← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 256 OF 289

Sashe 256

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

da kafafunsa ballantana tuki ahankali ya shiga daga kafafunsa yana zagaye harabar gurin batare da yasan abinda zaiyi ba har sanda musty ya fadco gidan agigice shima hannunsa rike da irin hotunan dake zube a kasa kallon kallo suka shiga yiwa juna kafin daga bisani musty yace "kai kaga abinda nagani kuwa ? kai kawai AK yashiga daga masa dafe da kirjinsa dayake jin zuciyarsa na kokarin tarwatsewa "ina su'ad take brainsa dinsa ya sake birkicewa yashiga ganin double musty yayi saurin karasawa ya tarosa jikinsa "nace maka ina matarka su'ad take?... "bansani ba musty bansa inda take ba yakarasa maganar yana furzar da iska me zafi daga bakinsa "... "what bakasani ba fa kace? "ak yashiga daga masa " "yanzu ina ita zeey take? "tana citedal hotel yanzu aka kirani da wata number wai nazo yanzu nagane wa idanuna , baxan iya tuki ba musty......... mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE
Chapter 256 · 0% Book details