Sashe 27
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abu ne ya hadaku da abokin naka ai Ciki yakamata ka shigo ba WAi katsaya daga nan ba.... Kai akil meke faruwa? meyasa naganku hk, Kai da abokinka,? Akil ya mike tsaye yana kakkabe jikinsa ranshi a mutukar bace yace wannan ba abokina bane aunty makiyi ne.... Makiya na ne.. Makiyi km akilu aunty ta tmbyeshi ? yes makiyi domin makiyi ne kadai zaiyi abinda yayi min makiyina ne kawai zai iya min hk. ,silet stupid goat AK ya Fadi hk atsawace yanzu kake da bakin mgn karamin tantiri. Nima me zanyi da aBoki maci amana irinka. " sannan ya juyo saitin da aunty take tsaye Tana kallon ikon Allah .. Gashi nan kigaya mishi ya fita gonata.. "Ki gaya mishi ya fita harkar sister dina or else I will kill him.. Idan bakyason kiyi kukan rashin tillon danki namiji tel him should live my sister, yana kaiwa nan ya juya afusace... tace Kai Kai dawo nan idan bangaya masa ya fita hanyarta ba zaka hada Dani ne kome da Kake wannnan harbin iskan ....? AI da zuwa kayi kamin duka sai nabi umarninka ,karamin tantirin rasa kunya . Kazoo har gabana kana wani fadi da ikiarin zaka kashe min "da"... Kmr kasamu kaza. Kana tunanin idan ka kasheshi zan kyaleka ne? Bari kaji ko ciwon kai akilu yayi bazan barka ba wlh I will make sure I arest you with police.... cak AK ya tsaya daga tafiyar dayake yana me juyowa tare da takowa ahankali yakaraso ya tsaya gaban akil wanda yaji gabansa ya daki uku uku yabada rassss. Murmushin takaici Yayi sannan yace Kaji ko..? Kaji abinda mahaifiyarka tace ko.? Dan Allah karka fita cikin rayuwarta wallahi idan na sake jin labarin ko kusa daita kaje zan tabbatar da na maka dukan wanda nasAn daga karshe mutuwa zakayi for nothing... ya sake juyawa yana taku ahankali tmkr bai son daga kafafunsa.. kujimin sauran ciwo wai mutumin da bawata ishashiyar lfy gareshi ba yaki ikirarin dahargagin kashe wani.. Takarasa mgnr tana tafa hannuwanta cike da mamaki.. sai byn tafiyar AK sannan mutane gidan suka matso kusa da akil suna tmbyrsa abinda ya hadasu ,Dan kwata kwata su basu fahimci komai.. Uhm banason munafurci da gulma aunty ta katsesu ta hanyar fadar hk. meyasa Baku tmbyi shi wanca dayazo har gida yayi mana harbin iska da kunfar baki ba sai wannan dayazama mashariyar tsuliyarku...zaku wani da gulmarku ta tsiya kuna tmbyrsa dan kun iya munafurci. Munafukai Kunxo kunyi tsuru tsuru dan son jin gulma da tsugudidi.. Tun kafin na fita,har kun rigani. Kmr gurin akazo . magulmatan banza magulmatan wofi makirai ina allonku.. allonku na jahannama.. dan hk kowace shegiya tabani iska karasa mgnr tana ihu sun Sun suka somazamewa daya byn daya babu wanda yace um balle um um ..Kai km AI kaji abinda yace ka km san zuciya irin tashi . Idan kacigaba da shiga trac dinsa kai ne zaka mutu abanza a wofi dan ba Kai kadai na haifa ba, bazan zauna bakin cikinka ya kasheni ba. kayiwa sauran ya'yana mata hasara Ta juya tabarshi nan.. AK na fita yashige motarsa ya figa da wani mahaukacin gudu.. Musty suka bishi abaya Da matsanancin gudu.. Babu abinda AK keyi sai falfala gudu.. Kai tsaye gida ya nufa daidai bakin get din gidansu yaja birki yana Danna wani mahaukacin hon... Baba me gadi ya taso afirgice yana kokarin ganin kowaye Ta dan karamin hujin get. AI yana ganin motar