← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 231 OF 289

Sashe 231

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta isa dining ta zauna tasoma breakfast tana gama ci taji kamar abinci dataci ya sake tsikaro mata sha'awarta ne ,ta koma kan kujerar parlour'n ta kwanta flat tana mutsu mutsu . kwanciyarta da kamar minti goma taji ana 'kwan'kwasa kofar take ta bada umarnin shigowa william's ne gaba akil na biye dashi abaya har suka karasa shigowa cikin parlour'n william's ya dan rankwafo "madam ga bakon ya iso. "ok williams kana iya tafiya ya juya ta meida idanunta akan akil dake tafiya cikin parlour'n yana dube dube hannunwasa duka zube cikin aljihun wandonsa tasa hannuwanta duka ta fizgoshi jikinsa suka zube kan kujera ta hade bakinsu guri tashiga tsotsa shima yabiye mata suka shiga shanshinsu anan parlour yasoma sex daita daga karshe suka shige dakinta inda yayi mata mugun dirza sai kusan azahar sannan ya tafi. yau ma kamar jiya kememe Zeey ta hana ak hakinsa ta hanyar kulle kofarta haka yagaji da buga kofar ya koma dakinsa, tana jin motsin tafiyarsa ta lallaba sad'ab sad'ab ta fito ta nufi dakin william's tana shiga ta kunna hasken wayarta can ta hangoshi kwance akan kinkimemiyar katifarsa yana sharar bacci ahankali ta isa gareshi tasoma balbale botiran rigarsa sannan ta zame short Nike dinsa ta haye saman ruwancikinsa tasoma shafa jikinsa zuwa joystic dinsa tana shan bakinsa cikin bacci ya dinga zirrrr zirrrr ajikinsa kmr ance ya bude idanunsa sukayi 4eyes daita tana shafashi zumbur ya mike tsaye tare da tureta daga jikinsa yana rawar jikin ya mike tsaye yana nuna "madam me yakawoki dakina cikin duhu daren ? ta matsoshi sosai kusa dashi shi kuma yaja baya "ga abinda yakawoni nan kagani azahirance nasoma aikatawa ta dauko dumin kudin na bandir din dubu daya datazo masa dashi ta kamo tafin hannusa ta damka masa "kayi abinda nake bukata kawai, idan ba haka zan hada maka makircin da zaka bar aiki a gidan nan daga karshe ka wuce jail. "what ? zeey ta amsa da eh haka nake nufi ko kabiya min bukatata ko kare rayuwarka a prison ..... "you are talking rubbish ,william's ya fada a fusace. zeey ta dan yi murmushin ta nufi kofar fita da sauri ya kamo hannuta ta dawo ta tsaya "madam ina jin tsoro bazan iya cin amanar oga ba... "oganka bazai san komai daya faru tsakaninmu ba sai dai idan kaine ka tona wannan asirin ta hadeshi da jikinta ka bani hadin kai ta zarce da shafa jikinsa jiki da jini take Williams yashiga aikinsa . kusan raba dare sukayi suna gurzar juna sannan ta mike ta koma dakinta tashiga wanka tayi matukar yabawa william's dan taji akinsa sosai ajikinta kadan ne bai kamo akil ba. shi kuwa william's ya dade zaune byn tafiyarta yana tinani wannan d'ayen aikin da matar me gidansa tasashi aikatawa batare da son ranshi ba, "to ko dai me gidan nasa bashida lfy ne ?ya tmbyi kansa. ganin bashi da me amsa masa tmbyrsa yasa yakoma yayi kwancinyarsa. bangaren su'ad kuwa tana samun kulawa takowani bangaren ammi musty eiman da mahaifiyarta hatta dady ba'a barshi abaya ba hjy kaka ce dai batazo dubiya ba, a cewarta ciwon dadi ne takeyi. dr saif ma na iyakacin kokarinsa akanta,gashi har lokacin bai san matsayinta ba matar aure ce ko akasin haka shi dai yarigada ya dasawa zuciyarsa kaunarta kuma yana ji ko ta halin yaya ne sai yasameta ,haka idan zaizo zai yo mata siyayya nike nike ya kawowa ammi yace abawa mara lfy ammi ta amsa tare da yi masa godiya duk da tana mamaki kwarai da hidamar dayake dasu amman sai ta'ajiye hakan a mizanin tausayin su'ad din yakeji. ita kuwa su'ad tsab ta fahimci manufar doctor saif akanta shiyasa da zarar taga yashigo dakin sai ta kama baccin karya har yayi abinda zaiyi ya fita bazata bari su hada ido ba. kmr yanzu daya shigo dakin tana jin motsinsa tayi saurin runtse idanunta ya gaida ammi da umman su'ad sannan yace "mara lafiyar bacci takeyi ne? ammi ta karba da "sai dai idan yanzu tayi bacci amman d'azu ta tashi tashiga bayi may be wani baccin ya sake daukarta . dr saif yace "ok jikin dai nata da sauki ba tace wani gurin na mata ciwo ba? ammin tace "alhamdullahi taji sauki sosai sai dai rashin cin abinci dabatayi . "ok bari zan sa akawo mata wasu magunguna yanzu ciki akwai wanda zai sakata cin abinci "sannan yayi musu sallama cikin sanyin jiki ya fita. duk tana jinsu bata son dagowa yaga fuskarta ne tunda ta lura abinda yake kawoshi dakin kenan yazo yayi mata bake bake yana tsartsareta da idanu , taja tsaki daga kwance datake lokaci daya taji hawaye na gangarowa bisa kuncinta tinanin mijinta ne yazo mata ko a wani hali yake yanzu? "ya ka tsare min daga kaidin Zainab addua tayi ta masa .. a wannan zaman asibiti da sukeyi ne musty yasamu damar fayyacewa eiman manufarsa akanta na yana sonta kuma aurenta yake son yi ,batare da wani 'bata lokaci ba eiman ta amince wanda daman zaman gidan ya isheta a cewarta yakamata ace itama tana gidan mijinta ga sa'aninta nan daga masu yara hudu sai masu uku, sosai musty yaji dadi amincewarta inda baiyi kasa a gwiwa ba ya sanar da mahaifinsa shi kuma daman abinda ya dade yana bukata kenan yaga aurensa, yaji dadi sosai inda yace zai nemi ambasodor da zance. daurin auren ak da sati daya aka sallamo su'ad daga gadon hospital kuma duk wannan lokacin babu wanda yayi ganganci sanar mata da zance auren, dr saif ji yayi tmkr ana masa wanka da ruwan zafi bai so wannan sallamar ba,sai dai babu yadda zaiyi da ranshi dan haka cikin yan rakiya har dashi aka tafi shi yayi haka ne dan yaje yaga gidan. suna shigowa harabar gidan da ak suka soma cin karo sanye cikin wasu bakaken kanan kaya mai karamin hannu sai bakar facin cap daya d'ora akansa duk da cewar ya dan rame a idanunta amman hakan bai hanata ganin maseefar kyau da yayi ba, ak ajin farko ne gurin kyau uwa uba tsafta ga maseefar son kashim koda yaushe kagansa tsaf tsaf zaka gansa shi da hjy kaka ne tsaye tana ganin shigowar su'ad tasoma kokarin canza masa akalar zance ta hanyar sako zeey tare da sake yi musu addur zaman lafiya aiko take kirjin su'ad yaba rasssss yashiga bugawa nan take jikinta ya d'auki rawa ta tsura masa ido tana kallonsa shima ya dago ya kalleta ya dauke kanshi yana gyara tsayuwarsa, cike da mutuwar jiki ta nufi hanyar part din ammi ,da kukanta tashigo parlour'n tamkar wace aka aikowa da sakon mutuwa tana kiran "wayyohhly Allah na shiga uku shikenan tayi nasarar rabani da mijina a zaune ta iske eiman