanzu yaza'ayi gashi ni baa kasar nake ba karki damu wannan ba matsala bane . ta sauke ajiyar zuciya aduk lokacin da kike son lakwasashi Zaki dinga ambatar wannan kiri ibun.aka kiyi kmr sau gama tare da murza cikin tafin hannushi da ambatar sunanshi Duk lokacin da kike son ganina zakiyi tsitara Kalli wannan madubin tare da kirarin suna zakigani kin mallakeshi kingama sai abinda kika ce dashi hhhhhhhhhh bat taga boka ya bace Ta koma Ta zauna zuru tana tunani har sanda AK ya shigo dakin sanye da wando boxes iya cinyarsa da whit singlet surar jikinsa tabi da wani irin kallo cikinsa adame kmr tunda Allah ya halicce bai taba sakawa tunbinsa komai ba ga siffar jikinsa ta karfafa amurde yake kana ganinsa kaga cikaken nmj irin su sune masu saka mata kuka akan bed .. ta lumshe idanunta lokacin da takai kallonta kan joystic dinsa dake mike koda yaushe, Kallo daya yayi mata ya dauke idanunshi yashige bathroom ya dauro alwalwala ya fito Duk tana zaune agun jallabiya ya dauko yasanya ya ficce daga dakin. bangaren love kuwa makudan kudi ta zubewa boka ya Kai gashin hannushi kan kudin ana shafawa take kudin suka bace ya sake sakin ihu......... washgari boka yasa yaransa suka samu jariri akakira onye yau ma ta jinkin madubi taga boka da love tana kallo boka yashiga kirari yana tafiya da baya da baya yau Jan kyalle akungunsa ba kmr jiya Ba yana karasawa gurin babban gunkin yaja birki yanacigaba da kirari can ya zaro wuka ya daura adaidai makoshin wannan jaririn dake wuntsilwuntsil yana kuka ya yankashi yashiga tsiyayawa wanna katon gunki me yatsuashirin da hudu hagu shabiyu dama shabiyu Duk jinin dake tsiyaya kasa tib tib sai ya bace har yagama tsiyayar da jinin jiririn nan Sannan ya ajiye gangar jikin jinjirin kan gunkin nan take jinjirin ya bace bat ya saki wani razanannan ihu da dary hhhhhhhhhhh yanawa kanshi kirari Sannan ya juyo yana kallon onye tacikin mirrorw angama aiki sauran kiga ai watarwa tayi saurin dukawa tanawa boka sujjada da kirari bat taga boka ya bace.. Tashiga firgici da tsoron abinda tagani. Ranar batayi bacci ba kwana tayi firgita da ihu yayinda AK ke sharar baccinsa acikin vaccines yaji andabaibayeshI da igiyoyi kokarin tashi yake son Yi Amman yakasa. firgib ammi ta farka daga mummunar mafarkinta datayi da ak gashi Daman tun shekaranjiya take jin jijiyoyin jikinta na tsinkewa addua tashiga karantawa Allah ka tsare minshi aduk inda yake takasa komawa bacci tayi taje tayi alwala tazo tashiga nafilfiloli da addu'oi iri iri sai datayi sallar asuba Ta koma bacci. washegari AK ya tashi jikinsa amatukar sanyaye komai cikin sanyin jiki yake yinsa ita kuwa onye har lokacin bata dawo daidai ba gabadaya kwanakin onye afirgice tayi shi.sai datayi wata guda sannan Ta dawo daidai shima da taimakon bokanta daya saka mata mantuwa Tun daga wannan lokacin onye tashiga juya AK yadda take so..kullun km sai tayi mgn da boka ta cikin glss din dakin inda tace tana son yayi mata aikin da AK zai kusanceta yace tayi hkr har ta dawo kasar Nigeria wannan aikin na musamman ne sbd kan yaron na da matukar karfi sannan asirin da zaayi masa Wanda zai saka ya kusanceta amakarbata zaayi matashi zata samu namji da zai sadudaita Ta baya km atsakiyar makarbata onye ta saki kara secula boka shima boka ya buga mata tsawa cike da hargagi yana cewa eh secular tare da nuna mata tadaina tsorota da aikinsa idan ba hk ba sikin zai iya lalacewa take ta dawo haiyacinta ya bace Ita km ta zauna jugun tana tunani.. Misalin karfe hudu na yammacin ranar onye tsaye gaban mirrow tana feshe jikinta da turare sanye take cikin wasu hadaddun suit kalar pinky Wanda ak ne ya tsiyo. Mata acewarsa zasu dace daita tayi matukar kyau domin yanzu jikinta ya Kara gogewa sakamakon Karin samun Hutu datayi tmkr kataba jikinta jini ya fito abinka ga kyau. Kwance AK yake aparlour akan kujerar three siter idanunshi a runtse tinanin amminsa yake da dad dinsa hakika bai kyautawa gobensa ba na shiryawa iyayensa kitimurura akan tahowarsa kasar Spain da karuwa gashi yassbawa umarninsa anya kuwa gobensa zai kyau.?yana cikin wannan tunanin Ta fito ta tsaya tsai Tana Kare masa kallo yayi bala'in Yi mata kyau da sake shiga ranta ahankali tasoma daga kafafunta zuwa inda yake kwance ta bayanshi tazagayo Ta kwanta banyashi tana shige masa jiki tare da zuba masa shagwaba, cikin Rudu ya Bude mayatatun idanunshi hannuta takai saman kirjinsa Ta balle baturan gaban rigarsa biyu Ta zira hannuta sai kan fadadden kirjinsa tasoma shafa nipples dinsa da sumar dake kwance . lumshe mayatattun idanunshi yayi gabadaya ya dauke wuta yana rude mata . hum onye shu'uma Kenan Tasan takan bariki AK ya janyo jelar gashin kitson atachement dinta wanda ta daure shi gefe da rebon tayi wata karar kirsa tare da cewa Haba honey so take kacire min ne . Muryarsa a kasalance ke din ce ai. tai masa wani wal..... Da idanunta Nice me? Ina fatan dai ba laifi nayi maka ba takarasa mgnr cike miryarta ta karuwanci ya girgiza kansa bakiyi min komai ba sai dai ke dince akwai daukar mgn sannan macece wadda tasan Duk wata hanya dazatabi domin mallaka Duk wani "da" namiji onye tayi murmushin jin dadi yadda Ak ya yabeta yamma lis suka bar gida amadadin suje club kmr yadda suka saba sai suka nufi beach sbd onye tace tagaji da zuwa club. Gurin cike yake makil da yan'mmata da samarina suna holewarsu Wanda gabadaya yan'mata gurin atsirara suke haihuwar iyayensu dan wasu kaya ne Wanda bashi damaraba da tsirara wanda ne wanda bai rufe musu bambom ba ta baya ya shige tsakiyar bombom Dinsu sai oternet Wanda rabin nonuwansu ya rufe kowace manne da saurayinta gafe ga wasu yan kananun runfuna wanda idan mutun yaji dugu zai afka ciki can gefe runfunan AK da onye suka nufa suka zauna