Sashe 168
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
ita km bazata so faruwar hkn ba. " tafi son sai ya magantu dan kanshi ya furta abinda ke cin zuciyarsa ya furta kalmar yana sona kmr yadda ta so shi abaya dan hk ta boyewa AK kanta koyazo gidan baya ganinta sai dai yagama zamansa ya wuce . wannan iskancin boye masa kanta data tsiro dashi yasa abun duniya ya addabi xuciyarsa ya dawo kmr wani zautaccen mahaukaci sabon kamu kullun kwanan duniya motarsa na kan hanyar zuwa gidansu yayinda soyayyarta ke sake nikuwa a cikin zuciyarsa amman ya kasa sanar kowa ,gashi babu abinda yake kaunar gani kmrta ahalin yanzu dan ita yake zuwa gidansu kullun kafin yaje office sai yaje hk idan yataso daga office sai ya fara zuwa gidan domin yaganta amman baya ganinta hk zai gaji da zama ya wuce . a ranar jama'a ce ya kudirce wa ransa bazai sake zuwa gidan ba . gbdy ya dauke kafafunsa ya daina zuwa gidan daga office sai dai ya wuce gida ya sake sabon shiri ya wuce base gurinsu musty su sha hirarsu ya koma agida . rashin ganinsa da rashin jin motsin zuwansa gidan ya damu zuciyar su'ad hk dai tai ta danne zuciyarta dan kar ammi da eiman su fahimci wani abu ,tacigaba da hararakokinta tmkr bata da wata damuwa a zuciyarta byn azahirance ko runtsawa bata iyawa ba sai ma sallar dare data dawo daita sabuwa da yawon yin azumi litinin da alhamis tana adduar ya dawo gareta ya furta mata kalmar datafi bukata tasan Allah maji rokon bayinsa ne zai amsa mata hk zata kwana tana nafilfili tana kaiwa allah kukanta duk ammi ta fahimci tana cikin damuwa amman bata ce daita komai ba sai dai tausayinta na damun zuciyarta sbd tasan duk wannan damuwa na rashin ganin AK gidan ne dan hk wani lokacin tare suke tashi sallar dare ,idan ma azumin zatayi sai ta tayata har eiman wace itama tagama fahimtar ta tsab amman sai ta nuna mata kmr ba fahimci komai ba . sosai ammi da eiman suke taya su'ad adduar sake mallakar zuciyar abdulkabir gbdy su'ad tayi wata irin rama ta fitar hankali tsabar tashin hankali datake ciki ta zabge sosai sai dan wuta da hanci yayinda farinta ya sake fitowa sosai kmr me yaron ciki. ******* byn wata daya AK ya danni zuciyarsa akan matsananci soyayyar su'ad dayake ,ya dauke kafar cak kmr yadda yayi wa zuciyarsa alkwari baya zuwa gidan sai idan ciwonta ya tashi ammi takira shi ,da zarar yagama abinda zaiyi yake wucewa abunsa bazai sake zuwa gidan ba. wannan sabon canjin nasa ba iya su'ad kawai ya dama ba har da ammi dannewa kawai take ta kawo ido ta saka masa tsakaninta da shi kira a waya . har zuwa wannan lokacin yana kan aikinsa na makarin cutar farfadiya su'ad wanda a halin yanzu sauran sex daya ya rage masa ya gama , yayinda ta kowani bangare ya auna ya duba yasan bazai iya rabuwa daita ba duk runtse duk wuya ya amincewa zuciyarsa yana matsananci kaunarta ,idan babu su'ad bazai iya cigaba da rayuwa ba . tarigada ta zamo mahadin jinin jikinsa sai dai bai san yadda zai kalli idanunta yace yana sonta ba gashi sauran sex daya tsakaninsu ya dawo yin sex daita azahirance. juyi yayi akan makeken gadonsa yana sauke naunauyen ajiyar zuciya sbd tunani abubuwa dake faruwa, banda zance zuci babu abinda yake daga kwance dayake acikin dakinsa ina sonta ina bukatar kasancewa tare da ita ya furta hkn a fili yana sake matse pillow a kirjinsa. "idan km ta hanani kanta azahirance ya zanyi kenan? yayi wa kanshi tmbyr. "to Kai yanzu dan bakada kunya da wani idanu zaka fuskanceta da wannan mgnr? ya sake tmbyr kanshi. wani bangaren na zuciyarsa ke tabashi tabbacin" meye abun damuwa idan bakasamu damar kusantar su'ad a zahirance ba byn kana da wata matar , ga zeey nan zuciyarsa ta bashi amsa da hkn sai kaje kawai ka kusanceta ka sauke nauyin da Allah ya daura maka tunda itama ai budurwa ka aureta km itama virgin ce kmr su'ad..... mmn sudais SAI KA AURENI DOLE