wace take waya da musty tana ganinta tayi zumbur ta mike tare da kashe wayar ta tsaya sororo tana kallonta da gudu su'ad ta karaso ta rungumeta eiman tana kuka "ki taimakeni eiman ta kwace min miji shikenan abdul yazama nata ita kadai? "aa waye yace miki ta kwance miki miji kina nan fa har yanzu amatsayin matarsa. girgiza kai su'ad tashigayi tana kuka " abdul ya daina sona eiman abdul bai son ganina yanzu nagansa a waje ko kallo inda nake bai yi ba "ku taimakeni ku taimaki rayuwata kar narasashi idan narasa zaku rasani kuka take Sosai har sanda ammi tashigo dakin takamota suka shiga daki . ahankali tashiga rarrashinta "kukan ya isa haka "ammi ki taimakeni kar narasa abdul ina son shi bana son narasashi tayi mgnr tana dafe kirjinta . "haba mamana yanzu fa muka fito daga asibiti ki kwantar da hankaliki idan ma abdul ya daina sonki zaki samu wanda yafishi .. "aa ammi tashiga girgiza kai karki fadi haka ammi ina son mijina bana son rabuwa dashi bashi da laifi wallahi nasan bashida laifi yana ni yake so ba zeey kawai dai anfi karfin tinaninsa ne, sau nawa yasha gaya min baya son zeey bazai iya rayuwa daita ba" ni dai ammi kisan yadda zaki yi abdul ya dawo gareni idan ba haka ba zaki rasani takarasa mgnr tana sakin wani matsanancin kuka ummanta ce tashigo dakin "malama kiyiwa mutane shiru tayo kanta gadan gadan kmr zata doketa ammi ta tare "aa salema kar naga hannunki ajikinta. umma tasoma mgn cikin fushi "mutun yace bai sonki dole sai kin kashe kanki akansa, kisa ni kuma nashiga uku ta ina kike son fara tawa rayuwar ? can kuma tayi kasa da muryarta "kina jina ko, ban ce ki cire son mijinki ba, dan nasan yadda soyayya take dadinta da d'acinta, amman kiyi kokarin ki cire wannan damuwar aranki, idan kuma kinki kikayi sanadin da ciwon zuciya yakamaki kika mutu amatsayina na uwa bazan miki adduar samun rahma ba sbd kece kika kashe kanki. "aa salema karki ce haka da me kike son taji? murya cike da matsanancin kuka umma tace "to ni yaya take son nayi , ta duba taga yadda rayuwa tayi dani kowa fa da kaddarasa yakamata kigaya mata wannan itace kaddararta , idan da rabon zai dawo ya fuskacin lamarinta zai dawo har yazamonto kmr ba'ayi ba ,idan babu rabo iya zaman kenan haka zata hakura "ni na wuce kuma bazan sake takowa cikin gidan nan da suna daba lafiyarki ba idan kingadama ki kashe kanki akansa ruwarkice dan shi bai san kina yi ba ta juya a fusace ta bar dakin dama gidan gbdy . "kingani ko kinsa ran mahaifiyarki ya 'baci mu da muke neman daidaituwar lamarin fushinta zai iya haifar mana da komai, ki daure kicire komai aranki abdul d'ana ne dana haifa da cikina ina tabbatar miki sai ya dawo gareki sai dai idan bana raye ta rungume ammi ajikinta tana kuka itama ammi kukan take. shi kuwa ak suna gama magana da hjy kaka daga can gidansa ya wuce bai shigo part din ammi va. tsakar dare ta tashi da kyar taje ta d'auro alwala ta fito ta isa tasoma tashin ammi "ammi ammi ki tashi ammi da baccinta ya d'anyi nisa ta tashi ta zauna akan gadon tana duba agogo jikin gadon karfe 1 ta wuce da wasu y'an mintuna yunkura tayi ta tashi tsaye tashiga bayi ita kuma su'ad ta soma sallah dare ranar haka suka dukufa gurin
Chapter 231 · 0% Book details