Sashe 49
Sai Ka Aureni Dole Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
~NA~ *AYSHA A BAGUDO* ~DEDICATED TO~ HAUWA A USMAN JIDDARH *qala rasulillahi sallallahu alaihi wa sallam* *assawaku matharatullilfam mardatul lilrabbi* *Allah's messenger (s. a. w) said :the miswak (tooth stick) cleanses and purifies the mouth and pleases the Lord* Page 21 Cikin sauri take daga kafafunta kmr, zata tashi sama Wanda daga karshe dai sai data hada da gudu gudu sbd matsuwar datayi bata isa bakin titi ba. "a matukar firgice takarasa bakin tinti ta tsaya kmr minti biyu tasami mota ta hau zuwa police mess dake nan gaban gra . cikin yan mintina dabasu wuce ashirin ba ta iso . Daga can nesa kadan da gidan ta tsaya kasancewar Ta hango motar akil Pake akofar gidansu . "hkn km yasa zuciyarta Dan samun natsuwa kadan . neman yaron ake take cikin gidan.amman bataga ko wulgawar yara ba. Gabadaya ta matsu batayi tozali da Dan ake part din aqil ba. Tsawon minti goma Kenan tana tsaye batare da tasamu yaron aike ba. Ko tunanin abinda zai faru batayi ba Tayi ba . takarasa bakin kofar gidan . Tayi shigewarta cikin gidan tana dube dube Amman babu alamum kowa . Sister din akil ce Maryam ta fito daga cikin gida zata fita. Tayi arba daita tace Ke. ke...!lafiyarki zaki shigowa mutane gida bako sallama kmr wata mental sai wani zare idanu kikeyi kmr kina neman barawo Takarasa fadar mgnr tana zabga mata hararata.. Yi hakuri wani gida da'akabani address Nike nema shine kawai abinda Zeey ta iya fada kirjinta na matsanancin bugawa da sauri" sannan ta juya Ahankali jikinta a matukar sanyaye tayi ficewarta zuwa farfajiyar waje. tana zagin maryam din ACikin zuciyarta tare da zance zuci shikenan yau ma bazan samu biyan bukatata ba, wai meyasa ma ban tambayeta akil din ko yana gida ba tunda ga alamun motarsa nagani takarasa mgnr tana damke fuskarta da Hannunta kmr zata zauce. Can Nesa kadan da gidan ta tsaya tare da manna jikinta da window wani gida Tana tunanin yadda zatayi can km ko me ta tuna ta bude Jakarta da sauri ta ciro wayarta tare da sake neman layinsa. " ringing daya ya dauka batare da yayi mgn ba yayi shr kawai yana sauraro daga gareta. Cike da mamaki ganin kiranta jiya da Daidai wannan lokacin rabonshi daita wata bakwai kenan . Bangaren Zeey kuwa wani irin matsanancin farinciki ne ya mamaye zuciyarta jin ya dauka. bakin da jikinta rawa suke gurin cewa hello hello.. Hello akil kana jina.. ? Muryarsa adakile yace ina ji waye Ke mgn .. ? akil Nice fa ...zakace bakasan number dina bane? Ke wa kenan? Nice fa Zeey... Wace hk km bansan wata me suna hk ba may be you call rongnumber pls don't distop me. ...wallahi ba rongnumber nakira ba. number kace pls karka min hk ina son ganinka orgently ina tare damuwa ne. mtsssssssss yaja dogon tsaki. .. Dan Allah karka min wulakanci wlh bukata gareni km Kai kadai ne Zaka iya yimin solving problems Dina. " Kasakai yayi yana jinta har tagama mgnrta sannan kit yayi hangin din kiran. yana me sake jan mugun tsaki tare da cewa shegiyar yarinya Kawai jarababbiya . jarabarta Ta tashi kenan shine ta lallabo ga tsohon mayen mata.. yana cikin wannan mgnr kiranta ya sake shigowa a fusace ya dauka. Ke...wace irin dakikiya shasha ce. ? Nace miki you call rong number still kina son disturbing dina akan banzar shirmenki na iska. ..... dan girman Allah aqil ka tsaya ka fahimce ni wallahi nasan ba rong number nakiraba. number kace . hakuri tashiga bashi tana kukan ya taimaka ya saurareta kusan mimti ashirin tana rokonsa da rarrashinsa ,sannan ya sauke naunauyen ajiyar zuciya. " kana yace uhm ina jinki meye matsalarki ? Muryata na shaking Um um daman nace inada bukatarka ne . km Duk duniya nasan babu Wanda zai.... A matukar tsawace ya katseta ta hanyar cewa kai.. Kai.. Kai..zeey Dan Allah malama karki kawo min mgnr banza da rainin wayo man..... Ni Duk wayannan banzayen maganganunki sun fara bani haushi da kara hassala zuciyata. Dan Allah kaitamaka aqil wlh gabadaya yau da kwadayinka na tashi babu abinda nake so da bukata ahalin yanzu kmr najika ajikina. "kinga tsaya ma kiji nagaya miki ahalin yanzu babu abinda akil zaiyi dake, koda yake kefa nan kamilliya ce baki san komai ba natsatseya me kamun Kai.. Dan girman Allah akil karka kawo wannan,, zance Kai kasan ko Wacece Zeey ai sbd nasan ke din tmkr rijiyace. kowa ma zaki iya bashi Kanki shiyasa ma nayi kokarin fahimtar da wancen banzar jaki brother din naki daya rufe idanunshi ya dinga hauka tare da yi miki kallon kamilalliya Wace bata san komai ba alhalin ba hk kike ba. Ke din tantirayace fajira .......fasika....m me fuska biyu . a fuska Allah azuciya km fir'auna. Muryarta na rawa tace Duk naji na na yarda da abinda zakace ni dai yanzu taimakonka kawai nike nema kataimakamin yau kawai . Yayi shr tare da yin jim yana saka da warwara take wani side na zuciyarsa tashiga bashi shawarar kada yayi saken dazai bar damarsa Ta wuce shi gara kawai ya tsaya ya moreta son ranshi kawai tunda itace Ta km kawo masa kanTa ta nemeshi . Amman Duk da hk sai na dan garata shigiya tukun koda zan amince . Dan hk ya sake dakile muryarsa sosai kmr irin Ta yan shaye shaye yace Kinga kije ki nemi wani ya taimaka miki kawai sbd akil yanzu ya zarrrce da tunaninki . bakiyi mamakin yadda ban nemiki ba all this time ? Tayi saurin girgiza masa Kai kmr yana gabanta sannan tace nayi wallahi Amman dai kataimaka. da kai kadai nasaba bazan iya kaiwa wani kaina da sunan yayi having s ex Dani ba. Uhm zama Ki Nemo ne stupid kawai. Yana gama fadar hk ya sake katse kiran .tashiga Kiran hello hello..sakamakon jin dip din datayi babu sautin muryarsa, hannuta duka Ta daura saman kanta tashiga zubda hawaye. Kuka Zeey take sosai a agurin wanda har yajawo hankalin wata mata daga cikin gidan datake kingine . Har wannan matar takaraso inda take tsaye bata saniba"Matar ce ta isa wajenta tareda dafe qirji tana tmbyrta me ya faru? Kuka taci gaba dayi ba tareda ta bata amsa ba...kinga daina kuka taso muje ciki ki gayamun me yafaru da ke haka hannunta wannan matar da batasan ko wacece ba ta ruqo suka shiga cikin gidan ta zaunar da ita . Itama ta zauna tana me tausaya mata tunda taji Duk yanayin wayarta km Tasan da mnj take wayar. Sannan Duk taji komai game da wayarsu da akil dan magiciyarta . Har zuwa wannan lokacin da kukan nata ya kara Tsananta . Rarrashinta tashigayi sosai Sannan tace meye sunanki ? Zainab tace atakaice meya same ki haka kike wannan uban kuka haka? Shesheka kuka tacigaba dayi ahankali batare