Sashe 21
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ta mike cike da karfin hali tashiga kitchen Dan kar mamanta ta fahimci wani abu atattare daita. Sannan dasamawar wani abu ya sanyawa cikinsa. abinda tasan yafi bukata tasoma shirya masa duk da taji yace bai cin komai har gwaggonsa tagama mgn bai ce daita komai ba ,ganin itama ba Shawo masa kan amminsa zatayi ba .. sai ma bayanta daya lura tana kokarin bi . hakan daya gani yasa ya mike tsaye yana kakkabe jikinsa Tare da cewa to ni zan wuce daman abinda yabiyo dani Kennan gashi babu nasara anan din ma. Zeey tayi saurin lekowa daga kitchen Haba yaya kabari ka dan ci ko wani abu ne tun safe fa baka sanya komai cikin bakinka ba. Karki damu yar kanwata idan kin tashi kixo mu wuce kawai idan km kina nan fine ni zan wuce I have a lot of things to do... Kmr bazata bishi ba sai km wani tunani yazo mata.. Domin, zamanta zai iya haifar da matsala Dan tasan akil bazai taba barinta ba wannan tunanin Datayi ne yasa tace OK kaje ganinan fitowa yanzu.. Umma tace shikennan daga na fadi gsky shine, zakatafi ? damuwa da lamarinka Duk shi yakawo hk. kasanyawa zuciyarka salama kabi umarnin mahaifiyarka domin ganin daidai arayuwarka, mueyarsa a sanyaye yace shikennan Ummu na Hakura Allah yasa hkn shine mafi alkhairi. Inshaallahu ma alkhairi ne yayi mata sallama yana ficewa daga parlour 'n. Hk itema Zeey ta kimtsa kanta tasame shi a mota suka koma gida. Wunin ranar Zeey a kiran number bolaji ta Kare Amman ba'a pinking calling dinta nan fa hankali yayi mugu mugun dagawa tarasa yadda zatayi tunaninta ya karkata a wani guri daban.. ita kuwa bolaji mahaifinta ne ya dawo ya Isketa cikin wannan mawuyacin halin . afrigice yakaraso gareta yana kiran sunanta bolaji ...bolajimi ? kilo shiye omo mi. ta'lo'she iri kini fu'e yashiga tmby yana tarairayota jikinsa gabadaya kamaninta Yagama sauyawa da sauri ya ajiyeta yaje yibo ruwa ya tsaMata ganin kmr suma tayi yashiga kiran mutane gidan da karfi, yana me sake xuba mata ruwa aiko take Ta sauke naunayen Ajiyar zuciya da sauri ya fita waje ya nemo jamar unguwar suka taimaka masa suka nufi hospital da take aiki . take suka karbeta akashiga bata taimakon gaugawa atakaice sai da bolaji tayi kwana da kwana sannan tasamu kanta Wanda sai lokacin Zeey ta sameta awaya take bj Ta zayyanewa Zeey da abinda ya faru byn tafiyarta da irin dukan mutuwar da akil yayi mata kawo har yanzu da take kan gadon asibiti tana jiyar karayarta. Zeey tayi tai bata hakuri ai dabanci ke damunshi Amman dan girman Allah kiyi hakuri Ki dauka wannan kaskancin dayayi miki Nice nayi miki...karki damu ore kedai kiyi kokarin rabuwa da gayen nan domin zai iya kashe mutun har lahira.. Ki daina bata bakinki wallahi tuni na yanke rabuwa dashi ke akanshi tun randa naxo gidanku ban sake fita koina ba . common school bana zuwa yanzu . zan so nazo na duba jikinki Amman ina jin tsoro fita wlh . gsky wannan shedanin gayen abin tsoro ne.. KarKi damu kiyi zamanki Duk runtse ana mugun Tare ore nasan ke ba mutun ce me hk ba. na dai suka cigaba da tautaunawa akan halin akil da shi kanshi akil din Karon kanshi kafin daga baya suka Yi sallama.. Wasa Wasa Zeey ta daina fita konan da can sbd tsoron akil hatta karatunta ta jingine. A wata Safiyya tana part din AK tana yi masa gyaran dakinsa daya sakata. kawai taga shigowar mutun babu sallama sai tsayuwarsa bisa kanta taji... Kamshi turarensa Ta mike A zabure tare da yin wurgi da Moping stick din hannuta tana ware idanu sakamakon mutumin da take kallo tsaye agabanta fuskarsa a hade tmkr wanda yarasa kowa nashi dake Doron duniya. tmkr ta fashe da kuka sbd ritsata da yayi. gabadaya tsoro ne ke yawo a dukkanin ilahirin jikinta. ta tsura masa ido cike da tsoro, kallon kanshi yayi sannan ya kalleta yana murmushin mugunta tare da jin dadin ganinta ahalin dayake ciki daman sbd ita yazo gidan gashi km yataki sa'ar riskarta special. tun tuni yake neman duk hanyar da zai bi Domin Saduwa daita Amman gabadaya Ta kulle hanyar haduwarsu dashi. ahankali yasoma takowa yana motsawa zuwa inda take tsaye . afirgice tasoma ja da baya kana idanunta nakan kofar shigowa.na kokarin hade kirjinsu guri daya. muryarta cike da tsoro tadakar dashi karka kuskura akil....karka kuskura kakaraso gareni, kafita hanyata bana bukatarka arayuwata ..... sai km akayi sa'a ni inda bukatarki atawa rayuwar km dolenki kibi tsarina ko duniya tasan halin damuke ciki . wallahi Duk da kin zubar min da cikina bashi zai raba tsakaninmu Ba. zamu cigaba da Lasar zumar juna... Yakarasa fadar hk yana fixgota jikinsa ya rungumeta tsam yana lasar lips dinsa. a matukar tsorace Ta dago Jikinta na rawa zuciyarta na matsanancin bugawa idanunta na kokarin fitar da ruwan hawaye muryarta na shaking tace akil ka sakeni am telling you kafita hanyata ko dole sai sai.... Takasa karasa mgnrta . Ki karasa Man yana me matseta gam ajikinsa yana kainawa koina na jikinta kiss tare da cewa sohuwar tantiriya karuwar gida yau anan zan ciki inga takarewar rashin kunya. sannan na nuna miki akil tantire ne... domin marabarki da karuwan waje su suna zaman kansu Ta hanyar kama longing Amman bakida bambamci dasu. Wato kina jin tsoron wani yaji abinda zaki fada ko ganiki tare Dani ? kisani ko duniyar nan gabadaya gatanki ne babu Wanda ya isa yarabani dake matsawar bani ne da kaina nagadama barinki ba ..balle Wanda kike jin tsoron yaganmu tare shi kanshi idan yaganmu hk zai ji dadi . ya sake matso daita sosai har suna jin numfaahin juna tkmr ta fashe da kuka hk ta dinga ji sbd haushinsa da takaicinsa murmushin mugunta akil ya sake Yi mata yana tattaba jikinta tare da cewa I will make sure I deal with you to give you a lot of punishment an I will keep waiting for ur long life to enjoy each other yacigaba da Shafar jikinta yana hura mata iskar bakinsa . Tayi saurin kawar da fuskarta gefe tana buge masa hannu you are mad akil dakayi wannan banzan tunani zan yi kokarin sanar da yayana komai nasan zai min uxiri sannan Zai fahimceni takarasa fadar hk tana kokarin juyawa. da iyakacin karfinsa ya in gizata kan bed din AK dayasha gyara yana cewa fine dear abinda nike so Kennan kisanar masa yau adakinsa akil zai sake kafa tarihi km akan gadonsa . tsinane tantiri kare dan shegiya na rokeka karkayi wani abu dani anan, karkasa yayana yaga abinda bazan so yagani ba .stop this nonsense Banason jin wannan gulmar dakike fada I have oready kwno's abinda kike nufi kina son wancan Dan iskan ba...? Shiyasa bakison yaganki tare dani well AI tunda ya dawo ya diri akasar nan nasan da hk km abinda baki sani ba shima bazai taba aurenki ba . sai dai ki zauna matsayin karuwata babu aure . km ni zan tabbar miki dana yi nawa aure a gabanki idanunki shashar yarinya kawai. wlh nafi karfinka akil nima sautsayi ne ya kai ni hada hulda da kai dabba . Amman wallahi ko zan mutu ko sama da kasa zasu hade bazaka km cin gabala akaina ba ka fita hanyata akil...... Kabarni nacigaba rayuwata akil.... ka fita harkata ko dole ne sai wani mu'amula ya sake shiga atsakaninmu live me alone... Ya daura kafarsa daya a kan gefen gadon. ta yaya Zeey? I said ta yaya zan fita harkark Zeey kina son idan naganki kar na miki mgn ko me ta ? yes of course abinda nike da bukata Kennan daga gareka kama nuna kmr bakataba sanina ba. you are foooooooooool Zeey baki km isa ba small bitch banza kawai. ya karasa fada hk yana ware hannuwansa duka ..is not scared akan komai. ta Mike zaune da sauri tana kallon ido cikin idonsa da kallon kofar dakin sbd jin tsoron shigowar AK ya taddasu hk. , ranta abace tace kaine Katon kungurimin karuwan nmj LA'anan ne tabbabe Mara tausayi kaima sai an yiwa ya'yanka yadda kamin. ka cucuni kaci amanata ka lalata min rayuwa yanzu km kana neman sakani cikin tsaka May wuya menayi maka akil danayi desire din hk daga gareka....?hawaye suka shiga Bin kuncinta tasa bayan hannuta Tayi saurin dauke hawayen. OK baka kaina danayi kana amfana Dani shine laifina? katseta yayi Ta hanyar daga mata hannu alamun tayi masa shr yasoma sunce belt Dinsa tare da bude bakinsa zai Yi mgn keennan yajiyo motsin takun tafiya........ Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE