← Book details Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 243 OF 289

Sashe 243

Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tana masa mgn "bq zata zauna fa. da hannu yayi mata alamar tabari har ammi ta wuce sai takoma can, amman sam tace bata yarda da hakan ba ,dole tasa ak shiga dakin da kansa, yasoma fito da akwatin kayan su'ad, ammi tabiyosa da sauri "kana hauka ne ? "nasa an shigo da kaya kazo ka fito da su. "kiyi hkr ammi na canza ra'ayi akan zamanta nan matukar tana son zama dani sai dai ta koma bq da zauna . "what? "bq ya sake maimaitawa yana kallon zeey dake tsaye tmkr batasan abinda dake faruwa ba. "da kyau ammi ta furta hakan tana tsuke bakinta sannan tace "nasan bayinka bane turoka akayi amman ka gayawa wace ta tunzira zuciyarka, "cewar bata isa ba, nice nan uwarka dana isa na kafa maka doka, ko nace ga abinda za yi ,kayi amman bawata banza shasha mara imani ba .. "wai meye hk ammi? "me kike fad'a ne haka ? "yakamata ammi kisan abinda kike fada, "ni ban isa kenan nayi abu ba sai an sani ni ne nan na canza ra'ayina akan zamanta bakowa ba ,dan hk karkiga laifin matata batada masaniya akan komai. "karya kake abdul saka akayi dan ba haka na haifeka da kin bin umarnina ba , "ke kuma ammi ta nuna zeey da yatsanta kin bani mamaki ki rasa da abinda zaki saka min alkhairina gareki sai ta hanyar meida min d'a wawa ko? nagode sosai naga kalar sakayyarki gareni sai dai kisani duk abinda mutun yayi wala alkhairi wala akasin haka kansa yayi wa.. cikin rawar jiki zeey ta durshewa kasa gaban ammi har da kuka karya "Allah ammi babu ruwana cikin lamarin my life kayi mata bayani nice na saka ka fadi haka? yayi saurin girzagiza kai ala'mun a'a, gashi dai so yake yace itace tasashi amman yana kallon kwayar idanunta ya daburce ya kasa fadar hk. "ko ma menene akwai Allah kuma shi zai min maganin komai, amman zance zaman su'ad bq daidai yake ke kanki ki bar gidan nan kuma wallahi duk abinda yasameta ,ku kuka danku dan bazan barku ba, "oya ke da shi ku d'auki jakar ku meida mata cikin dakinta.. jiki na rawa zeey tace "kama mu meidasu kamar jira yake tayi magana tare suka meida akwanti dakin sannan ,ta dawo inda ammi ke tsaye "ammi me za'a girka miki ? ammi tayi mata banza dan duk duniya batajin akwai halittar data tsana kamar ba, jin ammi tayi mata banza yasa tashiga kitchen da kanta ta d'aurawa ammi abincin datasan tafi so cikin kankani lokaci tashirya dining ta sake dawo wa d'akin jikinta na rawa tace "ammi abinci ya kammala dan Allah kizo ci.. "wayace dake zai ci abinciki ? "kinsa wanda kika girwa amman bani baraka ba .cin abinci aguri tamak guba naciwa cikina dan haka ki tashi daga inda nake banason ganin fuskarki.. ranta a matukar bace ta mike fuuuuuuu tabar ta wuce ak zaune a dining ta nufi dakin yana kiranta tayi masa banza. ammi tace "karki kuskura ta dafa abinci tabaki kici, sannan karki bari tasan kin dauke da ciki duk inda zaki ki dinga kulle dakinki kinji ko dan tazama abar tsoro yanzu ki kur min da kanki. duk abinda kikaga bai miki ba bangaren abdul ko ita uwar gayyar ki kirani ki gaya min naxo naci ubansu . su'ad tayi murmushi tare da cewa" to ammi nagode sosai Allah ya bar girma da zumunci "ameen ni na zan wuce. su'ad ta mike zata rakata "aa yi zamanki ba sai kin rakani ba nagode Allah yayi muku albarka. tunda ammi ta wuce su'ad ke zaune tana sake saken abinda zamanta zai haifar ci gaba ko akasin haka. sai ga zeey ta banko d'akin tashigo tana cika tana batsewa can kuma tashiga nuna ta "ba dai kin nacewa son mijina ba tare da samun d'aurin gidi ,zaki zauna gidana amman ina tabbatar miki gidan sai yayi miki zafin dazaki gudu da kafafunki "my life ta kwallawa ak kira yashigo d'akin da sauri "ya'akayi ne my zeey? "wannan yarinyar zata zauna tare damu amman wallahi zatayi zama ne irin na bayi acikin gidan , ban yarda kabata kwana ba ,sannan duk aikin gidan nan itace zata dinga yinsa ka tambyeta idan ta amince ko ta amshi takardar sakinta yanzu.. "ke kinji abinda my zeey ta fad'a kin amince ko kuwa yanzu na sallameki? cikin sanyi jiki da sanyi murya su'ad tace "amince zanyi. zeey nagamajin haka ta fita afusace ak yabiyo bayanta yana rarashinta amman ko kallonsa batayi ba tashige dakinta tare da banko kofar dakin da karfi sauran kad'an kofar ta bugi fuskarsa yayi saurin matsawa baya. suna fita su'ad ta tashi ta kullo kofarta tana goge hawayen dake makale a kwarnin idanunta wanda sai bayan fitarsu suka samu nasarar zubowa ta dawo gurin akwatin kayanta tashiga shiryasu acikin wardrobe tana tsananta kukanta. daren ranar kamar koda yaushe ak ke bin zeey akan hakinsa, yanzu ma dakin yashigo ya iske zeey kwance ,bayan dogon hakurin dayabata sannan ya fito mata da manufarsa ,ta jashi jikinta tashiga romacing dinsa yana shafata romacing juna suke kamar zasu cinye junansu ta barshi sai daya zo hannu sosai sannan ta janye jikinta tare da juya masa baya tana bashi umarnin yatashi ya fita ya bar mata d'akinta ,haka ya mike tsuki tsuki ya bar d'akin zuciyarsa na komawa da abinda zeey take masa. yana fita tayi xumbur ta mike zaune tana jin yadda yanayinta ya sauya gefe guda kuma kasanta na cukinga dinta "oh my God meyasa bazan bari na mori dadin jikinsa ba? , "meyasa na hanashi kaina har yatafi alhalin abukace nake nima ? ta fadi hkn tana furzar da iska "lokaci baiyi ba tukun inji cewar zuciyarta .. "zan bashi kaina amman sai zuwa nest week nasan zuwa wannan lokacin ya jigatu dayawa da kyar tasamu ta lallabata ta kai kanta ga william's . shima yana fita daga dakinta dakin su'ad ya nufa har zai shiga ya fasa sakamakon tuno maganar zeey dan hk yayi hanyar dakinsa saboda tsoron kar zeey ta kamasa a daddafe yashiga dakinsa toilet yashiga ya sakarwa kansa ruwa ya jima tsaye ruwa na sauka akansa zuwa ilahirin sansar jikinsa sannan ya dauro alwala ya fito yasaka kaya nafila zuciyarsa ke umartasa dayi amman yaji gbdy ansakko masa dagajiya da kasala dan haka ya cire jallabiyar jikinsa yasanya kayan bacci ya koma kan gado. wani irin abu yake ji ajikinsa wanda shi kansa bai san menene ba juyi ya sake yi yana" furta ya Allah gani gareka ka yayemin abinda ke damun tinani da zuciyata "Allah ka tsaida abubuwan dake faruwa dani tunda kowa kallon mahaukaci yake min hatta iyayena sun kirani da wannan kalmar ni kuwa menake aikata haka? haka ya dinga jero addu'oin da alwalar jikinsa yana dafe mararsa nan take zuciyarsa tashiga bashi shawara akan abinda zai aitawatarwa