← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 289

Sashe 97

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam la yadkulul jannata qathi'u* *Allah messenger saw said :the person who off one's friendship will not admint janna* page 37 shimfidadden titi ne kwance har zuwa bakin tafkeken get din makarantar ,wanda ke dauke da suna Hill City University tare da tambarin makarantan daga sama. cikin harabar makarantar shima titi ne kwance tare da wasu titi nan dake da hayan kashi kashi wanda zai ka mutun kai tsaye duk inda yayi niyyar zuwa ,tare da entrances car park. gabadaya ilahirin harabar makarantar zagaye yake da shuke shuke na korayen flowers ,wanda a kullun suke sake kawata yanayin tsari makarantar ta haka ne kullun makaranta ke kara fitowa da kyau a idanun duniya. daga can bangaren yamma hostel din talibai ne jere . sorroding makarantar kuwa human beings ne kawai ke kai kawo wasu akafa wasu a bike rides. duk wani abin na cigaban rayuwa akwai shi aciki wannan jami'a kama daga network shopping mall Bank's ,street lights flag garden da sauransu jami'ar hill city, jami'a ce data tattara manyan malamai daga kasashe duniya har zuwa na nan cikin kasar Cotonou sannan jami'a ce data tattara ya'ya manyan attajirai zuwa kososhin gwamnati. , zaune nake cikin haddadiyar motata bak'a kirar camry alokacin ina direving ina kan hanyata ta zuwa makarata. ahankali cikin dan hanzari nacigaba da diriving dina duk da kasancewa ba hk tsarin yanayin tukin kasarmu yake ba domin ba'agaraje ko sharara mugun gudu akan titi. nima ranar nayi hkn ne sakamakon kiran dana samu daga gurin aminiyata Ramlat akan na hanzarta shigowa da wuri an kawo mana sabon malamin turanci tun last week ,km yau shine zai soma bamu darasi. abinda yasa bani da masaniya hk nayi kwana biyu banshigo makarantar ba ina can tare dasu yaya yusif a gida . cikin hanzari na isa harabar makarantar kai tsaye inda dalibai suke ajiye motocinsu na nufa na parka motata na fito a tsanake dalibai ne bila'addadi a harabar makarantar wasu zaune akan motocinsu yayinda wasu ke kokarin fitowa daga mota tmkr yadda nake kokarin fitowa daga cikin tawa motar zuwa cikin department dinmu . fitowata ke da wuya idanun dalibai bila'addadi sukayi caaa akaina suna kallona wanda idan da sabo narigada na saba da wannan kallon . sanye nake cikin daya daga cikin bak'ar duguwar rigar da yayyuna suka yo min tsarabarta daga America doguwar riga ce har kasa me dagon hannu wace akayiwa ado da korayen duwatsu tundaga samanta har kasa hk bakin hannun rigar shi zagaye yake da duwatsu. nayi rolling kaina da mayafinta wanda ya fidda ainihin sahihin kyawun fuskata, flat bby shoe sanye akafafuna suma bak'i sai yar madaidaiciyar jakata dana sakale a kwarin hannuna. yayinda tsintsiyar hannuna daure yake da agogon gold hk yatsan hanuna daya na hagu zoben zinari ne kwaya daya tal na manne idanuna da farin glass kasancewar ni dalibar likitanci ce. wani irin sihirtaccen kamshi ne ke tashi a gbdy sansar jikina alokacin babu wanda zai shaki kamshi turaren danake amfani dashi bai so ya sake shakarsa ba. hk zalika duk wanda ya sanya idanunasa akaina ba zai so dauke idanunsa ba ya dinga kallona kenan har sai na bacewa ganinsa . ni kaina nasan ina da matsanancin kyau kyau km na kare magana. shiyasa wani lokacin bana bleming mutane akan yadda suke kallona duk da hkn baya daga cikin tsarina. ahankali nasoma daga kafufuna ina tafiya a tsanake mutane gurin na sake cigaba da kallona har na isa department dinmu abin mamaki duk wannan uwar saurin dana kwaso sai dana iske malamin turancin nan yarigani . dan har ya soma gabatar da darasi. banyi hanzari shiga cikin ba naja na tsaya kasancewar nasan kowani sabon malami yana da salo tare da kaidarsa . ina tsaye dalibai sukayita xuwa amman duk wanda yazo ya gani tsaye sai yaja ya tsaya . wasu na tmbyr tare da neman ba'asi ,yayinda wasu sukayi shr. ni dai babu wanda na takawa acikin masu yin tmbyr nacigaba da tsayuwata rungume da hannuwana duka akirji. tsaye yake acikin ajin yana sake yiwa daliban ajimu bayani dalla dalla ta yadda zasu gane abubuwa dayayi musu darasi akai cikin harshen tsadadden turancinsa kai kace baturen America ne kalmomin oral English dayake ta ambatowa yana jerawa layi layi batare da yana duba litafi ba, kai kace shine ya lakaba musu suna dan yadda ya haddacesu tsab. muna nan tsaye agurin yayinda zazzakar muryarsa take sake shiga kunuwanmu hakan yasa sai dukkanmu muka k'agu mu ganmu cikin ajin mu sanyashi agabanmu domin mu kalli fuskar ma'aboci muryar kasancewar ya juya mana baya yana cigaba da bada darasi. yasa gbdynmu da muke tsaye a waje muka matsu bamuyi ido 4 dame wannan zazzakar muryar nan. keyarsa kawai nake iya hangowa daga nesa yayinda take km alokacin gabana yashiga faduwa da karfi wanda ba nsan dalili ba. daga yadda nake hangoshi nasan ba bakar fata bane domin a kallo daya zaka tabbaar da hkn fari ne sosai sai dai sumar kanshi ce kawai irin namu ,sai dai gashin agyare yake yana sheki da daukar hankali sannan ya kwanto sosai zuwa byn keyarsa. na gane hkn ne sbd k'anshi babu hula kmr an ce ya juyo zuwa bakin kofar ajin. ya sauke kyawawan idanunsa akaina tunda nice daga gaba sosai yana sanye cikin wasu hadaddun bakaken kaya riga da wando sai farar riga me dagon hannu daga ciki . ya daure wuyansa da jan kyalle wato tie ..ahankali nayi tsuru ina kallon kyakkyawar fuskarsa wace take min kmr nasanta. lafiyayyen fatar fuskarsa nake cigaba da kallo me dauke da launi me tsananin kyau irin kalar launi da take matukar tsada a wannan lokacin nayi shr ina tsananta kallonsa da tunanin inda nasan fuskar . ahankali cike sanyin jiki da sanyi tafiya yasoma takowa ya matso kadan kusa dani sai ga fararen idanunsa tar ina kallo take na ji wata mummunar faduwar gaba wanda in ba sa'a akaci ba hatta wayanda ke kusadani zasu iya jiyo yadda kirjina ke bugawa da karfi a lokacin. tunda nake aduniya ban taba gami irin wannam dara daran idanuwan ba, masu tsananin haske daga ciki tare da bakar kwayar idanu me tsananin baki da tsagwaron kyau wanda aka zagayesu da wasu gashin idon da gashin gira masu tsananin yawa da tsananin baki . ya gyara sunyi kyau a natse ya sake matsowa take zuciyata tagama gano inda tasan fuskar mutumin dake tsaye nesa dani kadan. gbdy ya dubemu yana kallonmu, bama ni kadai ba duk wata ya'mace dake gurin sai taji ina ma wannan kadarar dake tsaye agabanmu ta kasance mallakinta ce. yayinda nasan yan uwasa maza ma sai da suka raya hk acikin zuciyarsu ina ma sune da wannan hadadden kyawu nasa. ga nagarta ga kyau ga ilimi ga iya daukar wanka ashe duk ganin danayi masa shekaranjiya a aiport banga kome ba yanxu ne nake karewa sansar jikinsa kallo. , kyau me sunan kyau sai ma ka kalleshi gbdynsa daga samansa zuwa kasansa dagon mutun ne sosai me kyawun sura gashi bashi da kiba dayawa hk bashi da rama jikinsa daidai mgn yayi mana cikin zazzakar muryarsa cikin harshen tsadadden turancinsa ya kuka tsaya alhalin ana gabatar da darasi? jin sautin muryarsa har yafi komai na tsantsar jikinsa .. fuskarsa a dan daure yacigaba da mgn kamata yayi ku nemi izinin shigowa baku tsaya ba. domin baku san irin hasarar da hkn zai jawo muku ba sai kun yi kuskuren rasa darasina . dan hk kuyi hanzarin shigowa wannan km yazama karo na karshe daza'atsaya min akai yayinda naks bada darasi ya karasa mgnr yana nuna muna cikin aji da hannusa . nice a farko amman bansa yadda akayi gbdy wadanda suke byna suka rigani shiga ba.dan tunda yasoma mgn komai ya nami kwance min na manta inda nake banda tsalle babu abinda zuta take. sai da kowa yagama shiga sannan nasoma daga k'afafuna na shiga.nasamu guri kusa da aminiyata ramlat na zauna ina sauke naunauyen ajiyar zuciya. shi km yacigaba da bada darasi xuwa sanda ya kare ya bada Assigment har zai fita ya dawo yayi shr yana kallon gbdynmu sannan ya sauke kyawawan you akaina yace inda munga assignments din na kawo masa. sannan ya fita. ai yana fita hayaniya ce ta kaure acikin ajin kowa na fadar albarkacin bakinsa akansa. barin ma matan ajin sai cewa suke yau sun ga wanda yaci uwar saleema a kyau. yayinda wata budurwa itama diyar me kudi ne sosai, dake bayana a zaune naji tana cewa tunda ta daura idanunta akanshi taji takamu da matsanancin sonshi km ko ta wani hali sai tabi ta mallakeshi . take na juyo gabana na faduwa faduwa wanda har lokacin bansa me sajin hk ba, nace subuhanallah ina me hb yar uwa karkiyi hk kirkice ko ta wani hali ne sai kin mallakeshi ba gara kiyi addua ba idan da alkari km rabonki ne sai ki sameshi cikin sauki. Nafisa tace ba wai zan fita daga muslinci bane akansa amman dole nasa malaimaina su min aiki akansa . km alokacin na fahimci dayawa daga cikin matan ajinmu sun mato akansa. ni dai naja bakina nayi shr domin bana jin zan iya bata lokacina akanshi ita kanta Ramlat zancesa ta dinga min tunda ya fita. tun iya tsawon rayuwata banta ganin mutun me kyawunsa ba ko ke kin taba gani? tayi min tmbyr tana kallona . na danyi murmushin takaici tare da girgiza mata kai . wlh shi kansa yasan yayi bala'i haduwa shiyasa sai wani yauki yake gurin bada darasi km daga zaiyi jijji da kai . nan ne na katseta ta hanyar cewa bazai yi ba km da al'amun zaiyi saukin kai dai duba da yadda ya bari muka shigo. hk ne km fa zancenki zaiyi saukin kai da ala'mun km darasinsa zai yi sigari mukayi dry. ahankali nake duba littafina ina na sake zarta matan ajin kusan rabinsu sun nuna maitarsu a filli akanshi. lokacin da muka tashi makaranta agajeye na isa gida byn na sauke ramlat a gidansu dayake tare muke tafiya gida. da safe km yayanta idan zashi aiki ya sauketa ,ramlata ba diyar kowa bace amman suna da rufin asiri. Allah neya hada jinina daita sannan bawata shahararriyar me
Chapter 97 · 0% Book details