datayi mgn ba dan batasan me zatace ba. Wannan matar ta sake maimaita tmbyrta. Da kyar Zeey Ta Bude bakinta cike da kuka tace babu komai.... Ganin baza fada mata gsky ba. Gashi ita tarigada tagama jin komai yasa Wannan matar tasoma mata mgn cike da natsuwa. naji Duk hirar dakike a waya km jikina yabani da akil kike mgn sakamakon sunansa dana ji kin ambata ,Ke macece me kima da daraja .. da Ganinki asan daga gidan mutunci kika fito bakiyi kama da tantirai ba. To me zai sakaki Bin maza da mutuncinki da darajarki Ta diya mace wace kasani da kunya da kawaici. Bari nagaya miki Irinsu akil sai dai sukaiki su baro tare da lalatamiki rayuwa . Dan hk tun wuri Ki natsu kisan abinyi. kuka Zeey take sosai ba dan nasihar wannan matar nashigarta ba.sai dan bakincikin bukatarta bazatabiya . Matar tacigaba Kingani nan ,Zeey ta dago jajayen idanunta da suka gama canza launi Ta dubeta dasu ,matsalar "da" namiji da yaudarasu da rashin hakurina tare da tilastawar mahaifiyata ta hanyar kwadayi da burinta ya jefani cikin kangin damuwa da gararin rayuwa wanda yajawomin masifu iri iri. Na baro kasata da dangina kan "da" namiji yanzu gani zaune banida gata banida kowa sai Allah da diyata kwaya daya tal da Allah yabani .dan ,zan shawarce karki biyewa rudin duniya dana sheiddan Ki Kai kanki halaka aqil da kike gani ba mutumin arziki bane da har, zaki wulakanta rayuwarki akanshi. Kullun bashi da wani aiki sai na neman mata sai dai Allah ya shiryamana gabadaya.. nasiha me ratsa jiki sosai wannan matar tacigaba dayi mata yayinda, Zeey ke cigaba da risgar kuka. "Ki daina wannan kukan domin bazai dauke miki damuwar dake damunki ba kiyi hkr akan koma menene Ke damunki byn wannan damuwar nasan akwai wata matsalar kibarwa Allah lamarinki Allah shi keyin komai ki dinga addua Allah zai yaye miki damuwarki nima Inshshallahu zan tayaki addua... Sosai Ta nuna taji dadin masihar matar har ma tayi mata godiya cike da respect, Dan daman, Zeey ba baya ba gurin girmama babba da ganin kimarsa ba. Cikin sanyayiyar muryaryata tace na gode mama Ta fadi hk ne sbd ganin matar a haife zata haifeta ,Allah ya Kara girma karki damu Zainab kema kmr diyata Ta cikina kike .tashi na rakaki Ki shiga mota Ki koma gida, har bakin titi takai Zeey. Tare da Yi mata sallama har Ta juya zata wuce Zeey takirata ..Mama baki gaya min sunanki ba matar tayi murmushin Sannan tace Sunana salima Amman mutane nakirana da Umman su......batakai ga karasawa ba taji sautin muryar diyarta ta bynta ummana.. Zeey tace OK na gode sosai Mama .karki damu Ta fadi hk tare da Juyowa kyakkwar diyarta dake sanye da uniform din ikeja high school mini siket blue black da riga dip pinky goye da school bag kanta sanye da kamaramin hijab haif sunah take kallo tana murmushi yrnyr takaraso gareta Ta rungumeta tana zumata shagwaba. Tare cewa ummana ina, zaki hk? Babu inda zani rakiya kawai nayo takarasa mgnr tana nuna mata inda, Zeey ke tsaye, ta juyo da farincikinta tsaitin da Zeey take. tana kallonta da fararen idanunta masu matukar kama da Dayan madara. Cike da murna tace umma yar'uwarki ce ko wani daga cikin danginki ce Ta Kawo mana ziyara? Matar Ta girgiza kanta tare da cewa ko daya. Asalima ban santa ba sai yau. Take annuriin dake fuskar wannan