rayuwarsa wannan dawowar su'ad gidanka itace babbar damar dazakasu ka dinga sauke lalurarka akai akai ka rabu da wulakacin zeey sanyayyiyar ajiyar zuciya ya sauke still hannusa na dafe da mararsa yana me jin dadin dawowar suad kusa dashi da wannan tinanin yasamu yayi bacci. ******* tunda su'ad ta dawo gidan itace ke aikin gidan kamar yadda zeey ta fada, duk wani abinda ya danganci girki shara wanke wanke komai itace keyi cikin karfin halin danne yanayin laulauyinta yayinda zeey kuma ana yawon zuwa aikin da yawon tazubar ,sannan duk wannan aikin da su'ad keyi ba hanata zeey hanata abincin ba, matukar bata gadama ba, dan wani lokaci sai ta shan wahala tayi girkin amman kafin tace sai zeey ta kulle fokar ta wuce da key haka zata zauna da yunwa har sanda ta dawo . misalin karfe takwas na dare ak da zeey suna zaune a dining suna cin abinci gefe guda kuma idanunsu na kan tv suna kallo suna ta'ba hira wanda shi ba kallon ne agabansa ba yafi meida hankalin gurin cin abinci da kuma ta inda zai ga fitowar su'ad ,cikin haka kira yashigo wayar zeey ta mike tsaye tana d'aga kiran tare d'aga masa hannu ala'mun tana zuwa, shima da hannu yayi mata ala'mun ta tafi kawai ,ta juya tasoma tafiya tana magana kasa kasa tana karasa shigewa dakinta. su'ad na fitowa daga dakinta cikin wata hadaddiyar doguwar riga har 'kasa, cak ya tsaida cin abinci dayake ya tsura mata mayatattu idanunsa yana kare mata kallo,har tazo ta wuceshi tashige kitchen batare da ta kalli inda yake zaune ba . ya d'a firgita da ganin yadda ta nuna ko in kula gareshi, ajiye spoon din hannunsa yayi cikin sauri ya miike yabi bayanta. sai dai a bakin kofar kitchen din ya ja ya tsaya yana kare mata kallo ruwan zafi ta tsiyaya cikin cup tazo zata wuce ta gefenshi kawai taji yanjota baya ahankali takoma cikin kitchen din tana tsura masa fararen idanunta zuciyarta na dokawa da karfi, takowa yayi ahankali har inda take tsaye ya amshi flastic cup din hannuta ya ajiye akan kitchen kabinet sannan ya janyota zuwa jikinsa ya rungumeta tsam a fad'adden kirjinsa yana sakin numfashin batare dayace mata komai ba. duk da so yayi yace mata wani abu ta hanyar cewa mata takawo masa ziyar dare zuwa anjima amman bakinsa ya kasa furta hakan gareta tsawon minti biyu suna tsaye a haka ,sannan yaji sautin muryarta ta fito ahankali "ka sakeni yunwa nake ji rabona da abinci tun wanda naci da safe . yaji wani abu ya tsarga masa tausayi take bashi abubuwa na faruwa batare da son zuciyarsa ba amman bashi da yadda zaiyi, ko yace zaiyi wani abu da zarar ya dubi zeey shikenan komai zai kwance masa ga maseefaffen tsoronta dake kaiwa zuciyarsa farmaki muryarta a matukar sanyaye ta sake maimaita kalmar "kasakeni.. zare hannunsa yasoma yi yana aika mata da wani irin kallo da ita kad'ai tasan ma'anarsa sannan ta d'auki cup din ruwan zafi ta zagayeshi ta wuce shi kuma yabi bayanta da kallo . dare yayi nisa sosai yanayin garin sake yi sanyi sakamakon lokacin ruwa ,wanda akwananki kusan tun monday ake lafta ruwa agarin lagos har zuwa wannan lokacin dayake kwance akan makeken gadonsa ruwan sama na sauka ya kasa runtsawa, gbdy bacci barawo ya kasa d'aukarsa , ya yunkura diro daga saman gadon, yashiga
Chapter 243 · 0% Book details