← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 188 OF 289

Sashe 188

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

_you hurt me but i didn't take it anything ur angry that breaks my Hrt but my hrt will never stop to love you, I know whatever happened, Should nt happened the way it did, But, am really sorry My intention was not this from the start, So please forgive me_
Tsalle ta buga tana wani irin ihu ita kadai a daki har da rawa wayyohlly allah gayen nan fa yazo hannu sosai .
ta koma ta kwanta tana kamkame jikinta guri tana jin wani irin yanayi a gbdy ilahiri gangar jikinta tana jujjuya wayar a hannuta ban da shaukinsa babu abinda ke dawainiya daita a yadda take jinsa dazasu hadu yanzu zata iya mallaka masa kanta.. .
yayi shiru yana kallon wayar wannan shine Karo na farko arayuwarsa daya turawa wata mace sako ta wayarsa da zumar ban hakuri alhalin shi akawa laifin ,kai jama'a wannan maseefae da me tayi kama nifa bana son dogon fushi....
kmr yayi bacci ya manta daita shima amman ya kasa aiwatar da hkn yacigaba da kallon wayar yana jin yadda kirjinsa ke tafarfasa yana bugawa hade da tsalle yana kokuwa da numfashinsa dayayi saura ajikinsa "ka manta daita kawai tunda so take taga karshenka ga mata nan a duniya birjik sai zaba ka dirje take yayi saurin dafe daidai saitin zuciyarsa duniya akwai macen da zataba samun matsayi da shiga raina tare da tsaya min arai kmr ta babu yabawa kansa amsa
ya kara rubu
ta wani sakon ya tura mata

