← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 40 OF 289

Sashe 40

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

ball daita daman gobe goben nan ki shirya kayanki me gidan yace bai bukatarki cikin gidansa stupid kawai. ta rarrafa zata rungume kafafunsa yaja baya da sauri yana ce kar sake wallahi Ki tabani ko karasowa inda nike Ki shirya kayanki , useless kawai yashige dakinsa ya barta nan tana faman rusa kuka .. Suna gama wayar Dady ya Mike tsaye yashiga Zariya cikin dakinsa ya Kai ya komo yama rasa wani kalar tunani Zai Yi da sauri ya nufi bedroom dinsa ya tura kofar yashiga ya hango ammi kwance tana baccinta cike da natsuwa kmr ya tasheta ya labarta mata sharrin da danta ke kullawa sai km yayi tunanin idan yayi hkn bai mata adalci ba dan hk ya koma ya kwanta Amman batun runtsa Idanunwansa da sunan bacci hkn MA bai taso ba tunani barkatai sai Zuwan masa suke.. Daren ranar onye sai faman hakuri take bawa AK akan bazata sake ba tana kuka ta durkusa har kasa Dan Allah karka min hk wallahi ina sonka ya shareta yayi kmr bai san tana Yi ba ta zagayo ta bayansa Ta lalubo hannuwansa ta rike tacigaba da rada Masa kalamai rarrashi cike tsigar ta soyayya bazan iya barinka ba. AK ina maka wani irin mahaukacin so pls don't live me yasa hanushi ya da niyyar janyeta daga jikinsa Amman ya kasa dole tasa ya hakura ita km tacigaba da aika masa salon sakoninsa wanda tasan yake matukar so. Da kyar dai tasamu Ta shawo Kanshi abinka da goggagiyar yar duniya.. Nan dai ya hakura Ta rungume shi tana kissing dinsa. Nan ma kissing dinsa take tana aikin rarrashi tace kayi hkr ina da mahaukacin kishi ne akanka shiyasa na dauka ko da wasu kake waya bansan da dad bane.. Washegari da karfe 1:00 am AK ya fito tare da onye zuwa shakatawa akan hanyarsu suka hadu da buduwar AK ta tsayar dashi da kmr bazai tsaya ba Amman ganin yadda ta nace tana daga masa hannu yasa ya tsaya abinka GA Turawa ai ko yana fitowa kawai Ta rungumeshi ajikinta tare da cewa tayi missing dinsa onye naganin hk hankalinta ysyi mugun tashi taji wani irin masefafen kishi ya turnokota ji take tmkr ta shake mata wuya barin yadda taga buduwar nan Ta dora hannuwanta akan kafadarsa tana wani rausayar masa da idanunwa hkn tayi bala'in kulewa. Dan tsabar takaici batasan sanda Ta bude murfin mota Ta fito abinta takama gabanta kawai Dan idan tacigaba da zama tana kallonsu zata iya kisan kai a kasar mutane. AK Bai ankara ba sai daya datayi tafiya me nisa Ta bacewa ganinsu sannan waigo yaga bai ganta ba ya sake juyowa yana kallon buduwar da suke tsaye yana tmbyrta ko taga hanyar da tabi ? Yatsina fuska tayi tare da yarfe hannu alamun batasani ba sukayi sallama AK yashiga mota ya tasheta onye naganin wani park ta fada tasamu guri wata bishiya Ta zauna ta rasa meke mata dadi ji take tmkr ta shake kanta Ta mutu Ta huta.. Ahankali takejin saukar wasu siraran hawaye akan fuskarta daga can nesa wani Hadadden gaye ne hannushi rike da camera Yana ta daukar hoto tunda tashigo sai yaji ta birgeshi Dan hk yakaraso gareta ya dinga daukarta batare da neman izininta ba hkn yayi daidai da shigowar AK cikin park din waje yasamu ya zauna yana kallonsu ai ko abun yayi mata ciwo wato shi bazai Yi kishinta ba itama ta sharesa tayi kmr batasan yana gurin ba Data gaji da daukar hoton da gayen kemata ta Mike ranta a jagule ta nufi bakin titi ta tsaya shima ya taso yashiga motarsa yana Yi mata hon sai Data rarrashi zuciyarta sannan tashiga. Yaja mortar ke Duk Inda kike je sai kinyi tallar kanki yakarasa fadar hk batare da waigo ba. Ruwan maseefa tasoma Xuba masa tana zaginsa sbd me zai ce mata hk ita batayi masa mgn akan abinda daya faru tsakaninsa da buduwarsa ba sai shine zai ce mata hk.. OK am tired of all this nonsense Duk abinda zai faru tsakanina dake I will tonoret but tsakaninka yan iskan yan'mmatan wlh bazan dauka ba. It's OK naji nayi laifi Amman ke daina ce musu yan iska sbd su tare suke da iyayensu yayinda ke km kike zaman kanki Ta shareshi tayi masa banza.. Gabadaya yinin ranar a kuntacece tayi sa shi kam AK ko ta kanta baibi ba yana gama abinda suke ya nufo hanyar gida . Suna shigowa. Dady yakirasa awaya yana tmbyrsa ya sallame yarinyar ko kuwa tana ? AK yayi jim yana kallon onye yace na sallameta fada sosai ya rufeshi dashi da zazzaga masa ruwan maseefa ammi Ta matso ta karbi wayar hannushi tana bashi hkr. Hakuri zaka cigaba da Yi kafa san halin yaran wannan zamanin ka haifesu ne baka haifi halinsu ba ,tun farko sai da naki yarda da tafiyarsa sbd nasan hkn zata iya faruwa sbd duba da yadda ya kwalllafa ransa, dady ya furzar da iska yanzu ni Abdulkabir yayiwa wayo ya fadi hk yana nuna kirjinshi? Ammi taja hannu Dady ta zaunar dashi itama ta zauna kusa dashi tana bashi hkr akan ya dinga Bin AK din ahankali yanzu tsakaninsu dashi sai addua da rarrashi yadda zai dawo Dady yace karya yake domin dole ko ban haifi Dan zan dinga rarrashi ba dole ne yabi abinda nike so ammi tace nasan da hk Amman kayi hkr . Sati daya tsakani weekend ce yau suka shirya da zumar yawo bude ido yauma suka sake haduwa da linda tsohuwar buduwar AK.. Kmr wancan Karon sai dai wannan zaune ta iskesu cikin park suna hira da onye dake rakube da jikin AK kmr zata cinyesu linda Ta raba tsakaninsu ta hanyar sa hannuta ta janye onye daga jikinsa ta zauna tare da maye gurbinta ai ko onye na mikewa bata tsaya wata wata ba tayi kanta ta janyota Ta wuji jigata ta danfara a kasa Ta hau kanta tana duka da iyakancin karfinta da kyar AK ya dagata daga kan linda yana xuba mata ruwan maseefa sbd me zata dake. Itama tana maseefa tace shi bai ga abinda ya faru bane. OK ya isa tunda kin dauki mataki. Ki rabu daita kada kiyi kisan Kai kisa mushiga uku. Ya Fadi hkne sbd ganin yadda ta haukace da kyar yasamu ya kwaci Linda daga hannuta. Linda kuwa dataci uwar daku sai meida numfashin wahala take onye ta nuna da danyatsa tace karamar Mara kunya kadan ke nan nayi miki. Cikin karfin hali linda tace zamu sake haduwa ne sai na dauki fansa Ta juya da niyar barin gurin onye tayi wani irin uban tsalle ta cafko linda tace yau zaki ci ubanki sai nayi maganinki akan property dina AK ya buga matsa yana cewa matsawar baki rabu daita ba zanyi tafiyata na barki km karkiyi kuskuren zuwa inda nike.. Ki Manta kin taba rayuwa da abdulkabir arayuwarki. Onye ta fusata tace ai daman na lura kafi sonta dani km yanzu kaji dani.. Linda dai tunda tasamu onye Ta saketa ta sulale Ta gudu Tabawa kafarta iska.. Yadda ka gaji dani hk nima nagaji kai... Kai bawani amfani Kake dashi ba agurin mutun zaka dinga damu mutane. AK najin ta fadi hk ya juya kawai yasoma tafiya Ta dauki Jakarta tabi bayanshi tayi tsalle ta rike hannushi ya juyo yana tsura mata mayatattun idanunshi ya kawar da fuskarshi tayi mgn muryarta a tausashe ina km zakaje ka barni ? Yayi mgn cikin daga murya yace meye ruwanki dani? Ki kyale ni nagaji da iskancinki na gaji da wannan halin naki na shiga tsakanina da yan matana. Pls ki rabu dani zan meidake kasarki na huta. Muryarta a raunane tace daman ka raboni da kasata NE kazo dani dan ka dinga kuntata min da kunsa min bakin cikinka? Wannan mgnr datayi yasa jikin AK yayi sanyi dan hk muryarsa a kasalance tace ni ba nufi ba kenan kina ganin idan kika ce wannan haukan zaki dinga Yiwa mata akaina bazaki samu matsala ba. Onye Tasa hannu ta goge hawayen dake sauka akan fuskarta AK ya janyota zuwa jikinsa ya fara rarrashinta yana shashafa jikinta domin son ya dawo Daita cikin hankalinta itama hakuri take bashi pls honey bansa yadda zan Yi da rayuwata ba muddin Kana fushi dani tana fadar hk Ta sanya hannuwanta ta tallabo fuskarshi suka tsurawa juna ido shi dai har xuciyarsa yasan bai sonta sannan bazaita taba kusantatar ba ballanta Aurenta yadda ta dinga masa cikin bayyanar jamaa wanda hkn yaja hankalin mutane kansu domin sunyi matukar dacewa da juna hkn yasa AK bai san sanda ya tsinci kanshi yana sakar mata dry ba.. Misalin Mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 40 · 0% Book details