← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 259 OF 289

Sashe 259

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

min gaskayar inda take nasan kasan komai "babu abinda nasani "sama da abinda nagaya maka bansan inda su'ad taje ba ni yanzu bancin abakinka naji bata gidan nan bansani ba kuma bana tinanin Ammi tasani, "Musty muje ka kaini gurin Ammi kaini gurin Ammi nasan tasan inda su'ad take ,sanin halin datake shine kawai kwanciyar hakali na, idan ban daura idanuna akanta ba yau mutuwa zanyi tashi yayi tsaye yana tan gadi jikinsa na rawa Musty yayi saurin tarosa dan kar ya fadi suka fito harabar gidan .musty ne yaja motar yayinda Ak ke zaune ya jingina bayansa da kujera yana zubda hawayen abubuwan da suka faru dashi tunanisa ina zai ga su'ad tunda Musty yace masa bata gidan ammi yasan bata nan to ina ta nufa? "ina taje da cikin jikinta daya fi kaunar samuwarsa sama da komai arayuwarsa? har Musty yayi parking Ak bai san sun iso ba yana can tinanin su'ad da cikin jikinta, sai da musty ya dafa kafadar sa "dan Allah kasanyawa zuciyarka natsuwa Inshaallahu za'asan inda take ka godewa Allah da komai yazo karshe tsakaninka da zeey ba ,"wani sihirin fa har duniya ta nade baya karyewa ,yanzun ma tsananin addua ya takaita maka wahala addua zakayi yanzu wanda kayi sakaci dayinsa a can baya. sun iske gidan cike da mutane mak'il yan biki anata hidima da eiman suka soma cin karo ita da wasu kawayenta zasu shiga dayan part din dake kallon na ammi dan tunda akasoma hidamar bikin ta koma can, tana ganinsu taji gabanta ya fad'i tayi saurin karasowa zuwa inda suke tana tambayar Musty "lafiya naganku haka? "kamar yaya bashi da lafiya meyasa me shi? "kije ki sanarwa Ammi gamunan shigowa nida Abdul alkadarin komai ya karye yau ,yayanki ya dawo haiyacinsa "Alhamdullahi ta furta sannan ta juya da sauri tayi cikin gidan batare da ta sake furta wata kalmar ba, suma kai tsaye part din Ammi suka nufa acikin gida Ammi ke tambayar eiman "meke faruwa ne taganta kamar a frigice ? kafin ta bata amsa Ak ya jiyo sautin muryar Ammi acikin daya daga cikin dakunan dakin dayafi zargin nan take, ya kasa hak'uri ya nufi d'akin gadan gadan Musty ma yabiyosa , Ammi na zaune taga tilon d'anta sai kace a marfarki yaushe rabon data gansa yaushe rabon data d'aura idanunta akanshi? Abu kamar amafarki nan take tashiga wani hali na farinciki da tsoro da mamaki duka suka had'e mata gaba d'aya gadan gadan ya nufota ya rungumeta ajikinsa yana kuka "Ammi ki yafemin bansa da wani kalma zan miki bayani ki gamsu ba wallahi duk abubuwan da suka faru ba haiyacina nayisu ba ji nayi bana k'aunar ganin kojin sunar su'ad da komanta. sannan bana k'auna ganin kowa a kusadani idan ba Zeey ba, duk wanda ya rabeni komai ye matsayinsa gareni sai naji banasonshi bana kaunar ganinsa kuma bana kaunar mu'alama dashi duk wani abu dazanyi sai da amincewarta har nayi ma Zeey kyautar kamfanin da su'ad ce tafi cancata ta mallakinsa ,sai lokacin Ammi ta dawo cikin natsuwarta "ina su'ad Abdul ina kabaromin mamana...? duk kwanakin nan bana cikin kwanciyar hankali ina ji ajikina wani abu na faruwa da ita ina take ina son naganta, ganin ya zube k'asa yana zubar da hawaye masu zafi tare da runtse ido cike da firgita zuciyar Ammi tace "kai kukan me kake? "tambayarka nake ina su'ad take itace damuwa ta ko wani mummunar abu yasa meta ne naga kana kuka ? Musty ya matso yasoma magana "Ammi su'ad bata gidansa tsawon wata d'aya kenan kamar yadda zeey ta fad'a tace itace tasanyashi ya saki su'ad har saki uku" inna lillahi wa inna ilaihi rajiun. itama Ammi zubewa tayi akasa tana zubda hawayen tausayin su'ad "sai dana ce karta koma gidansa ta nace ta nace yanzu ina ta tafi? ta ina zamu soma nemanta Abdul kaci amanata ka cucuceni wallahi kamar yadda nasha gaya maka idan wani abu yasamu yarinyata bazan yarda ba Abdul zaka sha mamakin yadda uwa ke k'aran d'anta zuwa kotu kuka take sosai tana sambatun rashin su'ad dan gbdy ta gigice bata ak daya dawo haiyacinsa take ba. yayinda Dady dake tsaye akanta ya dinga rarrashinta d'an zuwa lokacin kowa yashigo d'akin daga mahaifiyar Zeey har Hajiya kakarta da wasu tsiraru daga cikin yan'uwa ammi dana dady ahankali Dady ya d'ago ya dubi Ak dake durkushe gaban Ammi yana rokonta "Abdul... yakira sunansa Ak ya dago jajayen idanunsa da suke cike da hawaye yana duban shi "karka sake takowa gidan nan matsawar baka nemo inda su'ad take ba. "mu zakayiwa pretending a zuwa duk abinda ya faru baka cikin haiyacinka asiri aka maka, to wallahi baka isaba, sai ka nemo 'yar mutane idan ba haka ba zan cireka acikin mutane masu mahimmanci arayuwata mu ma a yanzu kayi k'ok'arin kaciremu ackin duniyarka.... rarrafowa yayi gaban Dady ya rike kafafunsa yana kuka "dan girman Allah Dady karku min haka ku zabi wani hukunci me girma kumin amman banda wannan wallahi bansan yadda zanyi da rayuwata ba asalima bansan abinda ke damun tunani da kwakwalwa ta ba , akan su'ad "ku taimaka, ku iyayena kune kukayi silar zuwa na duniya karku juya min baya yanzu ma da ba kucireni acikin duniyarku ba, ku duba kuga yadda rayuwa tayi dani. "dan Allah kuyi hak'uri ku ya femin wallahi asiri Zeey ta min Zeey taci amanata Dady bayan asiri har da bin maza.. "Karya kake jairin yaro wace tayi maka asiri ba dai jikata ba, dan mu bamu gaji yin asiri ba ka dai canza wani sharin san nan karka sake danganta jikata da bin maza ,jikata ba mazinaciya bace saidai ita wance gantalalliyar da silar zina ce silar zuwanta duniya. Ak yana kuka ya dago a matukar harzuke yana kallonta sai da tsorosa ya tsarga mata... amman ta daure tace "ka tsareni da ido d'an nafad'i gaskiya .... gaskiya ce dai dole na fada eheeee d'an halak baya zina sai dai shege Ammi ta runtse idanunta wasu hawaye na bin fuskata shi kuwa Ak a zabure ya mik'e tsaye jikinsa na rawa" "A yanzu zan tabbatar muku da gasakiya lamari," na aikata komai cikin rashin sani da taimakon sihirin data min, hankalina ya gushi ta sanadin macen dabanyi tsamanin haka daga gareta ba ,hakika zainab ta cutar dani ta ruguzamin rayuwa tayi nasarar rabani da muradin raina "ke kuma hajiya yau zaki ganewa idanunki mugun aikin da jikarki ke aikatawa ba sharri aka mata ba.... "a yau zakiga abinda d'an shege ya kasa aikatawa amman aka samu d'an halak dumu dumu da aikatashi .. jikinsa na rawa cikin sauri ya fita bai fi minti biyu ba ya sake dawowa da SD da Akil yabashi "Dady ga plet din SD nan a kawo system d'in eiman eiman jikinta na rawa ta amsa tasa SD yasoma play kamar minti biyu sai gashi an soma nuno Zeey kwance Akil na ruwan cikinta yana zuba mata jijiya tana gurnanin ihun dadin haka aka dinga nuno tsiracin Zeey abu tamkar a bf gaba d'aya jikin mutane dake gurin babu wanda bai sanyi ba . mutuwar tsaye sukayi har Daddy sai Ammi ce tayi karfin furta kalmar inna lillahi wa inna ilaihi da karfi "maza Abdul ka kashe wannan mugun abun da bai da dadin kallo, take ya kashe sannan ya fuskanci Dady "Dady ka karyatani akan Zeey bata min komai ba kana tinanin duk abinda na aikata ina cikin haiyacina shima wannan zan kawo maka shaida da idanunka da kunnuwanka zakaji abinda Zeey ta aika gareni. "ke kuma Hajiya kinga zahirin wacece Zeey ko? "da aurena take bin maza har me gadin gidana yau be tsira ba agurinta "Alhamdullahi babu abinda zancewa Allah sai godiya dan tun a gidan duniya taga karshenta taga sakamakon abinda ta shuka, kiran waya yayi sai ga wasu kartan maza sun shigo daita tana fezge fizge tana son yin ihun babu baki gaba d'aya gashin kanta sun hargitse. Ak yabasu umarnin su cire mata plast bakinta sannan su kwanceta aikata hakan keda wuya sai ga sautin muryarta a hargitse. "yeeeeeeeeee hhhhhhhhhh nice nice ni........ ce naje gurin boka shugaban aljanun kan dutse ya sihirce min Abdulkabir tundaga lokaci dana ce ina son shi yace bai sona shine kawata bolaji ta kaini gurin boka yayi masa asirin daya dawo daga kasar spain batare da shiryawa hakan ba... takarasa maganar tana kwashewa da wata mahaukaciyar dariya hhhhhhhhhh "nice nan na sashi ya saki matarsa su'ad har saki uku rassss...... "yeesssssssss tayi wani juyi tare da yin tsalle ta haye bayan kujerar da Ak ke tsaye tana cakulinsa nice nice nice shi kuwa mari ya dauketa dashi" karya kike ni bakisani na saki matata domin kuwa Allah ya tsareni a wannan lokacin ban saketa ba. ita kuwa maman zeey wani irin kuka ta fashe dashi tare da furta "nashiga uku Zainab haukan gaske kike ko na karya Allah ba zai sa naga wannan ranar ba, naci wahalar ubanki wanda har yau ban fita aciki ba shine kema kika tsunduma kanki cikin wannan tashin hankali kuka take sosai har da shesheka sauran Jamar gurin kuwa cirkocirko sukyi har lokacin suna kallon sarautar Allah tunda suka zo duniya basu taba gani irin wannan tashin hankali ba Ammi kuwa banda kalmar "inna ilaihi wa inna ilaihi rajiun babu abinda take furtawa tana sake maimaitawa daga karshe tace "zainab ke...ke.. Zeey tayi saurin cewa ehhhhh "nice nayi komai tana tafa hannuwanta duka tana kokari kamo Ak yayi saurin janyota ya buga kanta da bango dakin ta zube kasa can kuma zaraf ta zabura mike tsaye tana sake kwashewa da dariya "nice nice nice nan na nemi Akil da kaina nace ya dinga saduwa dani yana rage min karfin shawarka dake damuna dan tunda naso na bude idanuna na daurasu akanka nake jin shawarka, ko lokacin dana balaga da shawarka nasoma balagata, william's yayi dani Sadik yayi dani Abbas yayi dani duk wanda yayi sex daita sai data furta mamanta tayi kanta takamota tana k'ok'ari rufe mata baki "Zeey ta d'auketa da wani gigitaccen mari tana kwashewa da mahaukaciyar dariya . "kibarni na fadi abinda nayi nice eh nice ta dinga zagaye dakin tana tsalle tana kiran nice can ta kwasa da gudu zatayi waje mama tayi kanta tare da hjy kaka Ammi kam kasa
Chapter 259 · 0% Book details