Sashe 252
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
tabbatarwa kansa baxai tabarin barin zeey haka batare da ya ninka mata damuwarta ba.... da asubar fari ya tashi yasoma bincike d'akinsa "effidence dinsa yake nema akan zeey ,daya bayan daya yashiga zakulosu yana ajiyewa agefensa yana shafawa da hannunsa sai dai idanunsa a runtse suke hawaye na gangaro masa ... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE