← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 206 OF 289

Sashe 206

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH YA MU'MIN THE GIVER OF PEACE page 68 a matukar haukace ya isa daf da bakin kofar inda kamal ke durkushe yana huci kmr mayunwacin zaki ,kamal wanda ya danna bell din jikin dakin ya dago da niyyar waigawa yaga ko babu indanun daya gansa gabansa yayi wani irin Mahaukacin bugawa da karfi sakamakon ganin inuwar ak dayayi tsaye akansa yana mazurai kmr zakin da yayi tsohon watanni bai ci abincin ba. a razane yaja baya kadan yana zaro idanuwansa waje ala'mun jin tsoro, yayinda take jikinsa ya dauki kirrma...waskewa yayi yana dube dube akasa kmr yana neman wani abu , ak yasoma takowa ahankali zuwa inda yake hankalinsa a matukar tashe ya saki briefcase din dake rike a hannusa tare da sanya hannusa daya yasoma kokarin sunce tie din dake daure da wuyansa . kamal naganin hk yasoma ja baya tare da neman hanyar gudu sbd yadda yaga yanayin ak kwata kwata babu ala'mun sausaici ko jin uzuri zai iya masa komai , tuni AK ya ankare da guduwa yake son yi dan hk yayi kusa dashi sosai kwalkwaluwarsa na cracking yana tunanin irin kalar dukan mutuwar da zai masa .... ganin hk yasa kamal a matukar tsorace yasoma mgn muryarsa cike da in.. ina " karkayi tunani ko wani abu nazo yi daman ..daman nazo wucewa ne shine key dakina ya fa............. dauuuuuuu yaji ak ya daukeshi da wani gigitaccen mari wanda yasashi ganin double a rude ya juya zai gudu ak yayi saurin saka masa kafa sai gashi tim a kasa ya zube warwas yana baje idanu . a matukar harzuke ak yasa kafarsa daya yayi kwallo dashi yayi sama ya sake dawowa kasa dimmmmm kmr buhu yana huci yana sake kokarin tashi ya tsare,cikin wani irin sauri ak ya isa gabansa ya cafko shi yasa duka hannuwansa ya shake masa wuya yana huci yana buga kansa da bango .. kamal yasoma kakarin mutuwa tare da kokuwar amsar kansa da iyakacin karfinsa a hannun ak, amma ina hkn ya kasa samuwa sbd bakaramin damka ak yayi wa wuyansa ba. da kyar kamal yasamu muryarsa ta fito "me na maka ka sakeni nagaya maka abinda yasa kagani atsaye agurin..... wani irin barin makauniya ak yayiwa fuskarsa take sai ga jini ya balle ta baki ta hancinsa yana tsiyaya .. cikin wani irin hargitsatsiyar murya ak yace "kutumar ubanka da abinda kagaya min .. "yau zakaci kutumar ubanka da uwarka gbdy ni zaka rainawa hankali ..? "da idanuna fa naganka a makale a bakin kofar da matata take a killace kana danna bell .. .. "uwar me zaka mata? "wallahi!!! yau sai ka gaya min gskyr uban me kake nema abakin kofar dakin da matata take kafin nayi fata fata da namanka "karamin dan iskan kwarto wanda bai san ciwon kansa da darajar aure ba .... yakarasa mgnr yana kai masa naushi a gefen ciki.... kamal yayi luuuuuu zai kai kasa ya tarosa da sauri ya sake bashi wani mari .. Allah sarki bawar Allah su'ad tana zaune makure atsorace akan gado tana kukan zuci tun sanda kamal yasoma bugun kofar zuciyarta ke rawa gabanta ke tsananta faduwa, jin saound din muryar ak yasa ta saukowa daga kan gadon a matukar tsorace ta isa bakin kofar tare da kai idonta daya jikin hujin kofar, take idonta ya sauka akan mijinta tsaye makure da wuyan kamal yana gurnani