Sashe 207
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
ilahiri jikinsa still bai kalli inda take ba. ganin tsayuwarta agurin zai iya karamata laifi ko jin haushinta yasa tasoma daga zara zaran yatsun kafafunta cike da matsanancin sanyi jiki takaraso garesa daidai lokacin dayaja karamar kujerar mirrow ya zauna,ta kai hannuta ta rike towel din dake rike a hannunsa "kawo na taimaka maka . bai ce daita komai ba ya sakar mata towel din ya mike tsaye ya nufi wardrobe ya zaro daya daga cikin jallabiyoyinsa dayazo dasu ya xira a jikinsa, ya dawo ya rabe ta gefenta, ya fito da system dinsa ya jona a charge tare da zama a gefen gadon ,ya juya mata baya ya fito da file file's da tarin document ya bazasu ata gefensa yashiga aiki a natse, bazaka taba cewa shine wannan mutumin daya gama tumular dambe a awanin 30 da suka gabata ba, sai dai kallo daya zaka masa ka gane yana tashin hankali matuka, gbdy babu wani annuri a saman kyakkyawar fuskarsa ,sai zallar bacin rai da damuwa . "duk inda ya motsa jikinsa da idanu take binsa tana kallonsa a tsorace tana sake mamakin hali irin nasa wanda idan da sabo yaci ace tasaba km ta daina mamaki halaiyansa kasancewar shi din mutun ne me saurin daukar zafi akan komai na rayuwarsa ,sannan mutun ne shi da sam shi bashi da tsoro ko shakar kowa arayuwarsa. tsayayyen nmj ne shi km karfaffa me izza da razana rayukan mata ,wanda hatta da mazan yan'ywansa izzarsa da isarsa kan firgitasu a duk sanda suka gansa a yanayin tashin hankali irin wannan ,tsoronsa sukeji sannan yanayinsa yana sakasu suji kmr suyi fitsari a wando.. tsawon lokaci ta dauka tana tsaye agurin tare da tsura masa fararen idanunta tana kallonsa cike da matsanancin shaukin kaunarsa, har sanda aka danna bell din dakin bata yi yunkurin budewa ba sbd maseefarsa, shima hk , sai da yayi kusan minti goma zaune batare daya motsa ba ko nuna yaji ana danna bell , sannan ya mike tsaye ahankali yana tafiya da kyar yaje ya bude kofar ma'aikaciyar hotel din yagani tsaye hannuta rike da keken tura kayan abinci, ta gaidashi cike da girmamawa ya amsa aciki yana me bata hanya tashigo ta'ajiye tiren abinci ,ta fita, ya sake meida kofar ya kulle ya dawo mazauninsa yacigaba da aikinsa. "wayyohhly Allah to ni yanxu meye laifina ana da zai dauki fushi dani hk? tayiwa kanta tmbyr tana dafe daidai saitin zuciyarta dataji yana bugawa da karfi. "ya Allah ka taimakeni ka sanyaya zuciyarsa ya sauko daga wannan dokin fushin daya hau.. tayi adduar cikin ranta wasu zafafan hawaye na sake biyowa ta gefen idaunta.. agogonsa ya lalubo a saman mirrow ya duba yaga lokacin sallah magrib yayi, ya mike tsam yashiga bathroom yayi alwala ya fito ya nufi pray mate ya tada sallah itama taja kafafuwanta da suke amace ta nufi bayi ta dauro alwala tazo tayi sallah wanda zuwa wannan lokacin ya dade da idar da nashi sallahr abinci ne agabansa yake tsakura kmr wanda bai son ci, bai sakawa cikinsa cokalin da ya kai biyar ba y a kasar da Center table din yacigaba da aikinsa . "ita kam tana kan sallaya har lokacin tana addur Allah ya huci zuciyarsa, kimtata tayi da lokacin sallahr isha'i tayi ,ta mike jiki a sanyaye tai sallarta byn ta idar ta mike tashiga wanka wanda ya zame na kaida, dole idan zata kwanta sai tayishi sannan take iya bacci. ta fito kirjinta daure dan guntun towel iya cinyarta can wanda ya bayyana santala santalar cinyoyinta dake fitar da wani sheki da hasken kyau, ga tudun brest dinta azahirance ana hangosu sbd kankantar towel din ,idan tai yunkurin rufe kirjinta gbdy, sai cinyoyinta sun bayyana sosai duk da ba wai kallonta yake ba amman wani irin kunyarsa take ji, tun tsawon rayuwata bata taba kasancewa hk agaban kowane irin halita ba byn mahaifiyarta sai km yanzu dake tare da mijinta, ta dan saci kallonsa taga yanayins har lokacin yana kan aikinsa fuskarsa a matukar daure tmkr hadari. ahankali ta nufi inda mayyukanta suke akan dress mirrow ,ta dinga lakata tana mulke ilahirin jikinta hade da turaren humara , lungu da sako na jikinta ta dinga bi tana shafawa, sannan ta mike ta isa wardrobe ta dauki wata haddadiyar rigar bacci acikin wad'anda tagani a jakar kayan da sukaxo dasu tashirya kanta kana takarasa saman gado ta haye ta kwanta ata dayan gefensa tana satar kallonsa lokaci zuwa lokaci batare da taci abinci dare ba. "har tsakar dare aiki yake , da faman daga wayoyinsa batare da yabi ta kanta ba ,wannan abu yayi bala'i taba zuciyarta da kona mata rai, tana kallonsa ya ture system din gabansa ya mike ya koma ya kwanta a saman rest chair tare da nade hannuwansa duka a faffadan kirjinsa yana kallon saman dakin,ita ko sai juyi take a saman makeken gadon tana kamkame jikinta tarasa meke mata dadi. motsinta bai sa ya dago kanshi ya dubi inda take kwance ba ,har sanda ta mike daga kwancen datake tazo ta tsuguna a gabansa kirjinta na wani irin bugawa kmr ana buga mata guduma . kanta a sunkuye a kasa tasoma motsa labbanta ahankali . "dan girman allah abdul ka sausautawa kanka, damuwarka tana neman tarwasa zuciyata tayi mgnr muryarta a sanyaye kmr zatayi kuka .. wannan mgnr datayi ita tasa ya juyo ya dan saci kallonta gbdy a tsorace take dashi .. "bansa laifin dana maka ba kake fushi dani amman ina rokonka dan Allah ka tausayawa rayuwata ka yafe min ,sannan ka daina fushi dani ....ta karasa mgnr muryarta na craking.. still shr yayi mata tmkr bai ji abinda take cewa ba . sautin kukanta dake fitowa ne ya karade dakin sbd tarasa yadda zatayi dashi tarasa ta ina zata fara shawo kansa daga dokin fushin daya hau. yayinda tarasa dalilin dayasa ta damu dayawa akan fushinsa alhalin ba itace ta masa komai ba. " dan Allah kayi hakuri idan ma akan abinda ya faru dazu ne to kasani banida laifi aciki asalima bansa abinda hkn yake nu... "ya isa ya isa!! dan Allah mlm banson jin komai daga bakinki yayi mgnr tare da juya mata baya yacigaba da kwanciyarsa zuciyarsa na dokawa. .... manage plz mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE