← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 171 OF 289

Sashe 171

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tana lallaba jikinta . tsawon kwana biyu bai sanyata cikin idanunsa ba ko yazo gidan ba zai ganta ba so yake ya duba hannuta dan yasan bakaramin jin jiki tayi ba amman gbdy ta toshe hanyar haduwarsu . yashigo gidan tana zaune ita da eiman yasamu guri ya tsaya ya jingina bayansa da bangon parlour 'n yana kallonta ta gefen ido sannan yace "eiman ina ammi? " tana dakin tabashi amsa tana gaisheshi tare da mikewa ta bar gurin ya juyo ahankali yana kallon inda su'ad ke zaune wace tayi kmr batasan da tsayuwarsa agurin ba, ta mike zata raba ta gefensa ta wuce ranta a hade ya riko tafin hannuta mara ciwo cikin nasa yana murzawa , wanda yasa tilsa taja ta tsaya ta juyo a fusace tana kallonsa. " sannan tasoma kokarin fixge hannuta cikin nasa pls ki kiyi hkr ki tsaya magana zamuyi ta yo baya kadan tana fuskantarshi "hakurin me kake bani? "hakurin borin kunyar morar jikin karuwa tantiriya yar jaliya mara kamun k....on expecting taji ya hade bakinsu guri daya ,ta hanyar hanata karasa fadar abinda take so fada ,yashiga tsotsar bakinta kmr zai cire mata lips yana kallon cikin kwayar idanunta ,ta dinga kokarin kwace bakinta cikin nasa ta kasa dole tasa ta hakura ta kyaleshi ba dan ranta yaso ba sai dan ya toshe mata hanyar fitar numfashi da hancinsa sosai yake tsotsar bakinta tare da narke mata ajiki ,har sai daya ga ala'mun numfashinta na neman barin gangar jikinta sannan ya barta ya sake tattarota ya rungumota zuwa jikinsa sosai yana sauke naunauyen ajiyar zuciya tare da busa mata iskar bakinsa. itama numfashi da ajiyar zuciya take janyo da kyar tana fitarwa ,idanunta suka cicciko da ruwan hawaye "kiyi hkr nasani nayi kuskuren riko hannuki danayi har kika ji ciwo ,sannan ina baki hakuri ne ba dan wani abu ba sai dan wasu dalilai nawa masu yawa ta km jan jikinta zata kwace ya sake matseta "dan girman Allah ki tsaya ki saurareni.. "babu wani sauraranka da zanyi kai ko mgn ta fatar baki banason ta sake hadamu, balle jin wasu zantuttuka . dan hk ka sakar min jiki dan bakada abinda zaka ce min," babu rashin mutunci da wulakacin da ban sha ba akanka amman shine zaka wani zo min da karamin murya kana bani hakuri gulma sbd yanzu kana morar jikina ko? " abinda ya saka bazan maka Allah ya isa ba sbd ciwon dake jikina, ina bukatar yabarni if not tsinuwa tare da Allah ya isa zan dinga maka a duk sanda ka kusanceni . "ko kin min Allah ya isa bazai kamani ba km babu abinda Allah ya isanki zata min ke din matata ce wace ko babu ciwo atattare dake addini yabani damar kusantarki a duk lokacin dana so.. sannan karki yi wani dagawa sbd nifa bawani dadinki ma nake ji ba yayin saduwa dake cikin wannan ciwon ,nafi son kina cikin haiyacinki," dan nasan idan kika d'and'ani xumata da kanki zaki dinga kawo min kanki ina lasa miki . "Allah ya tsareni da yin kuskuren kawo maka kaina ai ko daman can ba sbd wani abu naka nake bibiyarka ba ,sbd rayuwata nake binka yanzu km tunda kowa yasan matsayinsa rabuwa zanyi da kai sbd kai din mugu ne wanda bai san hakin bil adama ba sai na kansa . "ka sakeni dan girma Allah ko dole sai jikinka ya ru'bu da jikina ? ta karasa mgnr muryarta cike da hargowa tana kokarin kwace jikinta yin duniya tayi dashi amman yaki sakinta tayi kukan kura zata kwaci kanta yaki sai ma janyota daya sake yi ya hadeta da kirjinsa tana jin yadda zuciyarsa ke bugawa da karfi kmr zata fasa zuciyarsa ta fito, ganin yaki sakar mata jiki ne yasa ta saka wata razananniyar kara wanda yasa ammi dake daki fitowa da sauri "lfy mamana ke da waye ? tana fitowa tayi turis sakamakon ganin AK kwakume daita ajikinsa yana narke mata . "me ye hk abdul zaka wani kwakumen yarinyar da rana tsaka ba kunya balle tsoron allah? jin hk yasa ahankali ya saketa tare da waskewa ta hanyar shafa sumar kanshi " wannan yarinyar taki tacika rashin kunya dayawa ,ita da basonta ake ba sai wani jiji da kai take da feleke" banson wulakanci da ranin hankali abdul wace irin mgn banza ce hk ? " itama kice mata ta dinga sanin irin mgnr da zata fada min if not ita ce zaka kwana ciki wahala . anji oya zo ka wuce gida mungode hk da ziyara , yayi murmshi yake yana sake shafar sumar kanshi yanxu ammi akan zance wannan yarinyar kike kokarin korata kar nazo na miki yaji fa kixo kina nemana ido bude ammi taja hannu su'ad suka nufi daki tana cewa "kai kasani shi km dole tasa ya wuce ya bar gidan ba dan yaso. ******* tsaye yake cikin office dinsa sanye cikin wando da riga na suit, yellow colour me ratsin baki ajikin rigar sai fara riga dake cikin suit din kafafunsa rufe cikin black shoe wanda ke zuba kyalli da daukar ido, tsintsiyar hannunsa daure da agogon fata baki me shegen kyau da tsada, hannunsa daya zube cikin aljihun wandonsa while dayan hannunsa dafe da glass din window gashin kan nan nasa na kwance luf luf abin sha'awa tmkr wanda ya fito daga jinsi buzaye domin banbancinsa dasu farar tafa wanda hkn ma ya dace da skin dinsa wanda ke fitar da annurin kyau . ya dade tsaye a gurin cikin zurfi tunani musty wanda yashigo tun minti 2 da suka gabata yana faman rafka sallama amman AK bai ji shigowarsa ba dan hk yakarasa har gurin dayake da sauri ya dafa kafadarsa yana kiran sunansa "AK me yayi zafi hk kake neman kashe kanka da tunani? a dan firgice ak ya juyo yana kallon musty tare da kai hannu ya dafe goshinsa yana daga kafafunsa zuwa mazaunisa batare da yace komai ba . musty yabi bayansa atare suka zauna musty na fuskarsa "abdulkabir yakira complate name dinsa ak ya dago yana dubansa "meye matsalarka arayuwa? "su'ad ce kawai matsalata ..... ak yabashi amsa da hk yana kallon cikin idanunsa "shine kake kokarin kasra kanka akanta ko? "narasa yadda zanyi ne musty kullun cikin damuwa nake zuciyata taki samun sukuni tunanita baya barina na iya bacci musty ka daimakeni gida da waje aikin kenan tunaninta ......"kai yanxu ka furta mata kalmar kana sonta ne bazaka iya ba ko me? "bazan iya ba musty bansan ta inda zan fara ba . musty ya dan ciza lip's dinsa yana kallon cikin idanun AK a kaikace sannan ya dan yi murmushin "kana jin tsorota ne dabazaka iya fuskantarta ba? "ta yaya mutun da matarsa zai zauna yana westing time dinsa akanta ,"ba wai ina jin tsoro ta bane musty kalmar dai nake jin tsoro furtawa gashi ina nuna mata bana sonta agabanta "kaji shirme banza wannan ai katuwar shirme kikeyi wlh yakarasa mgnr yana cewa kawo kunneka kaji wata mgn musty ya dan rankwafo zuwa inda AK yake da bakinsa "ka faki idanun ammi idan taje part din dady kawai kashige dakinta ka cika aiki a wuce gurin yana gama fadar hk ya dawo mazauninsa ya zauna yana murmushi " waskewa ak yayi yana murmushi kawai sbd yasan musty bai san yagama cika aikinsa ba tuni amman dayake shi din gogen dan duniya sai cewa yayi "kana ganin wannan tsarin zai yiwu ? "sosai ma kuwa "ok shikenan i will try "try friend suka bar wannan hirar suka shiga hirar business da zantawa akan sabon companies din da AK yake son bude a kasar koria wanda za'a dinga yin kifin gwangani sun dade sosai suna zantawa akai daga karshe sukayi sallama ... ****** gbdy zaune suke a parlour har ammi suna kallo yashigo part din cikin wasu haddaun kananun kaya wando jeans da baki shirt me ratsin fari ajiki sai flat canvers fari tassss sanye da kafafunsa yayinda , agogon diamond ke daure da tsintsiyar hannunsa shima whit sumar kanshi na nan kwance luf luf kmr koda yaushe yayi wani maseefer kyau iya haduwa AK ya hade takowani bangare kallo daya zaka masa kaji ya tafi da kai. kai tsaye gurin ammi ya nufa ya zauna eiman ta gaishe dashi ta bar parlour zuwa dakinta sakamakon kiran daya shigo wayarta amman su'ad ko kallon inda yake batayi ba tacigaba da abinda take. ya tsura mata idanunsa kirjinsa na wani irin bugawa da sauri sauri zaune take cikin doguwar riga baka tayi rolling kanta da mayafin jallabiyar idanunta na kan tv wanda hakika gsky tun shigowarsa parlour 'n hankalinta yabar kan kallon datake ya koma kansa amman taki juyowa ta kalli inda yake sai ma sake kokarin meida hankalinta kan kallon da take zuciyarta na bugawa sosai .. ahankali ya dauke idanunsa akanta ya meida kan ammi dake zaune tana kallonsa . "ammi gurinki naxo da wata alfarma fa"ina jinka abdul ? "dan Allah aron yarinyar nan zaki bani,"wace kenan? ya nuna mata inda su'ad take zaune da bakinsa yana rarrashinta da idanunsa ala'mun ta taimaka masa. girgiza kanta kawai tayi tana mamakin rashin kunya irin nasa sannan tace "zuwa ina kenan zaka daita ? ya dan tsotsa kansa sannan yace "zuwa wani guri me mahimmanci bazamu dade ba yanzu zamu dawo "ok sai kun dawo ammi ta juya zuwa inda su'ad ke zaune tashi mamana ki shirya kuje ku dawo. gsky banda kunyar ammi ba da babu inda zata,sannan dazata iya musu da ammi da atake a yanzu zata ce mata bazata koina ba, amman ammi ta wuce wannan alfarmar agurinta, ammi wata jigoce arayuwata wace bazata iya sabawa umarnita ba ,dan hk jiki a sanyaye ta mike a tashiga daki . su'ad na barin gurin ammi ta juyo ahankali ta dube AK "gatan nabaka aronta, yadda ka daukar min yarinya , ka tabbatar da dawo min daita cikin lfy batare da wata matsala ba.sannan yakamata ka fuskanci zainab tunda komai ya kammala.... tabe bakinsa yayi kawai yana lumshe mayattun idanunsa batare da yace mata komai ba, shi dai burinsa a halin yanzu dayake zaune ba wuce tabashi matarsa ba . su'ad ta sake kimsa kanta dan ashiryenta take daman sannan ta fito parlour wanda zuwa lokacin har ya bar parlour
Chapter 171 · 0% Book details