Sashe 138
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDAR *Allah messenger saw said:the different between the sarvant of Allah and infidelity is to abandon prayer* page 51 "ahankali na dinga maimaita abinda naji majestret ta zartar akanmu ,ina wani irin kuka me cin rai da ban tausayi. "bisa kwakwarar binciken da kotu tayi akan wadan nan yan fashi da makamin, "kotu ta yanke musu hukunci zama a gidan yari na tsawon shrkaru 3 tare da aikin wahala me tsananin. "sannan lokaci zuwa lokaci za'a dinga kawosu koto idan km basu gamsu da shari'ar ba zasu iya daukar lawye domin daukaka kara . "court ..... me shari'a takarasa fadar hk tana me mikewa tsaye tare da gyara zaman rigar jikinta ,ta juya tabi wata karamar kofa zuwa cikin office dinta. "ai ganin hk dana yi da km yadda ganduroba's sukayi caaa akanmu tare da zagayemu tmkr za mu gudu ya sake firgitani . na daura hannuwana duka bisa kaina ina kururuwar kuka da iyakacin karfina "ina furta ni ba yar fashi da makamin bace ,dan Allah me shari'a ki taimakawa rayuwata ni marainiya ce banida kowa sai mahaifiyata .... . "sannan na juya inda yan fashin ke tsaye kusa dani "nace ku tausaya ku fadawa kotu gskyr lamari bana cikinku "karku yi sanadin shigata gidan yari " idan hkn yakasance "zan tabbata ina muku adduar mugun al, kaba'i a dukkanni shafuffukan rayuwata. tafiya muke a tsakiyar ganduroba wadanda suka zagayemu, kowanemu hannunsa daure handcop . duk cikin barayin nan babu wanda yashiga tashin hankali kmr ni, shiyasa mutane dayawa suka dinga tausayamin da jimami ganina cikinsu. tausayina nake hangowa acikin idanun mutane suna tayani kuka tare gasganta maganganuna yayinda wasu suke ganin tmkr karya nake ni din abokiyar al'kalarsu ce. har muka sauko zuwa farfajiyar samuel ilori court dake da kusanci da agege local government kuka nake da sambatu iri iri wata mgnr ma bansa lokacin da suke fitowa daga cikin bakina ba . ... "ai gama isowarmu farfajiyar kotun keda wuya yan jarida sukayi kanmu da tmbayoyi iri iri yayinda lawyer's suka dinga kokarin kawo mana ziyara dan son taimaka mana, idan bamu yarda da hukuncin da me shari'a ta zarmana ba ,muna iya daukaka kara kmr yadda majestret ta fada ... "ina bukatar daukaka karar amman wazai taimaka min? "wa zai tsaya min? bayan motar dazata kaimu gidan yari aka bude tare da bamu umarnin shiga cikinta, nan fa hankalina ya sake kololuwar gurin tashi, kukana ya sake tsananta hankalina yayi mugun mugun tashi na zube kasa ina birgima da ihu. "wayyo Allah nashiga uku ku taimakawa rayuwata . "ku taimakawa rayuwa marainiyar Allah. "ku gaya musu gsky bana cikinku, "karku dauki hakina, na zura zan kwasa a guje ganduroba da police sukayi kaina suna Mazurai da ihu kiran he ..he.. dont move to any where ,tare da tsaitani da gindin bindiga. hankalina a tashe nake kuka me hargitsa 'kwal'kwaluwa wanda gbdy zuwa lokacin nagama fita haiyacina sosai nake kuka ina zunduma ihu ,zaman dirshan nayi agurin ina cigaba da ihu tare da dibar kasa ina watsawa kaina.. .."gasu nan ku tambyesu basu sanni ba ban sansu ba. " asalima ban taba ganinsu ba a iya tsawon rayuwata. "me nayi muku kuka min sharri ? "me nayi muku kuka zabi ku gallazawa rayuwata? na rarrafa na isa xuwa inda suke tsaye abakin motar black mariya, suna kallona, na durkusa bisa gwiwowina ina kuka ,ina rokonsu, da su gayawa kotu gsky kar su bari a tafi dani . "cikin wata irin murya da ban taba jin irinta ba naji an buga min razananniyar tsawa wanda yasa hantar cikina kadawa, batare da nacigaba da rokonsu ba na mike zumbur tsaye ina mazurai da idanuna . " tarin police's da ganduroba's ke tsaye bisa kaina, umarnin shiga cikin motar akabamu tare da sake bagu mana tsawa.. hk ina ji ina gani nashiga motar zuwa kirikiri prison zuciyata tmkr zata tarwatse, muna isa gabduroba's sama da ashirin suka zagayemu suna kallonmu 1 byn 1 nima kallonsu nake da kallon koina agurin , build's ne jere agurin sama da guda goma sha kowane ajikinsa an rubuta number tkmr yadda ake rubuta number ajikin gida. "akwai prison na kidnappe's ,akwai na masu satar yara ,da cin nama mutun ,419 tare da yan kungiyar haya killi's. bakin wani tafkeken get aka nufa damu wanda ake ajiye kananun yan fashi da makamin , ina kallo aka bude dan karamin get din , mu km akasa muka bi layi ana tmbyr sunanmu daya byn daya tare da mikawa kowanenmu dan karamin plet na cin abinci. "ni kam kin amsa plet din nayi sbd tashin hankali danake ciki ya girmami wani abinci.. "basu wani damu da rashin amsar plet din da banyi ba, sai ma muryar daya daga cikin dan fashi danaji yace "damana kin amshi plet din wata kila zai miki amfani gaba. " atake anan nasoma amsar sakamakon abinda na shukawa rayuwata, asanadin taimakawa abdulkabir danayi ,domin wata uwar ashariya na lailayo da yaren yarbanci na maka masa ina hargagi tmkr wata zankanya. ana gama rubuta sunayenmu da kotu tabayar arubuce, naga an rabamu da yan fashi sunbi ta wata haya daban nima wata hanyar daban aka nuna min ashe ba guri daya za'a ajiyemu ba hkn na nufin gurin mata da ban hk ma maza. a gidan yari kuwa "ihu nake ina kuka "ina cewa sun cuceni sunci amanata ban san su ba suka min sharin fashi da makamin, "sun yi sanadin saka rayuwata cikin ukuba da taskon rayuwa, tare da zama silar rabani da mahaifiyata . cikin kuka "nace wallahi wallahi koda laifin da kuka aikata min kadai ya rage muku shiga aljanna bazan taba yafemuku ba. zan tabbata ina muku mummunar addua da jafa'i iri iri a iya tsawon rayuwata .. can km na dawo nadamar abinda na aikatawa rayuwata . kaina na dinga bugawa a bango dakin ina ihun meyasa na sadaukar da farincikina akan mutumin da bai san da zamana ba? "meyasa kika aikata hk su'ad ...? "me yasa baki dauki shawarar ore ba kika biyewa son zuciya kika aikata tsafi? "tsafi fa kikayi da iliminki da koma byn kinsa yin hk shirka ne me girma..... "wayyohhly Allah na "meyasa na aikata shirka ? "hakika Allah (swa) yana cewa acikin idanuna littafinsa me sarki "hak'kin allah akan bayinsa shine, su bauta masa shi kadai kada su hadashi da komai a gurin bauta "to ni meyasa nabiyewa son zuciyata na aikata ? "gashi nan ai tun yanzu nasoma amsar sakamakon abinda na aikatawa rayuwata ,yau zanyi bacci acikin gidan yari . "na juya ina kallon mutane dakin ina wani irin ihun na cuci kaina na aikata shirka da ilimina, byn nasan Allah ya haramta, hada waninsa dashi agurin bauta. "yanxu meye makomata da makomar abinda na aikata ...? cikin hk naji an dafa kafadata ta bayana "kiyi hakuri kiyiwa kanki adduar samun mafuta arayuwarki ta yadda zakiyi ramuwar gayya ga wadan da kuka tsunduma rayuwarki cikin matsala. ban kulata ba sai ma ihun danake tare da yarfa hannuna ina wani irin kuka ban ankara ba naji saukar hannu bisa kuncina ana share min hawaye tare da rungumeni ana dukan bayan. fige fige nasoma yi ina kokarin raba jikina daita ina sake sakin wani sabon kuka kafin daga baya na tsulale kasa nasoma jan gashin kaina ina zuba sambatun iri iri ina furta "na aikata shirka da ilimi akan mutumin da bai san da zamana ba gashi zan bata shekara 3 agidan yari .... rawan roba naga yarinyar ta dauko tashiga bulbulamin tundaga kaina har zuwa jikina sannan ta kafa min sauran abakina . "kisha ko zaki ragewa kanki radadin da kike ji , dole na bude bakina nasoma sha sbd yadda ta rike kaina da hannunta ga robar ruwan abakina.. byn nagama sha na sauke naunauyen ajiyar zuciya batare da na shiryawa hkn ba.sannan nacigaba da kukana me ratsa zuciya.. sautin muryar yarinyar naji ta doki dodon kunnena wace agirme baxata girmeni ba zamu iya yin sa'anni daita "sunana ganiya ke fa? nayi mata banza hawayen idanuna na sake gangarowa "a maganganunki na tsinci wasu abubuwan game da abinda ya faru dake. "amman tunda kika tsinci kanki acikin gidan nan hakuri ya zamemeki dole. "kiyi hkr ki cire wannan damuwar danake gani atattare dake. "idanuna ne ya sake cikowa da wasu hawaye. "ni nan da kika ganmu tayi mgnr tana nuna sauran mutanen dake zaune acikin daki "rikakkun yan fashi da makamin ne babu garuruwan da dama zuwa yin fashi... " satar da mukayi last a murtala international airport last year January kenan itace sanadin zaman mu anan har tsawon shrkaru biyar kotu ta yanke mana yanxu munci 2 sauran 3.. "Kema yar fashi da makamin ce ko? ta jeho min tmbyr tana dubana "na dago da kumburarrun idanuna da kyar na saukesu bisa fuskarta sannan na girgiza mata kai ala'mun a'a. "me kikayi aka kawo ki bangaren yan fashi " "sharri aka min nayi mgnr hawaye na gangarowa bisa kuncinta ....duk yadda ganiya taso taji abinda yakawoni prison naki yarda na gaya mata komai , "na tsaya akan sharri akamin. hk ta hakura ta barni tacigaba da rarrashina tana bani baki,akan na daina kuka na shiryawa daukar fansa ga wadan da suka min sharri. ranar yadda naga dare hk naga rana na kasa runtsawa duk inda na juya fuskar mahaifiyata dana abdulkabir nake gani. "zamana a prison zama ne wanda nayi shi cike da matsanancin kunci da bakinciki tare da tausayin mahaifiyata. " sannan tun washegarin ranar da aka kawoni aka bani aiki byn bulala hamsi da aka mun, wanda kaidar prison din kenan kullun garin Allah ya waye sai an yiwa duk wanda ya kwana ya tashi agidan bulala 50 tare da aikin wahala.. watanmu uku a prison aka sake dibarmu zuwa Samuel illori court, kafin sharia tazo kanmu sai da akayi case yafi guda goma sannan aka kazo kanmu. ko ranar ma naci kuka tmkr raina zai bar gangar jikina sai zare idanu nake naga ko zanga wanda nasani . "bayanin case dinmu dai aka sake maimaitawa da sake jadda mana zamanmu gidan yari har na tsawon shrkaru 3. kmr zuwanmu na farko tsakayar ganduroba muke, muna tafiya ahankali ,wannan karon a yadda nake kallon fuskokin yan fashin nan