← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 156 OF 289

Sashe 156

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *Allah messenger saw said fasting is a shield against sin's* page 56 ahankali AK cikin sanyi murya yace, "me ya faru ammi? yana me karasowa kusa da ammi cike da hanzarinsa hankalinsa a matukar tashe. ammi tace. kmr bata da rai fa ". a matukar harzuke yace, what me kika ce ammi? yayi wani taga taga yayi baya baya sakamakon wani mahaukacin jiri dayaji yana neman kayar dashi kasa Allah ya takaita , ya samu ya jingina bayansa da bango daki take kansa yayi wani irin mugun sara .. a matukar tsorace ammi ta waigo taga halin dayake ciki duk da itama cikin matsanancin tsoro da tashin hankali take amman kallo daya tayi masa tasan bazai iya jan mota ba. dan hk ta fito daga cikin dakin da sauri tana fitowa parlour 'nta su eiman da sauran abonkan AK dake zaman jiran fitowarsa duk suka mike tsaye sbd ganin ammi ta fito cikin sauri sannan km a firgice. "lfy ammi ? suka hada baki gbdynsu gurin tmbyrta . "musty taimaka ka tsaita kan motarka su'ad ce babu lfy ko numfashi batayi a kaita asibiti abdul bazai iya tuka motar ba. take hankalin jama'a dake gurin ya tashi matuka gbdynsu suka nufi hanyar fita waje cikinsu babu wanda yayi ganganci shiga dakin da su'ad da ak suke sbd tsaro dan basu san halin dazasu tadda su'ad din cikin ba. ammi wace ta rude ta gigice tarasa takamaiman abinda yakamata tayi ahalin tashin hankali datake ciki madadin ta koma cikin daki gurin su'ad sai tabi bynsu zuwa harbar gidan nan fa hankalin mutane yayi kanta suka shiga binta da ido sbd ganinta a hargitse. nan take aka shiga tmbyrta abinda ke faruwa bata tsaya kulasu ba ko amsa tmbayoyinsu ta nufi gurin direbanta tayi masa mgn ya fito da motatar da sauri zasuje hospital sannan ta sake juyawa zuwa cikin part dinta da wani saurin. wanda zuwa lokacin AK ya samu karfin halin karasawa inda su'ad take kwance ya tallota zuwa jikinsa ya tsura mata idanunsa da suka gama birkicewa zuwa wani launi na daban yana kare mata kallo, wani irin tiririn zafi ne ke fitowa daga jikinta yana ratsa tafukan hannunwansa kansa ne yacigaba da sarawa ahankali ya gyara mata doguwar rigar dake sanye ajikinta wace ta yaye ta bayyana santala santalar cinyoyinta dake fitar da wani sheki da hasken kyau, kmr wace take amfani da madara ajikinta ,hk kawai ya tsinci kanshi da rungumeta ajikinsa yana shakar kashin turaren jikinta tare da busa mata numfashnsa a hk ammi ta shigo dakin ta samesu yana ganinta yayi saurin waskewa tare da zameta ajikinsa . ya yunkura tare da su'ad ajikinsa ya sabata a kafarsa suka fito daga dakin ammi na biye dashi abaya cikin matsanancin sauri agigice cewa "kayi sauri abdul kar wani abu yasameta har suka iso parlour inda dandazon mutane ke tsaye cirkocirko. kai tsaye inda motar musty yake pake ya nufa daita wanda zuwa lokacin har musty bude masa byn motar ya kwantar daita yashiga ya zauna tare da daura kanta bisa cinyarsa musty da malik suka shiga gaban motar suka bar gidan aguje . yayinda ammi tashiga motarta ita da eiman direbanta yaja suka bi bayan motarsu ak aguje nan sukabar mutane cirkocirko kowa na fadar albarkacin bakinsa tare da Allah ya bata lfy. cikin kankanin lokaci suka isa hospital, gadon tura marasa lfy aka turo aka daura Su'ad akai ,da gudu gudu sauri sauri aka shiga daita dakin likita domin a samu a ceto rayuwarta likitoci suka dukufa a akanta sai bincike matsalar suke . ammi da ak kuwa sun kasa zaune sun kasa tsaye ,AK banda zariya babu abinda yake domin shi kadai yasan cikin tashin hankali daya tsinci kansa ciki. wani likita ya fito daga dakin da'aka kwantar da su'ad. ammi da ak naganinsa sukayi saurin suka rufa masa baya zuwa cikin office dinsa byn ya zauna yayi musu nuni da su zauna likita ya kalli inda ak ke zaune tare da cewa "kaine mijinta? da sauri yace eh yaya akayi doctor ta mutu ne? doctor yace "a'a tana raye bata mutu ba ta samu jijiga ne na zuciya sakamakon jinita da yayi mummaunan hawa . "ya'akayi kuka bari hkn ya faru daita ? ammi taja naunauyen ajiyar zuciya tare da numfashi ta sauke atare tana furta alhamdullahi Allah na gode maka da bata mutu ba. ak ya fuskanci Doctor sosai yace babu wanda ta fadawa bata da lfy. Doctor ya dan yi rubutu a saman farar takarda sannan ya dago tare cewa "yanxu dai xuwa wani lokaci zata dawo daidai sai dai a dinga kula da yanayinta, a guji abinda zai dinga taba mata zuciyarta, yadda jini ba zai sake hawa ba idan jinita yana hawa dayawa irin hk zai iya mata lahani ko haifar da wata matsala .. shiru shiru su'ad bata farfado ba doctor suka sake yin tsaye akanta yayinda hankalin ammi da AK ya sake tashi matuka, ga dai su'ad kwance amman babu numfashi attare daita office din likinta ammi da Ak suka sake komawa tayi masa korafi yace" kuyi hakuri zuwa nan da goman dare mugani muna saka rai zata farfado. ak ya saki wata zazzafar ajiyar zuciya tare da share wani gumi dayaketa faman tsatsafo masa a goshi kai kace wanda ya hadiye kunama . karfe goma daidai tayi bata farka ba har washegarin ranar bata motsa ba kmr yadda likita yace hankalin ammi ya kai kololuwa gurin tashi ta kasa zaune ta kasa tsaye jikinta sai rawa yake ta juyo ta kalli inda ak ke tsaye rungume da hannuwana duka akirji tare da cewa abdul "ko za'a sanarwa mahaifiyarta ne? uhm mu dai yi hakuri muga abinda Allah zai yi Inshaallahu zata samu lfy. ammi jin ak kawai take zuciyarta na bugawa itama daza'a auna bp dinta a wannan lokacin definitely tasan za'a tarar da jininta yayi mugun high, ganin yadda hankalin ammi yayi matukar tashi yasanya ak binta da nasiha da rarrashi dan ganin kusan har tafishi shiga damuwa amman babu abinda ammi take fada Abdul kada yarinyar mutane ta mutu fa idan ta mutu yaya zanyi da tawa rayuwar ina matukar sonta..... ak ya fara jin haushin wannan mahaukacin son da ammi takewa su'ad acikin zuciyarsa yaja tsaki sanin da yayi idan yayi a zahirance ranshi ne zai baci. sai dai a dan zafafe "yace ammi ki kwantar da hankali babu wanda ya isa ya hana allah ikonsa idan zata rayu zata rayu idan mutuwar ce allah yabada ikon tafiyar duk kaunar da kike mata bazaki hana allah ikonsa a kanta ba? idan ya karbi abinsa yaya zamuyi? ai yafi mu sonta dan Allah ki rage wannan son da kikewa yarinyar soyayyar tayi yawa yakarasa ransa a matukar bace sannan cike da takaici . daddare dady da minister har ma da maman zainab da hjy kakar AK sukazo domin duba jikin su'ad cikin ikon Allah ta farfado ta fara samun sauki xuciyarta ta daina bugawa da sauri sauri kmr lokacin data dawo haiyacinta sai dai har lokacin bata bude idanunta ba, ammi tayi matukar murna har da hawayen dadi su'ad na daga kwance idanunta a runtse amman bakinta sai kwararo addua take da ambaton sunan Allah domin samun saukin abinda take jin yana tokare mata zuciyarta. maman zeey da dady da minister har ma da ak suka ce su zasu tafi gida. eiman tace itama a nan zata kwana tare da ammi koda taje gida bazata iya runtsawa ba . eiman itace takasance me tausar zuciyar ammi kasancewar acikin wannan yanayin babu abinda da zai hana zuciyarta ta bugawa sbd yadda tasaka soyayyar su'ad cikin ranta, dan hk eiman ta dage sosai da rarrashin ammi wanda hkn ya ragewa ammi tarin bakinciki da damuwarta , amfanin diya mace kenan akwai tausayi da jinkai byn shakuwa da kusanci ta musamman dake tsakani ga tsantsar tausayi da jin kai iyayen duk runtse diya mace tana tare da zuciyar uwa tare da jinkan iyaye, sabanin ya'ya maza hawaye ne ya gangarowa ammi amman wannan karon hawayen farincikin ne nasamun diya kmr eiman arayuwarta . byn kwana biyu su'ad ta samu kanta da kyar ammi ta tmbyeta ko zata sha tea ta daga mata kai cike shagwaba sai kace wata small bby mayar daita ammi tayi ta kwantar sannan ta nufi gurin da aka tanada domin ajiye kayan hada tea ta hado mata mai kauri ta hado mata da biskit acikin plet ta ajiye akan dorowar dake gefen jikin gadonta sannan ta taimaka ta tashita zaune tare da kara mata pillow a bayanta ta dinga bata tea din abaki sai data ga takoshi sannan ta kyaleta.umman su'ad ma tazo dubiya tare da makwantata har da mahaifiyar ore wadan da suka zo da abin arzik. da daddareshi su ore da ganiya tare da sauran gangan dinsu suka zo dubata. eiman tagama hada komai acikin basket din da zata taho dashi asibiti ta fito falon ammi inda ta tarar da ak da zeey zaune wanda kadan ya rage basu shigewa junansu ba tsabar jaraba AK sai wani nuna soyayya yake mata ita km sai wani narke masa ajiki take kmr zata koma ciki. wani irin mugun takaicinsu ne yakamata tun washegarin ranar da aka kai su'ad hospital taredashi bai kara yunkurin zuwa ba yana nan tare da zeey ya manne mata , ita ba mannewar da yayiwa zeey din ne yadame ba ko bata mata rai ba illa kowace na da haki a kansa km yakamata ya sauke hakin koawace amman yazo ya tare gurin mutun dayaz ta gabansu taxo ta wucesu bata sake yunkurin kallon inda suke zaune ba balle tace musu wani abu . eiman na isa hospital ammi ta tmbyeta ko AK yazo gidan bata tsaya wani boye boye ba ta gaya mata komai tace"yanzu hk yana can tabarosa tare da zeey agida ,ammi ta jinjina kai kawai bata sake cewa komai. mutane suna ta zuwa duba jikin su'ad amman banda ak da zeai wace taji sakowanta gurin mutane Allah yasa su'ad ta mutu gbdy bakaramin zafi ammi taji ba lokacin da saudat take gaya mata dan hk ammi ta kullacesu cikin ranta jira kawai take a sallamesu daga hospital . su'ad tasamu sauki har an sallamota daga
Chapter 156 · 0% Book details