Sashe 205
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read
rai ya mike daga inda take yasoma kwance agogon hannusa ya ajiye akan dresss mirrow yana zare yar saman suit dinsa tare da balbale botiran gaban rigarsa yana tsaye yana jin Wani bakin cikin na ziyarta birnin zuciyarsa. yarasa dalilin da bai son tana zance mahaifiyarta da wannan takaicin yashige bayi yabarta yayinda wannan yanayin nasa yasa Wani tuttukin bakin cikin tokare mata makoshi,wato ma baya son taji tayi missing kowa sai dai ta zauna yayi gurzarta kmr yasamu kayan wanki tsaki taja tare da kwanciya ta juya masa baya. yau ma kam kukan su'ad yafi na koda yaushe dan na yau na mugunta yayi mata kasancewae yana jin haushinta babu wanda bata kira ba har su ore da ganiya duk lokacin datakira sunan ummanta yafi zungura mata joystick dinsa da karfi ,hkn yasa tagane bayason tana kiran sunanta tacigaba da kukanta shi km yana caccakarta .. yau kam ko rarrashi batasamun ba ya tashi yaje yayi wanka ya fito yayi kwanciyarsa ya juya mata baya. washegari da asubar fari aka kira wayarsa ya dauka ya amsa a dakile sannan ya sauko yashiga bayi wanka yayi ya fito yashirya cikin black suit ko kallon inda take bai yi ba ya fice ya kulleta ta baya. misalin karfe 3:00 direvebansa ya saukeshi a harabar hotel din ya fito hannusa daya rike da briefcase dinsa, dayan hannunsa rataye da yar saman rigarsa yana taku ahankali cikin takunsa na isa da nuna shi wani ne yasoma tattaka matattakal da zai kaisa zuwa dakinsa ya taka step din karshe idanunsa ya sauka akan kamal tsaye abakin kofarsa yana dannan bell yana waige waige. wani irin bugu zuciyarsa tayi da matsanancin karfi take kwalkwaluwarsa ta dauki caji kirjinsa da zuciyarsa suka shiga dokawa hankalinsa yayi kololuwar tashi idanuwansa ya mutsuke yagani gaske ne ko kuwa idanunwansa ke masa gizo, amman stiil kamal yagani tsaye abakin kofar dakinsa inda kadarasa ke killece. ahankali yasoma daga kafafunsa cikin slow motion yana kokarin isa inda yake wanda har wannan lokacin idanun kamal bai kai ga ganinsa ba...... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE