← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 289

Sashe 33

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

babu abinda suke masa sai shegentaka wai da alamun ya kusan ruftawa cikin shaukin kaunarta ya tabe baki yana cewa Baku da hankali nifa ba sonta nike ba kawai dai a huta. Ina jin dadin mu'amula daita kunga kuwa dole nabata , kulawa tunda nima ina morarta son raina. Byn wani lokaci Dady yagayamasa yasoma shirinsa at any time zance tafiyarshi zai tashi. AK yace shi a shirye yake shi kawai yake jira komai na tafiyarsa yagama shiryawa. Yayinda zuciyarsa shi kadai yasan abinda yake shiryawa wannan tafiyar tasa sannan yasoma yashiryawa onye nata shirin . Gayadaya cikin kwanankin nan babu abinda yake ta kokari yin sai yaga yayiwa onye viza.. Ammi ta sake runtsa Zeey cikin daki Ta dinga y imata tmbayoyi iri akan abinda ke faruwa tsakaninta da AK Amman Zeey tayi zurfin ciki tace babu komai. AK yashigo parlon gidan Amman bai ga, Zeey ba hkn yasa ya nufi kofar dakinsu yana yin nock cikin sanyayiyar muryarta tace waye? AK yace mata nine taji shi Amman sai Ta shareshi tayi kmr bataji ba sai daya sake kiranta sannan Ta taso ta bude kofar tana. Masa mgn a yatsine lfy Kake ta buga min kofa hk? AK yayi murmushin hade da langwabar da Kai yayi mgn kmr wani karamin Yaro yace haba my sister sbd me kike min hk gashi kina neman sa yunwa ta kashe miki ni . kina sane da bana iya cin abinci kowa a gidan byn naki to Dan me zaki juya min baya ?daga kawai nafada miki gaskiyar dake cikin raina, ni bance bana sonki ba.... Ta yatsina fuska tana wurga masa katuwar harara sbd tagano yana son Raina mata wayo da hankali ne . ta kai hannuta da niyyar ta rufe kofar AK ya rike handle din kofar yace why? tare da tsura mata mayatattun idanunsa yana kare mata kallo gabadaya sai yaga Ta rame masa ta canza har wasu kasusuwane suka fito mata.. nan take taji jikinta yayi sanyi Ta dinga jin sbd idanunsa Data ji suna yawo a sansar jikinta da kokarin raunatata . Dan hk Ta Saki kofar Ta juya gabadaya ilahiri jikinta rawa yake Duk da ta rame sosai Amman bombom dinta suna nan yadda suke babu abinda yasamesu yabi bayanta da kallon na wani second sannan yashigo Dakin yana me juyo daita suna fuskantar juna har suna jiyo numfashin junansu take gabanta yashiga dukan uku uku, muryarsa a kasalance haba sister ya zaki shige muje Kibani abinci yunwa nike ji.... Ta km sakar masa harara jikinta a Mace, yayi murmushi gefen baki yana kallon cikin kwayar idanunta pls Now kaje Ita wace take ACikin zuciyarka Ta baka abinci Amman bani Zeey ba. Takarasa mgnr Tana me juyawa har ta bude kofar bathroom taji an gizgota a harzuke ....ke ban son iskanci kodan kin ga ina lallabaki sai wani iskanci kikewa mutane. gabadaya naga rainin hankalinki ya nemi zarta iyaka . Dan Allah malama muje Ki hadamin abinda Zanci. ko ana so dole ne? Nace akwai wace zuciyata take so .? Oya wuce kije kimin abinda zanci yakarasa fadar hk yana nuna mata kofar fita.. Muryata a sanyaye tace to katafi ina zuwa zan kawo maka.. Ya juya ahankali ya bar dakin yana murmushin daya kunshe ita km tabi bayansa da harara sai Data bata lokaci sannan Ta fito ta nufi kitchen ta hado masa abinci takawo Ta dire masa a gabansa zata juya ya Yi saurin riko hannunta cikin nasa yana murzawwa cike da natsuwa,ta kalleshi shima ita yake kallo tace bakasona sbd me zaka rike min hannu? Yayi mata banza yacigaba da murza tafin hanunta ,cikin nasa wanda hkn yayi narasar kashe mata jiki. take jikinta yasoma sanyi yana mutuwa wata irin kasala tashiga yawo ajikinta ganin yana kokarin tada mata tsumin shawarta yasa tace ka sakar min hannu pls kaje ka rike hannun wace kake so...... Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 33 · 0% Book details