Sashe 23
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wasallam:assiyamu junnat* *Allah's messenger (s. a. W) said :fasting is a shield against sin's* Page 9 Wata irin firgita tayi da jin kalmar Data fito daga cikin bakin AK . Ta yunkura, jikinta na matsancin kirma zuciyarta na harbawa da sauri , tmkr zata fasa kirjinta ta fito waje tsabar firgici da tashin hankalin Data tsinci kanta ayanzu. akideme takarasa mikewa tsaye tana duban AK dake tsaye gabanta ,kirjinta na bugawa, shima jikinsa rawa yake still yana kallonta cike da mamaki da zargi iri iri. magana take son yi akan ya natsu zata Yi Masa bayanin komai. Amman ina.. bakinta ya kasa furta komai sai ma idanunta Data tsura masa a matukar tsorace. bakinsa na cigaba da kirma yace Ki Ki gaya min meke tsakaninki da akil....? Ayau naga abubuwa dayawa atattare dashi Wanda bantaba ganin ba. sannan banta ganin reaction dinsa ya canza irin hk ba dan hk nike rokonki Ki sanar Dani. Meyye hadinki da kil Zainab....? Shiru tayi still Tana kallonsa tare da tunanin irin karyar dazata zabga masa ,wacce zai sa yayi saurin amincewa daita batare da wata zargi ba. Razananniyar tsawa ya buga mata yana cewa why are you looking at me like this kmr bakida hankali ,tmbyrki fa nike Ki Bude baki kice min wani Abu man... ko dai kema yana mu'amula dake ne kmr sauran matan danassni? Kina binshi ne Zainab? A firgice tayi saurin girgiza masa kanta alamun a'a jikinta na rawa gabanta na tsananta faduwa. to meye atsakaninsa dake, daya ji haushin furucinki gareni ? ya sake tambayarta Kai tsaye idanunshi cikin nata so yake ya gano gskiyar dayake nema atare daita.. Gskyr da tafi komai mahimmanci da bukata gareshi . Wannan kallon dayake mata ,da yadda take jin idanunshi na yawo sashi na santsar jikinta yasa jikinta yakama rawa Kar...kar.. azahirance yake ganin hk nan take zuciyarsa Ta buga da karfi sannan kwalkwaluwarsa Ta gano masa dukkanin abinda yake bukatar sani,daga gareta, km shine dalilin dayasa ya taddasu tare .zuciyarsa tasanar dashi hk Wama yasani ko sunyi wani Abu kafin shigowarsa. Inna lillahi WA inna ilaihi raji'un yashiga furtawa a kasan ranshi. muryarsa a matukar fusace yace Zainab kin fara Bin maza ko..........? Yakarasa fadar hk in a slow voice yana girgiza kanshi tare da Jin bugun zuciyarsa na karuwa . Ta kai hannuta dake rawa zata koma nashi da niyyar zaunar dashi . yaji tmkr ta jona masa electric ne daga kanshi har zuwa kasanshi . hkn yasa yayi saurin zame hannushi cikin nata..yana cigaba kallonta. Nace Ki sanar Dani gskiyar abinda ke tsakaninki da akil ....? ya sake fada mata hk a tsanake yana kallonta kasa kasa sbd har ya fara jin kazantarta cikin zuciyarsa. Please yayana ka natsu ka zauna muyi magana Ta fahimta, Ta fadi hk da kyar tana jin kmr ruwa da jinin dake aikin ajikinta tmkr suna daf da karewa NE Amman ko kadan bata Bari fuskarta ta nuna hkn ba . a yadda yake duban fuskarta tmkr tmbyr da yayi mata bata razana zuciyarta, ba sake kafeta yayi da mayatattun idanunshi yana kare mata kallo can wani bangare na zuciyarsa yabashi shawara yayi checking dinta babu musu ya amince da hk. Kai tsaye yasa hannushi duka ya janyota yana shinshina jikinta ko zai ji wani cent ko kamshi wani abu Wanda ya danganci akil.... ,hkn yabawa AK karewa nonuwanta kallon tsab shi fa soyake yagano gskyr lamarin da wani Abu da zai gamsar dashi abinda yake zargi, Gabadaya jitayi kmr kasa ta tsage Ta nutse ciki sbd matsananciyar kunyar dataji abinda bai taba faruwa tsakaninsa daita ba Kennan ,muryarsa a sanyaye yace akil yana yin wani Abu dake ko Zainab ? Ya fada yana kallon tudun nonuwanta? Idannuwata Ta bude da sauri hawaye na biyo sama kuncinta tana me girgiza masa Kai alamun a'a . Karya kikeyi Zainab ba kya son fadamin gsky ne kawai ,Kalli yadda yanayinki ya sauya daga soma yi miki mgnr? kalli yadda kika dawo Zeey dakiyarki bata hanawa tsoronki tasirin fitowa ba... Kigayamin idan akil ya fara amfana dake ne batare da sanina ba?.. Ta rude Ta gigice kana ji ko yaya babu komai tsakanina dashi.. Karya ne Zeey kina son boye min ne kawai amman akil ya fara se....tayi saurin toshe masa baki tun kan yakarasa tana girgiza masa kanta tare da fashewa da wani irin kuka me taba zuciya ..muryarta cike da kuka tace Dan Allah yaya karkayi wannan tunanin akaina, kasan bazan,taba kasancewa cikin wannan halin ba. Ka natsu zan sanar da kai komai Amman wallahi babu koma daya taba shiga tsakanina da akil takarasa mgnr tana astagfirllah akasan ranta ....... idanu AK ya lumshe sbd wannan rantsuwar datayi ta dan tsanyaya masa ruhinsa da zuciyarsa .... kamo hannushi tayi suka zauna gefen gado sannan tacigaba da mgn ahankali yayana gabadaya abinda kake tunani Sam ba hk bane. Da fari kasan mgn Ta fatar baki bata taba hadani da akil ba... Asalima babu mutumin danaji farat daya na tsana arayuwata km na tsani cudanya dashi kmr akil.... AK ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yana furta alhamdullahi a kasan ranshi . Acikin kwanakin baya kafin dawowarka akil yasoma matsa min akan yana sona . shine ni km na fada masa banason shi me zanyi dashi. , wannan amsar dana bashi shine silar komai gareni. shine silar daya janyo ,yashiga takura min babu dare babu rana yana damuna akan dole sai na aureshi idan km bazan aureshi ba . nayi mu'amula dashi irin ta mata da miji. abinda ya daga Min hankalin kenan . na shiga kaucewa Duk hanyar danasan zata hadani dashi . To byn dawowarka ya km samun wannan damar sbd shigowarsa gidan nan akai akai. yasame da,zance Sam na nuna bana bukatar ko mgn Ta fatar baki ce dashi. Shine fa ya sakani gaba. gabadaya kwanakin nan ya hanani sukuni da kwanciyar hankali Wanda yanzu har takai takawo har school yake bina . yana kokarin hana rayuwata sukuni da walwala shiyasa yanzu kaga ko school banason zuwa ballantana fita zuwa wani guri ...takarasa mgnr tana kuka. janyota jikinsa yayi ya rungumeta tsam tsam yana sakin numfashin farinciki ,da ba abinda yake tunani da zargi bane yashiga tsakaninsu . abinda yasa ma ya sake yarda da mgnrta rashin jin tattibin kamshi jikin akil da turarensa ajikinta domin dole idan kana mu'amula da mutun za'a iya samu wannan cent din. abinda AK bai sani ba yaushe rabon akil da Zeey at least yanzu sunyi kusan 2weeks jikinsu bai hadu da juna ba, ta yaya zai samun gamsashiyar Amsar abinda yake nema ajikinta . bayanta yashiga shafawa ahankali yana rarrashinta am so.... sorry...ya fada voice dinsa na rawa.. Am very sorry nayi zargin sister dina wanda kwata kwata bai kamata ba. kinsa duniya tazama abin tsoro . km kinga akil abokina ne nasan halinsa kmr me dole hankalina ya tashi akan abinda yayi.. Yaci ace ma nayi abinda yafi hk akanki murmushi Zeey tayi tare da cewa sorry fa kace Yayana? Ta tmbyeshi . yes dole nace miki sorry sbd nayi zarginki,........ matsayinka ya zarta hk agurina kai tmkr uba ne gareni. Kai ne duniyata Yaya ina ina in... sai km takasa karasawa tayi saurin canza salon mgnrta zuwa ina jin dadin yadda kake sona da kulawa da Duk wani lamarina. ni dai ka taimaka kasan yadda zakayi karabani da akil acikin rayuwata . bana son ganinsa acikin duniyata . karki damu sister wannan AI ya rigada zama dole aikina ne naga na wargaza akil da mugun nufinsa akanki But am sorry the way I react without listing to you ..nan AK ya dinga rarrashinta yana nuna mata tsantsar kulawa kace sonta yake BIL Hakki ,Wanda har yasa zuciyar Zeey Tasoma amincewa da shima yasoma Sonta kmr yadda take mahaukacin sonshi, bari ma data tuno Halin dayashiga mintina shabiyar din da suka wuce sake lafewa Tayi ajikinsa tana shakar tsadadden kamshi turaren jikinsa . yayinda AK yashiga tunanin hanyar da zai bi ya kubutar da sister dinsa daga cikin sharrin akil, da raba tsakainsu. kwanciyar hankalisa ma yadda Zeey ta nuna bata ra'ayinsa shine komai garesa domin da'ansamu sabanin hk da bai san yadda zai Yi da rayuwarsa ba.. Da yamma lis ya fito cikin shirinsa na shigar kananan kaya bakin wandon jeans ne sanye da jikinsa sai farar T-shirt me gajeren hannu Tare yar samanta blue ,yayi toking din whit shirt din Wanda hkn yabayyanar belt dinsa . agogon Rolex ne daure da tsintsiyar hannushi blue black canvas sanye da fafunsa sai kamshi turare yake zubawa takoina a sansar jikinsa kana daura idanunka kanshi zakaji yayi mugun birgeka tare da shiga rai. Bai shiga motarsa kai tsaye ba gurin Baba me gadi ya nufa. Me gadi na hango tahowarsa km Yasan wajensa ya nufo . ya mike da sauri ya karaso gareshi . yana dan rusanawa Tare Ta cewa barka da fitowa yallabai. yauwa Baba ya kokari? Alhamdullahi . Sai da ya dan Sosa geyarsa sannan Yacewa Baba me gadi kasan wani abokina akil..? baba me gadi yayi shr yana Kallon sararin samaniyya Domin son yin tunani . can ya sauke dubansa bisa fuskar AK yace kwarai kuwa yallabai na sanshi km na ganeshi wani kaukaura matsakaici bai fiyye tsawo ba. Yauwa Shi injicewar AK duk sanda yazo gidan nan karkayi kuskuren barinsa ya sake shigowa cikin farfajiyar gidan nan . angama yallabai Allah yakara maka lfy da tsawon rai yasa kafi haka. Ameen baba Ak yaciro wallet dinsa daga bayan aljihun wandonsa ya zaro yan dubu day day guda biyar ya mikewa Baba me gadi.. Nan jikin Baba me gadi yasoma rawa yasanya hannu biyu biyu ya amsa yana sake zabga masa addua'r samun lfy da samun Mace tagari.. Nan dai AK ya barshi tsaye yaje inda aka tanada domin motocin gida BMW dinsa yashiga me gadi ya bude masa get ya cilla hancin motarsa waje. ya fice daga gidan Baba me gadi yana daga masa hannu .. Yau tsawon sati daya Kennan da AK ya kafa dokar kar a sake barin akil ya tako harabar gidan. yayinda ya dauki mutun biyu escort wayanda zasu dinga kai Zeey school kullun km su dawo daita Tare da sanya mata ido akan komai