yana bashi maruka .... mutuwar tsaye tayi a gurin "shikenan ta faru takare yakamashi, yau sai wani ikon Allah tayi mgnr cikin ranta take km jikinta ya dauki kirrma zufa yasoma keto mata ta koina ajikinta, ta sake kai idonta jikin hujin kofar daidai lokacin da sautin muryar ak ya karade gurin . "ance maka wannan kaddarar kmr kowace kadarar ce? kasani wannan kadarar ba kmr kowace kadarar bace ,"wannan kadarar kimtsatsiya ce, kadara ce me girma ba kmr sauran kadarorin da kasaba cin nasara akansu bace .. "wannan kadarar tawa ce mallakina ce ni kadai yayi mgnr yana hargagi .... "matata ce ta sunanh kmr yadda na tabbatar maka a airport amman shine kake bibiyarta "daga yau kazo karshen iskanci da tantiranci dan kuwa zan maka abinda har ka mutu bazaka manta dani ba a iya tsawon rayuwarka... "zan illataka zan raunata maka rayuwa ta yadda bazaka sake morar jin dadin dake cikin duniya ba,kai ko ban kasheka ba sai raunata maka rayuwa. jikin kamal na rawa yasoma bashi hakuri "dan girman Allah kayi hakuri wallahi ban dauka da gaske matarka bace.. "kutumar ubanka kai da hakuri da kake bani, nace kaci kutumar ubanka da hkrin ," amman da kace key kake nema ? "uhm ammm ..aiko ak ya rufeshe da duka takoina ajikinsa , tun kamal na gocewa har shima yasoma ramawa suka shiga dukan juna babu abinda kake ji sai sautin saukar naushi .. gbdy zuciya ta kawowa ak iya wuya ji yake kmr ba dukan kamal yake ba, dan hk ya zage iya karfinsa ya dinga zubawa kamal naushi ta haci ta baki ta gefen cikinsa daga karshe ya fara kwallo dashi akan step din da zai kai mutun zuwa harabar hotel . kafin kace me tuni ma'aikatan hotel din maza da mata sun zagayesu suna kokarin shiga tsakaninsu amman ina AK ya haukace dukan kamal kawai yake yana furta "zaka sake kuskuren zuwa inda matata take ? "kai bama matata ba ko matar wani ma daga yau bazaka sake zuwa gareta ba ,"jaki dabba duk tarin mata dake garin nan bakaga wace zaka daura idonka akanta ba sai *matata* duk wannan mgnr dayake yana yi ne cikin harshen tsadadden turancinsa .. take jamar dake kokarin rabasu suka soma darewa suna ja baya ,sbd jin abinda yake fitowa daga bakin ak, sai yan tsirarrun ne suka cigaba da kokarin amsar kamal wanda kamaninsa suka sauyawa. "yau ce ranar nadamarka km ranar mutuwarka dan sai na aunaka lahira yasa kafarsa ya daki joystick dinsa yana huci take kamal ya zube kasa sumamme amman hkn bai sa AK saurara masa ba yacigaba da dukansa,yana zaginsa "aiko gurin ya sake hargitsewa da hayaniyar mutane ana kokarin kwatar kamal . daya daga cikin ma'aikatanta hotel din yaje ya dibo ruwa zai kwarawa kamal, a fusace ak yakaraso kansa ya bashi lafiyayyun mari guda biyu tare da ingizashi "you are very stupid if you try that im gona kill you .. belt dinsa ya kwance ya dinga dukansa kansa da karfin belt mutane suka sakeyowa kansa dukan mutuwa yayiwa kamal har sai da azaba ta farfado dashi. da kyar aka samu aka kwaci kamal a hannu AK yana kokarin sake cafkosa ana sake bashi hakuri , amman ina zuciyarsa tagama rufewa kokarin sake kamo kamal kawai yake gani yake kmr har lokacin bai masa dukan daya dace ace yayi masa ba, tunda bai gansa akasa yana fidda dafarar mutuwa ta bakinsa ba. manager gurin aka kira ta waya sbd AK yaki hakura sai zagi da uwar ashariya yake lailayowa yana makawa kamal da harshen turanci da hausa duk wanda yayi kokarin bashi hakuri sai ya dakatar da mutun da hannusa yana gurnani me gauraye bacin rai, har lokacin da manager yakaraso ya isa har inda AK yake tsaye rike da kungunsa yana huci . manager ya kai hannunsa zai dafa kafadarsa da zumar bashi hkr tare da neman jin ba'asi . cike da matsanancin fushi ak ya buge hannu manager yana masa wani irin mugun kallo kmr shine kamal sannan ya meida idanunsa inda kamal yake yana fidda numfashi wahala gbdy kamaninsa ya sauya idan ba wanda yayi masa mugun sani ba bazai ganesa ba sakamakon uwar dukan dayaci a hannun ak. "wallahi bangama cin ubanka ba zan barka amman sai naga baka numfashi yasoma kokarin sake cafko wuyansa manager ya kai hannunsa zai taresa "don't don't ever touch me in ur dirty life ... "am.. am very sorry sir yayi mgnr yana kamewa ala'mun ban girma kasancewar yasanshi sosai km yasan kowaye shi acikin kasar, sannan mutumin da yayi masa masauki a hotel din bakaramin mutun bane kaf koria ana ji dashi.. muryasa a matukar harzuke yace "matsawar kuna son zaman lfyrku km bakwason ayi kisan kai cikin hotel din nan, ku gaugauta sallamar wannan dan iskan tun kafin nayi sanadin da zaku shiga uku ,dan wlh zan iya kasheshi . "kafirin jahilin dan iska zamu hadu ne Amman ina tabbatar maka haduwarmu bazata zama alkhairi agareka ba may be mutuwarka a hannuna take. yana gama fadar hk ya juya fuuuuuu ya bar gurin, sauri sauri ya dinga taka matattakalar benen zuciyarsa kmr zata tarwatse manager na biye dashi abaya yana sake bashi hakuri a daidai bakin kofar dakin ya ja ya tsaya yana ciro key'n dakin daga cikin aljihun wandonsa yasoma kokarin bude kofar yayinda manager yashiga tattaro masa kayayyakinsa da suke zube a kasa ya miko masa still hakuri yake bashi.. a fusace ya amshi jakarsa tare da yar saman rigarsa yashige dakin ya danno kofar da karfi batare da ya sauraresa ba, ya kulle yayi wurgi da briefcase dinsa a parlour 'n yasoma balbale botiran gaban farar rigasar yana kokarin kutsa kai cikin uwar dakin ,yakarasa cire rigar yayi wurgi daita kan gado,ya kwance agongon dake daure da hannusa ya daura saman dress mirrow da karfi . da kafafunsa yashiga cire takalminsa yashige bathroom batare da ya kalli inda take tsaye tana kallonsa jikinta na shaking ba, yana gama shiga bathroom ya bugo kofar da karfi.. a firgice tasoma tattara kayayyakinsa tana kiran "wayyohhhly Allah nashiga ukunah Allah kasa karya huce akaina a tsorace ta kimtsa masa kayansa, ta ajiye kowane a majinsa ta dawo jikin bango ta makale zuciyarta na wani irin harbawa da sauri sauri . kusan awa daya ya dauka cikin bayi batare da taji motsin saukar ruwa ba, hkn ya sake daga mata hankali matuka ,kawai taji hawaye na gangarowa bisa kuncinta wanda tarasa dalili zubowarsu ,na ganinsa cikin damuwa ne,ko km na tsoron abinda zai faru akanta ne, ita dai batasani ba kuka take sosai har da shesheka minti talatin tsakani taji motsin ruwa ala'mun yasoma wanka, can ya fito kugunsa daure da Whit towel da wani karami a hannunsa yana goge sansar jikinsa dashi yazo ya tsaya gaban mirrow yana cigaba da goggoge
Chapter 206 · 0% Book details