← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 289

Sashe 32

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:* *al Muslimu a khul Muslim LA yazlimuhu wala yakzulu wala yakkiru* *Allah's messenger (s. a. w) said a Muslim is a Muslim's brother he neither oppresses him does he humiliate him nor does he look down upon him* Page 13 Jikinta Yayi mugu mugun tsanyi ,ganin yanayin da yayi . Lokacin da kalmar sonshi ta fito daga bakinta.. Take kirjinta yasoma bugawa da sauri da sauri ta tsura masa idanunta Tana kallonsa kmr zata cinyeshi gabadaya ji tayi Duk wata saliva dake cikin bakinta ya dauke... Da kyar ta sake janyo wata Jarumta da karfin Hali Ta sanyawa jikinta sannan kirjinta na bugawa da muryarta gurin sake cewa baka sona ko abdulkabir... ...ya sake girgiza still yana mamakinta. Amman fa ransa amatukar bace yake bai taba tunanin zata iya kallon tsabar idanunshi tace wai tana sonshi ba dan hk kanshi ranshi a jagule ,muryarsa adake yace bance bana sonki ba sai dai da akwai wace nike so acikin zuciyarta yakarasa fadar hk yana tsare gira sosai Dan kar ma takawo masa raini. yayinda shi kawai ya fada mata hk ne Dan haushin databashi ba dan yana da Wace yake so ba. Still mamakinta yacigaba dayi ta za'ace Mace daita tasoma furtawa nmj Tana sonshi Mace da akasani da daraja da kamun kai.... Nashiga uku ni Zainab ta dafe daidai saitin zuciyarta tana tsareshi da idanunwanta cike da tashin hknl Ta sake bude bakinta baka sona kenan abdulkabir? Ya yatsina fuska yana sake tsare gira bance bana sonki ba sai dai akwai wace take cikin zuciyata yana gama fadar hk ya mike tsaye ya bar parlour Zeey ta koma Kasa ta zauna dirshsn tana kuka. wayyohhly Allah meke shirin faruwa dani? Wacece wannan Data min shigar sauri? Abdulkabir karkamin hk wallahi ina matsanancin sonka,rasaka daidai yake da rasa rayuwata. Wayyohhly Allah sai da tayi kuka me isarta ganin babu Mai rarrashinta yasa Ta tashi daga cikin parlour 'n Ta nufi dakin baccinsu ta fada kan gado tare da Janyo pillow ta daura kanta babu abinda yake fita cikin idanunta sai hawaye. Tayi matukar bakinciki faruwar hk domin bata taba tunanin AK zai Ki amincewa da soyauyarta ba. ganin yadda yake kuladaita da Duk wani lamarinta uwa uba shakuwar dake tsakanInsu GA kulawa ta musamman da sukewa juna. Da dadaddare misalin karfe takwas AK yayi shirinsa cikkn wasu hadaddun kananan kaya masu matukar Kyau da daukar hankali sai kamshi ne ke tashi akowani shashi na jikinsa gashin kan nan nashi baki yasha gyara sai sheki yake . ya nufi hotel dinsu onye ahankali yake takunsa har ya Iso bakin kofarta batare da neman izini ba yashiga dakin, byn ya daga labule onye tayi saurin tasowa cikin tafiya sauri sauri gudu gudu tashige jikinsa ta kamkameshi tana shakar daddaden kamshi turaren jikinsa, shima rungumeta yayi tsam ajikinsa yana shafa bayanta daga bisani ta dan jaye daga jikinsa tare da sanya hannuwanta tana gyara masa kwalar rigarsa hade da Yi masa wasu tsadaddun kalaman soyayya... AK yasanya hannuwansa duka ya sake matso daita jikinsa yana gyara mata gashin kanta baya... Cak ya dauketa yana jujjuyawa daita a tsakar dakin yana fadin Irin kyawun datayi sannan daga karshe ya direta akan katifa Suka shiga holewarsu.. Ak ya dinga yiwa onye mgn cikin yanayin na rada acikin kunneta wai yaji dadin yadda ya same Ta jikinta yayi sauki nan fa onye ta narke tashiga zubawa AK shagwaba iri iri, shi km Duk ya rude hannushi na kan manya bombom dinta yana shafawa tare da lumshe idanun. alakar dake tsakanin AK da Zeey yanzu ta wargaje domin kuwa Zeey ta daina kulashi Duk yadda yaso alakarsu taci gaba kmr da Amman taki Duk da ciwon sonshi dake cin zuciyarta. ammi ta lura da Zeey kwana biyu bata cikin walwalarta Dan hk Ta rutsata a dakinta byn tagama gyara mata dakin Ta zauna daf da Zeey dake shirin ficewa daga dakin, takira sunanta ,Zeey ta amsa tare da dawowa kusa da ammi ta tsaya da na'am ammi. zauna Ta nuna mata kusa da ita Zeey ta zauna Kirjinta na tsananta bugawa.. Sautin muryar ammi Ta doki dodon kunneta wai me ke damunki cikin yan kwanankin nan na lura kina cikin damuwa? Zeey tayi murmushin karfin hali wanda yafi kuka ciwo da radadi sannan tace babu abinda ke damuna kwana biyu din nan dai ina jin jikina bana jin dadinsa.. Shine kika ja bakinki kika Shiru.. Yanzu idan ban tmyeki ba hk zakiyi ta zama da ciwo ajikinki ammi kiyi hkr In ji cewar Zeey shikenan sai Ki shirya anjima kije kiga doctor Zeey tace to ammi.. Da safiyar yau Dady yakira AK akan zance karatunsa ya hanzarta Duk abinda yake ciki ya soma kokarin samun gurbin karatu a luth sannan akwai aiki kasa da zai fara tunda karatun nasa asabar da lahadi ne.. Ak ya yatsina fuska byn yagama jin bayanin dady yace Dad banfa zo da takarduna ba suna Spain OK to babu damuwa zan saka turo maka ya shagwabe fuska dady why not kabari naje da kaina sbd akwai sign din da dole sai ni zanyi kafin abayar. Aa bazaka tafi ba Abdul ba cikakkiyar lafiya gareka ba. Dady kamin addua just one month kawai zanyi na dawo, magiya sosai ya dinga yiwa dady har dai dady ya yarda ya amince Amman yace wata daya yayi yawa 2weeks dai AK ya ji dadi sosai burinsa zai cika OK tashi kaje zan shirya maka tafiya zuwa Spain Amman kar dade kadawo kmr yadda mukayi da kai. AK yayi matukar jin dadi da murnar zai sake zuwa kasar haihuwarsa sai dai damuwarsa daya onye ya jima yana tunani daga can ya ji wani bangare na zuciyarsa yana me bashi shawarar me zai hana ya tafi daita kawai before a zaune yake yana tunani, Yayi zumbur ya mike tsaye yashiga zariya a dakin tabbas WAnnan shawara itace abar dauka ya tafi da onye hkn zai saka yacigaba da jin dadinsa daita .. to Amman km me zai cewa Dady 'nsa? Da yamma yana fita bai zame koina ba sai gun onye tana zaune tsakiyar dakinta AK ya tadda kanshi bisa cinyoyinta tana shafa gashin dake kwance da kirjinsa cike da salon yaudara sai dai Ta lura da akwai damuwa a tattare dashi ta daina shafa masa kirjinsa takoma kasan joystic dinsa tana shafowa tana Kallon cikin kwayar idanunsa. Honey takira sunanshi meke damunka naganka yau somehow kmr Kana cikin damuwa? AK ya dago mayatattun idanunshi da suka soma canzawa zuwa wani yanayi na daban sakamakon touchinga dinsa datake ya kalleta dasu yana mata murmushin gefen baki Nothing kawai yace mata atakaice. Onye ta marairaice murya Haba honey damuwarka fa damuwata ce to sbd me zaka boye min abinda ke damunka? Pls tell me what's wrong with you, in ba so kake ka tayar min da hankali ba gabadaya Duk tabi ta rude masa ga sansar jikinsa da take aikin sarrafawa.. Ak yace OK yanA lumshe mayatattun idanunshi daman bawani abu bane tafiyace zanyi zuwa kasar Spain shine nike jin kmr zan tafi dake. Onye tayi shr tana kallonsa batare da Ta sake cewa komai ba AK ya tsura mata ido yana kallonta ya tabbatar Itama tashiga damuwa fiyye dashi yasanya tafin hannushi ya shafo fuskarta zuwa kirjinta come on baby bana son ganinki cikin damuwa, onye Tayi raurau da idanunta alamun son yin kuka shiiiiii karki sake Ki min kuka ya fadi hk yana janyota zuwa jikinsa yana rarrashita tare da Shafa kwarin bayanta meyye abin kuka ni da nace zanje dake Dan hk Ki shirya kawai zanyi miki viza.. tayi murmushin jin dadi tana sake shigewa cikin jikinsa tare da shafo fadadden kirjinshi Tana lumshe ido.. Zeey tana zaune a parlour jugun Ta rasa meke damunta Duk abin duniya ya dameta tarasa meke Yi mata dadi Duk yadda taso tayi Domin kawar da AK daga cikin zuciyarta takasa .abin bakincikin ma akoda yaushe kaunarsa da soyayyarsa sake karuwa suke da shiga kowane shashi dake gangar jikinta tmkr daga sama Ta jiyo sautin muryarsa yana sallama tai firgigib Ta dawo cikin hayacinta maimakon Ta amsa sallamar da yayi sai MA ta dauke kanta tmkr bata ganshi ba. Ta mike a fusace zata bar parlour taji wani jiri yana neman daukarta dole tasa Ta koma ta zauna AK yakarasa inda Take zaune yace hb Zeey meye duniya.. Dan me Zaki kulla gaba atsakaninmu byn ni bance Miki bana sonki ba. Zeey Ta watsa masa wata uwar harara ta motsa bakinta ni baka da abinda zakace min yaya. ka Min shr kawai AK yayi murmushi yana Dan kamo lip's dinsa na Kasa kai Dan Allah sister Ki daina fushi Dani Duk kin saka na tsinci kaina cikin Damuwa pls Zeey baby kada muyi hk dake . Zeey tayi masa banza bata sake ce masa kala ba har yagama mgnrsa yagaji yace ta kawo masa fresh milk kmr tace masa bazataje ba sai km taga rashin dacewar hkn Dan hk Ta tashi ta nufi fridge Ta dauko masa tana bashi bata sake tsayawa ba tayi tafiyarta ta varshi nan... Yau yaje gurin onye sai dai yataki rashin saa sbd yauMa fama take Da matsanancin ciwon mara ya yunkura zai tashi tayi saurin riko tafin hannushi yace maTa sannu Ki kwanta da yamma zanzo na kaiki hospital a shagwabe tace ni bazanje ba. ya Kare mata kallon tsab yace sbd me bazaki ba? Tace ni ni Nagaji da shan mganin hospital byn GA magani ciwona agida .. AK ya tabe baki yanacigaba da kallonta aranshi kuwa yace baki da hankali idan har sai nayi sex dake zaki warke Ciwon Marar ya dade bai kasheki ba. Amman abayyane cewa yayi OK to ni zanje gurinsu musty in dawo naga yadda yanayin Jikinki yayi idan da sauki fine idan km babu dole kiga doctor.. Wasa Wasa fa shakuwa me tsanani tashiga tsakanin onye da AK kowane yana ji da dan'uwansa sannan basa kaunar ganin bacin rai juna GA special kulawar da onye kebawa AK ta wuce misali tmkr ta lasheshi hkn datake masa yasa shakuwarsu ya kara samun masuguni azuciyarsa kwata kwata itama bata iya komai sai dashi hk shima kowani hali yake yana tare da tunaninta musty da Malik
Chapter 32 · 0% Book details