Sashe 69
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam, man kala laila a illallah muklisan dakhal janna* page 26 mikewa ak yayi cikin matsanancin bacin rai da niyyar dakatar daita ta hanyar cin mutuncinta amman tun kafin ya aiwatar da nufisa akanta tuni yaji tasoma yaryarfawa onye wasu mahaukatan maruka masu zautar da kwalkwaluwa. tana shirin sake bawa onye wani marin kenan yayi saurin rike hannunta ya wanketa da mari gudu 3 ajere masu kyau .. in ur dirty life don't don't ever ...i said don't ever see me wit a girl and re-act like a fool. banza shasha kawai this girl you seeing here tafi min ke sau dubu. kina jina ko dakikiya mara kamun kai... Allah sarki su'ad dai bude baki tayi tana kallon shi, sannan ya meida mayatattun idanunsa kan onye dake tsaye dafe da kunci sorry baby kiyi hkr it's me i caused all this let just make takeaway...... wani irin tuttukin bakinciki ne ya tsaya atsakiyar kirjin su'ad wanda ya janyo numfashinta neman tsayawa ,hawayen datake kokarin boye ne suka shiga zubowa ahankali bisa kuncinta ..still idanununta na kanshi tana cigaba da kallonsa kirjinta na bugawa da sauri sauri, gbdy wani irin duhu taga ya gilma cikin kwarnin idanunta, marina yayi akan prostitute,...karuwar ma me zaman kanta..... tana tsaye kikam hk ak yasa aka hadawa onye komai naci da sha ban dashi, danshi ji yayi bazai iya sanyawa cikinsa komai ba, wannan kazamar banzar yarinyar ta bata masa moon dinsa daya fito dashi daga gida. tare suka jero yana sake bawa onye hkr. a zuciyar onye kuwa cewa tayi daman hk ak yake sonta woww lallai ta cire tuta a zuciyarsa wani matsefaffen dadi taji. wani sabon shaukin kaunarsa ke sake gudana a zuciyarta ,Dama ilahiri sansar jikinta dan hk suna shiga mota tayi hunging dinsa tana shakar daddaden kamshin turaren jikinsa, shima rungumeta yayi tare da kai hannusa ya gyara mata gashin attachment din daya zubo gaban goshinta dake kokarin rufe mata fuskarta. muryarta cike da salon karuwanci tace honey muje guest hause sbd kaci abinci muyi hira sannan nayi maka abinda kafi mutuwar so daga gareni before you go home kaji . tayi mgnr tana kokarin hade bakinsu gurin daya.. yayi saurin janyewa yasoma zareta daga sansar jikinsa wanda bai san abinda yasa shi yin hkn ba. muryarsa a matukar kasalance ta fito gurin cewa bana jin wannan moon din ahalin danake ciki yanzu . zan ajiyeki a ojoelagba sai ki wuce hotel na sameki later, yana karasa mgnr yayiwa motar key suka bar harabar gurin. ahankali ta kamo laulausar tafin hannusa daya cikin nata, tana murzawa ahankali domin son kashe masa jiki. abinda kayi a yanzu ya tabbatar min da irin tarin soyayyarka gareni ,honey ina sonka dayawa tare da dago hannunsa tayi kissing dinsa tana lumshe ido, bai ce mata komai ba . sbd shi yasan ba dan wata soyayyarta ko wani abu yasashi aikata abinda yayi ba. kawai haushin yarinyar da tsantsar tsanarta ne musababbin komai. driving yacigaba yayi kawai zuciyarsa na kissima mashi abubuwa dayawa akan yarinyar. suna isa ojuelegba ya tsaya tare da ciro bandir din yan dubu day day ya mike mata, wajen amsar kudin ma sai data riko hannunsa sosai cikin nata tana kallon cikin kwayar idanunsa . ta shagwabe murya honey naso kasancewa tare da kai yau ,gbdy ilahirin jikina a bukace suke da kai honey ko sau daya kabari mu dandani juna... karki damu zamu sake haduwa amman bada niyyar manufarki zamu sake haduwa ba. yanzu dai ki sakar min hannu akwai inda nake son zuwa. ta zaro karuwan idanunta waje tana sake narkar dasu cikin nasa tare da damke hannush sosai, hope ba gurin wajen wacen mad girl din zaka koma ba. tsaki yaja yana aiko mata da wani banzan kallo me firgita zuciya duk wanda akawa shi. sakar min hannu.......abinda ya iya furtawa kenan. da sauri ta zare hannunta cikin nashi, tare da hade hannuwanta guri daya am sorry honey .. sorry for your self common get out from my car ,jikinta na rawa ta bude kofar motar ta fita tana sake bashi hkr ko sake kallonta bai yi ba yaja motarsa a fusace. tuki yake ahankali cike da rashin natsuwa. zuciyarsa na matsanancin bugawa akan al'amarin yarinyar amman sai me zai faru hango yarinyar dazu yayi ita da abokiyar shashancinta, ta cikin madubin mota, suna biye dashi abaya akan machine wannan karon itace ke tuka machine din kawarta abaya . take mamakinta yacika zuciyarsa. ahankali ya furta meyasa take sake bina km byn wulakacin dana gama yi mata yanzu? yayi mgnr ahankali tare da dukan sitiyarin motar ,ahankali ya gangara bakin titi yayi parking motarsa . yaga suma sun dan tsaya nesa kadan dashi suna dubansa . take zuciyarsa tasoma harbawa cike da matsanancin tsoro yana nan gurin sukazo suka wuceshi aguje batare da ko kallon inda yake ba. hkn yabashi damar cilla hancin motarsa kan titi kai tsaye brige din ojuelegba ya hau yana shara gudu cikin minti 30 sai gashi a green hill estate inda yake tamfatsa wani tamfatsetsen gidansa, na zamani gida ne wanda yakashewa makudan kudi bila'adadi akalla ya dauki sama da shekaru masu dan yawa yana narkawa ginin kudin wanda har zuwa yanzu yana kan kashewa gurin kudi . "babu abinda ba'azuba ba acikin gida . komai na amfani an zubashi ,a wannan kerarren ginin nasa amman still kullu sake narka kudi yake ,yayinda duk wanda yaga yanayin tsarin ginin gidan yasan an kashe kudi ba ne da kudi ba. sannan zai dauka ko gidan wasu kusoshin gwanati ne ko gidan shugaban kasa. a daidai bakin get din wannan tafkeken gidan yayi parking tare da ciro dan karamin remut ya danna, batare da yabude mota ba . get din gidan yashiga Budewa ahankali har ya budewa gabadaya, yasanya hancin motarsa ciki . kai tsaye parking space ya nufa ,ya faka motarsa kiran felari spaider . ya kashe motar tare da fitowa yana gyara zaman rigar jikinsa. me gadin gida wanda tuni ya iso inda yake yana ronkwafowa domin kwasar gaisuwa ga uban gidansa. ,welcome sir. Williams how are you doing ? am fine sir ak yacigaba tafiya yana sake karewa yanayin gidan kallo tsab so yake ya gano abinda bai yi ba a farfajiyar g idan, williams... ak yakirasa ,yes sir. work's din nan basu zo bane yau .bakin williams na rawa yace sunzo boos basu dade da tafiya ba. wayarsa ce ta katseshi ta hanyar dauka karar sauti me dadi. ya zaro wayar yana duba screen din wayar. sunan musty yagani kmr ba zai dauki kiran ba sai km yayi pik, friend kana ina ne ganin a gida, dady yace baka dade da fita ba. uhm ya bashi amsa ataikace dan har yanzu haushinsa yake ji , kayi nisa ne ? ko yanzu zaka dawo na jiraka? na danyi nisa kadan ina green hill estate, ok har yanzu ba'akarasa aikin bane i thought komai ya kammmala. sauran kadan aikin ya saura, akwai order mayan kujerun danayi wanda za'a sa " a part dina , sai zuwa nest week km zasu karaso. that's good friend ai gaskiya bakaramin kudi ka kashe agidan nan ba sai fatan allah yasanya alkhairi ,ameen ak yace a dakile, suka dan daba hira sama sama sannan sukayi sallama ,suka cigaba da zagaye gidan tare da Williams suna zantawa ahankali cikin hk sukaji ana nocking din karamin get din gidan da karfi atare ak da williams suka juyo suna duban get din da mamaki . barin ma williams wanda yafi ak mamaki this is the first time dayaji wani abu wai shi nocking a get din gidan. dan kwata kwata babu masu zuwa daga ak sai da dady'nsa, da wark's din da suke kan aikin gidan . su km bata kofar get suke shigowa ba. ta jet suke zuwa kasancewa turawa ne, daga kasar Spain ya daukosu . batare da ak yayi yunkurin yin wata mgn ba ,williams ya juya da dan saurinsa zuwa jikin get ya bude hujin dake jikin karamin get yana dubawa. wasu yan'mata yagani su biyu ,suna tsaye. cike da mamaki saman fuskarsa ya bude karamin get din yana kare musu kallo, kafin daga baya ya kai ga tbmyrsu gurin wa suka zo, dayar tace nan abdulkabir yashigo...? can I help you ? just answer my question i finishi you..... uhm nan yashigo ok matsa min nashiga ina son ganinsa. akan wani dalili zan bari ki shiga byn ba'abani izinin yin hk ba? dauuu yaji ta dauke shi da wani gigitaccen mari kabani hanya nace na shige banza stupid jaki kawai dakiki me fuskar alade.....,zaiyi mgn yaji dayar tajawo kwalar rigarsa tare da fincikosa waje gabadaya tace su'ad kishiga kawai ni zanjiraki anan zanji dashi . ok tasa kai tashige cikin gidan tana wage wage da kallon yadda ginin gidan ya tsaru matuka tmkr a kasar waje... tundaga inda yake tsaye ya hangota gabansa yashiga faduwa zuciyarsa tashiga rawa jikinsa ya dinga mutuwa kallonta yake tana karasowa gareshi cike da jarumta wanda bakowace mace za'asamu da irinta ba . takarasowa tayi tsaya cak a gabansa tana kallon cikin kwayar idanunshi wanda shima ita din yake kallo kyakkyawa ce ajin farko very beautiful and amazing lady fara ce sol babu alamun tabo komai ajikinta, farinta har wani sheki yake da daukar hankali . ta matso kusa dashi sosai har suna jiyo bugun zuciyoyinsu tare da shakar numfashin juna . lumshe mayatattun idanunsa yayi na some minti sannan ya budesu fessss cikin fararen idanunta masu launi dana mage. , kallonsa take har bata son kifta fararen idanunta tana jin kmr ta janyoshi zuwa gareta ita kanta batasan irin tarin kaunar da take masa ba. a yanzu datake tsaye gabansa ji take tafi kowa sonshi da kaunarsa fiyye da kowa dake cikin duniyar nan ciki kuwa har da iyayen da sukayi sanadiyar zuwansa duniya. , ganin yadda tayi tsuru tana binsa da mayataccen kallo yasa ranshi yasoma baci, zuciyarsa ta harzuka ta kawo iya wuya .. a matukar hassale ya dan ja baya kadan ganin tana kokarin shige masa jiki kana yace. me ya kawoki nan....? me kike nema atare dani ne for God sake .? yau shine karo na sau ba adade da