Sashe 65
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
bani latafin sirrina da alamun tausayina ya janyo kike nema jafa kanki kangin wahala dan bazaki taba samun soyayyata ba har abada bai km zama dole ki fuskanci hk ba. nabani litafin sirrina. matsawar kana bukatar litafin sirrinka ka amincewa soyayyata. Allah ya tsareni ...... yana karasa fadar ya saki fuskarta tare da juyawa zuwa inda musty ke tsaye yazama dan kallo.tmkr a fillm da ihunta tace kai tsohon me cutar farfadiya yanzu soyayyar tawa zakawa hk.. cak ya ak ya tsaya ya kasa motsi balle ya cigaba da daga kafafunsa... _ku dinga min hkr dan allah ba wulakanci bane abubuwan ne dayawa ku da samun post sai on Monday ko tuesTuesday_ mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE