Sashe 151
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
yadda suke aiwatar da aikinsu ba. yakamata mu dinga saka idanu sosai akan yadda masu aikinmu ke gudanar da lamarin aikinsu ta fanin abinci da komai sbd tsaro, domin kuwa dayawa daga cikin masu aiki suna amfani da magani gurin mallakar iyayen gidansu har me gidan da yaran gida, ta yadda duk yadda mutun ya kai da son rabuwa da me aikin bazai iya rabuwa daita ba as ending ma wata ta aure maka miji. a fakaice ammi take sake nunawa su'ad abubuwa masu mahimmanci wadanda suka danganci kitchen da aninda tasan AK na maseefar so tana yabawa su'ad din sosai gurin dan tana kokari babu abinda zeey zata nuna mata ta bangaren girki dan hk ma take sake jinjinawa mahaifiyarta . lafiyayyen hadin coslow tayi wanda ammi ta umarce data hadawa Ak kasancewarsa mayen son coslow ne tare da cucumber just. a tsanake tagama hada komai akan dan karamin tiri amman tsoro da fargaba sun hanata dauka ta kai masa har sai da ammi tayi mata mgn "ki dauka ki kai masa man. "muryarta a matukar sanyaye tace "tsoro nake ji ammi kar yagane ni nayi yaki ci. "bazai ki ci ba masoyinsa coslow da cucumber just ne ki kai masa zaici. jikinta a matukar sanyaye ta gyara zaman hular kanta ta nade hannun doguwar rigarta ta dauki tirin zuciyarta na wani irin tsalle da harbawa ta nufi parlour 'inda yake zaune yayi balace yana daddana wayarsa , tazo ta durkusa ta ajiye agabansa ta tsiyaya masa just acikin glas cup muryrta na rawa" tace ga co...slow ......batare da ya dago ya dubeta ba yace ki dauke bana ci "meyasa ....?kawai taji hawaye sun cika a idanunta ta tsura masa fararen idanunta tana kallonsa daidai lokacin daya dago nashi idon idanunsu suka tsarke cikin juna. ido cikin ido suke kallon junansu batare da kowanensu yayi la'akari da mutane dake zaune a parlour 'n ba muryarta raunace "tace inje in hada maka fruit yacigaba da kallon cikin kwayar idanunta itama shi take kallo zuciyar na wani irin mahau kacin bugu da karfi . bata dauke idanunta ba har sanda hawayen idanunta suka sauka akan kuncinta sautin muryar eiman taji ya sauka cikin dodon kunnena ya katsenta aunty kiyi masa frut din muma zamu sha ya juyo a matukar fusace yana zabgawa eiman harara sannan meida idanunsa kan su'ad "ke tashi ki bar wajen yanxu tun tunani bai canza ba . ta kasa mikewa tsaye kmr yadda yabata umarni bata ankara ba taji ya fixge glass cup din hannunta da karfi ya watsa mata ruwan just din Cocumber tundaga fuskarta har jikin kayanta ta jikinta da kallo ......shi km ya tsareta da idanunsa yana sauke ajiyar zuciya sannan ya dauke idanunsa daga kallona ya meida kallonsa ga zeey wace tacika fammmm ta batse jira kawai take ata'bota ta saukewa mutun kwandon jaraba. sweet baby yakirata.. zeey tayi masa banza tayi kmr bada ita yake ba, sai daya sake kiranta sannan ta juyo afusace kmr zata cinyeshi "tashi ki hado min wani coslow "wannan dake gabanka ubanwaye zai ci? inji cewar ammi dake tsaye bakin kofar kitchen tana zabga masa uwar harara cike da matsanancin takaicinsa yayinda har lokacin su'ad na tsugune gabansa tana kallon jikinta hawaye na bin kuncinta "ki bude masa coslow yasoma ci yanzu ..... jikinta rawa ta kai hannuwanta duka ta bude masa sannan ta yunkura da kyar ta mike tsaye tasoma kokarin barin gurin zuciyarta tmkr zata tarwatse tsabar backinciki. ammi ta koma kitchen aunty su'ad ni ki hada min frut din tunda kin tayar min da kwadayi inji cewar eima. idanunsa ya tsura coslow yadda aka tsara komai atsanake ba a hargitse ba,ta fanin gabaje daban carrot egg Heinz Bean's yankaken nama bama . yadda ta shirya dole yabawa mutun sha'awa ci ko bai so ci ba. atsanake yasoma cin coslow wanda yajisa da wani dandano na daban wanda bai taba cin irinsa ba sbd sabon salon datayi amfani dashi ta hanyar saka tafashen nama cikinsa yana cin coslow su'ad ta sake dowawa falon byn ta canza kaya xuwa wasu shegun kananan kaya wando da riga hamles, ta daura rigar sanyi me hula a saman rigar azababben kamshin turarenta ne ya ankarar dashi dawowarta ahankali ya dago da mayatattun idanunsa ya sauke su akanta yana kare mata kallo ganin zata juyo ne yayi saurin dauke idanunsa . bangaren su'ad kuwa ko kallon inda yake zaune bata sake yunkurin yi ba balle tasan irin kallon dayake mata . ta mikawa eiman frut eiman ta amsa tana murmushi tare da cewa "na gode auntynah sauran na yaya ki kawo masa shima yana so sosai. batace daita komai ba ta sake komawa kitchen byn kmr minti 5 ta sake fitowa hannuta rike da jug ta tsuguna har kasa ta'ajiye agabansa tsuru yayi mata da ido yana kallonta ya kasa cin coslow dake gabansa har tabar gurin bai daina binta da kallo ba. hakan yasa kafirin kishin zeey motsawa taja tsaki wanda ya ankarar da AK kafin yayi wani yunkuri dakatar tuni ta bar parlour. "eiman tace very good gara ma hk, hkn yayi maka dade ko yaya? ya watsa mata harara yana jan tsaki.. duk inda su'ad tayi daga parlour zuwa kitchen mayatattun idanunsa na kanta har zuwa sanda ta samu gurin can nesa dashi kusa da eiman ta zauna tare da daura kafarda daya kan daya ta hade ranta sosai sannan tasoma shan frut ahankali sai dai gbdy zuciyarta da natsuwar tana tare da AK dake zaune a yadda ta hade rai bazaka taba tabbatar da hkn ba. haka kawai ya tsinci Kansa da son sake kallonta ya tsura mata mayatattun idanunsa jikinta ne yaba yana kallonta sbd yadda taji bugun zuciyarta na sake karuwa . "eiman .."na'am ammi eiman ta mike ta nufi kitchen ganin eiman tabar gurin duk sai ta takura dan hk ta mike tsam tasoma bada wani irin step na tafiya me azabben daukar hankali da tsuma zuciya, wanda tunda yake iya rayuwarsa baita ganin irin step din ba kara balace yayi yana kallon each and every step dinta yana mamakin yadda take tafiya kmr a tsamata cikin ruwan sanyi, kawai ya tsinci kanshi da kallon tsukaken west dinta wanda wanda yaaawa bombom dinta damar baje kadan ga Hip's dinta daidai da jikinta, hot step ya fada cikin ranshi yana shafa kwantaccen sumar kanshi, yadda yayi mgnr cikin ranshi hk joystick dinsa tashiga harbawa acikin wandonsa yayi saurin dafe joystick dinsa da hannunsa duka yana kamo lip's na kasa ya datse da hakorinsa yana me runtse idanunsa.addua yake kar ammi ko eiman su riskeshi cikin wannan halin bai gama cin coslow ba ya mike ya falon. abu fa kmr wasa ak ya tsinci kanshi da matsanancin tunanin su'ad duk idan ya zaune sai ya rinka jin yawon faduwar GABA akanta har takai takawo duk sanda yaxo gidan kai tsaye a part din yake wucewa dan kawai ya dinga ganin movement din su'ad . idan ykasance shi kadai kuwa babu abinda ke zuwa cikin zuciyarsa illa tunanita da yanayin tsarin halittarta jikinta fuskarta kugunta tafiyar every part of her. duk yadda yake son yakice tunaninta cikin kwalkwaluwarsa hkn ya gagara yayinda abin yasoma taba masa zuciya da kwalkwaluwarsa "shikansa yana mamakin meyasa yake yawon tunanita bayan a dacen baya bata gabansa. a office yake itace ke zuwa masa ta hana zuciyarsa sakat , idan ya runtse idanunsa da niyyar bacci ,sai baccin yaki zuwa masa sai dai surar su'ad ne zai dinga kawo masa farmaki. yanzu ma da yake kwance akan three siter a falon ammi tunaninta yaki bari ya huta a hankalce yake da duk wani motsinta. " meyasa zan dinga tunaninta alhalin ba sonta nake yi ba ? yawa kansa tmbyr yana sake gyara kwanciyarsa yana cikin wannan tunanin ne har zeey tashigo falon takaraso zuwa inda yake ta zauna kusa dashi.. mmn sudais ce SAI KA AURENI DOLE