Sashe 36
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam* *kulu jami'an wala tatafarraku* *allah's messenger (s. a. w) said eat together but not individually* page 15 Tsaye suke a filing jirgin murtala international airport AK na tsakiyar iyayensa yayinda hannuwansa duka ke zube cikin aljihun wandonsa suna magana kasa kasa Ta yadda babu me jinsu domin ko Wayanda ke kusa dasu ma bai zama lallai suji abinda suke cewa ba .ammi ce ke masa fada hade da nasiya.. Abdulkabir kayi hattara banda yawuce yawuce banza idan kaje Spain. abinda ya kaika shi zakaje kayi. sannan muyi waya da James nasanar dashi Duk inda zaka kafarsa kafarka 2weeks kadai zaka yi ka dawo imedetily karare abunda ya kaika. shima Dady ya daura akan nata Duk abinda zance mahaifiyar tarigada ta fada Amman Duk da hk,allah ya tsaremin kai, ka tsare min kanka, rayuwarka tana da matukar mahimanci agurina suna nan tsaye kafin ayi kiransa. Onye ce ke tahowa hannuta janye da karamin trolling dinta jikinta sanye da wasu arnun kaya . jeans ne blue manne da kungunta iya cinyarta sai wata tsinanneyar riga harmless wace ta bayyana surar jikinta hatta cibiyarta bata rufe ba. da takalmin sandal me igiya Wanda ta nannadeshi har zuwa kwarin gwiwar kafarta. ga kanta daya sha kitson kananan kallaba na attachement Ta zubo dashi gefen kafadarta wunyata sakar cros ce silver har zuwa kirjinta,sai glas datasa ta manne idanunta dashi. ahankali take bada wani irin step gurin taka Kasa ,tafiya take ahankali tmkr wata hawainiya wanda .gabadaya ya janyo hankalin mutane dake gurin idanunsu yayi caaaaa akanta kusan jamar dake gurin gabadaya hanklinsu ya Raja'a ne akanta sakamakon wani shegen Kyau datayi na fitina da daukar hankali .. Tun daga nesa ya hango tahowarta ya tsura mata mayatattun idanunshi yana kallonta tare da gyara tsayuwarsa sosai gabadaya mgnr da Dady ke Yi masa baya shigarsa ita kawai ya tsurawa idanu har takaraso daidai kusa dasu, ta kashe masa idonta daya, tana tanan cungum kas... kas... sannan yayi saurin .dauke idanunshi akanta yana lumshesu . Tare da waskewa yacigaba da sauron Dady inda Dady yacigaba Abdulkabir kayi ahankali kasan critical sickness dinka at any time yake tashi .duk iya maganganun Dady daya dauki sama da minti biyar din da yake masa bai tsinci komai acikin ba kmr ance ya dago idanunshi . ya hango onye tsaye ita da wani gaye Shima daganinsa iyamurine dan'uwanta hannuwansu sarkafe cikin juna suna mgn fuskokinsu cike da annuri bai san sanda ya sakar mata wata uwar harara ba . Gabanta ne ya fadi ganin irin kallon dayake jinfata dashi hkn yasakata saurin zame hannuta daga cikin na gayen.. Duk da AK bai jin abinda suke tautaunawa akai ba. Amman yasan bazai rasa nasaba da mgn yake mata akan yanasonta bane ,yana kallon gayen ya amshi wayarta yayi dealing din number sa sannsn yaciro tashi wayar cikin aljihun byn wandonsa yana dubawa ya mikomata wayarta. Dogon tsaki AK yaja da karfi wanda ya Janyo hankalin iyayensa kansa.. Koda Suka tambayeshi, ce musu yayi nothing Amman ranshi idan yayi dubu yagama Baci.. Gabadaya haushinta ya kamasa kmr ya janyota yasoma yaryarfa mata maruka sannan yace ya fasa tafiyar daita. Ak Wanda gabadaya zuciyarsa ajagule take yayi saurin sayowa jikinsa kuzari ganin agaban iyayensa suke.. Kada yayi sakacin da komai zai rugujemasa. Dan a yadda yake ganin yanayin iyayensa any single mistake zasu iya rusa tafiyarsa. Cikin minti goma da karasowarta aka soma kiransu . AK ya danne abinda yake ji azuciyarsa saboda farincikin iyayensa ya kawar da komai dake cikin ranshi ,yayi kokari bawa zuciyarsa karfin gwiwa . akan me zai sa ya damu kanshi akan karuwa me zaman kanta... Ita din fa karuwa ce bawata tsiya ba to dan me zai ji haushin Dan wani kato ya rike mata hannu. take haushin kansa yakamashi. sannan km wani bangare na zuciyarsa ya bashi amsa da sbd Kana morar jikinta that's why kaji haushin ganinta da wani. Dan hk ya watsar da komai ya rungume amminsa muryarsa a kasalance Ta fito zanyi missing dinki amminah............ Ta shafa bayansa I will miss you too son tare da zameshi ajikinta tayi masa kiss agoshi sannan ya rungume Dady Shima dady kmr yadda ammi tayi masa hk yayi sai yar'auta Iman ,zan Yi kewarka yaya ta fadi hk tana driya Dan Allah ka kula min da kanka.. Yayi murmushin karfin hali I will ke km me zaki min? me kake so yayana ?ka fada min Duk abinda kake so I promise I will do ?ya kamo lips dinsa batare da yayi murmushi ba ya Dan ciza kadan kana yayi mgn can kasa kasa ta yadda iyayensu bazasu ji ba,yana me kamo tafikan hannuta cikin nashi yace ki kular min kanki da Zeey sosai .....karka damu yaya zanyi fiyye da yadda kace. sannan ya juya ahankali cikin sanyayyiyar jikinsa yasoma tafiya yana daga masu hannu . duk Wannan abu ya faru ne akan idanun onye dake tsaye can gefe tana kallonsu rungume da hannuta bisa kirjinta take taji family din Sun maseefar birgeta da shiga ranta. ina ma itace da family dinta hk? ina ma AK zai aureta ya yan'tota daga shingi wasu, ya taimakawa rayuwarta? ina ma zata kasance cikin farinciki irin nasu Wanda suke ciki cike da tsantsar kulawa ? ina ma itama zatayi rayuwar jin dadi da kamala irin nasu? never ta furta azahiranta tasan bazata taba samu ba sbd abdulkabir bazai taba aurenta ba... Tana nan tsaye tana jin yadda zuciyarta ke matsanancin bugu kmr taje inda suke tace musu wani abu Amman takasa koda daga kafafunta ne daga inda take. domin ko tace zata din tasan hkn ba me yiwu bane Dan zaiyi sanadiyar batawa abdulkabir dinta rai . ita km abinnda ta tsana Kennan arayuwarta bacin ranshi da fushinsa ,daidai yakaraso kusa daita suka hada ido take zuciyarta Ta buga tana jin yadda kaunarsa ke kara samun muhalli akahon zuciyarta. Ta juya ahankali shi km yana biye da ita abaya da day bakaza taba tunanin tafiyarsu daya ba. Karfe goma shadaya daidai suka tashin a filing jirgin sama na murtala Muhammad kafin su tashi onye tasha maseefa agurin AK kmr zai duketa akan iskanci shigar datayi da km kula gayen dake bynsu yanzu zaune.sai Data rarrashinsa har da guntun hawayenta. yayi mata banza Duk nacin datayi tai masa akan yayi hkr bai saurareta ba. balle ya kulata ya miko mata hannuwansa batare da yayi mgn ba. hakan ya nuna mata da wayar hannuta yake bukata Dan hk Ta mika masa jikinta na rawa yashiga dealing yaga babu wata bakuwar number ya juyo ahankali yana kafeta da mayatattun idanunshi alamun tmby.. Na goge number ne sbd bata da wani mahimmanci. shr