Sashe 109
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
babu abinda zai faru. wani guri muka shiga me shegen kyau da daukar hnkl zagaye wajen da korayen flowers takoina acikinsa har da kujeru guda biya daya 2 siter daya km 1 siter waje ne me matukar shiga rai da tsayawa mutun a xuciya ina tabbatar miki ko yanzu na koma kasata banida wajen zuwa sai gurin ,domin debe keya da tuna baya. waje ne da bazan taba mantashi arayuwata ba kullun kwana duniya ina makale da muradin sake kasancewa a wannan gurin . waje ya nuna min da hanunsa zauna ,na zauna cikin dari dari shi km yana tsaye yana kallona ko tunani abinda zai gaya min yake ni dai bansan tunani dayake ba. can km cike da sanyin murya naji yakira suna saleemat ....nace na'am ni ba yaro bane domin ina da mata har da "da" daya. kalmar datasa gabana yaba rasssssssss take km kirjina yashiga dukawa, na dago idanuna ahankali ina kallonsa yasoma kai kawo agurin ki daina mamaki nace ina da mata har da yarona muhmud ,sannan mata dayawa sun sha nuna min kulawa tare da kawo min kansu da nuna min soyayya amman sam babu wace taba shiga cikin zuciyata amman ke km narasa dalilin dayasa kika hana zuciyata tsukune da samun natsuwar danake bukata . dan daban nake jinki ajikina wanda bansa me hkn yake nufi ba ... raina yasoma baci sbd cewa da yayi, yayi yan'mata dan hk a hanzarce na katseshi ta hanyar cewa da yan'mata dayawa suka kawo maka kansu kowace kunyi soyayya kenan ya girgiza min kai tare da lumshe min kyawawan idanunsa sannan yace kar tunaninki yaje inda bai dace ba, ya janyo dayar kujerar kusa dani ya zauna muna fuskatar juna tare da kamo hannuna cikin nasa . batare da bata lokacin ba na zare hanuna shi km ya hade hannuwansa duka ya daura saman fuskarsa ,iya idanunsa kawai nake iya gani wani yanayi me cike da matsanancin shauki na tsinci kaina ciki alokaci danake kallon cikin kwayar idanunsa sbd ganin yadda yanayinsu ya canza. ya sake kiran sunana saleemat nace uhmmm dan bazan iya amsawa ba ina matukar sonki... .....na zaro ido waje sbd ban tsamaci fitowar wannan kalmar daga bakinsa ba. abinda na dade ina muradin kasancewar faruwarsa kenan wani irin farinciki ne ya rufeni na sunkuyar da kaina kasa ina wasa da zara zaran yatsun hannuna tare da murza zoben gwal din dake makale da yatsana daya. ina matsanancin kaunarki siffofunmu na zahiri sun dace gashi km duk muna son karatu tin ina karami nake matukar son karatu sbd hk ne ma yasa na zabi koyarwa bugu da kari mun dace da juna ki bari more rayuwar soyayyarmu kawai. duk da farincikin dana tsinci kaina ciki amman hkn bai hanani cewa ni ban yarda da wata soyayya ba. ni ma hk ban yarda daita ban amince da duk wani shafika na soyayya ba sannan rashin ganin tasirin hkn ne daga gareki yasa tun lokaci haduwata dake naji kin birgeni wanda hkn yake kokarin dakushe farincikina. kace kana da mata......? uhm ina mata har da "da" sake maimaita abinda ke taba min zuciya da tayar min da hnkl yayi nace kenan ba kai ka kai kanka gareta ba kace kana sonta ba. wannan sirrin ne tsakanin ma'aurata sai dai zan gaya miki akwai zumunci ne me karfi a tsakanina da *matata* abinda nasani kina da matukar mahimmanci arayuwata. zuciyar taufeek ta kamu da mugu mugun matsanancin sonki,sannan tana son kasancewa tare dake kina birgeni dayawa kin shiga raina batare da duba kyawunki ba . da sauri na kallosa tare da tsare shi da idanuna dan tun sanda yasoma mgnr matarsa na kawar da idanuna akansa nace uhmm kmr ya kenan kana nufin bana da kyau?. yace ummmm ba dai can can ba amman ba wani abu bane yakarasa mgnr yana sakar min tsadadden murmushinsa . hade raina nayi sosai har da turo baki ina aikin maka masa harara sannan na sake dauke idanuna akansa na juyar da kaina gefe nacigaba da kallon korayen flowers murmushi ya dinga yi wanda daga karshe yasoma dry me dan sauti yana kallona. shiru nayi na wasu lokuta ina tunani sannan najuyo da sauri inda yake zaune yana kallona na fuskanceshi nima nace amman ko bani da kyau ina da dabi'u masu kyau ba? uhmm ..ya fada yana sake yin murmushi ya sake matsowa kusa dani sosai ya kamo tafin hanuna cikin nasa wannan karon kasa kwacewa nayi sbd yanayin rikon da yayi min . nace yaya dabi'ra tawa take.? yayinda da kike ke kadai uhm ayayinda ke kanki kinsa babu wanda yake kallon yanayinki alokaci duk abinda kika aikata a moment din shine asalin halinki na gaskiya. ni dai nasan halinki amman bazan iya furta miki su ba, na gyara zama ina cigaba da kallonsa yace nasan yadda kike alokacin hkn yasa nasoma sonki.. ohhh sai km nayi shr nakasa furta abinda nayi niyyar furtawa tare da zabga tagumi can km nace ta ya zanyi na fahimci dabi'unka? me kakeyi yayinda kake kai kadai ?tsaki yaja tare da dafe goshi da hannunsa daya Dayan km still na rike da hanuna to komai sai na fito na bayyana miki ki cinka man ta yiwu nayita yawona ba sanye da komai ajikina ba ko inta kallon bluefilms wayasani . nayi saurin runtse idanuna a irin wannan lokacin kwbabbiyar dabi'ar muce take bayyana yayinda muka nazarci wannan dabi'ar shine zamu gane asalin halinmu ,ni dake yanxu dai bagamu tare ba muyi wani abu ba daidai ba? nace uhmm ai daman nace hk nagaya miki cewar idan mun shigo babu abinda zai faru. gashi kinga babu abinda na miki. nayi murmushi har wushiyarta ta bayyana wasu zantuttuka mgnr iska ce kawai wani lokacin idan nmj ya nemi kebewa da mace ba wani abu zai mata ba ta yiwu wata damuwa ce aransa bawani nufi ba. yanxu dai ki gaya min taufeek yasamu karb'uwa acikin zuciyarki ko kuwa ? na lumshe idona sannan na budesu ahankali nace sai nayi tunani akai. wani tunani zakiyi alhalin nasan kina sona.... karkace hk shakuwa dabam soyayya dabam shakuwa ba itace soyayya ba ta yiwu kaji nace bana sonka ta yiwu km zuciyata ta amincewa hkn ,na karasa mgnta ina mikewa tsaye sakamakon duhun danaga gurin yayi na kai idanuna kan agogon fatan dake daure da tsintsiyar hannuna shima lokaci naga yana dubawa bakwai har ta wuce da wasu mintinoni. muje ko dare yayi fa Allah bansa mezance agida ba. dan ban taba kai by this time a waje ba hnklin mamana zai tashi da rashin dawowata da wuri . karki damu yanzu zan kaiki har gida, na girgiza masa kai karka damu muje na dauki motata. nasoma tafiya naji ya fizgoni na dawo luuuu sai bisa faffadan kirjinsa ya rungumeni tsam meyasa kike son tafiya kibarni alhalin banason rabuwa dake? ,bugu da kari bansan matsayina agurin ba . zanyi mgn naji ya hade bakinmu waje daya yasoma tsotsa tsawon lokaci muna cikin yanayin shauki sannan ya sakar min baki yace muje amman ki hanzarta yin shawara da wuri kafin kwalkwaluwata tasoma birkicewa nazo ina aikata ba daidai ba. nace to hannuna ya rike tare da kunna hasken wayarsa muka soma fitowa daga cikin dajin hara zuwa inda motarsa ke fake ya bude min nashiga na zauna ya rufe sannan ya zagaya yashiga shima muka bar guri. da hanuna na dinga nuna masa hanyar da zaibi muje unguwarmu har muka shigo cikin unguwarmu shin kansa dayaga yanayin tsarin unguwar yasan ta manyan mutane ce koina haske zaka dauka ba dare bane. ahankali nace idan ka kai bakin wancen bakin get din na karshe ka tsaya nan ne gidanmu... ai bazan iya gaya miki yanayin da taufeek yashiga ba alokacin da ganin irin tafkeken get din gidanmu ban da shi kanshi ginin gidan. ahankali naji yace yanayinki da gidanku kun dace . nace nagode ka tsaya na sauka daga anan.. sbd me bazamu shiga tare ba? ya jeho min tmbyr. au a she fa taufeek bashida wannan matsayi acikin zuciyarki ko? amman karki damu very soon zan janyo soyayyar tawa ta karfin tsiya. kafin na an kare har yasoma danna hon..... na kallosa a firgice karka min hk ban tanadin abinda zancewa iyayena da yayyena ba ,idan suka ganka. kice musu mijinki ne wanda keda muradin aurnki simple instruction. kinga sai su soma shiri da wuri ke nifa ba da wasa nake ba bil haki da gsky nake sonki tare da muradin aurenki so sai kisan yadda zakiyi dasu indan sungani. amman wallahi har cikin gidan zan shiga zuwa lokacina securities din bakin get dinmu har sun bude tafkeken get din gidanmu kowanensu rike da bindigarsa ina kallon taufeek yasanya hancin motarsa cikin farfajiyar gidan mu batare da wani tsoro ba ya paka yace fita a tunaninki dawa zamu soma cin karo..? yayi min tmbyr yana murmushin mugunta ni km idanuna cike da hawaye hanzarin fitowa nayi daga motar . shima ya fito ya rufe motar mushiga ciki naga mama har da baban ma.. nasoma bashi hkr ina kuka . kayi hakuri ba yanzu ba tukun kabari da kaina zan soma sanar musu ok soyayyar tawa fa meye matsayinta ? shima zan.. zan.. ce wani abu nan kusa, da kin kyautawa kanki ya rungume hannunsa duka akirji ya jingina da motarsa . so nake ya wuce alokacin nasamu natsuwar zuciya har nasamu nashiga cikin gida amman yaki sai ma hira dayasoma jana dashi . cikin hk motar yaya yusif tasanyo kai a firgice na dubi bakin get din nace kagani ko.... .. me nagani.. ni banga komai ba baya ga mota kuka nasomayi yace cool down dear babu wanda zai ganni dake ya nemi kawo min matsala. muna tsaye yaya yusif ya fito daga motarsa ya nufo inda muke tsaye dan daman daga makarantarmu yake nemana . inagani yakaraso nayi saurin yi masa sannu da zuwa Allah sarki yadda nayiwa yaya yusif hk shima prof taufeek yayi masa dan shi har da karasawa yayi ya mika masa hannu suka gaisa cikin harshen tsadadden turancinsa kusan minti goma suna tare bansa me yake ce masa va. sannan daga baya ya dawo kusa dani ya tsaya mukacigaba da hira sai daya gaji dan kanshi sannan ya tafi ni km nashiga gida. wayyohhly