AK,ne yashiga kokarin budewa da sauri jikinsa narawa,yanagama budewa, ya sanyo hancin motarsa ciki..farfajiyar gida koda Baba me gadi yagama Bude masa get din yaSoma gaisheshi yana daga masa hannu ..Amman AK ko kulashi bai Yi ba. waje ajiye motocin ya nufa yayi parking ya fito yana layi .. Musty da Malik naganin yashiga gida lfy suka juyo motarsu daman su tsoronsu kar garin maseefa yaje critical sickness dinsa ya tashin arasa yadda zaa Yi. . part dinsa ya nufa. .yanashiga dakinsa yasoma balbale botiron gaban rigarsa yakarasa cirewa da whirt singlet dinsa, da Jeans dinsa ya cire canvas dinsa ya ajiye gurin shoerak dinsa sannan ya tattara kayanshi daya gama cirewa yashiga dakin da washin machine dinsa yake ya bude ya zubasu cikin ya nufi bathroom Ya tsaya cikin bathtub yana sakarwa kanshi ruwa byn yayi mix da ruwan zafi kusan minti goma ya dauka tsaye ruwa na sauka ajikinsa batare daya sabawa jikinsa sabulo ba . "tunani maganganun akil suka shiga dawo masa daya byn daya suna masa kuwa cikin kunnenshi ba laifi na bane Zeey ce tasoma min tallar kanta da kanta Tare da kwadaita . kanta da surar jikinta itace Ta nemi dana dinga biya mata buka....oh shit it can be possible my Zeey can't do this can of thing. kamilalliya ce ba watsatsiya ba .. me daraja ce ba kmr sauran matan tasha bace ,masu wulakanta kansu. Ita din kadara ce me girma abar girmamawa bazata taba yiwa maka tallar kyakyawan surar da Allah yayi mata.. bazata taba kaiwa akil kanta ba domin biya bukata Zeey din dayasani da ko saurayi batada sannan babu wani da nmj dake zuwa gurinta,tarasa ma inda zata ajiye bukatarta sai gurin akil da joystic dinsa bai wuce girman masoro ba..... Kai dasake wannan zance ma da Ji akil karya ne Sherri kawai yake son yi mata da wanan tunani yagama wanka ya dauro alwala yazo yayi sallah byn ya idar ya koma kan gado ya kwanta rigingine sai ga kiran amminsa yashiga wayarsa yana dauka tace kana ina?ammi ina part dina. Yaushe kashigo gidan? yanzu ya bata amsa atakaice. Yanzu wato bazaka daina yawon Daren nan bako abdulkabir sai wani ciwon ya sake kamamin Kai kasani cikin taskon rayuwa tayi mgnr kmr zatayi kuka. am sorry ammi kiyi min addua inshaallahu zan daina.. Allah yasa ka daina bazakazo kaci abinci ba ko akawo maka nan? , ya rinse mayatatun idanunshi for 2 second sannan ya budesu yana kallon ceiling dakin da fankar dake jujjuyawa ahankali . muryasa a kasalance yace ammi na koshi for now Amman kisa Zeey takawo min coffee hope kana lfy naji muryarka somehow ? am cool amminah gajiya ce kawai OK ta katse kiran tana bawa Zeey umarni. Yana nan zaune jingine zuciyarsa nasaka da warwarar akan Zeey sai gata tashigo dakin bakinta dauke da sallama sanye cikin daguwar riga kasanta flay daga samanta km tayi mugun matseta har ana hango tudun nonuwanta Sun taso sosai hannuta rike da flask da cup na flastic takasara shigowa cikin dakin sosai, ACiki ya amsa mata sallamar datayi ,idanunshi na kanta yana Kare mata kallon tsab ,ya kasa dauke idanunshi akanta so yake ya gano wani Abu atare daita. yayinda ita km zuciyarta tashiga matsanancin beating akan ganin yadda yanayinsa ya sauya. gabadaya addua tashiga Yi Allah ..Allah kasa akil ba halinsa na dabbobi yayi masa ba. Jikinta a matukar sanyaye ta tsunguna tasoma tsiyayo.masa