kawai yayi mata batare da ya yarda daita ba, sannan km bai ce mata komai ba, yacigaba da kallonta honey ka yarda dani ,na goge sbd gayen ne bai Yi min ba wai cewa yayi na birgeshi yana son nazama friend dinsa idan baxan damu ba. I ask what happened between you and him .? tsit tayi da bakinta tare da hadiye miyon daya tsaya mata amakoshi tana Shafa gefen fuskarta am sorry..ta fada tana kamo tafin hannushi cikin nata tana murzawa cike da salon karuwanci, Dauke idanunshi yayi akanta batare dayace mata kala ba. Ya zare hannushi cikin nata yana me ciro wayarsa daga gaban rigarsa. Ba yadda batayi ta shawo kansa ya dawo daidai ba Amman abin ya faskara har jrginsu ya tashi . ahankali ta jinginar da bayanta da kujerar datake zaune tana me runtse idanunta gam take km zance mutumin daya kira kanshi da Samuel yashiga dawo mata sosai Tasha yabo agurinsa adazu da suke tsaye dashi a cewarsa wai ko a babban birnin Barcelona taje babu abinda Turawan can zasu nuna mata. Ya kudata da ruruta siffar jikinta inda yake cewa ina ma tare dashi zatayi tafiyar nan hk dai ta dinga tuna maganganunsu dashi har tsumduma cikin bangaren Rabin ranta Tunani take sosai akan lamarin AK da fushin me yake daita. Atunaninta lfy suke ko yau da suka hadu lfy suka rabu dashi. to meyasa ya canza irin hk? Kika sani ko kishin yaganki da Samuel ne zuciyarta ta darsa mata hk. Kai AK bazai taba jin haushi Dan yaganni da Samuel ba. Maza nawa yaganni dasu kafin Samuel. Sai dai ko Dan shigar danayi ce tunda gashi har yayi mgn akai Amman bai sako zance Samuel ba... Ta bude idanunta ta saci kallonsa still fuskar tashi a murtuke take babu wani annuri ko alamun Wasa acikinta. Tacigaba da satar kallonsa . ita fa gsky bazata iya irin wannan zaman ba. Tana kallonsa zaune kusa daita babu wani farinciki, Dan hk tayi tunani ta sake gwada sa'arta ko Allah zai sa ya saurareta . Ta kwanto jikinsa taji bai Yi mgn ba sannan bai nuna mata ya san akwai wata arabe da jikinsa ba. wayarsa daya ciro yake lallasawa am sorry for I did, kayi hkr honey naga inda muje zai fi dacewa da shigar danayi Amman bansa zakaji babu dadi ba..is OK nima badamuwa nayi ba... Akan me MA zan damu kawai ina kallonki kmr sister tunda I have sisters like you bazan so ki dinga abubuwan da basu dace ba taji ya fadi hk. Duk da hk dai thinks for the caring nasan ko ba komai ka sona tunda gashi har kadamu Dani.boyayyayir ajiyar zuciya ya sauke. zamansu cikin jirgi sosai onye ta dinga kokarin tadawo dashi daidai ta dinga nuna masa mahimmansa gareta da nuna masa tsantsar kulawa da soyayya a hk har bacci ya dauketa Ta fada saman kirjin AK. uhmmmmm onye Kenan tasan takan soyayya da sirrin dake tattare daita ta lakanci Duk wani sirri Wanda idan cikakkiyar mace me ji da kanta tayi. dole zata mallaki zuciyar wanda akewa shi.. Kwance take sosai a faddaden kirjinshi tana baccinta cike da natsuwa da kwanciyar hankali.. Sai da su ammi suka tashinsa sannan suka bar filing jirgin suna dawowa daga airport suka iske Zeey kwance shame shame zazzabi me karfi ya kamata kuka take son yi kotasamu saukin abinda take jin yana tasoma mata akirji da zuciyarta Amman kwata kwata kukan yaki zuwa sai ma wani irin yaji da idanuwanta ke mata tsabar jan da