← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 239 OF 289

Sashe 239

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

cikin ja masa aji take haka zai tayi mata zariya yana rokonta ta taimakamasa amman ta hanashi daga karshe dole ya hakura yakoma dakinsa ita kuma sai tabi shi ta kullesata baya dan ta lura duk lokacin da ta hanashi kanta fita yake wanda bata san inda yake zuwa ba . Ita kuma a wannan lokacin take samu more rayuwarta da Williams sai su kwana suna watsewarsu dashi sai asuba su rabu idan kuma akil ne zai zo sai ta aiki Williams siyan abu guri me nisa domin kawar da idanunsa akan akil har akil yasamu damar shigowa . ********* Cikin wannan hargitsin rayuwar da'ake ciki aka saka ranar auren musty da eiman wata uku masu zuwa sannan kuma adaidai wannan lokacin ne, ak yagabatar da zeey a matsayin wacce kamfani ya dawo hannunta, gabadaya ma'aikatan Maza da mata babu wanda bai kawo gaisuwa gareta ba yayinda ita kuma sai murna take tana murmushin jin dadi tanabinsu da kallo daya byn daya kwatsam idanunta ya sauka akan wani matashin saurayi wanda ke bangaren kayan yara matashin bazai wuce skekara ashirin da biyar ba dan ta girmeshi, kai tsaye byn kowa ya watse abdul yakama gabansa xuwa lamuransa ta nemi yaron xuwa tafkeken office din ak dayazama mallallakinta a yanzu, bata tsaya bata lokacinta ba ta fito masa a mutun dinta sak ta nuna masa manufarta, abunka ga matashi me jin jini ajika kuma yana ganin shugaba da kanta ce ta nemeshi ga kudi ga jiki me kyau zai mora karshenta ma ta kara masa matsayin dayafi wanda yake kai ayanzu ,dan haka batare da 'bata lokacinl ba yabata hadin kai ana cikin office dinta ya sadu daita wanda sai da suka d'auki lokaci me tsawo suna gurzar juna sannan tabarshi , tayi matukar yabamasa sosai, sai dai shima sam bai kai akil ba, shi kuma akil bai kai mijinta ba ,dan mijinta karshe ne gurin iya sarrafa mace namijin duniya wanda samun irinsa keda wuya a wannan lokacin ,ko karonsu na farko da ak tasan irin kalarta namijin datake so ingarma nmj me karfaffen sura da kuzari ,wata killa Allah yasan yanayinta shiyasa ya had'ata dashi amatsayin miji. lokacin da suka gama holewarsu tabashi kudi yan bandir din dari biyar na dubu 50 ya amsa yana tura cikin aljihunsa . ya fita. ******** Lokacin da bolaji ta kawo mata xiyarar taya murnar company, take sake jadda mata tare da bata shawarar karta zauna haka kamata kuma kada tayi sanya dan kartaga ta mallaki abdul a tafin hannunta ta shantake" yakamata yayi ta sake zuwa gurin boka na kan dutse ya sake bata wani mallakar, dan asiri yana bukatar tishi koda kuwa mutun baya sallah ,ballantana wanda tayiwa asirin yana sallah at anytime aikinta zai iya karyewa ajikinsa. "sosai ta dauki shawarar kawarta da bolaji zata wuce musamman zeey ta kai har bangaren kayan bby's ta zabi kayan masu kyau da tsada sukayi sallama tana sake jan kunnenta game da zuwa gurin boka. tunda zeey ta mallaki ak a tafin hannuta ta manta da kowa ciki kuwa har da uwar data kawota duniya da kowa nata ,yanxu gashin kanta take ci gida kuwa daga ita sai mijinta da sabbin kawayenta da samarin kwartancinta , duk wanda zai zo gidan sai tabada izini sannan zai shigo, kafin kace me gida yaxama gidan yan iska sai dai idan bata gida amman matsawar tana gida an dinga shiga da fice kenna sai lokacin dawowar ak kafa zai tsaya shima itace tabada umarnin haka . wata rana eiman tazo gidan kawowa ak wasu document da shine yace takawo masa ,amman abun mamaki tun daga bakin get din gidan me gadi ya dakatar daita . sai data kira ak a waya yace tajira bari yakira zeey, byn kamar minti goma sai ga zeey ta fito sanye cikin doguwar rigar wace tasha stone work daga samanta har kasanta babu mayafi tare da wasu kawayenta wanda kana ganinsu kaga y'an dukiyar karshe , tana isa inda eiman take tsaye ta mika mata hannu tare da cewa "miko min kadarar mijina ki juya daga nan. a wannan abu yayi matukar ta'ba zuciyar eiman bata ta'ba tinanin ko zeey zata wulakanta kowa acikin family har daita da sukayi rayuwa tare gurin baccinsu komai tare suke amman data tuna ajizancin irin na d'an adam yasa ta juya tashige motarta batare datace komai ba koda taje gidan ma kasa magana tayi da kowa dan yadda take jin zuciyarta. lura da ammi tayi d'anta nabiyo dare gurin kawowa su'ad kwana yasa ta sake tashi zanga zanga da addua ,sannan tashiga tsuma diyarta duk da cikin jikinta, tun da cikin har yashiga wata biyar amman kamar ba me ciki ba sai laulayi datake fama dashi ,ba wasu abubuwa ammi ta hadawa su'ad ba da ya wuce , dabino kwakwa kankana ayaba gwanda sai had'a amarkad'a a zuba zuma ko man zaitu ciki a dinga sha ,wannan had'in yana mugu mugun 'karawa mace ni'ima ajikinta tare da saka mace jin shawa'a ,tun yana zuwa ya tafi yasoma kwana anan sai guraren asuba zai koma gida hakan yasa ta tattara ta koma dayan dakin tabar wa su'ad din dakin gbdy wannan zuwan daren dayake mata ya d'an kwantar mata da hankali tunda ko babu koma zataji dumin jikinsa ita da bbyn cikinta.. ****** zeey bata dauki shawarar aminiyatar bolaji da wasa ba ,domin kuwa a safiyar yau tabazama gurin bokanta na kan dutse, wannan karon bakaramin dadewa tayi ba kafin ta samu ganin boka Duk da uwar sammakon datayi amman sai datayi yinin tashin hankali agurin zaune tana bin layi amman a ranta tace" in dai akan zata cigaba da juya zuciyar abdul ne wannan wahalar tasan zaizama tarihi agurinta wata rana. tayi sa'ar ganinsa byn ya sadu daita kamar yadda ka'idarsa take sannan tashiga kora masa bayanin akan bukatarta .
Chapter 239 · 0% Book details