coffee cikin cup ta maida murfin flask din ta rufe takasaro inda yake zaune ta miko masa bai ce mata komai ba. Baya GA nuna mata gefen beside dinsa da yayi da hannusa alamun ta ajiye anan ,. "wannan shr da yayi mata Yayi matukar daga mata hankali . Yasa tashiga rudani da tashin hankali mara misatuwa. "take km bugun zuciyarta Ya karu amadadin ta Yi kmr yadda ya nuna mata sai ta janyo wata karamar stood dake gefen Can ta daura masa tana me juyawa da zumar barin dakin. tayi tafiya daya biyu ta jiyo sautin muryarsa ke..... Dawo nan.... take jikinta ya sake daukar kirma zuciyarta tashiga bugawa da sauri da sauri ... Ta juyo A-hankali tana takowa Duk taku daya daidai yake da bugun zuciyarta ahankali har takaraso zuwa inda yake ilahiri jikinta na shaking da hannu ya nuna mata gefenshi sannan ya gyara zamansa daga jinginar da yayi zuwa zama sosai yana fuskantarta . tsura mata mayatattun idanunshi yayi masu dauke da rudani Iri iri da tashin hankali tsawon lokaci ya dauka yana kallonta sannan ya bude bakinsa muryarsa a raunace Ya kira sunanta Zainab..... Tayi shr takasa amsawa sannan takasa dagowa ya kai hannushi zai kamo nata. Tayi saurin matsawa baya tana me dago idanunta ahankali ta zubesu cikin nasa zuciyarta na Kuwa sbd matsanancin jin tsoron abinda zai fito daga cikin bakinsa. ganin yadda ya tsareta da mayatattun idanunshi yasa tayi saurin maida kanta kasa ahankali ta suke still jikinta nacigaba shaking... . zan sake tmbyrki Ki gayamin gskiyr dake tsakaninki da abokina akil? Ta sake dago a matukar frigice tana kallonsa da idanunta da suka ciciko da ruwan hawayen, ya sauke ajiyar zuciya da numfashi atare . Tayi shr still takasa magana tasaka komai sai kokuwa take numfashinta dake neman barin jikinta.. ya lumshe mayatattun idanunshi shima kirjinsa na wani irin bugawa. Zan sake tmbyrki abinda ke tsakaninki da akil a Karo na karshe domin "ayau akil yayi maganganu dayawa akan Lamarin dake tsakaninku ,shiyasa nike son sani wannan gskiyr dake tsakaninki dashi . Ni dan'uwanki ne Zeey ya Bude idanunshi daya lumshe yana kallonta Kada kiyi kuskuren boye min abinda ke tsakaninki dashi ..... muryarta na rawa km cike da in.. Inna tace akwai ...akwai wata sheida da akil yabayar akan maganganunsa akaina Wanda yasa nake hango amincewar mgnrsa karara acikin kwayar idanunka. Ya girgiza kanshi ya dai ce kece da kanki kika soma masa tallar kanki da kanki .Wanda hkn ya kusan tarwatsa zuciyarta. "Take hawayen dake makale da kwarnin idanunta suka samu nasarar zubowa sharrrrrrrrrr ...... cike da sanyi jiki Ta zube nan kasa bisa gwiwowinta gabansa muryarta na rawa da..man nasan hk zata faru... Daman nasan AKil sharri zai kulla min agurinka. ..yaya inda har zaka yarda dani babu komai dayataba shiga tsakanina da abokin akil abokinka wanda ya wuce gaisa Ta fatar baki shima dalilin yana matsayin abokinka Ne. Yaya me yasa zanwa akil tallAr kaina da kaina? me zanyi da akil me zanci da akil da har zan Kai mishi kaina da kaina .km amatsayin me...? " Ka yarda dani yayana AKil karya yake..sannan sharri kawai yake son min .. km daman ya tabbatar min matsawar ban amince da bukatarsa ba zai yi komai akan hk ciki kuwa har da shiga tsakaninmu da kai.... . YaYa ko maxan dunjya Sun kare bazan taba kaiwa akil kaina ba tana mgn tana