← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 211 OF 289

Sashe 211

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

kallon fuskar mijinta tana kallon fuskar su'ad hakika babu wani banbaci sai na shi nmj ne ita km mace kwayar idanunsu ne kawai ba iri daya ahankali madam shemah ta kawar da fuskarta zuwa kan AK "tace Masha Allah abdul gsky ka iya zabe mata daman akwai irin wad'a n kyawawan matan a nigeria? "murmushi AK yayi yana sake rike hannu su'ad gam cikin nasa yana massaging dinsu ahankali "gashi nan kuwa madam kingani, "kin dai ga matata ko akasar nan taku albarka. madam shema tai dry "kai abdul banda cika baki fa .. "wannan ya wuce ciki baki tunda ga zahiri nan kingani. duk mgnr da ak da madam shema ke yi atsakaninsu sir mahbub da su'ad basu saka baki ba asalima basu san me suke fada ba suna can ga kallon juna ita su'ad fuskarshi take kallo tattare da alamomin tmby iri iri ,yayinda shi ma kwayar idanunta zuwa goshinta ke masa kama da wata fuskar amman ya manta inda yasanta. ya kai hannusa ya dafe goshinsa sosai yana son tuna inda yasan fuskar amman ya kasa tunowa, ahankali ahankali yasoma jin kansa na jujjuya masa ya kasa dagowa har madam shema ta lura da yanayinsa . ta dafa kafadarsa tana tmbyrsa ko lfy ya kasa cewa daita komai illa mikewa tsaye da yayi da kyar yana layi. madam shemah tai saurin mikewa tsaye wannan karon tare da su'ad suka mike sai dai ita su'ad bata samu damar karasawa inda yake ba ba sabanin madam . shema wacce ta riko hannunsa tana masa sannu tare da daukar ruwan robo ta bude da sauri ta tsiyaya masa cikin glass cup ta mika masa amman ya kasa amsa sbd har lokacin hannuwansa duka na dafe da goshinsa. ak ma karasowa yayi yana tmbyrsa ko lfy ya da kyar ya iya daga masa hannu ,mdm shema naganin hk ta nufi dakinsa dashi suna barin falon su'ad ta sauke naunauyen ajiyar zuciya ta zauna jagwab tana runtse idanunta. tun daga kan hanyarsu zuwa dakinsa take masa sannu har suka karasa ta zaunar dashi a kan doguwar kujera 3 seater tana sake tmbyrsa hannusa kawai ya iya daga mata yana sake dafe kanshi dayake jin yana masa wani irin juyawa kwalkwaluwarsa na craking son tuno wani abu. ahankali ya zame ya kwanta ita km ta koma inda su AK suke yna fama da su'ad data nemi birkice masa sbd ganin fuskar sir mahbub "abdul ku zauna man kuna tsaye hk. wani lokacin hk yake tsitar kanshi kafin daga baya ya dawo normal. "amman yakamata kuga doctor domin barinsa hk bai yi ba. "doctor km abdul kaima idan akace maka kmr sir mahbub baya ganin doctor ai bazaka yarda ba... yanzu hk na kira doctor dinsa zaizo yanzu. falon ya dauki shr byn madam shemhah tabada umarnin kawo musu abinci. gabansu shake yake da abubuwan ciye ciye da nau'in kayan marmari daban daban na yayan itatuwa da nau'ika na abinci kala kala masu nagarta . ma'aikatan gidan ne suka shiga kai kawo a falon na entertainment su AK har zuwa sanda suka gama jera komai suka kama gabansu duk wannan karamawar da'aka musu amman babu wanda yaci wani abu daga su'ad har ak kasa cin komai yai sai tautaunawa da suke da madam shema yayinda har wannan lokacin sir mahbub bai samu damar sake fitowa ba "madam shema ta matsa musu suci abinci a daidai lokacin da likitan sir mahbub yakaraso cikin sauri . madam shemah ta mike tare suka nufi dakinsa tsawon minti talatin byn shigarsu suka sake fitowa tare tana masa godiya. sannan ta dawo inda su ak ke zaune ta zauna tana musu sannu da zama"har yanzu bakuci komai ba ko nau'ika abincin namu ne basu muku bane a ku fadi wanda kuke so a dafa muku ? "karki damu madam yanayin sir mahbub ne ya karyar mana da zuciya "yanzu dai ya yanayin jikin nasa? "karku damu yama samu bacci nasan da zarar ya tashi zai dawo daidai, "takarasa mgnrta tana cewa gsy abdul matarka tayi matukar kama da me gida tmkr an tsaga kara. ak yayi murmushi" nima hk nagani tun ranar farko dana soma daura idanuna akanshi . "itama yanzu kamaninsu ne ya firgitata wanda yasa har kika ganta hk . madam shemah ta numfasa tana sake karewa halitar jikin su'ad kallo tana jinjina kmrsu da me gidanta tsawon lokaci suka dauka sunan zaune suna hira kafin daga baya sukayi mata sallama suka bar gidan.. mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 211 · 0% Book details