_Please forgive me for what I did, My intention was pure I admit seems you can hurt me but , I did not want to hurt you a bit, I am really sorry for reaction_
ta sake tashi zaune tana sake karanta sakon tare da kamkame wayar akirjinta tana lumshe fararen idanunta kafin ta ankare
Wani sakon ya sake shigowa har kyarma jikinta ke yi.
_su'adullah Things are not the same without your company, I am missing you a lot, and I told you sorry, Please forgive me and forget This won't ever happen again_
Ai sai tayi mutuwar zaune, motsin kirki ta kasayi duk illahirin jikinta ya mutu murus banda kasala da son ganinsa babu abinda take awannan lokacin data kasance .
jin shiru bata meida masa da amsar sakoninsa ba yayi tagumi sai ga kwalla sun soma zubo masa, jiki a sanyaye ya kashe wayar gbdy tare da dafe daidai saitin zuciyarsa dayake jin yana harbawa da karfi karfi .
Lokacin daya tura mata da sakonsa na karshe hankalinta yayi mugun tashi gbdy ta birkice adaki banda kwadayin son jin muryarsa da ganinsa babu abinda take a halin datake ciki batare da bata lokaci ba tasoma nemi layinsa amman taji a kashe
ta dora hannuwanta duka saman kanta tana jin kmr ta kurma ihu neman dauki ....ta zabura ta doro daga kan gadon kamar wata mahaukaciya ta fito, tana zuwa parlour agogo na bugawa karfe sha biyun dare, ta koma ta jingine bayanta da bango falon tana me runtse fararen idanunta cikin wani irin radadin son ganinsa .
Dukkansu babu Wanda ya samu damar runtsawa kusan kwanan zaune sukayi
tunda ta idar da sallah asuba take zaune kan salayarta cike da matsanancin rudani da son ganinsa koda kuwa bazasucewa juna komai ba.
shi kuwa tun biyar ya gama shirinsa ya tafi masjid, ko da ya dawo sallar asubah bai shiga part dinsa ba ya zarce part din ammi ya zauna bisa daya daga cikin kujerun falon .
haka kawai ta tsinci kanta da son fitowa parlour a daidai wannan lokacin
ta hangoshi zaune, Sam baiyi tsammanin ganinta ba yasan zata iya kaiwa 10 zuwa 11 kafin ta fito ,tsayawa tayi kal tana kare masa kallo, kansa a duke ,sanye da jallabiya brown color hannunsa rike da casbaha yana lazimi ...
jin alamun tsayuwar mutum akansa yasa ya dago da dan sauri , Ta rike kugu da hannuta daya idanunta akansa ta tsura masa fararen idanunta tana kallonsa ,
shima mayattun idanunsa ya tsura mata da suke daf da kawo ruwa hawaye muryasa a kasalance yasoma motsa labbansa " me na miki hrt beat da kike kokarin kasheni?
Saura kadan dariya ta kufce mata sbd yayi mgnr kmr bashi bane wannan me dakakkiyar zuciyar, amma ta sha mur sosai tana rausayar da idanunta cikin nasa batare da tace masa komai ba.
"kece kika fara min laifi ban duba hkn ba na kaskantar da kaina nabaki hakuri amman narasa dalilinki na son nuna min iyakata...
ta dan dukar da akanta kasa dan gaf take da kwashewa da dry .
yayi shiru yana kokarin maida damuwarsa dan baya so hawayen dake makale da idanunsa samun nasarar zubowa yacigaba " jiya na miki text zakice baki gani bane ko km so kike sai damuwarki ta min illar da zan bar miki duniyar ..?
ta tabe bakinta tana wasa da yatsun hannuwanta, sannan tace" ni ban ga wani text ba.
"Me ka ce a text din? tayi masa tmbyr tana tsura masa fararen idanunta kirjinta na dokawa .
ya ciro wayarsa a matukar hasale yashiga bude page Duk gashi duba gashi ki duba kuma duka yaje na tabbatar yana faman scrolling din nuna mata .
ta kyalkale da dariya tana binshi da wani irin kallo, nan da nan ya tsargu kunya duk ta baibayesa, ya wasa mata wata uwar harara wanda yasa taji kayan cikinta yamutsewa ransa a bace "wai ke wani irin kafurar zuciya ce dake dabaya yafiya?
"wallahi wallahi dana san yadda zanyi na cire soyayyarki da tuni nayi tun kafin mukawo wanann tsage din..
ya mike tsaye yana nufo inda take tsaye yana cigaba da dubanta.
"zaka iya cire wannan is normal thing ne zuciyata km kmr ta sauran bil'adam ce "kai ba'a ce maka wata irin zuciya gareka ba sai kaine zaka cewa mutun hk, koda yake kai fa me son kanka ne dayawa ne ,"wato kai har ka manta sanda nake binka guri guri ina hauka kasoni ko.... takarasa mgnr tana jan tsaki ta juya zata wuce yasanya hannunwasa duka ya janyo ta ta fado fadadden kirjinsa.
"Lallai ana daf da mutuwa acikin gidan nan matsawar bazaki fuskanci lamarina ba ,na tuba bisa kuskurena na baya, ki gaya min abinda kike son nayi miki ki dawo da kaunata kmr da ina sonki su'ad bazan iya rayuwa babu ke ba plz plz ki taimaki zuciyar abdulkabir kar mahaifiyarsa tarasashi.
Ta fara kokarin zamewa daga cikin jikinsa "kai meyasa lokacin danake binki ina rokonka ka taimaki tawa rayuwar kar tawa mahaifiyar tarasani kaki?
sai ma wulakacin iri iri daka dinga shuka min dan hk kabi ahankali dan zuciyar su'ad ta kekashe ahalin yanzu ta daina sonka ...
yashiga yawo da hannunsa a dukkanin ilahiri ajikinta yana kashe mata jiki da salonsa plz nace kiyi hkr gbdy yasoma rikece mata yana ruda mata jiki yana shakar numfashinnta da kashin jikinta tasan abinda yayi missing kenan ajikinta ,duk ya rude ya rikice .
Ya kamo hannuta sosai cikin nasa yana murzawa cike da wani irin shaukinta zo muje dakinmu nima ai na wahala akan lamarin soyayyarki kadan yarage banzama irinki ba.
" aranta tace da saura kenan ai sai kazarta yadda na soka sannan zaka samu kaina hawayen da kake boyuwa sai ka zubdasu agabana nagani me shegen taurin kan tsiya ....ya rike hannunta gam cikin nasa yana murmunshi . yana kokarin fita daita, ita km tana kokarin fizgewa daga rikon dayayi mata gam.. suka ji sautin muryar ammi ta doki dodon kunnensu "ina zaka je da ita hk da sanyi safiya ?
Ya ja hannuta da karfi zai fice daita tare da cewa "gyara zata mun a dakina .
ammi Ta daka masa tsawa "zaka saketa ko kuwa?
Bana hanaka yi mata wannan muguntar ba?
"Har yaushe zaka kyale yarinyar nan ta sarara?
mamana wuce ciki daga yau na saka miki doka karki sake shiga part dinsa .........
mmn sudais ce
SAI KA AURENI DOLE
Chapter 188 · 0% Book details